A Gidanmu Take Complete Hausa Novel
Reading file: A_Gidanmu_Take_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 15 of 28
Page 29&30
"Polina tana ganin mutum ta buɗe ƙofa kuma ta faɗi kasa take, sai kawai tadiro akan gadon ta tsala ihu,
Alokacin Bash yadawo daga siyan abinci yaji ihun polina amma shi yazata iskanci ne kawai"
Polina takara zabga ihu tana cewa azo ataimaketa, Bash yatashi da sauri yaje bedroom ɗin, yaga mom akwance ƙasa kamar ba rai, ai da gudu yaje frij ya ɗauko ruwan sanyi yazo wajen datake kwance.
*BINTU*
"Bintu ce kwance akan gado tana chatting awayarta kirar samsung, yayinda Beebah take kwance agefenta tana bacci.,
Bintu ce tanaÉ—awa Beebah duka tace ke tashi kiga nayi saurayi sabo HaÉ—aÉ—É—e, Beebah ta tashi tana matsifa
Waike bakida hankali ne Bintu? ya mutum yana bacci zaki tadashi? Bintu tace ke dallah tashi kiga wani saurayin dana haÉ—u dashi a IG. Beebah ta tashi tana tsaki".
Bintu tace kalleshi fa gayen ya haÉ—u wallahi yashiga raina lokaci É—aya.
Beebah taga hoton gayen ya haÉ—u gashi kamar É—an india, atake taji zuciyanta ya buga,
Sai kawai tayi tsaki ta tashi tabar É—akin
Bintu kuwa tayi shiru tana mamakin halin 'yar uwar tata.
*******************
"Bash ya zubawa Mommy ruwan sanyi ahankali tasauke ajiyar zuciya, tafara buÉ—e idonta tana salati.
polina kuwa sai rarraba ido take,
Ahmad kuma baya hayyacinshi amma yaji an fara lasa mishi zuma kuma an daina, kawai saiya fara kiran sunan Polina a hankali, dayaji shiru saiya tashi akan gadon yana dafa bango har ya iso inda polina take ita dasu mom.
polina tace my Ahmad sai kawai Ahmad ya rungumeta yafara shafa jikinta, polina tanajin haka tafara biye mishi a idon mommy,
mommy kuwa tana ganin Ahmad abuge yana neman mace a idonta takara sumewa awajen".
Bashir yatsaya sokoko yana ganin ikon Allah, yakara zubawa mommy ruwa afuska tana farfaÉ—owa tacewa Bash yakaita Asibiti, da kyar take iya tafiya harta shiga motarta tabawa Bash makulli suka É—au hanyar Asibiti.
Suna zuwa Asibitin Doctor yagwadata yace "gaskiya Hajiya am sorry to say kinada hawan jini wanda yayi chronic ajikinki idan har kikasa damuwa aranki zaki iya rasa rayuwarki!"
Mommy tace nagode Doctor insha Allah zan kiyaye.
"Alokacin da Ahmad yadawo hankalinshi sai yaga Bash bayanan amma yaji karan ruwa a toilet, kuma yasan Bash bazeyi wanka ahalin yanzu ba sai dai idan 'yammata yakawo. Yana wannan tunanin yaji karan buɗe kofa a hankali yaɗago kanshi yana kallon kofan, nan yaga polina tana fitowa daga ita sai towel, taƙaraso kan gadon tana yauki, tace "well done my Ahmad gaskiya yau ka jiyar dani daɗi sosai"
Ahmad yayi shiru yasan polina ba karamar karuwa bace ba abunda bazata iya ba gara yayi maganinta tunda wuri.
"Yatashi akan gadon kamar be damuba yaje wajen kayanshi yacire belt"
Polina tana son tamaida kayanta taji duka kamar tayi hauka tsabar zafi Ahmad yadinga watsa mata Belt tana ihu,
Dataji zafi yakai zafi ta kwasa da gudu tayi hanyar waje, Ahmad yasa mata ƙafa tafaɗi ya taka ruwan cikinta sai kawai ta suma yaje frij yaɗauko ruwan sanyi me ƙanƙara yazo ya buɗe marfin goran yana tsaye yafara watsa mata ruwan, ta buɗe idonta da karfi tana ihu yakara watsa mata belt yace kimin shiru.
Ubanwa yakiraki? Tace Bash ne, yace me kikamin? Tayi shiru ya kara watsa mata belt, dataji azaba saita fara faÉ—a mishi duk abunda yafaru,
Ahmad yanajin haka ya haukace da dukan polina idan taji azaba saita suma idan yawatsa mata ruwan sanyi ta farfaÉ—o yakara fara dukanta, da kyar polina taja jikinta tafita agidan.
"Yana ganin tafita yaÉ—au makullin mota yanufi hanyan gidan Mommy,
Yana zuwa yayi parking a kofan gidan domin yasan ko yayi horn megadi baze buÉ—eba dan Mommy tahana"
Yana fita a motanshi yaga motar mommy ma ta tsaya abakin kofar, sai kawai ya daƙe ze wuce cikin gidan, yasa kafarshi na dama kenan yana shirin sa nahagu acikin gidan yaji muryan Mommy tana cewa
"idan ka kara taku É—aya daga inda kake kashiga gidannan Allah yatsine maka Albarka!!!
Ahmad yatsaya da ƙafa ɗaya asama ɗaya akasa, ya kasa sauke ɗayan kafarshi.....
âœÂï¸Â🗒︠*jiddah S mapi*
[6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*A GIDANMU TAKE!!!*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
Story/written by
*Jiddah S Mapi*
_Dedicated to all my fans_
*WATTPAD*
Jiddahpretty
*بسم الله الرØÂمنالرØÂيم*
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'SâœÂðŸÂ¼*
*🇦SSOCIATIONðŸ¤ÂðŸÂ»*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.