Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 23 of 82

Faiz na zuwa bangaren bintu ya zauna yaci abinci
"Is sister alright?..." Bintu that is feeling bad about what happened ta tambayi faiz
"Why are you asking me..why would ask me kaman you're not on talking terms with her... Go and ask her ...." Ya amsa mats atakaice yana cin abinci, ahankali bintu ta Mike ta fita zuwa bangaren amira, sallama ta dinga kwalawa a falonta amira na zauna tana jinta tayi banza daita, she remembers the last day she entered her bedroom to tell her goodbye before ta tafi aiki, haka ta dinga kiranta tayi banza daita, bintu nata
"Sister kina ina ne..."ta fada heading to bedroom din da take, amira dora kafa tayi daya kan daya ta dauki wayarta tana latsawa, why thing she would have preferred is that da bintu bata fara nuna mata so da kaunar tun farko ba da bazata damu ba Amma drawing her close just to humiliate her is something she's not going to let go, she's not going to be stupid ta barshi ya sake faruwa, she's tougher than bintu in every way don she have been through things bintu will never go through a rayuwa, bintu kokari tayi ta isa bakin kofsr da amira take still tana sallama Amma a banza, handle din ta murza ta bude kofsr kawai sai sukayi ido hudu da amira dake zaune, saida bintu taji faduwar gaba saboda yanda amira ta kalleta, it's this kind of looks of horror, so scary, amira ta kafeta da ido bata kou kiftawa
"Sister..." Bintu ta fara fada cikin sanyi murya bata karasa abinda tayi niyyar cewa ba sai amira tace
"Pls am not your sister... sister bata tozarta sister dinta.. so what's the problem..." Ta fada tana mats wani irin kallon iron lady, faiz was feeling restless bayan fitar bintu da few seconds ya Mike ya bi bayanta, he is so scared Kar wani abun ya faru a tsakanin su, he sees yanda amira ta dage dazun, now kuma he hears what she's saying, tsaye yayi yana aduar Allah yasa su fahimci junansu,
"Am sorry...." Bintu ta fara fada sounding so serious
"Sorry for your self mayaudariya....daman kin jani jiki ne don ki kuntatamin kou..ai ba komai...kawai ki tafi I don't want to hear anything fake pls .." ta fadawa bintu tana nuna mata kofsr daki
"Haba sister me yayi zafi haka....nidai nace in da akwai abinda nayi maki kiyi hakuri...banso abun kai hakan ba..." Bintu ta fara sounding Frank, dariyar takaici amira tayi tana clapping hannuwanta tana cewa
"Wow...what a nerve.. nidai malama pls ki bar min nan....kawai dai ki dani abinda ya sameni Yana iya samun kowa...ba yawon karuwanci nayi ba...thank you so much for betraying my trust...hope it gladdens your heart da aka tozarta ni...daman ance baa kaunar kishiya da zuciya daya...I was thinking masu cewa hakan sunyi karya because I loved you like a sister amma sunyi gaskiya after all..." Amira ta fada mats tana komawa ta zauna
"Nidai na baki hakuri...allah na ganin abinds ke zuciya ta..."
"Abeg malama leave....don't ever step foot into my apartment...muyi zaman kishin face to face ba kilibibi ba..." Inji amira, yanda amira ke magana yasa bintu cewa
"Toufa...irin wannan hot temper haka kaman anyi maki sharri?..." Bata karasa ba amira tace
"Yes ba sharri akayi min ba Amma still ina da daraja a wajen mijina..." Hakan ya mugun konawa bintu rai, shi kuma faiz dake tsaye bakin kofar yana jinsu dafe goshinshi yayi...

