Sanadin Caca Book 1 Complete Hausa Novels By Sadi Sakhna
Reading file: SANADIN CACA.txt
Chapter 23 of 40
Oohp anan zan tsaya fah sorry baikai sauran ba da shafi huÉ—u,wlh na gaji ne shiyasaðŸ™ðŸ¼ muhaÉ—u gobe kawai.
Littafi na É—aya ne dana biyu kaman yanda na sabayi,na É—aya bati siddan,na biyu kuma Naira 300 ne dan haka zaka iya biya tun yanzu kafin a shiga kashi na biyu.
3131951977
Auwal Sadiya
First bank
Ko katin mtn ta nan
09035784150
VTU ta nan
2347068390570
Shaida kuma ta nan
09035784150
Ƴan niger ku tuntubi wanann number.
+227 97 21 16 15
----------------------------------------------------
Sadi-sakhan ceh
09035784150
Share please
*SANADIN CACA*
Mallakar SADI-SAKHNA
PROFICIENT WRITER ASSOCIATION
*USERNAMES*
FACEBOOK PAGE:Sadisakhna
WATTPAD:@SAKHNA03
AREWABOOKS:@sadeesakhna
PHONE NO:09035784150
________________________________
*Book 1*
Chp[18]
Nafito kenan daga É—aki naga É—an gaji kursiyyah tana wanki da sabuluna,mamaki abin yabani sosai.
Da sauri na ƙarisa wajen nace.
"Kursiyyah me kike da sabuluna,bakuda shi ne saikin É—au nawa?"
"Bamudashi ya ƙare,shine gaji tace na ari naki taga kin sayo rannan"
Jimmm nayi ina jinta cikeda takaici,wannan wacce irin rayuwa ce,ace mutum bashida katabus na rayuwarsa,kallon sabulun nayi a hannunta ya kusa ƙarewa saura ƙiriss,gashi gobene cikar sati guda da goje zai dawo,inna ma a satin gaba nake saka ran ganinta.
Miƙa mata hannu nayi ta bani sabulun,bance komai ba na nufi ɗaki,kuɗin dana ajiye dubu ɗaya a wanda Tunga yabani na tafi zan ɗauka,dan omon danake wanke wanke dashi shima ya ƙare,saina siyo dukka.
Kwanon na jawo a cikin carbet É—in inna inda kuÉ—in yake,amma mee.....ina buÉ—ewa dubu É—aya tace É—aukeni a hankali.
Wata razana nayi ina jijjiga kai,ahah ahah haka bazai faru ba samm,meyasa toh meyasa hakan zata faru?
Waye ya É—aukemin kuÉ—i,sannan a wanne dalili?
Hawayene suke zubomin ina kallon kwanon,amma sam na gagara taresu ballantana na hanasu fitowa. Saida nayi mai isata kafin nayi shuru,nasan babu wanda ya haɗa abinnan sai gaji,wato ita dai duk hanyar dazaya wulaƙantani in bata bi ba batajin daɗi koh?.
Tunani natafi meyasa toh ta aiko Æ´ar ta ta É—aukemin sabulu,sannan kuma suka sace min kuÉ—in,kaddai gaji ta gane banason wanke wanke ko wanki da soda kai?? Inkuwa hakane wannan kam shine dalili.
Tunowa nayi da kayan goje da ban wanke ba akan sai yau tukunna,ga kuma gyaran ƙofarsa shi ba na tashi sam.
Guntun sabulun na ɗauka nafita waje,wankin kayan zanyi kafin lokaci ya ƙure.
Basuda yawa kayan dan haka sabulun ya isheni na wanke su tass,ina gamawa ƙofarsa naje na gyara itama kafin na dawo ɗaki na kwanta.
Sauran wanke wanke shikuma ya zanyi dashi,shine hanyar abincina kaÉ—ai,dan haka dole nayi,kuma ko a shari'ah tafita tunda tabani abinda suma dashi suke wanke wanken. Shareefah ce tafaÉ—omin a raina,amma nayi saurin kawarda tunanin ta,ahah bazayyiwu dan naga tana taimakamin shikenan daga matsala ta tasomin saina tunkareta ba,rayuwata ce gidan aure na ne,dan haka dolene na maganceshi da kaina basai wani ya taya ni ba.
