Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 15 of 82

. alhamdullilah

9

Zuwairat ummumaryam

Kaman yanda kuka sani Novel din nan ba na kyauta bane, dari biyu ne kacal ga wayanda suka sayi na daya, wayanda kuma Basu sayi na daya ba it's just 700, Zaki saks kudinki a 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, if baki saya 1 ba pls Kar ki sayi two ki cigaba da karanta na Allah yaisa din ban da damuwa da hakan, masu zuwa su fadamin ana sharing pls I don't have that time,wasu ma na kyauta suke baa karanta ba balle ayi sharing so ni am blessed.

Did you know we have whole lots of kayan mata, I mean kaya kala kala wanda zaki gyara aurenki da kanki, kayan mata ba asiri bane balle kice a baki wanda zai dinga baki kudi Amma kowa na son abu mai Dadi, if kin gyara jikinki wallahi na miji bazai kaurace maki ba, ki sani muddin kina da Dadi mijinki bazai taba fushin sex dake ba, don kou kunyi fada zai dawo yace ki bashi hakkinshi, muna da garurrukan magani kala kala, tsumi kala kala, gumba kala kala muna delivery both home and abroad through DHL.
Ina gingima gingiman mata muna da maganin slimming, lipton ne Amma yana saks yawan bathroom, muna bada 7 kan 1k kacal, don masu bukatar gwadawa, don haka we all have you ever wanted. Nagode

Yan uwa da abokan arziki ga adua da nakeson ku dingayi, kaman yanda nima wata ta sakani in dingayi kuma nayi naji dadinshi, inason duk sanda kukayi sallah kou kuka samu Daman tashin dare kou kuka samu Daman adua ku yawaita Allah ya cire fake people daga rayuwar ku, ku yawaita aduar Allah Kar ya kaskantar daku a gaban kowa Allah Kar yasa ku dogara da kowa kuki gaskiya, Allah Kar yasa kuji kunyar duniya da lahira, sannan above all I will still repeat it Allah Kar yasa fake people da munafukai su zo kusa da Inda kuke, sannan yasa shekarunmu yayi mana amfani, wallahi if you keep praying wannan aduar kou you will be surprised yanda Allah zai bayyana maka su, they might be pretending suna sonka amma ainahin color dinsu zai bayyana, it doesn't matter shekaru nawa zakiyi kina aduar nan but wallahi Allah will surely show them to you. Allah ya raba mu da makiya kou ta wane tsiga zasu zo Mana amin.

Sannan kusan I always talk products din mutane, like inawa mutane advert saboda sun biyani Amma wannan it's not because she paid me, it's because I switched to her products and with in a week naga remarkable results, ina da stubborn jiki da bai daukan mai da wuri at all, I always think babu abinda zai amshi jikina in samu irin results din da nake so but I was wrong, I all recommend you to buy zeeyahs organic skin care, kayanta are so good believe me, when you starts using her face scrub to her face mask zuwa her face toner to her serum sai her face cream believe me you skin will never be the same, above all kuma ga sauki, abubuwan ta are very affordable, kunsan I always want the best for you all, contact her 08104543858 to have you beautiful skin products.

Kina shaawar sanaa kuma baki da hali, kina son kiyi online business baki da hali, well did you know hareem dream wannan makeken company dake da branches a Lagos, abuja, turkey?, Well suna iya baki kaya kan sari ki tallata ki samu rabonki, I love taking people forward I love helping people so if kinason sayar da kaya kiyiwa wannan number magana 08170916889 you will surely thank me later, right now da akwai thousands of bra da zasu iya baki ki tallata ki dora naki da kin samu mai saye ki cire ribarki ki basu uwar kudi, wannan mutanen manyan mutane ne so if you're not ready for business pls stay off, remember Basu sayar da abu pieces sai in dozens good luck.

