Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 37 of 82
Alhamdulliah
23
Zuwairat Ummumaryam
da sauri ta kama hannun faiz da bai san abinda ke faruwa ba bayan idanuwanshi, shima kama nata hannun yayi while he's walking ya kai hannunta bakinshi yayi mata kiss, bintu was just looking at them, she knows for as long as suna good terms da wannan yar iskar bazai taba yi mata yanda take so ba, these few days daya dinga nuna mata so yana zuwa morning and night it's not because he really cares sai it's because something went wrong between them. Hade rai kawai tayi feeling so angry, wato dai kishi gaskiya ce, duk yanda zakayi kokarin boyewa at times dole sai ya bayyana, suna fita da faiz suka leka wajen baby sannan suka koma gida, it's like he have decided to make up for lost time, bayan sunyi sallah ishai yace
"Baby come let me massage you..." Ya fada mata yana jan leg dinta, harara ta watsa mashi tana cewa
"Nope banso..." Ta fada tana turo baki
"No fa Kika ce..." Ya fada yana kallon ta da idanuwanshi dake waje
"Eh mana...ban gama menstruating ba..."ta amsa mashi kaman ba tare sukayi sallah ishai ba, dariya yayi yace
"Oh daman haka Kika koma" ya fada yana shafa cikin leg dinta
"Wayyo ka kyaleni...ni kawai am not in the mood for anything..." Ta fada tana turo baki, tsayawa yayi yana kallon ta Dariya ya dan saki yace
"Duk bakin cikin tanda sai munci wainarta..."ya fada sounding so funny yana jawota jikinshi, dan dariya tayi tare da lumshe idanuwa, the thing is she's been haunted by the numerous messages on her phone, kou kadan hankalin ta yaki kwanciya saboda tunanin abinda zai biyo baya duk ranar da suka hadu da family din faiz if she's alone, tasan ba kullum zasu dinga Zama tare da faiz ba, da akwai days that he won't be there to defend her and anything can happen, she's so scared and so fustrated at the same time, kou kadan batajin kiss da faiz ke mata wajen wuyanta yayinda yake cika both hands dinshi da breast dinta, da akwai kaya jikinta so bai kaiga ciresu ba, yanda yajita shuru yasa ya gane da akwai matsala don if da akwai abinda yakeso game da amira is kukan da take anytime he touches her, da akwai irin nishi da moaning da take mashi wanda ke nuna he is communicating with her Amma yau sai yajita shuru kaman he is touching itace, ahankali ya daga kanshi sama yaga ta kafe waje guda da idanuwan kou blinking batayi alaman koy kadan she's not even close to Inda yake, abun ya mugun bashi mamaki ba don komai ba because he feels so belittle, bai san abinda zaisa ya dinga tabata Amma taki noticing touch dinshi ba, ahankali ya zare hannunshi daga kan breast dinta ya mike still amira bata ankara ba, abun ya mugun bashi haushi, he feels she's still holding grudges against him, sannan yana ganin yafi karfin tayi mashi irjn wannan wulakancin, baiga abinda zai sa ya kusanci mace yayinda zuciyarta na chan wani wajen ba, dakin ya barwa amira da tayi tankar gunki tana tunanin mafutar rayuwar ta, bata dawo hayyacinta ba sai da faiz ya fice yayi banging kofar da karfi sosai, a firgice ta dawo hayyacinta tana tunanin what just happened, idanuwanta duk waje tana kalle kalle, it is as if tana son Zama kaman mahaukaciya saboda yanda dagin mijinta ke threatening dinta, she can't believe faiz have left the room ba tare data sani ba, ahankali ta mike ta sauya kayan jikinta zuwa na bacci har ta haye gadonta sai take tunanin it's not proper at all kou ba komai getting close to him will make bintu angry sannan kuma she feels her days a gidan nan are numbered so why won't she make the most of it, slippers din daki ta saka ta fice sanye da sexy kayan bacci sannan tana aduar Allah yasa Kar yace zai koma hospital, tana shiga Inda yake ta ganshi tsaye ya bawa kofar baya yana buttoning din rigar bacci daya saka, she walks straight to him and hugged him from behind tare da dora kanta kan bayanshi looking so peaceful yayinda ta zagaya hannuwanta wajen cikinshi, hannunta biyu ya bude ya juya gareta ya kalleta from head to toe yace
"What was what you did dazun?..." Ya fada feeling kaman ya hadiyeta kawai saboda yanda shaawarta ke motsa mashi
"What did I do...banyi komai ba...I just zoomed off..." Ta fada mashi calmly tana dan karawa kanta tsawo tayi kissing bakinshi, zaiyi magana kiss dinta yayi landing kan bakinshi, idanuwa ya lumshe ya zagaya hannuwanshi waist dinta yayinda itama ta zagaya nata a waist dinshi sun's kallon juna yace
