Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 43 of 82

Maryam have don so many things to handle amira, tasan faiz so much love her and for that she have to scare her out of the house nor Matter what it's going to take, ta sayi sim baa iyaka, in tayi amfani da wannan yau tayi amfani da wannan gobe, alhaji yayi mata iyaka da matar faiz wato amira, he even told her he will curse her if har ta sake wani abu that will bring hayaniya gidan shi, he really warned sosai wanda haka yasa tace she will handle her, she have spent a lot these days kan wayanda ke zagin amira, sai ta biya kawai ta sa a kirata ayi mata kacha kacha, she have bring it upon herself to make her leave the house in yaso if mutuwa fajz zaiyi yayi kowa ya huta, she knows if mutum ya rabu da wanda yakeso haka na haddasa matsala ga mental health din mutum wasu har haukacewa suke wasu rayuwar su ya lalace, that's what she wants to do to fajz, she have promised to make sure she leaves kuma babu wanda zai zargi itace because they have no right to accuse her tunda bintu Also will be a suspect, she was expecting babansu zaiyi mata maganar kan message din wulakanci da ake turawa amira Amma nothing, yau ma wajen karfe goma wata kawarta ta kirata
"Wallahi sunce sai 100k zas basu,..kuma zaayi maki fiye da yanda kikeso..." Aka fada mata from the other side
"Ai ba damuwa indai zas samu biyan bukata meye 100k ...su nawa zasu je..." Ta fada feeling so relax as she knows her next plan is going to send her out of the house kou taki koy taso,
"Su 8 ne..." Matar dake kan waya ta amsa mata
"Tou shikenan...ki fada masu zan Kara 50k if abinda nake so ya samu...kawai they should do the right thing..." Ta fada mata sounding so happy kaman zaa bata wani award, haka munafukai yan kutumar uba suke, you don't care about them but they care so much about you, they care to see you in pain, right now she wants to see faiz in pain and she knows he will be senseless in har Babu amira gidanshi, tasan abinda zaayiwa amira yay will send her out of the house, tasan duk yanda take da dakewa na yau is the end, she know babu wanda zaiyi tunanin it's her tunda kou kadan bata zuwa gidan kuma yau bazata je sunan ba balle a zargeta,
"Yanzun karfe nawa zasu je chan.. " ta tambayi wacce suke waya daita
"Sunce around 12 zasuje...Amma kin tabbatar bai gidan kou...kinsan wannan kanin naki kaman mahaukaci yake...'
"Kar kia damu ai yau ana sunan gidan sai yayi zaune gidan?...bai gidan..am sure of that..." Ta amsa mata
"Ok shikenan..." Nan dai suka gama wayar ta ajiye wayarta tana murmushi, gidan miji rigima, wasu uwayen miji ne, wasu kuma uban miji, wasu kishiyoyi ne ke hanasu zaman lafiya, wasu kuma yanuwa miji, wasu ma mjinne matsalar su but what ever their is they will always push you to greatness insha Allah.

Tun wajen karfe 8 faiz ya bar gidan bayan ya shiga bangaren bintu yaga yanda suka kwana da yarshi, he told her a kawo masu abinci a office for his workers tunda it's a working day, he gave her 100k in case any matter arises, har ya fita ya sake komawa bangaren amira don waje yayi parking motar shi, he went straight into bedroom da take kwance ya tardata cikin duvet cover jikinta babu kaya kou guda, she was sleeping, kissing dinta yayi ta vude idanuwa ya sakar mata murmushi ta mayar mashi
"Take care of yourself for me baby. " Ya fada mata
"I will... you take care of yourself too my prince..." Ta amsa mashi
"I will mine...bye bari in bar gidan Kar azo a gan angon jego cikin mata..." Ya fada mata, dariya kawai tayi yana ficewa ita kuma ta koma ta kwanta

Alhamdulliah

28

. zuwairat Ummumaryam

Amira dan relaxing tayi kan gadon tana kallon bayanshi har ya fice, she so much love him, he's kinda of her life, any moment with him is so special and so sweet, every moment with him makes her love him more and more and more, ajiyan zuciya ta saki ta koma ta kwanta baa dade ba bacci yayi gaba daita again.

Hajiya kadijatu was happy at her namesake that she invited her friends to go to gidan sunan, whole set of bag dauke da kayan baby ta saya ta basu a kai mata, haka hajiya Fatima tayi sayi kayan baby akwati guda tace yaranta su kaiwa bintu, Daman tunda bintu ta dawo gida take receiving kyauta kala kala, mum dinta both small gold set na yara for the baby and her dad gave her 300k ta kara da hidima, she's so happy because wannan haihuwa have brought her so much joy and gift.

Tun karfe goma gidan ya fara cika da mutane, dama wasu sun kwana gidan, her sister invited masu life performance don so suke suyi chasu sosai, suma da nasu Shirin Jan fadan amira tunda sun san tana nan ciki Amma bata kou fita, tunda bintu ta dawo bata fita ba in ba gida dataje ba, suna son suyi till dawn party for a new born baby, gefen gidan masu kidi ne, da akwai about 200 kujeru a compound din dake well decorated, wasu da sun zo Basu shiga ciki, before 11 an kawo abinci an jera Inda ya kamata, komai gashi nan gwanin ban shaawa, kidin daya fara tashi ne yasa amira dake bacci ta bude ido, kidin ya amshe koina na gidan har neighbors. Tun safe Bintu tayi shiri cikin wani irin expensive lace mai kwalliya tayi mata kwalliya, ta Kira mai pictures da video to capture the event, she paid for good 10 hours of the service he's going to render, duk yan unguwar sun san ana suna don cars dake kofsr gate alone ya nuna taron manyan mutane ne, family dinsu is huge and bintu is kind of favorite to the family hakan yasa they're all ready for today wasu kuma Basu taba ganin amira ba and they have heard alot about her so suna son ganinta.

