Complete Hausa Novels

Auren iyayya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Auren_iyayya_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 3 of 33

Koda takoma ɗaki aminiyarta takira din childhood friend ɗintace dama su biyu ne friends ɗinta duk duniya daga maimuna sai fateemerh(Dost & behtyna) teemah da ɗaga waya take faɗin...hello amaryar salkhan wani tsaki tayi tana faɗin idan raina zaki ɓata nakashe wayata dama aɓacen yake shiyasa nayima Allah godiya dabaku hari keda moon akayi bikinnan da nashiga uku wata dariya teemerh ta fashe da tana faɗin wlh kigode ma Allah ogane ya hanani zuwa da saina zo ta ƙare mgnan tana dariya....nidai yanzu ba wannan ba ya jikin sofia??...."taji sauƙi sosai harta fara zuwa sch ma hirar su suka ɗan taɓa Koda rabin hirar tsokanar nanah teemerh keyi wani ta kulata wani taki kulata sun jima suna hirar kafin sukayi sallama gado takoma ta kwanta dan wani bacci takeji kaman wacce tasha wani abu ga gajiya ga still akwai zazzaɓi ajikinta.......

Koda su Zaid suka iso salkhan sai wani shan ƙanshi yake musu sukam sun samu abinne nema haka sukayi ta zolayan sa har suna cewa zasuje suduba suga ko anyi wani abunne ya hana amarya sakkowa duk ransa baƙaramin baci yayiba da karshema ce musu yayi zaije wani guri dan su tafi amma sai cema sa sukayi yaje yadawo suna jira sai sun gaisa da amarya duk ransa ya ɓaci ganin iskancin nasu yayi yawa kawai yafita yabar musu gidan kafin suma suka bushi suka fita.....

Ranar wuni tayi tana bacci sallah ƙadai take farkawa tayi ko yunwa bataji haka ta wuni ranar sai dare ta sauka zuwa kitchen tea kaɗai ta dama ta iya sha......

Haka suka cigaba da rayuwar su bazaka ce mutum biyu bane a gidan bbu mai ganin wani haka bbu me shiga harkar wani abunda yasa abin bai gama damunta ba suna chats dasu teemerh ga maina kullun suna waya kokuma suna chatting hakan yasa taÉ—an saki ranta......

Yau tacika 2weeks dai² gashi gobe tana da lectures 8am ganin batada mafita yasata takira Ammih tan...."hello Ammih good morning...."morning nanah ykke wato shine sai yau zaki kirani ko....."Aa Ammih inataso inkiraki but am sorry..... murmushi tayi tana faɗin ykke komai dai normal ko....."eh kawai tace mata shirune yaɗan biyo baya kafin tayi ƙarfin halin cewa....."Ammih please driver yakawo mun motana gobe inada morning lectures.....cikin faɗa Ammih tace"bakida hankali ne zaki fara driving two weeks bayan auren ki ina shi salkhan ɗin yake daba zai kaiki ba....tunda Ammih tafara faɗa mamaki nanah keyi ashe har Ammih zatayi tunanin zasu zauna inuwa ɗaya itada salkhan har azo stage ɗin da zaikai ta sch god forbid jin Ammih na faɗin barina kira shi salkhan ɗin dan ubansa da sauri nanah tayi saurin cewa"Ammih ai gobe da sassafe zaije Abuja kinsan aikinsa ana kiransu koda yaushe suje exams na promotion so jiya ankira su.....ajiyan zuciya Ammih tayi tana faɗin "ok yanzu naji mgna na aike shi but yana dawo wa zai kawo miki knan shi salkhan ɗin yabarki knan??"Eh kawai tace sukayi sallama ta ajiye wayanta da mamakin hali irin na mahaifiyarta.......

Hakanko akayi washe gari tana tashi sallan asuba bata koma ba tasa wannan kaya tacire tasa wancan ta cire saboda sunyi da Rabin ranta zasu haɗu da kyar tabar wata riga da skirt na atampa datashs embroidery tayi kyau sosai makeup tayi sosai tayi kyau kamar yar tsana ita kanta tasan tayi kyau 7:30 tafita koda ta isah dai² za'a fara lectures tunda tashigo kallonta yakeyi da mamaki kyan data sakeyi haka yafara koyar dasu saide time to time ita yake kallo suna haɗa ido take sake masa murmushi haka sukayi 2,hours kafin suka fita bakin sch ta tsaya tana kiransa dai² da fitowan sa tare sukayima juna smiling motanta suka shiga taja motan suka fita sun ɗanyi tafiya kafin tayi parking gefen titi hira sukeyi sosai ita dashi suna dariya duk wata damuwarta tanema ta rasa jinta take kaman ba itaba tsabar farin ciki Maina dogon mutum ne shiba fari ba kuma ba ba baƙi ba yana da ɗan jiki yana kyan da duk ƴa mace zata soshi hakan yasa mata kebinsa sosai.......sun jima sosai suna hira kafin ta maida shi sch taja motanta zuwa gida da yunwa sosai tashigo da kyar tayi wanka ko mai bata shafa ba jin yadda cikinta ke kuka yasata fita daga ita sai towel din ta iya guiwa kusan tsirara ma take dan ɗabi artace ɗaura towel ɗin da idan ta tsuguna tsab komai nata zai bayyana..... indomie ta dafa da kwai ta juye a plate sama zata hau sukayi karo gefe takoma ta bashi hanya daya wuce saide har ya wuce tana ƙoƙarin hawa taji kaman daga sama yana faɗin....."you illiterate baki iya gaida mutane bane yi tayi kaman bata jiba ta wuce ɗakinta cikin ɓacin rai yabi bayanta.......