"Zoomed off fa?...why pls...meye damuwar ki...tell me because I know it most be very important to you..."" Ya fada looking into her eyeballs, kiss ta sake mashi this time sai ya dan kauda bakinshi sai kiss din yayi landing on his cheek
"Pls let's have a serious discussion...nasan da Akwai abinda ke damunki...kawai ki fadamin..."ya fada mata
"Baby ba komai...I don't even know what happened...am sorry..."ta fada tana juya baya ta kama mashi hannu kaman karamin yaro Ta dora hannunshi kan waist dinta yayinda ta juya mashi baya pressing bombom dinta gabanshi, idanuwa faiz lumshe ya zare hannunshi yace
"I need to know what's going on with you...ni mijinki ne kuma banga da akwai adalci if you hide things from me ba...or is it abinda ya faru kike holding on to har yanzun?..." Ya fada sounding so calm, da sauri ta juya ta dora two hands dinta kan shoulder dinshi tace
"babu abinda ke damuna..."ta sake fada mashi sounding so calm, shi dai fajz bai yarda nothing is wrong with her ba kawai he kept quiet Amma he didn't go close to her, dukda ta shige mashi jiki he didn't touch her. Sai da ya dawo sallah asuba ya kwanta tazo ta kwanta a jikinshi rubbing him, he couldn't control the heat in his tummy, they made out like never before, at that moment amira ta mance da duk wata damuwa dake cikin ranta, yau is Monday and they went to office together, he told her zaije hospital bayan ya ajiyeta, kou office bai shiga ba ya wuce ita kuma ya shiga ciki, secretary dinta ta biyota da wani abu cikin envelope,
"What's this?..." Amira ta tambayeta as she's dropping the envelope kan table,
"Wani ne ya kawo wai in baki...." Ta amsa mata tana ajiyewa ta juya ta fita, envelope din ta dauka tana budewa abinda taci karo dashi is so disgusting, picture din mace ce zindiir a jikin picture din an rubuta
" amira karuwa," hannunta na rawa ta juya bayan picture din ina akayi rubuce rubuce na wulakanci da tozarci, the insult is more than she can take,
"Has it gotten to this?..." Ta fada hawaye na gangaro mata, Allah kadai yasan yanda takeji at the moment, the picture is more than 3 Amma she didn't check the rest don tasan it's going to be the same or even worst, tissue ta dauka ta rufe face dinta tana gogewa, bayan kaman minti goma message ya shigo wayarta, it's as if the person that sent the picture is monitoring her movement don the message was saying
"Wato bazaki ji ba... you didn't leave our family har office kike zuwa...ok sai munyi maganin ki...ba dai kin iya taurin kai ba... don't worry next time nude pics dinki zan tura maki..." Aka tura mata, Hannunta na rawa ta ajiye wayar ta zauna tana Kuka,
"Kaicona..." Was abinda ta fada cikin kuka, kiran Ismail ne ya shigo, she tries as hard as she can to hide her pain Amma it's not possible, jin voice dinta yasa ya shiga damuwa sosai
"Amira ya zamuyi....I can't watch this anymore..." Ya fada sounding so bitter,
"Yaya na gaji....threat kala kala... different number everyday...na gaji yaya..." Ta fada cikin Kuka, ajiyan zuciya Ismail ya saki breathing so lost and sad
"Yaya zan bar gidan faiz...I know he loves me but his love is not enough...this threat can kill me...am tired..." Ta fada mashi cikin tsantsan Kuka, he knows she will surely die if anything is not done, he remembered story din malamin da yayi wani experiment Inda ya ajiye raguna biyu cikin keji daban daban yana Basu abinci iri daya da kulawa iri daya komai iri daya asalima raguna yan biyu ne girmansu daya, sai ya ajiye wolf a ganin daya daga cikin ragon, I don't know what they call 🐺 in hausa Amma dabbace dake cin su raguna, daya daga cikin raguna ke ganin shi alhalin shi dayan bai ganin wolf din, a kwana a tashi wannan ragon dake hangen wannan wolf din mutuwa yayi saboda tsoro da fargaba dukda wolf bai tabashi ba, haka anxiety da tashin hankali ke sanadiyar mutuwar dan adam, yasan muddin amira ta zauna ta cigaba da haka wata rana zaa tsinci gawarta, elder brother are meant to protect their younger siblings, su garkuwa ne Amma right now he is helpless because of his mother, instead yace kar ta bar gidan sai yace
"Amira in Kika bar gidan ina Zaki.... kinsan you're not welcome back home..." Ya fada cikin matsanacin bakin ciki,
"Yaya I will leave here...zan bar gida in har gidan faiz...zanje Inda no body knows my past balle suyi hurting dina...zanje Inda people don't judge people this much...." Ta fada cikin Kuka
"Shuush..." Ya rada mata tun kafin ta karasa,
"What do you want people to say...";bai karasa ba crying amira tace
