Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 22 of 82
Bintu kam she was thinking kilan abinda akayiwa amira yasa ta tafi gida as kou kadsn bata san tana gidan ba, she feels so bad don tana tunani ta batawa kanta good reputation da tayi kokarin building for her self, she sees pure Love that amira have for her, tasan she really tried Amma ta bari her heart ya samu most of her, she wanted calling amira Amma Bata san what she will say to her ba, she feels really bad. Kullum sai ta kaiwa faiz abinci a hospital Amma kou kallon abinda ta kawo bayayi balle yaci, kullum anger take gani a face dinshi, hospital din cike yake da mutane so she feels ok even though he looks so angry at her.
Faiz kam ya cika yayi fam saboda fushin both amira da bintu, she dai he still feels amira bata son shi kawai ta aureshi ne because he is her last hope, bai gan any good reason da zai hanata zuwa wajenshi a hospital ba, bai gan one good dalili da zai saka ta ki zuwa wajenshi a hospital ba, bai gan one good reason that she won't see him ba despite he pretended tobe sick, tun shekaranjiya yaso komawa gida Amma Dr yace in ya koma it will look as if it's a lie don haka if he wants to achieve his aim and objectives dole yayi hakuri, dukda ba rashin lafiya yake ba duk yayi emaciating kaman real patient. Yau kam dr na shigowa ya kalleshi Yana cewa
"I want to go home... right now I don't care if they're convince or otherwise....I can't stay here anymore..." Ya fada mashi atakaice,
"Alright...if you say so... alhaji ya bada wasu kudi incase zaka bukaci wani abun...da akwai extra 200k sama...."bai karasa ba faiz yace
"Ba damuwa...kawai tell someone to take me home..." Ya fada yana saka takalmi dake gaban gadon.
Alhamdulliah
13
Zuwairat Ummumaryam
Baa bata lokaci ba faiz ya bar hospital inda dr yace zai sa driver ya kaishi gida tunda babu wanda ke wajenshi, cousin dinshi dake kwana left early in the morning, it's 10:30am and he feels like flying, baisan abinda zaiyiwa amira yaji dadi ba, he is not even sure if she's in his house right now, kilan Maryam taja mashi ya bar gidan, har zai shiga motar dr sai ga motar bintu,
"Ga motar gida nan...bari kawai ba sai ka kaini ba..."faiz ya fada face dinshi daddaure, bintu na kokarin fitowa kawai sai ga faiz ya fito daga cikin motar, he walks directly to her car then kawai yashiga ba tare daya yi mata magana ba, da sauri bintu ta koma cikin motar ta kalli yanda ya hade rai
"Baby an sallameka ne?...."ta tambayeshi with a smile, sai ka rantse babu kowa wajen saboda yanda kou kallon inda take baiyi ba,
"Baby ina magana fa.. " ta fada cikin shagwaba,
"Abeg am not in for your dramas this morning....zaki kaini gida kou in fita..." Bai karasa ba ta tada motar tana cewa
"Ai ban isa ba babban yaya..."ta fada tana dariya, kallonta yayi ya watsa mata harara yana cewa
"It won't work tunda na san halinki yanzun....da sanda ban san halinki bane sai in fadawa trap dinki.....munafuka kawai..." Ya fada Yana sake hade rai, bintu dan kallonshi tayi tace
"I don't deserve this words ooo..."
"Ai madam this is the beginning... yanda Kika tozartani..kika fadawa duniya darkest secret dina sai nayi maki abinda har ki mutu bazaki manta dani ba.. wallahi kou babu aure a tsakanin mu sai na yi maki more than what you did to me..." Ya fada sounding so bitter, babu abinds zatayi mashi da zai sa ya yafe mata tozartan da tayi mashi, She have humiliated him, she made the family laugh at him, dukda yana kwance a hospital ana maganarshi, kullum idanuwanshi a rufe saboda kunyar hada idanuwa da mutane, yasan babu wanda ke family dinshi da baisan what he did ba, yasan hatta jaririn family dinsu knows he is a drunkard, he can never forgive what she did to him, she pretended to be nice only for her to destroy his happiness and reputation. Bintu bata sake cewa komai ba don itama tasan what she did was totally out of place tsakanin gidansu da hospital din ba nisa it's just 25 to 30 minutes drive, tana isa gaban gate din tayi Horn da sauri maigadi ya bude ta shiga, kou gama parking batayi ba faiz ya bude motar ya fice yana kallon bangaren amira, ya rasa yanda zai rama rashin mutuncin datayi mashi, shi baiga reasons da zaisa ta kaurace mashi ba, he feels she doesn't love him much at all, yasan tana son shi Amma ba yanda yake sonta ba, yasan inda tana haukan sonshi da baayi hakan ba, da babu yanda zaayi taki zuwa ganinshi just because of his family, Da tunani kala kala ya shiga gidan ya tsaya yana kallon bangaren amira, yaga wajen kulle kuma curtains dinta zuge, ji yake kaman she's not around, bintu data gama parking ta fito ta kalleshi without saying anything ta kama hanyar bangaren ta yayinda shima ya bita, he wanted