Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 55 of 82

A park kam amira was weeping silently, veil dinta rrufe da face dinta, motar zai tashi daga park at 7pm, before 6:30 motar ya cika makil da mutane, she didn't raise her head kanta kasa, she feels someone sitting beside her, she didn't know if it's male or female, Amma dataji ta amsa waya sai ta Gane mace ce tana yarbanci, she said hi to amira itama amira ta amsa mata da hi tun nan ta gane something is wrong with amira Amma she didn't say anything. Har motar su ta tashi she didn't look up Sai dai ta dinga sobbing silently.

Baban amira he saw message daga amira and he is so broken, hawaye ya dingayi, he called her not going ssi yayi mata message Yana fada mata koi ina take she should get back instantly if not ba zai yafe mata ba, he made it clear he will send her out of the country with immediate effect Amma ta tabbatar ta dawo gida, Yana gamawa ya dauko biro da takarda ya rubuta saki wa maman amira, he knows ya bata right Amma it's this same right that have got into her brain har yarshi ta bar gidan, he knows it's all her fault that amira got pregnant under her nose, he feels if she's vigilant enough she will know da akwai something between her and habeeb, vigilant mother put eyes on their children 24/7 he is just broken and tired and she should go, she won't return to his home until amira is back

Alhamdulliah

35

Zuwairat Ummumaryam

Alhaji na zuwa gida bangaren hajiya ya nufo looking so furious, asiya data dawo daga islamiya ta tarda mum dinta na faman rusa kuka ta tambayeta abinda ke faruwa data fada mata itama faduwa tayi kasa tana Kuka sosai tana mummy laifinki ne
"Har gaban mijinta Kika bugeta Kika nuna masu bata da gata...Kika nuna kou kasheta zaayi dole ta zauna...na godewa Allah da batayi kokarin kashe kanta ba ta nemawa kanta yanci..."ta fada tana ta rusa Kuka sosai. Alhaji na shiga har bedroom din hajiya ta shjga yana zuwa idanuwanshi kaman garwashi ya mika mata takarda yana cewa
"You're free to come back when you bring back my daughter...Amma muddin my daughter is not back you can't come back..." Ya fada mata atakaice yana kokarin juyawa da sauri hajiya ta rike mashi kafa tana cewa
"Alhaji am sorry...all I want is the best for her..banyi don in muzanta mata ba.. kayi min rai ka barni a dakina inyi kukan rashin yata...." Ta fada cikin matsanacin Kuka yayinda take rike da legs dinshi Gam
"I gave you absolute power over your children...but unfortunately you're not a good mother...if you're a good mother da babu yanda zaayi wannan yarinyar tayi abinda tayi under your nose...and still you have the guts to deny her right to my house...her own house... yanzun ki barmin gida...na fada maki..." Ya fada yana fixge legs dinshi daga gareta yana barin ta nan tana kuka, da sauri ta kallo asiya tana cewa
"Dan Allah ki bishi ki barshi hakuri...pls tell him I will make it right. I will make sure amira comes back home...pls talk to him..."ta fada cikin matsanacin Kuka mai ban tausayi, takarda dake kasa asiya dake Kuka ta dauka ta fice yayinda nasir da mai aiki tayiwa wanka yana daure da towel irin na yara ya shigo dakin da hajiya take, hannu hajiya ta ware mashi ya fada jikinta yana goge mata hawayen face dinta, har yau bai iya magana ba sosai kasancewan bai tashi cikin yara ba balle ya koyi magana, he says few words shikenan.