Juyawa yayi hajiya tayi Saurin rike hannunshi Tana
"Now ba hauka zakayi ba..." Bata karasa ba yace
"Iyami nidai kou hauka kou ba hauka bangan Wanda zai sa in rabu da Amira ba... nobody will dictate my life for me....in Kuma sunce Dole then it's equivalent to killing me... Ita Kuma bintu wallahi babu ni..." Bai Karasa ba hajiya ta Dora mashi hannu a Baki, taga duk he is trembling,  done ba Haka ya Shigo dazun ba
"Bintu matarka ce...she said everything out of anger and jealousy..."
"Haba iyami... tozarta ni tayi a cikin wannan weird family din....I know her mother is behind her...itace  zata saka ta...."faiz ya fada sounding so pissed off
"Kou me dai I don't want you to say ka saketa... you're pushing her to do what ever she's doing...tare kuka tafi da Amira for a whole week...who told you Mai gida na daukan mace guda yayi  tafiya daita...."
"Iyami bintu is something else...she pretend to be good and all of a sudden ta nuna halinta.. she keeps calling Amira karuwa...she said all sorts of things...iyami I tried sosai... wallahi sabida bintu ban iya spending time da Amira... gaskiya ban iya ajiye Mata biyu..." Ya fada sounding so confused
"Ai yanzun from all indication da mace Daya zaka zauna... which is Bintu..the whole family have teamed up... anyway kaje kaga mahaifin ka..." Ta fada mashi, afusace ya juya ya fice, one thing he knows is babu Mai rabashi da Amira, Allah yasa Yara goma ta haifa wa different men Kuma out of wedlock it's all non of their business shi yaga Yana so Kuma  zai zauna Daita, saidsi in Basu sonshi a ckin family member, yanda yake Jin Amira he knows da wuya ya sake jin wata Yar mace a cikin zuciyar shi hakan Kuma yanda yake Jin haushin bintu it's hard if he can find a place in his heart to forgive her, kou kadan Bazaiyi wa iyayenshi rashin biyayya if sunce ta koma gidanshi fine Amma zancen ya zauna daita kadai Bai ma taso ba at all, the thought of bintu telling family he is mashayi yasa Yana jin wani irin haushinta, he just wondered where that love she have for him is, yasan duk Mai sonka ba gaskiya bazai taba tona maka  asiri ba, kaman zai tashi sama ya nufi Bangaren alhaji that ranshi ke mugun bace this past days, faiz na Shiga the first question he asked him was
"Dan ubanka Ina ka ajiye wayarka.. " was Abu na farko da alhaji ya fada Daya gan fajz
"Daddy am sorry...dauke wayar akayi..." Yayi mashi karya, alhaji Bai sake bin Kan zancen wayar ba yace
"So Raina min hankali kayi kou... You told me you're going to see a client while you're lying..."
"No daddy...kawai..."
"Shut up..." Alhaji ya daka mashi tsawa, shuru yayi kanshi kasa,
"Now tell me do you drink?.." alhaji ya Tambayeshi Kai tsaye, Shuru faiz yayi, he thought bazaa tona mashi asiri ba tunda Allah ya taimaka mashi ya daina yanzun, at times he do forget he ever drink and it's all because of her
"Daddy...am sorry.... wallahi na daina..." Bai karasa ba alhaji ya Fara.
"Inna lillahi waina ilaihi rajiun....so da gaske ne...kawai Ina ganin karya kawai ake maka Ashe da gaske ne.. " alhaji ya fada sounding so disappointed in faiz
"Daddy am sorry Dan Allah... wallahi sharrin shaidan ne...na daina...I tried hard to fight it Amma it was unstoppable...Amma Kuma yanzun because am contended I forget about it...pls ka yafemin..." Faiz ya fada, shidai alhaji baiji dadin wannan abun ba,
"What happened between you and Bintu..." Alhaji ya Tambayeshi maganar shi kasa kasa alaman Yana cikin damuwa,
"Babu abinda ya faru tsakanin mu..kawai I seized her phone because Ana kawo Mata gulma akan Amira... that's all.. "
