Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 26 of 82

Amira dake zaune tana Kuka jin bata jin motsin kowa yass ta mike still crying tayi hanyar waje, she's so scared Maryam may come back for her, she feels this marriage thing will never work out for her wanda haka yass tayi deciding to step out of it, she knows bata da inds zata but she's going to die because she have wrong past which she can't change, da akwai lot's of single ladies da dama wayanda zaman kansu suke, that doesn't mean she's going to be a whore, tasan duk zata this same thing is going to happen, she's not going to die because if her past, tana ganin double ta nufi gate, alhaji kan yana bangaren hajiya Fatima yana sauke mata wani irin masifa da bai san amira ta fita ba, he was telling her that if anything happens to bintu then Maryam ta fita daga cikin yaran da ya haifa, amira kam tana fita ta tayi tafiya kadan ta samu abun hawa ta hau ta fada mashi inda zai kaita, she's definitely not going home don tasan bazaa vata single goyan baya ba .

Alhamdulliah

16

Zuwairat Ummumaryam

Her life is not going on like this, she's not going to take this for ever, she's never going to be married, she's not going to face emotional blackmail balle kuma physical assault, this is too much for her, if she going to be the first da zata zauna on her own a history of family dinsu then let it be, after all she's the first to ruin her family reputation so she's going to do it for her happiness, tasan faiz have tried for her, yayi mata abinda bata taba Tunanin she will have ba, he's indeed her second chance, he is more than she expected a rayuwa, she will rather be with him without marriage than to be with him in an abusive relationship, abuse that comes from yayar miji da wasu daga cikin danginshi, she's never going to go back, she will rather die than marry again, she's never going to face such humiliation again, wani sabon Kuka ta saki har wanda ya dauketa ya dan juyo ya kalleta, her face is totally close da veil dinta, her forehead is really hurting, haka nan the cry of faiz while carrying bintu hit her ears, he loves her Amma he pretend to love herself more, it's so funny of him as he makes her feel babu kamanta but it's all wrong, her cry was loud as she's just pouring out her heart aloud, shi dai wanda ya dauketa bai ce uffan ba, he concentrate on his work while she keeps crying sosai tana murza idanuwanta, it feels so hurt da baka iya kai kara gidanku just because you made a huge mistake a rayuwar ka, that's why she's not going home at all, tasan nobody will support, kou da dad dinta wants to support her mum dinta bazata yarda da hakan ba, she sees her as a total disgrace, dukda she pretend to be happy with her but she's not, her heart feels so heavy just as her eyes pour out like crazy, Allah kadai yasan how she's feeling, goshinta nayi mata zafi sosai, she's going to stand her ground duk abinda zai faru she's not going back to his house again.

