Complete Hausa Novels

Ajeemal Book 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Ajeemal_Book_2_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 10 of 24

" da sauri haka ? Ya Kamal yaushe ma akayi auren naku gaskiya idan akayiwa Aunty Nabilah haka ba amata adalciba maganar aure tsakanina dakai yayi sauri gaskiya please ajin kirta,

" I'm sorry bazan bari ina kallon muna rayuwa gida daya ace nakasa mallakankiba , bazan iya jiran dugun time ba , karki mantafa nina mijine , mijin mata 4 kuma Allah ne ya bani wannan daman to me Zan tsaya jira nifa ko daga yau zuwa gobe nace ina bukatan Karin aure ba mecemin a'a ko ayi kokarin dakatar dani because sunnace nakeson rayawa kinga kuma bamaija da sunnar annabi (s .a .w ), da ace tun farko kowa yasan tsakaninmu kuma nasan matsayin soyayyata a gareki dayanzu matsayin matata kike, dan haka banaso kisawa kanki wani damuwa kibarni zanji da komai , shiru Nisha tayi jikinta duk ya mutu sam bataji dadin hakan ba

'yanzu yanda Aunty Nabilah take cikin halin laulayin nan taya zaifara tinkaransu da wani zancen aure' jin shafo gefen face dinta da Kamal yayine yasa ta dawo daga duniyar tunanin da ta tafi É—ago kai tayi tana kallonshi yayinda yake tazuba mata murmushi,

"Am dama akwai wani tambaya da nakeson nami, but inkin bani dama kuma ban takurakiba, kan Neeshi kasa taÉ—an girgiza masa kai alamar bai takurataba , bude bakin Kamal keda wuya wajan kwararowa Neesha tambaya phone dishi datashiga yin rori yasa ya dakata da maganar yashiga zaro wayar cikin pocket din wandonsa ganin mekiran da kuma mahimmancin shi yasa yadauki kiran ya kara akunne , Nisha bataji mai ake faÉ—a daga cikin wayarba seji tayi Kamal yace

"I'm coming" daga haka yakatse wayar yakalli nisha daketa faman kallonshi yayinda yake wayar

"Excuse me bari naje nadawo so zamuyi magana back" daga haka Kamal yafice ahanzarce ya bar nisha tsaye tsakiyar dakin , daker ta tattaro nitsuwarta tasamu daman daga kafarta tabi bayanshi, Nisha naganin time din da Kamal yashiga motarshi ya mata key mai gadi yabude masa geat yafice, daga itama tasamu daman karisawa side din Ajmal, bata kaiga karisa shiga tsakiyar parlourn ba taci karo da Heelah dake sakkowa daga upstairs taci uwar ado tarayo mayafi gefe guda tareda back dinta se hararo Nisha take yayin da take sakkowan , kan Nisha kasa bata kuma dagowa takalli Heelah ba , itakuwa Heelah still harran Nisha take bata daina ba seda takariso gefe da ita tazuba uban tsaki tareda wani dugun kwafa takalli Nisha tana fadi'n

"mayya" kafin takuma hararnta tashige tayi ficewarta tabar Nisha agurin kai sunkuye , girgiza Kai Nisha tashiga yi ita tarasa wani kaddarace takawota gidan nan har takasan ce ak'ark'ashin bayan Allah nan gaskiya takaji da wannan wula kancin dan haka tana dab dayiwa tufkar hanci, kitchen din Nisha takarisa shiga tashiga hadawa Ajmal dinner kamar yanda ya bukata , tadau lokaci tana aikin kafin daga bisani tasamu daman kammalawa but har tagama bata ji motsin dawowar shiba gashi haryamma tayi amma shiru kakeji nan tasuma kokarin jira masa abincin bisa dining table kamar yanda tasaba tanemigu tazauna tana jiran shiguwarshi,

hankalinta ta mayar kan TV dayake kunne yana channel din boolywood ana gabatar dawani drama na larabci duk da bajin labcin takeba haka tazubawa TV ido tana kallon yanda aketa zuba soyayya ciki gwani burgewa da ban sha'awa Nisha tayi nisa cikin kallon soyayya , jidatayi anfadu saman cinyartane yasa cikin yanayin tsoro da firgici tashiga fida ido tana kallonshi cikin kayan uniform yanata washe mata bakin nan nashi daya yasaba ,

"Sorry Aunty nabaki tsoro ko ?"
murmushi Nisha tayi tana sauke ajiyar zuciya tace,