"Is that all..." Alhaji Daya kafs mashi idanuwa ya tambayeshi
"Kawai...zagina tayi and I slapped her. ." Ya fada kanshi kasa, he just prayed this discussion ends like this without talking about Amira,
"Slapped... who told you real men beat women?... that's total stupidity... daga yau Kar in Kara jin hakan.. " alhaji ya fada mashi in a warning tune
"Daddy.. she said in banyi HIV test ba Kar in Kara zuwa inda take... Nidai daddy kawai...I think.. in.   " Yana son karasa abinda ke ranshi Amma ya kasa,
"Shut up...nace Kar in kara jin ka tabata..am I understood?..." Alhaji ya fada mashi, ahankali ya daga mashi Kai Amma Kuma deep down he knows kou itace autan matan Bai sake Kai kanshi gareta balle tayi mashi iskanci,
"Kana jina?.." alhaji ya fada mashi, ahankali faiz ya daga mashi Kai alaman eh Yana jinshi
"I want to tell you something... it's about me...kafin in auri mahaifiyar ka I met a lady inda naje business..she was a Christian sunanta Hilda..." Faiz Zama ya gyara zuciyar shi na dukan uku uku as he listens to his daddy, the thing is he knows how it's going to end tunda ai shi Bai gan wata Hilda gidan ba he is not a child and he knows wannan story din duk yaudararshi kawai zaayi.
"I love her so much and she loves me too...we do lot's of things together that I felt kaman ban da aure a gida... lokacin Ina da aure da Kuma yayarka Maryam..." Ya fada Yana Dan relaxing Yana kallon faiz da ya zuba mashi Idanuwa,
"She loves me sosai that ta yarda zata musulinta saboda ni...to make me believe her she turns to muslim mukazo Nan arewa to my family house inda iyayena Suka ce Basu Yarda ba...she turns into Muslim because of me Amma they sent her away...kuma they stop me from following her.. lokacin uwata cewa tayi in har na sake zuwa inda take sai dai in maida Mata ruwan nononta..." Ya fada sounding so bitter, kou as he talks about what happened many years ago he sounds so bitter, faiz zuba mashi Idanuwa yayi Yana son Jin reasons for this, he is not too interested in the story don shi ba maids nono ba nothing will stop him from being happy
"So it hurts sosai cikin ikon Allah Kuma I met your mother... she's also not hausa but she have good background Wanda yasa suka yarda...now the reason am telling you this.. " faiZ gyara zama yayi don jin what he will say,
"Ba duk abinda muke haukan so yake zame Mana alkhairi ba...nabi umarnin iyayena not because it doesn't hurt it hurt sosai.... knowing what I went through yasa ban Bata lokaci ba na Bari ka auri Amira... it's because I know if har dangina suka San who she is bazaa Bari ka aureta ba... yanzun kuma abinda na gujewa is here...don Haka without hesitation ka saketa..." Alhaji ya fada kanshi kasa, fajz zubawa alhaji idanuwa yayi shi Kuma alhaji ya kasa kallonshi,  da akwai situation din da zaka ji kunyar Dan da ka Haifa and now he is feeling so shy of his son ba don komai ba sai don he knows how much he loves this girl but still asking him to divorce her,
"Daddy in saki wa...nifa ban gane ba..." Ya fada jikinshi na rawa sosai, alhaji daga Kai yayi ya kalleshi yace
"Amira..." Alhaji ya amsa Mashi, faiz da bakinshi ke kyarma Kira mashi Ido yayi da ka ganshi ka San he is trying to say something be he can't,
"In kayi.. hakuri wata Rana zai Zama labari..." Alhaji ya fada mashi Yana kallon yanda duk zufa ya keto mashi
"No...i...can't..." Faiz ya fada finding it difficult to talk
"You have to... bazai yuwu ace ka ki bin umarnin family ba... it's not my decision..."alhaji Bai karasa ba faiz yace