A bangaren fajz kam tuki ya dingayi kaman zai tashi sama, this really shows how important this pregnancy is to him, he feels kaman it's his last hope, at times sai a dinga cewa yanayi kaman he is not young, he knows Yana iya mutuwa bai kara wata haihuwa ba so dole yayi cherishing what he have now, yana tuki yana waiwayawa bawa yana kallon bintu da take faman ihu tana rike da cikinta tana kiran bayanta da kugunta, sannan sai ya kalli mum dinshi, at this moment he really thank God his mom is not hausa don she wouldn't have been here helping like this, sai sannu kawai take fadawa bintu, his dad have really tried don ta daina behaving haka Amma to no avail, dole ya hakura ya barta ta cigaba da real self dinta, he is really glad she's herself, he went to the closest hospital, it's just few minutes drive, right now all he is thinking about is his baby, bai san how he will feel if anything happens to his unborn child ba, bai san yanda zaiyi da rayuwar shi if anything happens to his baby ba, bintu na ihu yayinda shi kuma yana jin wani irin azaban cikin zuciyarshi, duk ihun da zatayi sai ya saki ajiyan zuciya, he feels like flying zuwa hospital, yana zuwa ya fito kou rufe kofar motar shi baiyi ba ya bude inda take yana kiran dr da karfi sosai, he was running kaman ba dauke yake da mutum ba yayinda duk move dinshi sai bintu ta sake sakin sabon ihu, amsarta akayi aka shiga daita ciki, bayan kaman minti goma dr ya fito wata nurse na biyeshi, faiz da idanuwanshi duk waje, da sauri ya nufoshi yana
"Dr how is she...how is my baby..." Ya fada kaman zai haukace,
"She's fine...what happened..."dr ya fada yana tafiya heading to his office, jiki na rawa faiz ya fada mashi abinda ya faru, sai da dr ya fara shiga office dinshi ya zauna ya kalli faiz yace
"Well abinda ya faru is she's in labor,...and the baby will be alright insha Allah... it's kicking...don haka nurse zata baku list ku kawo items needed..." Dr ya fada mashi, fajz ji yayi saliva din bakinshi ya bushe sosai,
"Dr....the pregnancy...is not even upto 9 month fa... it's seven months...oh my God... Maryam..." Ya fada yana dafe kanshi da bango, he feels like crying saboda abinda yake ji
"Don't worry...what will be will be nor matter what....so get the items...if kuma kana so you can buy from us....wi have everything here..."dr ya fada mashi, da sauri ya fara taba aljihushi yaga it's only his phone
"Can I transfer?..." Ya tambayi dr
"Yes ba matsala... talk to the nurse at the reception..." Ya fada mashi yana daukan wani abu yana fita again, da sauri ya fita yaje reception ya biya the amount he is asked to sannan ya koma wajen mum dinshi yana fada mata abinda ya faru, kaman zaiyi Kuka ya fara cewa
"Iyami you see what Maryam did to me kou.... wallahi if anything happens to my baby sai na hallakata..." Ya fada sounding so bitter,
"Oh ayo...ai seven months yana da...ba dai dr yace yana kicking ba... don't worry...babu abinda zai samu abinda ke cikinta,... " Ta fada mashi cikin calming voice, ajiyan zuciya ya saki, kou kadan bai wani tuna da amira ba, his heart is on his baby
"Ka kira kaji if amira is ok..." Hajiya ta tambayeshi, da sauri ya fiddo wayarshi yana barin inda mum Dinshi take, yana tafiya yana rike da waist dinshi yana dailing number amira, he is glad his mom remind him of her, yana kiran number yaji tana ringing Amma baa dauka ba, he called her twice Bata dauka ba, yasan today is totally rough day for the whole family, yasan nata is different, right now he still feels so much pain for Maryam beating his wife, he can't just wait to get home so that ya bata hakuri, sannan sai ya tabbatar duk inda Maryam zata gan amira she never looks at her balle ta sake janta fada kou ta wulakanta mashi mata, he will surely dea with her, sai yayi mata rashin mutuncin da har ta mutu bazata manta dashi ba, komawa yayi wajen mum dinshi daidai lokacin da mai aikinta ta iso hospital din rike da hijab din hajiya and other things,
"Did you talk to her..."hajiya ta tambayeshi,
"Aa she's not picking her calls..."ya amsa mata sounding disturbed
"Ok...I hope she's ok... yanzun dai kaje gida ka kawo kayan baby...yanda If ta haihu da akwai abinda zaa saka baby ciki..." Ta fada mashi tana amsar hijab da aka kawo mata,
"Hmmmm let me Wait inji ta haihu tukunna..." Ya fada yana Zama kusa daita,
"Alright then...call her family ka fada masu yarsu tana hospital...zan bi driver gida...." Ta fada mashi, kallonta yayi da idanuwanshi da suka sauya color, kou kadan bai son ta tafi Amma it's ok
"Ok...but I won't call them..." Ya fada yana harde hannuwanshi kan chest dinshi, she didn't prolonged the statement ta mike, tare da mai aiki suka fita yayinda fajz ya zauna yana murza goshinshi, duk nurse data fito daga dakin da bintu take sai ya tambayeta if his wife is ok, right now yasan worth din bintu, she's the most important person in the world because she's on the journey of bringing his child to this world, babu abinda yake sai adua cikin ranshi, he just want everything to be alright, wayarshi ne yayi kars yaga it's his dad, da sauri yayi picking, tambayar shi how far alhaji yayi ya fada mashi abinda dr ya fada mashi, cikin fushi alhaji ya kashe wayar shi ya sake komawa bangaren hajiya Fatima ya dinga fada telling her if anything happens to bintu sun shiga uku daita da yaranta.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.