Complete Hausa Novels

Doguwar Hanya Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: Doguwar Hanya Part 1 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 43 of 52

"Wannan shine k'arshen hukuncin ki akan auren mu?" Ya tambaya yana lumshe idansa sosai

"Ea hakan nake buk'ata shine k'arshen hukunci na" jinjina kansa yae

"Naji to tunda haka kikeso zan miki amma da sharad'i" sauka tae daga kan cinyar sa

"To inaji menene sharad'in?" Fuskarsa ya had'e

"Bazan rabu dake haka kawai ba kina d'auke da ciki nikam, sedai idan zaki bari sekin haihu lafiya tukunna, kuma dole kimun izini in rik'a zuwa nan d'akin ina duba lafiyar yarana, ina nine ubansu?" Mamakin sauyawar sa tayi lokaci d'aya

"Naji amma ka dena shigomun d'aki kanka tsaye, ka kuma dena tab'ani" murmushi yae

"Yazan dena tab'ak8 bayan igiyar aurena yana kanki? Ko tarawa nasoyi dake dole ki bani dama ko Allah da mala'ikunsa su tsine miki, d'akin nan kuma aike matatace babu ta yanda za'ayi kice na dena shigowa, beside idn kinaso in sauwaqe miki dole sekin shirya kin tare agidana sabida acen zanfi samun kulawa da yarana sosai nan akwai kunya, idan hakan be miki ba toki zauna da igiyar har abada, sabida ni bazan miki yanda kikeso yanzu ba" kallonsa tae idnta ya ciciko

"Zan barka kayi komai ma amma ka barni anan gidan kaji?" D'auke kansa yae daga duban sa, ya kawar da kansa gefe

"Bafa zan barki anan ba, idan dai kinaso ki samu in sauwaqe miki ki koma gidana ki kuma zauna a matsayin matar aure acen, in reni yarana kusa dani idan yaso inkin haihu daga asibiti ki ajiyemun yarana kizo nan gidan nikuma namiki alqawarin indai har wannan lokacin kina kan bakanki zan sauwaqe miki" share k'wallan ta tae

"Naji ka gayawa daddy zan koma gidan naka nidai fatana kurin ka rabu dani in dawo in auri yaa Faruk" zncen nata ya mugun dakar k'irjinsa amma seya wZge

"Inna rabu dake wanda duk zaki aura bama yaa faruk ba nibe dameni ba" Shiru tayi tana tunanin wannan abun yace

"Taso nan" yae mganar cikin isa da gadara, so take ya saketan komai ma zata masa arayuwa ta mik'e kamar wacce k'wai ya fashewa aciki, hannunta ya kamo ya rik'e, narai narai tayi da ido wane zatayi kuka, mur yasha

"Yanada kyau inji likita uba yake sumbarta mace me ciki, dakuma yawan saduwa sabida yaranshi ya shak'u dasu sukuma taso suna sansa, hakan kuma yana k'ara musu tsananin k'arfi, mace kuma takan samu sauk'in nak'uda, so ki nutsu kiss zan miki yanzu" Tama rasa me Abu Huraira yake nufi da ita matsawa yae kusa da ita ya sanya hannunshi akan waist nata sannan ya dragging nata gabansa ta hanyar matsowa da kunkurunta zuwa gabansa sosai, hannunsa d'aya ya sanya ya d'ago hab'arta har ta soma zubar da ruwan hawaye, be kulataba ya sanya harshe ya lashesu duka, sannan ya karkata fuskarsa ya tsoma bakinsa a nata ya shiga tsotsa da kyau, batada niyyan yin komai, amma abun yana k'ok'arin yin tasiri agareta, k'afanta yana shirin gagararta tsayuwa shikuma da saninsa ya sake mata waist d'inta ta tsaya akan k'afarta batada wani support, hannunsa d'aya kurun ya zura abayan wuyanta yana mata wani salo dashi, ganin zata fad'i ya sanya tayi saurin rik'o waist nashi da hannunta d'aya, yafi 7mns akan bakinta seda ya tabbatar tayi laushi sosai sannan ya saketa ya zaunar abakin gadonta, kasa d'agowa tae ta kalleshi yace

"Lastly wannan maganar tamu sirri ce, basekin cewa kowa ga yanda mukai ba" Batace masa komai ba ya fita d'aga d'akin yana shiga mota ya rik'e mararsa cikin azaba, ga stick dinsa tayi qiqam, yanada tsanain buk'ata akan zuhra amma dole ya daure wannan hanyar kad'ai gareshi ta mallake ta gaba d'aya!!!!!!
Ita d'inma marar nan ta dunk'ule gu d'aya baiwar Allah ga ciki anan ta zube tanata murkususu har kusan rabin awa kafin abun ya lafa mata.

