Complete Hausa Novels

Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 29 of 33

Bayan sun tafine Ammih takira sunanta cikin sanyin murya,"Nanah" "na'am taɗago tana kallon Ammih tare da duk nutsuwar ta.

"Mgna nakeso muyi a matsayina na mahaufiyar ki kibuÉ—e kunnenki da kyau kijink,kai kawai ta É—aga ma Ammih alaman to.
"Kinga aduk iya tunanin danayi a naga kina son Jamal,kuma a matsayi na ta uwa shawara zan baki Jamal yana sonki tsakani da Allah,karki bari bara zanar da matar sa ta miki yasa kiyi wasa da wannan damar kinga Salkhan yariga yayi miki saki uku,bbu kome tsakanin ku sbd hka ina so kiyi tunanin da kyau ki san kema mace kisa aranki duk inda Allah yakaiki zaki zauna,koda ko ta huɗu ne bare ta biyu dan hka kinga yadda bawan Allahn nan yake sonki tsakanin sa da Allah kiyi ma kanki ƙiya malleni ki sama kanki salama ki aure sa,tunda zagi ko gari ba fitowa zasuyi a jikinki ba yauda gobe zatayi ta bari ke dai abunda yafaru dake a baya ya isheki ishara,ya isheki kihankal ta kuma kisan me duniya take ciki ki riƙe mijinki tsakani da Allah kuma kiji tsoron Allah karki koma gidan jiya,sbd hka nidai iya shawara ta knan dake amma kiyi tunanin.

Jikin Nanah sosai yayi sanyi cikin sanyin murya tamayar ma da Ammih,ta faÉ—a masa bata fasa Auren sa ba,da mamaki Ammih take kallonta rasa ma mezata ce tayi kawai saita shiga zuba mata addua duk wacce tazo bakinta.

Ranar da daddare bayan isha'i Salkhan ya kawo musu Noor,sai rawar kai take tashi ga nan tashi shiga can,ta dawo kuma wai sai Nanah ta ɗauke ta hka Salkhan ya ɗaura ta kan gado gun Nanah,hka dai daren nan bata bar Nanah ta sake ba dan sosai Nanah taji daɗin ganin Noor dan gsky she missed her like crazy,sai wajen 10 Salkhan yace zasu tafi Nanah duk sai taji mood dinta ya canza har ga Allah bata son rabu da ƴarta hka tana kallo Salkhan ya ɗauketa zasu tafi,cikin muryan daya nuna kuka take sonyi tace,"pls yayah Salkhan ina so bata peck a forehead dinta bbu musu ya matso da Noor Nanah tama peck a kumatu da forehead tana riƙe hannunta tamata peck tana faɗin,"I love you sweetheart and i miss you mommah promise you to back home soon ok,tana faɗin hka hawayen data ɓoye suna zubowa Noor kam sai ɓaɓɓa ka dariyar ta takeyi har suka fita.

Koda suka fita a harabar asibitin Salkhan yajima a cikin motan rungume da Noor yanajin sonta da tausayin ta aransa a hka yaja su zuwa gida kafin su isa tayi bacci,baiba mai aiki ba tsab ya shirya ƴar sa ranar gun sa ta kwana,Nanah kam wasa² da kyar tayi bacci da tunanin Noor dan gsky da ƴarta zata tafi.

Washe gari Ammih ta kira Anty Fatima take mayar mata da yaddah sukayi da Nanah,kuma tace kawai basai an É—aga ba abar wannan ranar koya tagani, "murmushi Anty Fatima tayi yace shikenan bbu komai Allah yasa hkan shine alkhairi.

Satin Jamal ɗaya a hospital ɗin,saide bbu kunya kusan kullun cikin satin nan yana ɗakin su Nanah,wani tym ɗin har haushi yake bata wai yadame ta,Hajja mamah tun tana masa faɗa harta tasa masa ido, ɓangaren Nabilah kam har aka yau da Dr yayi discharging ɗinsu bata ko tako ƙafarta zuwa asibitin ba,Jamal bai soba hka ransa a ɓace yabar asibitin Nanah kam farin ciki ta din gayi tahuta ya tafi.