"No!!!!" Ya daka tsawa da karfi Yana mikewa
"Sit down..." Alhaji ya umarce shi, kin Zama yayi Yana cewa.
"No..." Ya sake amsa mashi atakaice Yana goge goshinshi da zufa ke zuba
"I said sit!!." Alhaji ya Fada Yana kallon version of himself and same thing happening again,
"I don't want to sit...gjda Zan koma ..I will carry Zan bar maku kasar...."alhaji mikewa yayi ya karasa wajen faiz ya Kama shoulder dinshi Yana cewa
"You won't dare do that...now listen to me...I know you love her but bakin mutane yayi yawa Kan wannan zancen... everyone is thinking I supported you to insult the family...my son Kar kayi abinda zai zubda min mutunci..." Alhaji ya fada Yana kallon faiz da ba kuka yake ba but idanuwanshi sun sauya kala sosai kaman ba nashi ba, his eyes are as red as hot coal,
"Daddy what ... about..me..." Ya fada jikinshi na rawa
"You will be ok... believe me you will . " Kai fajz ya girgiza Mashi ya saki Dariya sosai Yana cewa
"I won't....I won't be ok..." Ya fada Yana Dora hannu Kan bakinshi, daga gani ka San he is trying to control his anger and tears
"I was..." Alhaji ya Fara fada mashi
"Daddy the reason you're here today is because baka sonta kaman yanda nake son Amira....If kana sonta kaman yanda nake son Amira da kilab you will be dead or mad kou Kuma run after her .." Sam ya mance da mahaifin shi yake magana,
"Abinda zai sameni in ban tare da Amira is either death or madness.. or kawai Zan bar maku family din Nan....Amma I can't live without her.... she's my better half..." Ya fada sounding so serious,
"Kawai dauki bindinga ku harbeni then tell her to go back home if not wallahi kou me zai faru I won't leave her ..." Ya sake fadawa dad dinshi,  Shuru alhaji yayi Yana kallon shi, he sees seriousness, babu alaman Wasa ga duk abinda yake cewa, duk yanda danka yake you won't want to loose him at all, shi dai he doesn't want to loose his son,
"Kaje ka samu baba shamsu...I want you to be obedient...duk abinda zaice maka Kar kayi mashi rashin kunya...go..." Alhaji ya fada Yana komawa ya zauna ad this is so heart breaking to him as he knows what this boy is going through right now,
"Daddy ban zuwa koina..."
"Wallahi ka bar ganin Ina lallaba ka..if ja Bari Raina ya baci naka zai fi nawa baci..." Alhaji ya daka mashi tsawa
"Daddy bacin Raina ya Kai karshe...inda baka Bari in aureta ba will be understandable...ka Bari na aureta na Zama Daya daita...and now zaku hada min Baki?..." Ya fada Yana kokarin fashewa da kuka, right now har laifin dad dinshi yake gani, Bai San this man have been trying through out the whole week don ganin an bar maganar ba, alhaji took it upon himself to see that an bar faiZ da matar shi Amma wani kawunshi da aka kaiwa  maganar cewa yayi tunda yayi kudi ba sai a bar shi yayi duk abinda yake so ba,..
"Allah Kar ka barni ciki wayanda Basu Sona.... people that cares about others won't take their happiness for granted..." Faiz ya fada yayinda ya Fara kuka, hada Kai da gwiwa yayi Yana kuka, the thought of him and Amira separated is something he can never handle, he can't take that, kawai a kashe shi zaifi mashi sauki,
"Yanzun dai tashi ka tafi chan ..," alhaji ya fada mashi atakaice Yana barinshi Nan zaune as his heart can't take all this, mikewa fajz yayi ya koma wajen mum dinshi Yana begging dinta ta yiwa dad dinshi magana, she told him yayi kokari sosai don ganin an bar maganar Amma hakan Bai yuwu ba, fita yayi daga gidan heading to gidan big uncle dinshi.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.