**************
Abu sufyan ansha wanka, aka shirya zuwa gun amarya, a motarsa ta samesa amma abinda ya bashi mamaki tunda ta shigo motar taketa faman kuka, haka ya dinga rarrashin ta taqi dena kukan, tashin motar kurun yae ya lula da ita guests house na dad d'insu.......

Mom Nu'aiym.
[11/20, 3:01 PM] Maamah twins๐Ÿ’•โค: *๐Ÿ‡๐Ÿ‡DOGUWAR HANYA....๐Ÿ‡๐Ÿ‡*

*Billy Galadanchi*

*Haske writer's Association(home of expert and perfect writer's)*

*Book nawa na siyarwane, idan kinaso ki nemi wannan number 07084161619*

31
"Akan me zaka fito dani? Ina zaka kaini? Dan Allah ka mayar dani gida, mom tace karna kuskura na bika konan dacen" parking yae gefen titi sannan ya waigo ya kalleta

"In hakane toki dena kukan nan sena mayar dake" share hawayenta tae, shikuma ya juya akalar motar sa zuwa gidan su, seda suka tsaya sannan ya dubeta sosai yace

"Mesa zaki sauyamun? Bakya farin ciki da aurena ne Ayusher? Mesa zaki zamarmun wata kala, sekace wacce za'a kaita a gidan mak'iyinta?" D'agota idanta tae dasuka rigada sukak jajir

"Yaa Suf nasan basona kake ba, duk girman son danake maka bazan auri namijin dabaya sona ba, yazo daga baya kuma yana wulak'an tani,sannan kuma niba haka mukai dakai ba, tun yaushe nafita sabgarka? Kana gani daidaine kayi amfani da damar gidanmu da naku ansan juna ankuma san muma tare kazo nan aurena batare da izini naba, hadda k'arfin halin d'aurin aure batare da izinina ba haba yaa souf ya zanji dad'in wannan auren?" Harta kai aya ita yake kallo seda ta dire sannan yace

"Niban tab'a cewa dake bana sonki ba, nakuma ji nayi kuskure dana turo neman auren ki batare da izininki ba, amma ki sani ni zuciyarki nabi nasan kina sona Ayusher ni kuma bawai sanki ne banayi ba halayyarki ce wasu bana so, kuma ai ina gaya miki, zancen aurw kuma da kikeyi wlhy tallahi daga b'angaren kune, bamu bane muka yanke wannan hukuncin daga b'angaren kune, abu d'aya zance ban musa ba sanda akayi maganar dan Allah kiyi hak'uri" batace dashi komai ba se ido data zuba mai cikin wani yanayi dabatasan wane iri bane, hannauenshi biyu ya d'aga ya rungumota sosai jikinsa ya shiga patting bayanta a hankali, se saukar ajiyar zuciyar ta kakeji a hankali, sanyin Ac dakuma k'amshin jikin sa yana shirin sanyata bacci a wurin batare data shirya ba, batasan menene damuwar taba akan Sufyan so takeji tajinya ambaci kalmar so agareta amma ko yanzu be ambata ba dukda haka taji dad'i sosai sabida kulawar daya nuna akanta

"Banason zubar tsadadden hawayenki My Ayush....kimun rai kidena kukan nan yana tayarmun da hankali, kuma karna k'arajin kina zancen wai bana sanki, ninace? Ban fad'a ba Ayush ina sonki fiyeda yanda kike son kanki, ina k'aunar ki kwatan kwacin yanda uwa take k'aunar jaririn ta sabon haihuwa, mesa zaki sanya tunanin abinda ba haka bane aranki? Mesa zaki d'auka abinda kikeso yana gudunki? Sam babu k'iyayyarki araina, ki dubafa ko yanzu da kaina na kawo kaina bawai rok'ata kikayiba dan Allah ki dena wannan tunanin" Lumshe idanta tae tare da baiwa k'wallan idanta damar sauka sabida tsananin dad'in kalamansa, ta gagara furta wata kalma k'wak'wara guda d'aya kallo d'aya me hankali ze mata ya gano cewar tana cikin tsananin farin ciki, zame jikinta tae daga nasa a hankali ta kawar da kanta daga dubansa

"Nagode inaso zan koma ciki" Murmushi yae

"Idan kuma muka samu sab'anin ra'ayi fa?" Bata waigo ba tace

"Kayi hak'uri" gyaran zamanshi yae ya rik'e staring motar da kyau"

"Seda safe" batace komai ba ta fita a hankali ta nufi cikin gidan cikin wani yanayi mara fassaruwa tarasa mema takeji ita yanzu, Yaa souf ya bata mamaki batasan mesa yae laushi haka ba a kanta.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.