A Wani Masarauta Complete Hausa Novel
Reading file: A_Wani_Masarauta_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 6 of 25
Page6β£
Sam Parveen batasan Fulani ta fita bah saidai Ganinta Tai an Bude mata qofan mota ta fito saiga Umma itama ta Fito, Ai a 360 ta tafi ta rungume Ummanta tana dariya harda Hawaye, Dakyar ta Saki Umman nata sukai side din fulani Dukansu cikeda Farinciki, Bama kaman Parveen. Anci ansha Anata Hira, Saida ta huta Sannan Ta Qarasa ta kwashi Gaisuwa wajan mai martaba, Yayi farinciki Sosai da zuwanta...
Suna Zaune Ya da uwa a side dinda Aka sauketa, Umma Ta kalli Parveen tace "My Baby yanaganki Wani iri? Tl mie whts wrong??" qirqiran murmushi tayi tace "Bkmai Umma" kallan Rashin Gamsuwa tai Tace "Bansanki da Qarya bah Parveen Tl mie??" Ta dago zatai magana Akai Sallama, Jakadiya ta shigo tareda Tsugunnawa, Umma Fuskanta dauke da Murmushi tace "Jakadiya ya akai" Cikeda Ladabi Tace "Yarima Yace aimai Iso" Umma Tace "Kice Ya Shigo" Ta mike Dasauri Ta fita. Turo Baki Parveen tai ta kauda Kai, Da Sallama Ya shigo Yana Murmushin shi Mai Daukar Hankali, Umma Cikeda Fara'a Tace "Nayi Fushi Yarima" Dariya Yayi Mara sauti Yace "Ummana Am Sorry Wallahi Abubuwane Suka Sha kaina, Buh kinga Yanzu ai nadawo" Itama Dariya Tai Tace "Tho Shiknan" ya Qara Kallanta Yace "Naji Dadin Zuwanki Fah Ummana pls ki taimakeni da Wani Abu dan Allah" Umma Tace "Haba Yarima Ai bah Saika Roqa bah Just tl mie" Yadan Kauda Kai Yace "No Bah Ynxu bah Inason dagani Sai keh neh mu Tatauna" Murmushin Manya tai Tace "Shiknan" Hira Sosai Umma da Yarima Keyi Parveen koh Ta hade Rai, Ganin Hiransu bana Qare bneh Ta Mike a Qule Tace "Umma Goodnight" Umma Tace "Tun Yanzu??" Kai Ta gyada Tabar Dakin Fuuu...
Dan Murmushi Yarima Yayi Yace "Nima Umma Barinje Nabar Mutane" Umma Tace "Shiknan Saida Safe" ya Mike Tareda cewa "Allah ya tashemu Lapia". Parveen na Fita tasamu Sarkin Mota, Dakyar Ta Lallabashi Tareda Bashi Kudi Masu Tsokah ya bata keyn Mercedes Benz ta hau tabar Gidan Aguje, _ni kaima Ummy Abduol bansan inda zata bah_
Washe Gari dasafe Ta Tashi Cikeda da Farinciki, Side din Fulani ta nufa Cikeda nishadi, Sun Gaisa Fulani Ta kalleta Tace "Iyeh Parveen Umma Tazo koh?? Naga Yau Sai nishadi kike" dan Murmushi Tai Kawai Ta mike Tace "Bari Naje nagaida mai Martaba. A Side dinshi tasameshi Yana Break, Ta Tsugunna har Qasa ta gaidashi ya Amsa Fuska a sake, Yace "An Tashi lapia?? Ya Ummanki??" Ta Amsa da lapia lau, Tare sukai Break din Sannan Ta Qarasa Side din Ummanta, Sun dade suna Hira, Agogon Hannunta ta duba Taga goma na Safe, Ta mikr dasauri Tace "Umma Ina Zuwa" Umma ta gyada kai. Kitchen ta nufa inda Ma'aikata ke girki, Altine tasamu a Wajan Ta kirata Suka Qebe, Altine Tace "Ranki ya Dade komai yatafi Yanda Akeso, Wacchan ta nuna Wata baiwa Tace "Itace komai na Dangane da Girkin Yarima Yake Hannunta" Parveen ta tabe Baki Tace "Tho Yanzu ya Ake Ciki??" altine Ta Sadda kai Tace "Ranki ya Dade komai yatafi Yanda Akeso" dan Murmushi Parveen tai Tace "I hope komai Yatafi yanda akeso" Altine tai Murmushi Tace kwarai Kuwa Ranki Ya dade" kyada Kai Parveen tai Tana Murmushin Mugunta. _shin Fans meh Parveen ke qoqarin yi??_