A bangaren amira ta fi kowa shiga tashin hankali,tana dana sanin rashin daukan bankwana da amira ta yi mata serious sannan tana dana sanin rashin fadawa faiz taga tana hada bag, she thought if ta fada zai Zama kaman kishi take, ta shjga bangaren amira several times tana kiranta tana cewa
"Sister kiyi min rai...ki taimaka min...am sorry... it's all my fault...nice na tozartaki....I brought you out to the wicked family..."take fadi yayinda take zaune kan kujeran dakin amira, she was crying out loud don tasan ta cuci fajz, tasan everything will never be alright muddin amira is not here, it hurts like crazy, tasan kou itace she will leave instantly da akayi mata irin dukan da akayiwa amira jiya, but why not her home, why running away, amira didn't tell her how her mother vow for her never to come back home, bintu cried and cried and cried, data ga Kar karfe bakwai Faix bai dawo ba she called him Amma sam bai daukan waya. Her baby was crying for breast Amma sam bata da strength din matse nono ta bata, hawaye kawai take, she have good conscience, if wasu ne zasu dinga murna now sun huta Amma bintu is not like that, she's not totally selfish, she knows he loves her and he is going to be so so so sad and empty without her, tasan a lokacin nan if amira is not happy he won't be happy and she won't be happy too, with amira out of the picture it's like joy and happiness out of the picture.

a gidan alhaji haruna kuma duk before 8pm duk yaranshi sun hadu Amma banda Maryam, har da wacce take bima Maryam ta baro gidan mijinta tazo, alhaji shuru yayi he didn't say anything yana jiran karasowsrta, faiz was still where he is, he didn't say a single word sannan kuma hawayen Basu daina zuba ba, sai shessheka kawai yake yana tunanin ina amirarshi take, he doesn't want to interrupt his dad Amma right now wannan meeting din da yake Kira makes no sense to him, he is not happy his dad is calling a meeting that won't bring his amira back, kawai yasan he won't survive without her, tunawa dayayi da messages din da amira tasha under his roof yasa ya fara sabon Kuka
"Ka daina Mana..." Alhaji ya fada mashi cikin sanyin murya, kana jin yanda yake magana kasan yana tausayawa yaron shi, he is in so much pity of this boy ba don komai ba sai don yasan how it hurts to loose someone you love ba kaman if an Zama daya anyi zaman aure kuma baa gaji da juna ba, letting go of someone da baa hada jiki ba is easier than wanda an shaki numfashin juna, Daman sex yana kawo abu biyu kou dai ka rage daraja idon abokin zaman ka kou kuma sonka da darajan ka ya karu cikin biyu zaa samu daya, with fajz he feels Inda bai aureta ba da kilan yanzun ya fara mantawa daita Amma marrying her makes him complete and gave him joy he never knows exist, bai san rayuwa yana da Dadi ba sai da ya auri amira, bai iya cewa bintu is not better than amira in bed Amma duk sanda zaiyi tarayya da amira he keeps smiling and feel this happiness full his heart, another sobbing yayi holding his father's leg tight alhaji ya sake shafa kanshi,
"Nawa...ya kare..." Ya fada cikin Kuka, hajiya fatima kam tana farin ciki tana bakin ciki, her happiness is yau ga faiz so broken, the stubborn and tough faiz, na biyu kuma she's angry at the way alhaji is rubbing his head yana nuna mashi duk duniya babu kaman mashi, it's not as if he is the only son, da akwai yaya maza har uku gidan Amma because shine babba duk ya dora mashi son duniya, the most annoying part is wai don his whore of a wife ta gudu yake ta wannan haukan kuma alhaji ya daure mashi gindi tunda gashi duk ya tarasu
"Wai baki Kira yarki nace suzo bane..." Alhaji ya katse mata tunani,
"Na kirata Mana...kilan she's busy..." ta amsa mashi kai tsaye
"Call her again..if bazata zo ba ai sai muje mu sameta chan..." Alhaji ya hantareta sounding angry, wayarta ta dauka tana dailing number Maryam ta dauka tana cewa