"Aa akomai" daga ido tayi takalli bayanshi but bata ga kowaba jin motsin mutum tabayanta yasa tajuya bayan Ajmal ta kallah wanda tuni ya haura upstairs yana shirin nufa bedroom din shi, kallonta tamayar kan Aheel Wanda haryanzu washe mata baki yake cike da murna da farin ciki,

kaje sauya kayanka kadawo kaci abinci , Nisha tafad'i gamida Kai hanu tana kokarin karban lunchbox din shi takarisa dashi kitchen, but sai taga Aheel yanuke shoulder ashagwabe yake fadi'n,

"Aunty muje kitayani , like father like son shima komai se ammsa , dan karya wuya Nisha tayi tana fadi'n

Oya muje to nan takama hanun Aheel suka haura sama suka nufi bedroom din Aheel, sam Neesha bata gajiya da kallon gwanin sha'awa ga kyalekyale da akayiwa dakin Wanda zai nishaadan tar da yara ga teddy iri da kala kyan wasa bedroom din Aheel ba a magana Nisha seda tasa Aheel yayi wanka duk da bawai ya iya wankan sosai bane yadai dauraye jikin sane kwai yafito, Nisha tashiga kimtsa shi, ta tayashi ya sanya kyawawan kayanshi marasa nauyi Wanda bazai takuraba, daga nan ta janyo hanun shi suka nufo downstairs,

koda suka kariso Nisha bataga Ajmal cikin parlourn ba alamar cewa haryanzu bai fitoba kenan, dining table din takarsa da Aheel tazaunar dashi tashiga serving dinshi da daddadan delicious food dinta,

vegetables cuscus with liver soup and macaroni salad shine abinda Nisha tayiwa Aheel serving sedan wani madaidaicin bowl wanda ta zuba masa pepper soup chicken curry mai dadin gaske, duk da tasan Aheel bawai wani cin abinci yake sosaiba amma tanaso kowanne yazamu yasa masa albarka, gefe kuma tashiga tsiyaya masa sassanyan mango smoothie juice, ganin yanda Aheel yake bin abincin da kallo yasa Nisha tasake murmushi gamida shafo gefen face din shi tana fadi'n

"naba abakine, aikuwa kamar jira yake Aheel yashiga daga mata Kai alamar

" eh"
Nisha kujera taja tazauna tana facing dinshi tashiga dibo abincin cikin spoon tana kaiwa bakin Aheel yana ci, cikin matsuwa take bashi abincin yanaci yana mata surutan nan nashi daya yasaba,

"Aunty abincin nan akwai dadi sosai kece kika dafa?

" Eh mana saboda kaima nayi Nisha tabashi amsa tana murmushi, dan tabe baki Nisha taga Aheel yayi yana fadi'n

"Mommy na bata iya irin wannan abincin mai dadin ba but zaki koya mata? Aheel ya tambaya yana kallon Nisha,

" shiii !be quiet kaci abincin ka "
Nisha tafad'i gamida shafa bayansa, daga bisani Aheel yashiga kaÉ—a kai rin nayarinta yakai hanu ya dauki cinyar kaza yakai baki ya suma cin yana Santi, har wayaude zuwa yanzu shiru kakeji ba motsin Ajmal ba kuma alamar zai sakko har Aheel ya kammala nashi cin abincin papanshi bai sakkoba gashi har magarib ya gabato kai dan haka yasa Nisha taja hanun Aheel suka fice daga parlourn,

Nisha tana isa bedroom dinsu Reeda kaiÉ—ai tagani cikin bedroom din alamar daya batacewa Fadeelah suntafi saloon din da Goggo rabi Reeda jin motsin shigowar su yasa tadago kai tana kallonsu gamida sakar musu murmushi yayinda suke karisowa ciki, da sauri Aheel yasake hanun Nisha yanufi sofa inda Reeda take zaune tana danna waya cikin hanzari Aheel yafada cinyar Reeda tareda fashe mata da kyakykyawan da riyanshi irinta yara

" My little yaron k'irk'i antaso daga school anzu acikamu dasu rutu koh? Reeda ta tambayi Aheel yayinda take sakar masa murmushi tana jan dan kyakykyawan dugon hancinsa, k'yelk'yale mata da dariya yayi gamida gyada mata Kai yana kallonta,

"Oh no ba dani ba wannan surutan naka sede Aunty Nisha kaga tafiyata ni alwalama zanje nayi oya ga phone dina kayiwa Angela wanka kayi feeding nata kafin nadawo Reeda tafad'i gamida zame jikinta daga na Aheel tamike masa phone dinta because tasan shi masoyin game ne especially game din Angela hanun Aheel har rawa yake wajan amsan wayar yana washe baki, Nisha de kallonsu take tana murmushi har fareeda tashige toilet danyin alwala itakuwa Nisha tamike tadawo kusa da Aheel tazaunar tana kallon yanda yake gudanar da wasan angelan nashi,,..

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.