Miqewa yayi zaune Tareda miqa, Yarinyan dake kusa dashi Ya Kalla tareda murmushi, Yau bah ta rannan bace, daga Gani bama musulma bace. Ya shiga Tashinta A hankali yace "wake up!" ta mike Tana Yamutse Fuska, Yadan Hade Rai Yace "You have to lyv now" ta marairaice Fuska tace "why pls, Am Stl sleepy n tired" tsawa ya daka mata ta mike dasauri ko wanka batai bah tasa kayanta, Bandir din Yan Dubu ya wurga mata Ta fita Tana Gungunnai, Tana Bude Qofan Falon Tai Kicibus da Bilal, Matsawa yayi dasauri Yabata wuri ta Wuce. Binta yayi da kallo tareda Girgiza Kai Sannan Ya shiga Falon, Kan kujera ya zauna ya kunna kallo, Saida Yarima Yayi wanka Sannan ya fito falon, Bilal yabishi da Kallo ya girgiza kai, yarima Ya dake Yace "meye kake wani kallona kana girgiza kai" Bilal Yace "Yarima Ina jiyema Ranan da Mai Martaba zai San kana kawo mata Gidan nan" tsuke Fuska Yayi yace "Tho idan ma yagane ai inace bah damuwanka bneh" Bilal Ya girgiza kai Yace "Kai Bakasan Abokin Barawo akance Barawo baneh" bata Fuska Yayi yace Kai Kajiyo...
Cikinshi ya shafa yace "Am Hungry wai Har Yanzu Banzayan nan basu kawomin break bah" koh kallanshi bilak beyi bah yacigaba da kallanshi, Fridge ya bude Yaga bah komai, yaja tsaki Ya mike yadawo Falon. Sha daya Dai dai Ma'aikaciyarshi Ta Shigo dasallama ciqe da tray dauke da nauikan Abinci kala kala, Wata ma Ta shiga da Wasu, Saida Suka Kwashi gaisuwa koh kallansu beyi bah Sannan Suka Aje a dinning, Altine Ta Shigo da Sallama Dauke da Tray da Ruwa akai da chi- exotic akai, Sam Bai lura da ita bah har suka aje suka Fita...
Bilal neh ya mike Yayi Serving dinsh ya koma ya zauna ya cigaba da kallanshi, Abincin Yaci sosai saboda Yunwan dayake ji, Sannan Yasha Exotic dinda Aka zubamai a cup, kurba daya yayi ya Aje Saboda Ji dayayi ya chanza Taste, Harya Mike Ya Qara daukan Cup din Ya kwankwade Saboda bai Sama Cin Abinci baisha bah, Ga mamakina Qara Zubawa Yayi ya shanye ya Aje cup din. Niko ummy Abduol nace Kodai Saboda Hadimar Parveen ce ta kawo???
Altine na fita ta nufi side din Parveen tana murmushi, Parveen cikeda zumudi Tace "Ya akai Altine" Altine Tace "An gama Ranki ya dade" Tsalle Parveen tai tace "Yauwa Haka nakeso" Sai kuma mu jira cika aiki kawai, Itama Altine Murnushin Tai...
Tho Fah Fans meh Parveen ke qoqarin yi???
Ummy Abduolβπ»
π€π€π€π
*A WANI MASARAUTA*
π€π€π€ π
By *Ummy Abduol*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.