Complete Hausa Novels

Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 25 of 33

Koda yadawo gida yau bbu rikici bbu tashin hankali abun mamaki yabashi sosai saide baice komai ba,amma aransa yasan ba ƙalau ba.

Lace ne brown me tsada a jikinta da tayima dinki bubu,ta ɗaura zanin akai tayi ɗaurin ture kaga tsiya,power, lipgloss and kwalli as usual shine a face dinta ba ƙaramin kyau tayi ba,kyanta sosai yasake fitowa tunda aka saka ranar auren nan, Ammih wlh yanzu zan dawo body spray dinane ya ƙare bazan daɗe ba insha Allah,bana iya zama bbu shi ne Ammih nima wlh fitan yaza mun dolene kawai, "tom shikenan Allah ya tsare saikin dawo,ina Noor? "Tayi bacci nasata ɗakinki"
Tana faÉ—in hka tafice.

"Ke anbuɗe gate din gidan, "ni wlh anty Nabila nagaji tun ɗazu munata jira Allah yasa itace suna cikin mgna cikin sa'a ko Noor tafito da motar ta, "kai Anty wlh yarinyar kyakyawa ce kuuuuuut, " tsaki tayi tana faɗin nima ai ba mummuna bace ni wlh kin ma ɓatan rai jan motar tayi suka bi bayan Nanah, sunyi ɗanyi tafiya mai nisa kafin tayi parking dai² bakin wani katafaren store,bayanta sukayi parking kafin ta ɗauki wayar yasa ajaka tafito already abakin gun motan ta tarar dasu.
Da mamaki take kallon su da kyar tace, "sanunku lfy kuwa? Dariya sukayi suka tafa suna faɗin lafiyar knan, "wato kece karuwar da kike tunanin auran miji ko? Banza karuwa shasha wacce da aurenta take bin mazan wasu,to wlh mijina ba irin naki bane kije can ki lallaɓa rayuwarki ki auri wanda ya gama ƙwaƙule ki bayan kina da auren wani akanki,kokuma ki koma gidan baban yar taki au ashe fa bayida tabbacin ko ƴarsa ce sbd angama tamba ɗa a waje,Nanah tuni hawaye ya wanke face dinta tama rasa mai zata ce masu,"muna fuka aibaki fara kuka ba yanzu kika fara banza karuwa mazinaci ya me bin mazan wasu kin gama yawon ta ɓarar dinki yanzu kizo kina ce mijina,ni tsorona ma karta zo tara ba muku cutar aids,hoton su itada Mainah ta nuna mata tana faɗin kifita harkar mijina kokiga wannan a jarida banza jaka kilaki,Habiba muje shawara yanzu ya rage naki.

Agun Nanah tayi zaman dirshan tama manta a titi take tashiga rere kukanta kaman ranta zai fita,ji take kaman ta tashi tashiga titi mota ya ɗauke tahuta sbd ba'a taɓa mata zagi hka ba,tayi kuka har zuciyarta na rikewa da kyar ta miƙe tashiga motan ta idonta arufe tafara kiran num din Jamal,harya tsinke bai ɗauka ba tada motar ta tayi da gudu tashiga hanya,cikin sa'a ko saiga kiransa dama haɗe yake da speaker na motanta tana picking ta fashe da kuka tana faɗin, "wlh nafasa Auren ka har abada katuro akarba maka kuɗin ka,jin yanayin ta a gigice yace, "Nanah wait are driving?nemi guri kiyi parking i will come and meet you there,pls cikin kuka da tashin hankali tace, "matar ka ce baikuma jin komai ba kuma sai shiru, "Nanah!Nanah!! innalillahi wa'innah ilaihinji'un atake a wayan sa yafara tracing dinta,cikin ƙankanin lokaci ya iso gun mutane a zage agun baiko ƙarasa parking ba ya sauka da gudu,ya ƙarasa gun Nanah ce akwance agun an zagaye ta jikinta duk jini ko motsi batayi bare mgnar nun fashi,da sauri ya ƙarasa gun ya ɗagata zubewa yayi agun kaman yaro yana faɗin, "Nanah!!! Sai hawaye ɗaya nabin ɗaya da sauri yasata mota sai asibiti,koda suka isa ER aka wuce da ita bbu ko tambaya.