*Daga alƙhalamin* ✍🏽📝

*Nanahkhadii* 💅🏽🛍️

*08069224458*
[8/28, 1:07 PM] Nana Khadiiii: 🕯️🕯️ *AUREN ƘIYAYYAH* 🔥🔥

*ELEGANT ONLINE WRITER'S* 📚

*A short story* 💋

*Na Nanahkhadii* 💅🏽🛍️

*Marubuciyar👇🏽*

*Cousins ne*

*Aruwan sama* *kaddara tasame*

*Almajiri ko attajiri*

*Hamdan paid book* *and now typing....* ✍🏽

*Auren kiyayya*

🅿️6️⃣🔁7️⃣

*This book is dedicated to my dearies my* *Dost and my behty can't heart you less you guys mean* *a lots to me* 💝💖

*Bismillahir rahmanin* *Raheem*

Alh Muhammad Kabeer cikakken sunansa kenan cikakken bafula tanin Adamawa ne saide duk zuriar su yan boko ne duk da wasu na kasuwanci amma sun fi ƙarfi a boko shidai bai tsayama boko ba yayi shi dai dai misali zuwa diploma yabama kasuwanci ƙarfi kaman wasa yake sarar abinci a ƙauyen su ya kaishi kano cikin ikon Allah ya dafa masa abu ya bun ƙasa anan ya haɗu da matar sa ko ince uwar gidansa cikakkiyar banufiya ce me suna Hadiza Abdul Kareem mata ce saliha mara son damuwa ya yaba da hankalinta sosai hakan yasa yabada himma ya aureta suna zaune a kano cikin ikon Allah ko bbu yabo bbu fallasa Allah ya haɗa arziƙin su dai² misali nan tafara haihuwar yaya mata har rai huɗu bbu na miji hakan yakawo cece kuce cikin dangi na bbu mai gadonsa ko tema konsa idan girma yazo suka takura suka basa yar uwarsa tayi baƙin ciki a lokacin yaranta sune Fatima,Aisha,Zainab tana goyon Hauwa cikin ikon Allah kuma sai amaryar tata me suna surayyah sam bata da damuwa suka haɗa kai haka rayuwa taciga ba itama surayyah yaya mata biyu ta zubo itakuma Hadiza haihuwa cak ta tsaya nan shima ya sake rarumo auren wata mai sayar da abinci a kasuwar su still gida ɗaya ya haɗe su bbu laifi suna zaman lfy haka dai surayyah sanda tayi ƴaƴa mata huɗu itama....ɓangaren zinatu mai abinci ma yaƴan ta mata biyu ta zubo nanfa cece kuce yasake yawa akan shi duk sai yaji duniyar bata masa da daɗi ana cikin haka ya sake kwaso bazawara ya cike huɗun nanfa gida yasoma samun damuwa Hadiza lokacin tanada cikin wata biyar bbu wanda yasani ɓoye shi takeyi saboda gudun kar ace ganin kishiyoyi na haihuwa ita bazata hkra ba ranar data cika wata tara da sati ɗaya ta haifi ɗanta namiji kyakyawa kaman ubansa murna gun dangi har ba'a mgna nan fa ƙiyayya ya soma tashi cikin yaro yaci sunansa Abdul Jabbar son duniya Alh Muhammad ya ɗaura masa cikin ikon Allah ana yaye shi takuma yin ciki wannan kam bai ɓuya ba sbd laulayi tayi sosai har an cire rai da ita kafin cikin ikon Allah kuma cikin na ƙwari tasamu sauƙi haka takuma sulluɓo dan ta namiji shima sak ubansa wanda yaci suna Ahmad murna nan ma gun mahaifin su ba'a mgna kuma cikin ikon Allah daga nan ta rufe haihuwa cikin matan ma bbu wanda yasake haihuwar namiji dukansu daga me yara shida sai mai biyar sai bazawara mai biyu haka rayuwa taciga ba duk yaransa yasa su makaranta asirin dai² a rufe......life goes on duk yaran bbu wanda baiyi University ba daga mazan har matan wasu suna kanyi suke aure wasu kuma sai sun gama cikin ikon Allah gida yasha gyara gun yara kuma kansu a haɗe...... Abdul Jabbar da Ahmad sun kammala karatun su suma Abdul Jabbar yafara aiki a government kuma yana kasuwanci mahaifin sa cikin ikon Allah tuni ya tashi haka Ahmad business ɗin dutse yakeyi yayinda shima ya haɗa da aikin government cikin ƙanƙanin lokaci suka kai iyayen su duka hajji suka siye gida jen maƙota suka haɗe dana su suka gyarama iyayensu.......

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.