"I don't care anymore yaya.... wallahi in na cigaba a haka ciwon zuciya zai kamani.... kullum da wayata tayi kara sai gabana ya Fadi.... kullum cikin faduwar gaba nake saboda bansan irin sharrin da zasu hadamin ba... gaskiya yaya in yau kaji ance baa san Inda nake ba pls don't panic.... believe me I will never do anything stupid..."ta fada Kuka na cin karfin ta sosai
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna!!!" Ismail ya fada sounding so disturbed
"Amira kinsan I won't stop you...Amma ki jira tukun... let's wait muga yanda Allah zaiyi... sannan gaskiya I will talk to faiz ..." Da sauri tace
"Yaya no pls... don't tell him anything....Kar ace ina hada fada a dangi...duk past dina ne yajamin...habeeb ne yajamin..." Ta fada tana hawaye
"Amira there's no way Zaki barshi ba tare da yasan why ba.... that will be unfair..."
"Yaya kou na fada mashi it won't change anything... Shi kanshi he might not say it to my face Amma he knows inda banyi ba da bazaa fada ba...I don't really blame those insulting me.. I just pray kar Allah ya jarabcesu da abinda ya sameni..." Ta fada mashi tana rage hawayen da take
"Nidai yanzun amira don't cut my out kinji.... you can cut mummy out but not me....ina bayanki dari bisa dari Amma give it more time pls... everything will be ok..."
"Ok " ta amsa mashi kai tsaye Amma not because she will listen to his advice, aa she have to just leave, ta kwana biyu batayi posting kaya ba because of abubuwa da sukayi mata yawa but right now she thinks it's what she's going to do more, bayan ta gama shan kukanta ta shjga bathroom ta wanke face dinta wannan ta dawo ta zauna with a very swollen face ta Kira ahmed, bayan yayi picking sun gaisa ya tambayeta how are things ta fada mashi everything is ok sannan tace
"Yaya pls ina bukatar number wancan daka biyata tayi min advert din number na din..." Ta fada mashi
"Me zakiyi da number ta kuma" ya tambayeta
"Yaya kasan kwana biyu am not serious with my business...inason in maida hankali kan business dina ne... " Dariya ahmed yayi yana cewa
"Hajiya amira mai son kudi...bari in tambayi wanda ya hadani daita...tun ranar da na fada mata abinda zatayi min na biyata ban sake bin ta kanta ba...let me get back to you...'" ya fada mata kashe wayar yayi amira tayi tagumi looking so lost, tunani kawai take kan yanda zatayi, she's really leaving, abu na farko da take tunani shine ina zata, sannan in taje ina zata zauna, sannan me zatayi in taje chan, her first thought was Inda zata, tasan gari biyu ne zaka zauna Inda yarenka doesn't matter, shine Abuja da Lagos, she's definitely not going to abuja because faiz and her dad goes to abuja frequently, so let's say taje Lagos wurin wa zata a Lagos, she have heard alot about Lagos, she knows rayuwa is expensive a Lagos especially wajen Zama sannan she knows hustlers make it in Lagos in har Allah ya taimaka maka, she knows chan babu wanda zai damu da rayuwar ta, right now she's going to concentrate on her business don she's not going to throw away her sim saidai tayi blocking duk family dinta da na faiz, she's going to need lot's of money, kallon zoben diamond dake hannunta tayi tasan it's worth millions, she knows she have set din zinari uku, daya is nata data saya biyu kuma is wanda fajz ya saka mata a lefe, then she thought of kayan dakinta, she wants to sell them kafin ta tafi but how, har kayan lefenta ma she won't mind taking them away, she's going to be a prodigal wife and daughter, abubuwa da yawa nata yawo cikin kanta, she wants to sell her jewelries har zoben aurenta, she needs nothing less than 10 million a account dinta and she knows in har zata saida all jewelries dinta zata samu, all she needs is to be able to hire flat da bazata takura ba yanda she will be able to go out and husle Inda babu wanda sai zageta, account dinta ta kalla taga tana da kusan 800k ciki, kou kadan bata damu da abinda zai biyo baya ba all she's praying is for her to have peace of mind and be happy, number da ahmed ya turo mata ta dauka ta Kira ta fada mata she sells atampopi shadda da laces da veils da shoes and bags da sauransu sai kuma kayan gida irinsu furniture da sauransu, she told her tana son ta samo mata contact din mutane that will buy from her, matar told her she will pay her 20k sai kuma zata bada kaman 50k don ayi giveaway wanda zai ja hankalin wayanda take tare dasu,
"Zan baki 50k for you and zan bada 200k for the giveaway..." Amira that's so desperate ta fadawa matar
"Wow ai shikenan me sau biyu ma zaayi maki ... mutane kam sai sunyi maki yawa.."