*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝

*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️

*08069224458*
[9/3, 11:48 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥

*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*A short story* 💋

*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️

*Marubuciyar👇🏽*

*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book*

*Auren kiyayya*

🅿️4️⃣0️⃣🔁4️⃣1️⃣

*Bismillahir rahmanin* *Raheem*

"Rasa meyake damun sa yayi up and down kawai yakeyi a asibitin kallo ɗaya zaka masa kasan ran Soja ya ɓaci,kusan 1hr kafin Dr dake lura da ita yatito ahan zarce ya ƙarasa yana tambayan Dr, "ya condition ɗin ta bata dai jiwo sosai bako?
"Eh tom gsky condition É—in ta sai hankali ta karye a hannu kuma ta bugu sosai akanta,but insha Allah bbu komai mun sha kan ciwon yanzu za'a kaita É—akinta.

Jamal ji yayi zuciyan sa na wani tafasa sanda ya clearing bill dinsu,kafinnan ankai Nanah ɗakin ta ya koma yashiga,kwance take harda oxygen kallo ɗaya zaka mata kasan taji jiki,cikin sauri ya ƙarasa ganin condition ɗinta tsugu nawa yayi ya riƙe ɗayan hanunta cikin nasa yakai bakinsa yama musu kiss, " Allah yabaki lfy Nanah ,wlh da ana cire ciwo asama mutum da yanzu za'a cire ciwonki asamun Nanah basan irin son danake miki ba,Nanah yau ko bacci bazan iyayi ba ganin cikin wannan yanayi wlh shine bbn tashin hankalin da yasa nafita hayyaci na arayuwa ta, miƙe waya yayi yafice ya tada motar sa kaman zai tashi sama.

"Wlh Nanah tana son tada mun da hankali daga cewa yanzu zata dawo hour nawa da fitanta,uwa uba nakira wayanta yafi sau nawa bata ɗaga,dani take zancen zata zo ta sameni,Ammih ranta sosai ya ɓaci ko sama taƙi hawa tana jiran shigo wan Nanah.

Gunda motanta yake yanufa police da road safety zage da motan,koda ya isa suna ganin motan sa bbu tambaya suka dare buÉ—e motan yayi ya cikin sa'a ga wayarta sai purse dinta dake gefe,hanu yasa ya É—auki wayar ta tsage amma ana ganin komai miss calls yagani kusa 10 saide bbu halin buÉ—e wa amma ya hangi sunan Ammih ajiki,zuciyar sa sosai tabuga dan baisan me zaice ma Ammih ba da wannan tunanin wayan yasake ringing ganin sunan Ammih ne yasa shi juyowa da sauri baiyi picking ba yashiga motan sa zuwa gidan.

Da sallama yashiga Parlour Ammih naba Noor kunu taƙi shama sai rikici take mata,ganin sa yasa Ammih janyo gyalenta tasa sanda tamasa izinin kafin ya ƙaraso yane mi gun a carpet ɗin ya zauna,bbu yadda batayi dashi ya hau kujera ba sam yaƙi,nan ya gaisheta cikin girma mawa suka gaisa rasa me zaice mata yayi da kyar ya tattaro ƙarfin hali yace Mata, Ammih kinsan idan Allah ya kaddara ma bawan sa abu to baya wuce rana kiyi hkri da jin abinda zance, Ammih ji tayi zuciyarta ta buga acikin ranta take faɗin "Shikenan yafasa auren yaji wani abun, Ammih bata dawo hankalin ta ba sai ji tayi yace, "hatsari tayi yanzu hka tana asibiti. Azabure ta miƙe tana dafa ƙirji duk ta gigice tana faɗin, "innalillahi wa'innah ilaihinji'un Nanah nan kuka ta fashe dashi tana faɗin wannan wani irin ƙaddarar rayuwa ce daga wannan sai wancan Allah kabamu ikon cin jarrabawar mu,ƙwallawa Hajara me aiki kira tayi tashigo cikin ladabi nan Ammih take faɗa mata abinda ya faru duk da me aikici amma sanda jikinta yayi sanyi,sai hkri take ba Ammih da duk ta kiɗime miƙa mata Noor dake kuka tayi tace mata ta lura da ita sun tafi asibiti,duk jikin Jamal yayi sanyi hkri ya shiga ba Ammih haka yajata zuwa asibiti,ganin halin da Nanah ke ciki sosai ya tada mata da hankali rarrashin Ammih ya dinga yi har sanda yaga ta dawo hayyacinta kafin yace zaije gida ya dawo.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.