Amira data mike Zama tayi bakin gadon ta taba murza idanuwa, tunda tayi sallah asuba da fajz ya rabata da kayan jikinta bata sake saka wani abu ba, she's totally naked from head to toe, jikinta duk babu Dadi tankar anyi pounding dinta kaman poundo haka take ji, hamma tare da salati ta dauki kayan baccinta dake gefen gado ta saka ta mike tana tafiya ahankali, tsayawa tayi bakin kofar bathroom dinta ta juya ta kalli gadonta kawai sai ta saki murmushi, they have made lots and lots of memories da faiz, this bed would have said something Inda yana da baki, gadon ta dinga kallo tana hangen kanta da faiz doing lots of bad things, kawai tana tunanin if she leaves him now she will be thinking alot about him ba don komai ba sai don yanda yake dominating dinta totally in bed, he doesn't care if you're active or not he will make sure you scream of both Dadi da kuma wuya, she's so happy she have lots of his pictures, he never stop her from taking his pictures or both of them together, she have when suna kissing, when suna lots of things, last time tana daukan shi yana saka kaya shima yace
"Nima sai na rama..." Ya fada yana daukan wayarshi ya dauketa itama tana kwance cikin blanket yana kokarin cire blanket din tana rike dashi gam, she's happy he took it because she knows he's surely going to need it. She wanted to take her bath Amma tunanin mijinta ya hanata, Tunanin how she's going to leave him kuma she just feel she don't have to go tasan mai wannan text din can't do anything to her tunda if the sender can harm her da tuni anyi harming dinta maybe she's just blabbing, she have spoken to two agent already, duk suna da gida mai kyau but bata biya ba sai ta gani, 1 of the houses is a single selfcontent a lekki at 1m duk shekara then the other at surulere kan 350k duk shekara, bata son low area wanda hakan yasa take tunani she will go for the lekki house if she's really leaving, she wants a nice and beautiful place don she have heard people saying yanda kayi placing kanka haka Allah zai daga ka, she doesn't believe in low life since from her childhood, komai nata is special, (if you place yourself low then you will be low in life,kou baki da kwandala place yourself high and insha Allah you will be higher, I love expensive things and cikin ikon Allah I get to afford them in my own way because nasan Allah kadai ne mai badawa sai da ya kawo maka sila, I never dream low, and am not low alhamdulliah) she knows da akwai alkhairi a Zama a Inda manyan mutane suke rather than belittling yourself to stick to wayanda suke chan kasa, the kind of people you mingle with really matter don duk abinda sukeyi will really affect you in one way or the other. Ahankali ta shiga bathroom din tana lekan bayan gidan, don ganin abinds ake taga babu kowa, falonta ta sake komawa ta leka compound din tana kallon duk abinda ake
"Hmmm" ta fada tana tunanin Inda bintu bata nuna mata she's conning and two face ba tasan da kilan yanzun tana ciki bangaren ta rike da baby or doing something to help, Amma there's no way mutum zai nuna maka ainahin color dinshi kuma kayi sticking around them, never. She doesn't love what she hates she's just who she is, sai da ta gama kallon compound sannan ta dawo ta shjga bathroom tayi wanka ta dawo daure da towel ta gyara gadonta ta danyi dusting falonta da wasu yan abubuwan daya kamata tayi duk daure da towel, kofar falon taje ta kulle Kar wata ta shigo mata don ta lura compound din ba isar mutane zaiyi ba, kitchen ta shjga ta hada tea mai kauri tasha before ta dauraye cups da wasu plates da ta using Tana gamawa ta ta koma wasu bedroom dinta tayi dusting,she did all her house chores before dressing herself up in embellished super exclusive wanda shima dinkin doguwar riga akayi mata, she doesn't apply any makeup, she's not really a makeup person, all she prefers is turare, a matsayinta na yar maiduguri and her mum shows her how important kamshin jiki is, shi yasa always faiz sai ya kama gashinta ya dinga kaiwa wajen hanshinshi yana lumshe idanuwa. ( Ina maganar turare nima na ajiye wayar naje na mulka jikina da turaren humrs dana oil, I have different varieties of turaren jiki, husna kamshi ta kawomin,ina da kawa that deal with different varieties of perfume itama ta kawomin, sannan da akwai wata heena a kaduna itama ta kawomin, ban sayan kou days Amma I have different types, Allah ya barmu da masu kaunar mu don Allah.)
Shafa perfume dinta tayi koina ta koma ta saya bakin window dinta dake kallon direct into the compound tana kallon masu shigowa, tana tunanin taje wata zuciyar sai yace kar taje wata zuciyar yace taje, she keeps contemplating har ta yanke hukuncin zataje, fashion jewelries kawai ta saka tunda yanzun bata da zinari, saidai hannunta da akwai massive diamond da faiz ya bata, dankwalinta ta daura yanda ta iya ta saka simple shoes, haka nan her heart is beating very fast but she have to go out, yasan yau faiz zai iya yi mata setup yanda in bata shiga ba zai gane tunda da akwai sisters dinshi wajen, sannan da akwai yan uwan iyami wayanda suke garin kano, ana iya cewa baa ganta wajen ba so hakan yasan tayi deciding kawai taje, har ta kai bakin kofar sai Kuma ta juya ta koma falon ta ta zauna tana dafa chest dinta kaman tana fargaba, she's just afraid of verbal abuse.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.