A Gidanmu Take Complete Hausa Novel
Reading file: A_Gidanmu_Take_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 14 of 28
Page 27&28
"Bayan wasu mintuna Bash yaji ƙaran tsaiwar motar polina, ya tashi ya fita a falon yaje yaƙaraso da polina cikin ɗakin, polina Big girl ce ko ta ina ta haɗu tana da shape wanda ake kira cocacola shape,
Tana shiga É—akin tahango Ahmad kwance agado yana bacci Alaman ya sha abu sosai,
Bash yacewa polina Babe nasan ke kaÉ—ai zakiyi mishi maganin abinda yake daminshi, polina tace that way i love you Bash kai kaÉ—ai kake gane damuwata har kayi mini magani, kuma zanyi mishi magani yanzu yanzu ma kuwa kai dai kawai ka jiramu a falo,
Bash yace nabarku lafiya ita kuma polina ko kunya babu tafara kwaɓe kayan jikinta, jikinta har rawa yake"
ÆÂangaren Mommy kuma tinda Bash yakirata taji hankalinta yatashi, idan Ahmad yamutu ya zanyi? Nayi rashin mahaifinshi, yanzu kuma in rasa shi? Kai anya kuwa abin zaiyi? Baradai nakira Bashir É—in na tambayeshi awana gida Ahmad yake, ay hanunka baze taÉ“a ruÉ“ewa ka yanke ka yar ba, duk maganannan Azuciyarta takeyi, sai kawai taÉ—au waya takira Bash, tace kai Bashir awana gida Ahmad yake? Bash yace a gidanshi na unguwar sarki, Mommy takashe wayar taÉ—au hijabinta da makullin motarta tayi gaba.
"Bash yana gama wayar yatafi siyan musu abinci a restorant,
Polina kuwa tana bedroom ita da Ahmad sunata aikata masha'arsu duk da Ahmad ba'a hankalinshi yake ba"
Mommy gidan Ahmad ta nufa tayi parking na motarta awaje,
Tanata sallama ba'a amsaba tarinƙa kiran Bashir taji shiru, atake taji zuciyarta ta buga saita shiga cikin falon, tana sallama babu wanda ya amsa tace Allah yasa lafiya, takama hanya zata tafi taji muryan mace ƙasa ƙasa tana cewa i love you so much my Ahmad, tafara addu'a aranta kawai saita kama banyan bedroom, Ahmad kuma alokacin yafara dawowa hankalinshi yafara kiran sunan polina polina mom taji muryan Ahmad yana cewa polina Ita kuma polina tana cewa Ahmad I love you so much, da polina da taga Ahmad yana son yadawo hankalinshi, saita haɗa bakinsu wuri ɗaya, alokacin mommy ta buɗe kofa, sai kawai taga Ahmad da mace kwance kan gado ba kaya bakinsu ahaɗe ay kawai saita zube awajen....
Muje zuwa
âœÂ🗒︠*jiddah S mapi*
[6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*jiddah S Mapi*
_Dedicated to All my fans💋_
*WATTPAD*
Jiddahpretty
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.