"Gani nan compound ina tahowa..." Ta amsawa mum dinta, sounding so happy, there's this feeling with if kasan kayi abu kuma kou ansan kai kayi babu yanda zaayi da kai, she knows highest shine dad dinta yayi fushi daita na dan lokaci kou kuma ya hanata allowance dinta for some time shikenan, bangaren dad dinta ta shiga da sallama, her mum and some of her siblings answer her, ganin fajz zaune gaban dad dinsu kaman wanda akayiwa rasuwa yasa taji wani sanyi cikin zuciyar ta, gaida dad dinta tayi ya amsa mata she greeted her mum followed by hajiya kadijatu datayi banza daita bata amsa ba, wayar dake gefen alhaji ya dauka yana budewa sai wajen Da aka nuna mashi Inda it's all insult on amira, nuna masu yayi daga Inda yake zaune yace
"Which one of you is responsible for this?..." Alhaji ya fada yana nuna wayar, kou kadan Basu ganin abinds ke cikin wayar,
"Daddy me nene..." Kanwar Maryam ta tambayeshi don ita bata san what he is talking about ba, sai dai tasan an bigi matar faiz don da wuri taje gidan suna ta dawo daga baya take jib labarin
"Wannan message ne na cin mutunci da akawa matar fajz... wanda yayi wannan message din kuma ya aikata abinda ya rubuta tunda har gidan akaje aka doketa..." Wannan maganar yana sosawa fajz rai Amma he is just paying attention, tunda Maryam ta shigo yake ji kaman ya tashi sama yaci uwarta, Amma he will wait for now,
"That's bad gaskiya..." Inji kanin fajz, shuru ne ya dan biyo baya sannan alhaji ya sake cewa
"Kunyi shuru....I want to be sure ban da monsters a cikin yarana...I know I try my best to give all of you good home training...nasan it will break my heart if akace I have a child wanda bai da tausayi kuma bai da imani...abinda akayiwa amira is just an attempt to murder wanda hakan yasa taji tsoro ta gudu daga gidanta....so I want to be sure you all have nothing to do with it. And kowaccenku zata dafa alqur'ani tayi rantsuwa...then I will have rest of mind na cewa I didn't give birth to evil child..." Alhaji ya fada karaf Maryam tace
"Daddy ya zaayi a kan message da ba mutum daya ya tura ba... messages that's from different people ace muyi rantsuwa kan shi...ai she have many people who doesn't want her around here... she's totally unfit among us...nidai gaskiya ban rantsuwa da alqur'ani kan abinda bai kamata ba" Ta fada kai tsaye tare da tonawa kanta asiri, faiz was listening attentively, how did she know the message was from different people
"Ya akayi Kika san it's from different people..." Alhaji ya tambayeta sounding so confused
"Daddy ai na gani different numbers ne nan cikin wayar dake hannunka...I can see it from here..."ta amsa mashi
"Now you're going to swear...baki da hannu cikin abinds ya samu wannan baiwar Allah...." Da sauri ta mike tana cewa
"Daddy ai wannan son kai ne...." Duk baki siblings dinta suka bude ganin she's talking back at their father
"I thought as much....well only you will swear all face the consequences..." Alhaji ya fada sounding so furious at her,
"Daddy.... yanzun saboda wannan yarinyar da Allah yasa muka rabu daita zaka ce in rantse da alqur'ani?... gaskiya daddy with due respect..." Bata karasa ba faiz that is already fed up with her noise ya mike, da mikewar shi da kuma isa wajen Maryam was like in a blink of an eye, lokaci guda ya dagata sama ya bugata da glass table dake falon alhaji ji kake tasssss, it happened so fast that nobody can stop it, it's like kayi interrupting abu da for just a second, it happened so fast that before su ankara fajz ya bugata kan table ya kama gashin kanta ya nannadeshi da hannunshi, he knows if har zaa jashi sai ya tashi da gashin kanta, before a kamashi sai da ya fara sakar mata naushi daya a baki before the whole family came on him, hajiya Fatima sai ihu kawai take tana cewa zas kashe mata ya, Maryam can't scream as the pain daya shigeta lokaci guda was unbearable, alhaji ne ya kama waist din fajz dake kan Maryam yana son yayi blowing bakinta for the second time, hannunshi aka rike sai different voices ke tashi Amma sam baiji all he is saying is