Ina nan kwance ina duniyar tunanin kirsiyyah tashigo da kwanon abincina,dayake na kula bashine target É—inta ba hanani abincin,koban je ba tana kawomin.
Ajiyewa tayi a tsakar É—aki,harta tashi zata tafi nace.
"Ke kursiyyah a cikinku waye ya shigo É—akinnan ya É—auki dubu a cikin kwano?"
Dafe ƙirji tayi tareda zaro ido,daga nan kuma saita zunduma ihu ta fita da gudu tana kuka kaman na zare mata rai.
Da kallo na bita bakina a sake,anya waɗannan yaran mutanene,yara ƙanana daku amma duk kuna fanɗare,tashi nayi na zauna,dan nasan gaji tana zuwa. Aikuwa hasashena bai tafi a banza ba,in gama zama najiyo sababinta tana tahowa.
"Dan tsabar munafurci da samun wajen zama,har kin samu bakinda zaki ƙira ƴaƴana barayi,uban me kika taba kamasu sun ci miki tunda kike?"
Har ɗakin tashigo ta riƙe kunkumi tana tayi,nidai kallonta nayi sau ɗaya kafin na ɗauke idona. Ta inda tashi ba tanan take fitaba harta gama wanda ya isheta tafitah.
Wani hawayennne naji yana shirin zibomin na takaici,kai.......shima bai isa ba,yayi ta jiƙemin fuska Kenan,ya isheshi haka yayi rabonsa.
Kwanon abincin na ɗauko na cinye,dama ban taba ƙoshi dashi ba,cikina har ya saba da wannan.
Alwala na É—auro nayi sallah,daga nan kuma sai bacci,dan shikam babu laifi ina samunsa a gidan,bakaman gidanmu ba.
Ban daɗe da kwanciya ba kukan saniyar goje ya tasheni,da sauri na fito daga ɗakin na nufi kewayennata,kar itama a sace ta kamar kuɗina,goje yazo yace nina sayar ta,inada a ranar kwanana ya ƙare a duniyah.
Bayan mutum naga yana jujjuyata,gabana ne yayi rass,ban saduda ba dai nayi ta maza na leƙa.
Da Tunga muka haɗa ido,aikuwa sai na sauƙar da ajiyar zuciyah himmm.
Shima daya fuskar tawa saida yayi murmushi.
"Ohh kinace barawo ne,in banda abinki wanene a cikin garinnna sai saci sanuyar goje?"
"Uhm to duk da hakan dai"
"Dama nazo gyara wajennata ne,wataƙila gobene zai dawo,duk da yace ki kulada ida amma nasan ba lallai ki iya gyara wajen ba."
"Hakane kam nagode sosai tun......uhm wai menene ainihin sunanka ne?"
Danni banason waÉ—annan sunayen haukar dasuke sakawa kansu..
Jimm yayi kaman mai tunani,can kuma sai yace.
"Sunana Al'amin"
"Suna mai ma'ana amma ka boyeshi,nagode al'amin barina tafi to tunda naga kaine"
Ohh a zuciyata ji nake kaman nace masa su gaji sun É—auke kuÉ—in daya bani,amma nasan hakan ba abune mai yiyuwa ba,bazan iyah faÉ—aba sam.
Haka na bar wajen na nufi É—akin inna.
Tun ana gobe goje zai dawo har an kwana huÉ—u babu shi babu alamarsa,inna ma dazata dawo tun jiya bata dawoba.
Ko bazasu dawo bane guduwa sukayi suka barni,ni bata goje nake bama,in yanaso kar ya dawo tacan tacan huta roro,amma inna ji nake kaman mahaifiyata ce ta tafi tabarni.
Jiya bacci dan barawone shiyasa yasamu damar É—aukata,tunani sunyimin yawa barkatai,ga kuma ciwon ta hannyena sukeyi na yin amfani da soda.
Da ita ake amfani a komai na gidan,har wanka ma saita aiko su kursiyyah waisu kawomin,saboda tsabar munafurci da mugunta.