Koda yakoma gida suna zaune a Parlour ita da yaranta,Khaleel ne yazo da gudu ya rungume mahaifin sa yana faɗin,"Daddy where have you been na tambaya mom tace mun that you have troubled to somewhere she don't even know,kafin yabasa ansa da Junior da Fayad suka ƙaraso da gudu suna hugging ɗinsa,"we miss you Daddy shima rungume su yayi yana faɗin,"Daddy missed you more hka suna hira baiko nuna yaga mutum ba suka haura sama da ƴaƴan sa, da harara ta bisa ta sake mayar da hankalinta kan tv.

Saida ya nutsu da daddare ya rasa taya zai soma kiran Ammih yace zaiyi mgna da Nanah,dan Nanah wayanta na gida baya asibiti, da kyar ya kira Ammih kam koda taga shine bata ɗaga ba ta miƙa ma Nanah,sun jima suna hira kafin suyi sallama.

Misalin ƙarfe 2 na dare Nabila ce kwance tama fara bacci,kaman daga sama taji ana lalubeta cikin hanzari ta kunna wutan ɗakin ta da wulaƙance take kallon sa cikin rashin kunya tace,"mallam dakata wai me kake nufi ne?
Kallonta yayi da runannun idon sa yace,"Nabila ina mijikin nazo gunki kina tambaya me nake nufi to tsaya kiga me nake nufi yana kaiwa nan yaso daga rigarta,dama doguwar riga ce jikinta bbu daga ita sai pant bbu bbu bra dan batasa bra idan zata kwanta,nan pant dinta da yan biyunta suka bayyana saide kafin yacire ta miƙe tana faɗin,"wlh baka isaba kaje can gurun karuwarka da take baka kwana biyu ta baka kaida jikina sai gani sai hange amma sun maka nisa sbd hka kafice mun a ɗaki,tana nuna masa ƙofa murmushi yayi da rinan nun idonsa yace,"wlh ko kibani dan Allah kona karɓa ta ƙarfi dama ba yau muka fara ba mun saba ai,sbd hka gara tun ina Jamal kina Nabilah kibani hakkina.

Wani harara ta watsa masa tana faɗin,"da ɗinma nasone yanzu kam wlh dai² nake dakai, miƙewa yayi ba tare da yace komai ba cikin zafin nama kafin ta ankara ta gudu tuni ya komota,"wlh bana so dolene jin bakin sa kawai tayi cikin nasa gado yayi da ita tuni ya sama ƙarfi yacire rigar yayi wurgi da ta,kafin kace wani abu tuni yafara romancing ɗinta sai tutture sa take tana yaku shinsa amma duk abanza,ranar Nabila taji jiki withing 2 hours yamata ɓarnar da zaka zata kwana yayi akanta kuma da gan² yayi mata hkan.

Ko motsi bata iyayi idonta sunyi pulu² halamun taki jiki,tana ji ya ɗagata zuwa toilet sukayi wanka ya dawo da ita ya wuce ɗakinsa.

Yau satin su Nanah 3 asibiti kuma yau aka discharging ɗinsu,Jamal ne yazo ya clearing bill yakai su gida Alhamdulillah yanzu tana ɗan aiki da hanun bbu laifi tasamu sauƙi.

Tinda ga ranar Nabila takoma kwana cikin yaranta tasan saide bai isa yazo inda take ba sbd yara,ɓangaren Jamal kuma hka dole ya barta dan idan da sabo ya saba da halinta.

A kwana a tashi bbu wuya yau biki saura sati biyu,sai shirye² akeye ban garen Jamal duk yarage zuwa gun Nanah saide waya sbd duk sanda yaje ya ganta ya dawo shi yasan halin dayake shiga, taga changes saide taso ta boye amma ta kasa dole ranar tasa shi agaba a waya wai sai ya faɗa mata, yaso yaƙi faɗa amma gudun karta ga kaman wani abune yasa kawai ya sanar mata,sanda taji kuma kunya ya kamata sosai.

Yau tunda sukayi waya ya sanar da ita zasu wajen takalma ta zaɓa da jakan kuna da dai sauran su,wajen 5pm yace tafito ba saiya shigo ba cikin wata tsaddadiyar doguwar riga purple light tafito,yafa gyalen tayi akanta ga gashinta data kama masa ta tsakiya tayi kyau sosai ba wani dogon make-up tayi ba kwalli da manbaki tashafa,tana shiga motar yace godiya ta tabbata ga Allah ubangiji daya bani wannan balarabiya a matsayin matata,ga kyau ga tsabta da ƙamshi duka ni ɗaya, murmushi kawai tayi bata ce masa komai ba wayan sa yaciro sukayi hotuna kafin suka fice daga gidan.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.