"I will ruin you...I will destroy your life... wallahi sai na hallaka ki..." Yake fada yayinda ake janshi shi kuma yana rike da gashin Maryam, his dad da silbling dinshi sun jashi daga kanta Amma yana rike da gashinta, hajiya kadijatu didn't say a single word tasan indai fajz ne ya ishesu Riga da wando, hajiya fatima wajen hannun faiz taje tana cewa
"Shege tsinnane laananne ka sakarmin ka ya...dan wannan karuwa zaka kashe min ya?.." take fada tana kama hannunshi, sai lokacin alhaji ya lura da yana rike da gashin Maryam da kou motsi bata iyayi it took her unaware so she's so shocked,
"Ka saki kanta!!..." Alhaji ya daka mashi tsawa yayinda yake sakin hannunshi, wani irin naushi faiz ya sake sakarwa Maryam don he is not leaving her at all, sai dai yau a kasheshi Amma shi da ita yau one person must go down
"Yaya stop this pls..." Siblings dinshi dake rike dashi suke fada, it's like an dade mashi kunne bai jin komai, bai jin words guda,
"Munafuka ki fadawa Danki ya sakar min yata.." hajiya fatima ta fadawa hajiya kadijatu datayi tagumi tana kallon su kaman nothing is happening, bai biwa Maryam dake Kuka tare da hajiya fatima suka kama hannun fajz dake rike da gashin Maryam suna naja Amma yanda ya nade hannunshi da gashinta dai ya fidda mata gashi zaiji sauki, he will sure kill her today don he doesn't need more evidence to know she's responsible for his misfortune, zai koya mata hankali da kou wata rana bazata kara such evil plan ba,
"Bazaka saketa ba dan ubanka?.." alhaji yake Fadi, kannenshi Maza biyu rikeshi sukayi gam suna janshi shi kuma yana kara Jan gashinta, falon ya rikice, he was still swearing sai ya hallakata, duk kokarin alhaji da sauran yaran su balle hannun fajz abun yaki yuwa, he knows how he holds her, hajiya Fatima sai dukanshi take tana kiranshi da all sorts of sunan banza, kou uffan hajiya kadijatu batace ba, da karfi ya hanye hannunshi daga kanta yana tahowa da some part of her hair a hannunshi masu yawa, Maryam yau taga balai, hannu biyu yasa ya tura hajiya fatima sake faman dukanshi da zaginshi tayi baya baya zata fadi ya bar falon, juyowa yayi ya kallesu ya nunasu da yatsa yana cewa
"Wallahi you must all feel my pain....ba dai baku sona da farin ciki ba..." Ya fada yana nuna hajiya fatima
"'in Allah ya yarda sai jikokinki sunyi yawon karuwanci...if it will take me to ruin them myself I will do it.. " ya fada mata
"Ke kuma wallahi muddin amira bata dawo ba this na kasheki...ba sai kince kou mutuwa zanyi sai kin rabamu ba...tou ki sani kafin in mutu sai na kasheki..." Ya fada sounding so hot, alhaji was out of words da yanda yake magana, he have never seen him this hot tempered, yana ganin he is hot ashe fajz ya damashi yasha a hauka, barin falon yayi walking so fast, yana fita itama hajiya kadijatu that is in total support of what fajz did mikewa tayi ta fice hajiya fatima tabita da zagi Amma kou a jikinta, she's happy at the way he treated Maryam
"In Allah ya yarda yaranki ne zasuyi karuwanci ba jikokina ba...Daman kin haifi karuwan namiji...kan karuwa yake wannan haukan...tir da hada jini da irinku..." Ta fada sounding so angry and sad, Maryam was so traumatized that kou magana bata iyayi, bata iya cewa waje kasa ke mata ciwo, everywhere a jikinta na mata ciwo especially Inda fajz ya cirewa gashin Duk idanuwanta tsuru tsuru saboda tashin hankali, it's as if she's dreaming, alhaji bayan faiz yabi yana kiranshi don Kar yaje yayi undo,
"Come back here..."alhaji ke fada mashi as he walks away very fast,