Duk matakan danake bi wajen bata taba hannuna sosai ba dole saida tayimin illah a ƙarshe,kwana biyar ne kacal dana fara amfani da ita,amma sai kace an saka hannyena a wuta matar ta tashi haka suka koma.
Shi kansa abincin ma bata bani wanda zai isheni yanzu,banda karkarwa babu abinda jikina yakeyi wani lokacin.
Gunwa zanjene ma da matsalata,gidanmu zanje wanda sunsan dama da hakan suka kawoni dan su rabu dani,kokuma ƙawar tawa da banida aiki sai ɗora mata wahala. Gaskiya hakan da kunyah,zanyi haƙuri na zauna,idan har ajalina kenan Allah yasa na cika da imani.
Warware hannyen nayi da tsumman danake sakawa indai zan taba ruwa,ko kuma abu wanda zamemin illah.
Hanyar wajen saniyar sa na nufah domin zuba mata abinci,da inajin haushin sakamata abinci,amma yanzu itama tausayinta nakeji,wai a yanda nake É—inna ita kuma dani ta dogara na zuba mata abinci,nida ko bani nawa ya isheni ba'ayi.
Kwanonnata na ɗauke zan ɗebo mata dusa,saidai me.....da kayan goje na haɗa ido a cikin kewayen saniyar,duk ta takasu sunyi duƙu-duƙu kaman basu taba ganin ruwa ba.
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Shine dai kaɗai abinda bakina yakeda ƙarfin amsabatawa.
Ɗiban kayan nayi na taho dasu zuwa ƙofarmu. Sakasu nayi a gaba inda kallonsu,harda singlet ɗinsa da komai ma na kayansa aka zuba a wajen,sai zarnin fitsarin saniyah sukeyi.
Yanzu shin taya zan fara wanke kayannan,kayana ma bana wankewa bazan iya ba,hannaye na bazasu iya gurzawa su fita ba,inaga kuma waÉ—annan harda su jeans,na iyah wankewa.
Sakasu nayi a cikin ruwa na zuba sodar akai na ajiyesu,idna suka jiƙa saina wanke.
Tun da rana har dare,idan naje wankewar ina fara mitstsikawa in ciwo ya ratsani saina ajiye na tafi,naga ta kaina nikam a gidannan,taya zan rayu da haka?.
Da daddare haka nayi yarfe hannu har bacci ya É—auke,yanzu yakai ko tafasu a sallah banayi,inaga idan naje asibiti yankesu zasuyi suce sun rube,inaji ina gani za'a maidani kuturwa???? Gaskiya gobe dole nasan abinyi.....
Washagari da safe na tashi zan yunƙura kenan naji zuutt a marata..wata sabuwa kenan inji ƴan caca.
Wayyo shima ciwonnan wannan watan kam da yayimin uzuri mana,kenan wasa wasa na kusa wata a gidannan.
Yunƙurawa nayi na tashi zaune ina cije baki,saboda riƙewar da marata tayi gamm.
BanÉ—aki na lojana naje,daga nan na dawo É—aki na kwanta,shigowar kursiyyah nagani da ajiyemin É—umame. Yauda masifa kenan,na faÉ—a a raina.
Cinye tuwonnan zanyi bazan barshi ba,idan kuma ta gano naci tuwonta banyi wanke wanke ba bansan yazamu ƙare ba.
Duk da ciwon danake ji haka na daure na sauƙa ƙasan ɗakin,buɗe kwanon nayi mukayi ido da ido da karin tuwon guda ɗaya. Dama kullum ɗaya take sakamin kaman rai..
Miyar babu daÉ—i haka na suÉ—eshi,jinsa nake kaman nama saboda yunwa.
Amai nafaraji yana tahomin,dan dama ko a gida haka nakeyin al'ada da wuyah,kowanne wata saina sha wahala a ranar farko.
Komawa nayi kan gadon inna,nayi rigingine ina kallon sama,saboda amai É—in ya koma. Idan na bari tuwonnan ya su'buce daga cikina bansan lokacin dazan samu wani abincin ba a yau.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.