Alhamdulliah

14

Zuwairat Ummumaryam

Faiz bai taba jin tashin hankalin irin wannan ba, wato for your wives suyi exchanging words tashin ne na gidan gaba, goshinshi ya dinga murzawa ahankali yana lumshe idanuwa, dariyar takaici bintu ta saki itama tana girgiza kai, she have learn alot o about amira, data koma gida saids hindu ta tayata sake digging more about her, tasan kou degree certificate bata dashi, she sees her as a low class whore da faiz ya kwaso mats as kishiya who she have to stay with because she loves faiz if not ba abinda zai kawo amira inds take, kou kadan class dinsu ba daya bane
"Kema kinsan ba karya nayi ba....am very important to him.... atakaice ma more important than you...am not forcing myself on him..." Da sauri faiz ya bude kofsr dskin ya shigo face dinshi daddaure ya shiga tsakiyar su yana cewa
"Wane irin hauka ne ke faruwa a nan....I don't want any madness or stupidity...in ba hauka ba ya zaayi da iliminku da wayewarku ku tsaya kuna maganar banza kaman wasu mahaukata..." ya fada not looking at their faces, Bintu dake cike fam cewa tayi
"Pls ki bar ikirarin you're his love don kowa ma na son abun shaidanci..."ta fada kaman faiz baice komai ba, afasuce faiz yace
"Oh dayake kin rainani shine ina magana ban isa in hanaki ba kou..." Hannu bintu ta daga mashi tana cewa
"Ai kana jinta ta gama fadamin magana Amma baka ce komai ba....so dole in maids mata... anyways she's not my class...bata kai matsayin da zanyi sa insa daita ba...me akayi akayi a secondarian....wacce kou kwalin degree bata dashi...." Bata karasa ba amira tace
"Let's see who is earning 250k in a month..." Ta fada tana daga hannunta."that would be me.... fuck all your certs am better than you..." Cikin matsanacin bacin rai faiz yace
"Wallahi if you let me descend on you bazaki so abinds zai faru ba..." Ya fada yana pointing amira da finger..
"Malam take your PhD holder away from site..." Amira tayi firing back ta him kaman ba ita ba, he didn't say anything because right now is among the worst moment of his life, ji yayi kaman ya kasa as a man, wato haka mata suke Basu jin kunyar idon mutum
"In ba kwashe kwashen maza va meye hadina dake?..." Bintu tayi adding
"Wayyo Allah ku daina!!!" Ya fada cikin ihu sosai kaman zai tsage dakin da loud voice, hannun Bintu ya kama ya jata sukayi hanyar waje yayinda bintu ta cigaba da fadin
"Karuwa mara tarbiya... Allah kadai yasan cikin nawa kika zubda kafin Allah ya kamaki Kika haifi daya...tantiriya yar tasha....ballagaza kawai..." Ta dinga fada yayinda faiz ke janta da karfi tana tirjewa tana zagi na tashin hankali , amira binta tayi har falo tana mata gwalo dukda she's about to break down saboda irin zagin da bintu ke mata, she started it Amma she have no single dirt on bintu so dole ta zagu, faiz ji yayi jikinshi na rawa sosai, sai da suka fita daga falon amira ta zauna kasa inda take ta hade kanta da gwiwoyinta ta fara kuka zuciyarta na dukan uku uku saboda bakin ciki, tasan kilan inda faiz baizo ba har hada jiki sai sunyi da bintu, ita kuma bintu that's fuming suna fita ta fixge hannunta tana cewa
"Dallah sakarmin hannun munafukin namiji..." Ta fada tana kaman zatayi hauka, baki faiz daya susuce ya bude a compound yana cewa
"Ni kike cewa munafuki?..." Ya fada sounding so surprised at these words
"Yes kai... wallahi iliminka bai da amfani in har zaka fadawa matarka daya tafi daya daraja...tufia..." Ta fada tana tsartar da saliva a  gaban shi ta barshi nan tsaye, ji yayi kaman ya bita yaci uwarta Amma already he knows the devil is at large a gidanshi and anything can happen saboda condition dinta, bayan nan kuma he knows duk abinda zaiyi mata yanzun bazaayi blaming dinshi kaman yanda zaayi blaming amira ba, kura mats ido yayi as she walks back into her apartment tana masifa sosai like daman she's waiting for this Golden opportunity, hakuri taje badawa har cikin ranta Amma bintu is someone da baa cinta kasa ba tabarma, son faiz ne kawai ke sakata rauni Amma kou kadan mace yar uwarta tayi kadan ta takata ta kyaleta. Tana shiga bangaren ta ta fara kuka sosai ta neman wayarta, wato she's more important than her, she wondered why faiz zai fada mats such thing, why would he downgrade her a wajen matarshi, it's so little of him, she sees him as a lover and most importantly the person she respected alot, tana kaunarshi sosai Amma him telling amira yafi sonta kuma ita bata da mahimmaci yasa duk taji ta tsaneshi, she hates and still hates him like hell, wato haka nan yake Raina mata hankali da wayaushi, she feels so disappointed in him,  tana kuka ta dauki wayarta ta fara neman number hajiya kadijatu, tana ganin tayi dialing crying sosai don she can't call her mother right now, her mother told her ga fita harkar faiz that in ta haifi abinda ke cikinta insha Allah somebody better will come for her Amma taki, she clearly told her that if har ta koma Kar ta sake kawo mata kararshi since she have chosen to stay with mashayi duk ranar da ya nuna mata halin ya tasha Kar ta dawo mata, hajiya kadijatu na daga waya taji kukan bintu so loud
"Subhanallah...what happened...why are you crying..." Hajiya ta fada cikin tashin hankali thinking something is wrong with faiz,
"Iyami... it's faiz ..."
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna..." Iyami ta fada tana mikewa tsaye tana dafa kirjinta,
"Iyami....he told his wife she's the only person he loves...now she's insulting me telling me ban da amfani wajenshi..." Ta fada tana kuka sosai, hajiya kadijatu sakin ajiyan zuciya tayi tare da samun waje ta zauna before tace
"Are you sure faiz said that... because if he did wayau shi ya tashi a banza..." Iyami ta fada itama sounding disappointed because bata gan dalilin da zai sa ya fadawa matarshi daya ta fi daya ba
"Yes iyami.... she's bragging telling me she's the only important person...wai ita she's not forcing herself on him..." Ta fada cikin kuka sosai,
"Oh my goodness....pls my dear stop crying...Kinga condition dinki...bai kamata kina kuka ba or kina shiga damuwa ba don anything can happen...ki barmin shi . " Ta fadawa bintu cikin rarrashi
"Iyami dole inyi Kuka....ya zaayi faiz ya zubdamin mutunci haka....ya zaayi ya maidani laughing stock haka...I thought I have little daraja idonshi...Amma I was wrong..." Ta fada cikin matsanacin Kuka tana tuna yanda ta dinga rokonshi Kar yayi downgrading dinta, banda dana sani babu abinds take, she knows she contributed to aurensu,
"Ai dear baki da matsala at all because kina da matsayin da babu mai iya wuceki sai wani iko daga Allah... you're his first woman...then you're the mother of his first child insha Allah... what else can be More than that... nobody can beat you to that... don haka Kar ki damu kinji kou.. " hajiya ta fada mata tana petting dinta,

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.