"Nace ka dawo...." Alhaji ya sake fada mashi, fajz daya fara sabuwar hawaye looking so helpless juyowa yayi yace
"And do what daddy...I can't stay in same room with your evil daughter... she's responsible for everything...she sent amira away..." Ya fada yana Kuka
"Will you stop crying like a woman?..." Alhaji ya hantareshi
"What ever.. " ya fada yana juyawa yana kuka, duk duniya bai taba tsintar kanshi cikin bakin ciki kaman yanzun ba, yau is the worst day of his life, alhaji tsayawa yayi yana kallon shi, ahmed kam ta kasa tafiya, dukda he is broken shima he couldn't leave fajz ya tafi gida, he feels his pain sosai, haka alhaji ya tsaya yana kallon danshi yana tafiya, daya kusa bacemashi yace
"Don't drive...." Alhaji ya fada mashi, he doesn't really care about what happened to Maryam don already yaga she's involved da abinda ya faru, sannan kou da faiz baiyi mata komai he would have deal with her saboda yanda take mashi magana da kuma yanda yaga tana don nuna mashi bai isa daita ba, ciki ya koma shi kuma fajz ya nufo motar ahmed har zai shiga yaga motar Maryam, da sauri ya nufi wajen maigadi dake zaune ya dauko sandarshi, da gudu ya dawo ya rusawa motar Maryam ya fasa glass din motar, before ahmed ya fito yayi stopping dinshi har ya illata mata motar, kamashi yayi ya saks shi cikin mota yana cewa
"Wannan ai hauka ne..." Ahmed ya fada mashi yana turashi cikin mota, shima ahmed shiga yayi yaja motar yayinda fajz ya dors kanshi gaban mota yana Kuka yana cewa
"Maryam kin cuceni...If I have choose my own neighbor da kou kadan bazan zo Inda Kike ba....da banzan taba hada jini da ke ba...wayyo amira..." Ya fada still crying out loud yana sounding so tired and fed up, ahmed didn't even try to stop him don yaga already ba daina Kuka zaiyi ba, haka suka isa gida fajz, dukda shi ahmed yana da saurin hawaye bai san fajz cries like this ba, he knows what he is feeling, kana tsaka da son mutum azo a rabaku hurts like bitch, Kou da ahmed yayi parking a gaban gate dinshi yafi minti biyar bai fita ba, kanshi kasa so lost in thoughts, in yayi tunanin yau zai shiga gidsnshi babu amira, sai girgiza kai yake a kai akai yana tausayawa rayuwar shi, he knows she have endured alot amma datayi hakuri for the sake of his love, he thought he is giving her lot's of happiness that nothing will matter to her but he was wrong, now he knows she doesn't really care about worldy things tunda gashi har sabuwar mota ya saya mata Amma haka bai sa ta sauya raayinta ba, ahankali yayi stepping out of the car ya juyo yayi bending daidai door din yace
, "Pls I beg you...if she calls you...nasan she will call you...kou ba yau ba...pls I beg you tell her to come back to me...in kuma na mutu shikenan...Amma muddin ina raye...pls beg her..." Ya fada with eyes that are as red as coal, ahmed nodding kai kawai yayi mashi yana kallon shi abun tausayi, juyawa yayi ya shige ciki , he walks to part din amira praying she will welcome him kaman yanda ta saba in dai ba tare suka je office ba, makale mashi take tana welcome your highness, one thing he loves about her is tana da son jiki, tana yawan makale mashi a jiki and he so much love it, he doesn't know how to live without her body,. Kofar falonta ya bude ya shiga yana cewa
"Baby...am...home..." Ya fada voice dinshi na breaking shuru for a while before ya sake cewa
"Baby...pls...am...home..." Ya sake fada walking around,sai ya sake tabbatarwa cewa amira is gone, Zama yayi falon yana tuna sanda ta fada mashi If bata samu gidan aure ba she will run far away, kuka kam kou wanda akayiwa mutuwa bazaiyi irin Kuka da faiz ya dingayi ba, he just wants the pain to stop instantly but it's not stopping, it hurts more than anything in the whole wide world.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.