"Ok pls ki fada masu it's only whatsapp...no calls sannan no males pls..."inji amira
"Baki da damuwa..." Nan suka ajiye maganar sannan sukayi sallama, she's not dropping the line tunda it's her business line, kou da ana Kiranta she won't pick, she will block duk wanda zai matsa mata, what's she's thinking about shine zuwa kasuwa ta sayar da golds dinta har da wanda ya saka nata a lefe, she still looks at her diamond ring sai tayi hugging hannunta tana cewa
"I will keep this memories..." Ta fada tana kai Ring din bakinta ta danyi kissing dinshi tare da lumshe idanuwa, she never believe zaka bar abinda kake so saboda ka samu kwanciya hankali, ba kowa zai Gane what she's going through ba yanzun don she loves faiz kuma he have given her Love and peace she never expected, dukda tana tunanin tafiya tana tunanin how it's going to be without him and how he's going to feel don despite all her flaws and the obstacles she knows he loves her more than anything, she knows wannan step din da zata dauka is going to be the toughest one of all Amma she have no choice, her heart feels so heavy that she started crying again, she just wish wannan measure din da zata dauka will heal her completely, she's going to drop everything aside and face life the way it is, tunda ta zo office babu abinda tayi sai Kuka tunda her whole day has been ruined by her enemy, kofsr aka bude and she tries as much as she can to control herself tare da goge face dinta, faiz days dawo daga hospital ne ya shigo, he sees yanda take nonnoke kanta tana goge face dints
"What's wrong..." Ya fada cikin damuwa sosai yana karasowa wajen da take zaune, ahankali amira ta daga kai tare da sakin murmushi karfin hali tace
"Just missing... you..." Ta fada new tears na forming a idanuwanta yayinda face dinta ke dauke da murmushi, kura mata idanuwa yayi itama ta zuba mashi idanuwa tankar she's picturing him cikin brain dinta, she have never stared at him for this much, dan sauke idanuwa yayi Amma ita taki sauke nata asalima ta shjga wani duniyar tunani, it's the kind of looks dake nufin staring into someone's soul, ahankali ya shafa cheek dinta da right hand dinshi, idanuwa ta lumshe sai ga tears na zubowa,
"Pls tell me mene ne..." Ya fada voice dinshi na rawa kaman he wants to breakdown,
"I said am missing you....kawai dana zauna...sai naji kadaici....sai nace inama..mijina is here with me...." Ta fada tana mikewa ta tsaya tana kallon shi just picturing him in her brain,
"Amira pls ki bar min karya Mana....ban son haka pls.. " ya fada yana rike two hands dinta
"Am not lying baby... I just want you to show me the kind of love you have never showed me before.." ta fada sounding so naughty tare da zare hannunta daga nashi tana dorawa kan first button na rigar shi, faiz is have this mix feeling, ya rasa gane abinda ke mashi Dadi, one thing he knows for sure is ba gaskiya take Fadi ba something is really wrong with her Amma he can't point at it, bai ankara ba yaji ta bude button din rigarshi na sama,
"Pls make love to me.... remember you promised me office love making..." Ta fada tana dora baki kan naked neck dinshi, faiz dunkule hannu yayi saboda yanda bakinta ya tura wani irin feeling into his spinal cord,
"Baby pls stop Mana..." Ya fada yana dan turata, one thing he doesn't know is amira have decided to make the most out of their last moment together, she didn't listen to him at all, kiss ta dingayiwa wuyanshi zuwa sama har wajen jaw dinshi then to his lips kaman yana jira ya kama bakinta kissing her with the kind of passion he can't explain, hannuwanta biyu tasa ta vude kirjin rigarshi ta kama kan nipples dinshi biyu da hannunta ta fara murzawa ahankali
"Oh my goodness.. pls ki bari..." Ya fada kaman he's the Lady.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.