to make sure if she's around before ya fara jera mata rashin mutuncin dake cikin ranshi. True love ba abun wasa bane don saida yayi da kyar ya samu yayi wanka tare da shaving sannan ya fito daure da towel, all he wants was to see her, kaya ya sake sannan ya fito, ita kam bintu jera abinci tayi kan dinning tunda wanda ta kai mashi baa kou sauka dasu daga cikin mota ba, tana jerawa tana aduar Allah yasa yaci, she's just praying Allah yass komai ya dawo daidsi sannan tana aduar Allah yasa tafi karfin zuciyarta don she knows all the wahala started because of her, she just wish zasu san zuciya bata da kashi, she endure alot that she Burst uncontrollable, falo ta koma ta zauna tana jiran ya fito, she was rubbing her tummy taji motsin mutum, faiz ne tsaye yana kallonta, he have this look of adoration on his face Amma suna hada idanuwa kawai taga ya sauya yanayjn face dinta, one thing he is so happy about is her pregnancy, he knows there's a baby in there that's going to give him the tittle of daddy, he keeps wondering if she's a girl or boy, sai kuma he keeps wondering if the baby would look like him or her, he just can't wait to see the little one in her tummy,
"Kina ganin amira..." Ya katse silence dake falon da tambayar,
"Aa..." Bintu ta amsa mashi
"Hmmmm ai you have succeeded kou.... pour water kasa kisha tou..." Ya fada yana ficewa daga falon, bangaren amira ya nufa praying she's just inside, handle din kofarta ya taba yaji kofar kulle.
Amira was so lucky ta samu bacci ya dauketa, tsoro bai barinta samun full night rest, she's so lonely, she's so lucky she have lots of status to view tunda tana da number din mutane da yawa from that giveaway, bata hira da kowa online sai if it's business, she do reply some funny status her phone is practically her friend. Faiz was feeling so afraid thinking kilan bata nan, he just feel so much anger right now, he feels in har ta tafi gidansu kan laifin da bashi ya aikata ba then he is not going to find her, zai danne zuciyarshi kanta ya kyalleta, da sauri ya zagaya bangaren bedroom dayasa tana yawan kwanciya yayi kikiniyar bude window, window bai bude sosai ba yasa hannu ta bude curtains din ya ganta baje kan gado da wayarta gefenta, baisan sands ya saki ajiyan zuciya ba gami dacewa
"Shegiya..." Ya fada kaman ana fixgar magana daga bakinshi,
"Ke!!!..."ya daka mata tsawa, har cikin mafarki amira taji muryarshi, it's as if she's dreaming that she squeeze her face a little
"Ke!!!...,dalla go and open my door..." Ya sake daka mata tsawa, a gigice amira ta bude idanuwa tare da mikewa zaune a firgice, direction dinshi ta kalle tare da murza idanuwa, she's feeling kaman she's dreaming don it sounds unlike him to her
"Don't let me get to the door before you..."ya fada mata atakaice yana sakin curtains din, da sauri amira ta sauka daga kan gado har tana tuntube tana murza idanuwa ta fita falo ta kaiga kofa ta bude mashi, tura kofar yayi kallo guda zakayi mashj kasan yayi turning on rashin mutuncin shi, you know the boss mode is activated, shigewa yayi amira tayi saurin maida kofar ta rufe sannan tabi faiz da tuni ya shiga daya daga cikin dakunan kaman babu kowa gidan, bakin kofar dakin amira ta iso ta tsaya unable to reach where he is standing, ba don komai ba sai ta yanda ya hade mata rai, she begins to think kilan ya dauki zuga ne that he is so mad at her Like this, now she knows why he is not picking her calls, at the moment su biyu are thinking of something different, ita tana tunanin kilan ya gaji daita yayinda shi kuma yana tunanin she never loves him at all, he is so angry at her, she stands by the door and watch him pick something from the closet, shima ya rasa abinda zai dauka he feels her presence, sai da ya gama birkita cikin closet din ya juyo ya kalleta face dinshi kaman bai san me ake Kira da dariya ba, amira kallonshi kawai take,
"Ya...jikin...ka.."ta fada cikin karfin hali,
"If you dare talk to me sai na mugun saba maki...." Ya daka mata tsawa, amira dake tsaye ji tayi jikinta na rawa saboda yanda yayi mata magana, ahankali tayi nodding alaman ok ta juya, hakan sake batawa faiz rai yayi ya fara cewa
" Go....daman I knew it...nasan baki kaunata.... you never loved me....I said this before and I will say it again... you are with me because am I last hope..." Ya fada sounding on top of his voice, amira da ta juya dan kama kofar tayi ta dan rike tana kokarin hadiye hawayen dake neman kufce mata Amma she could, har lokacin bata sake juyowa ba, hannu daya tasa tana dan goge hancinta,
"I love you but you hate me...." Faiz ya sake fada Amma this time ya saukar da voice dinshi don yasan he have hurt her again, he promised not to ever say such again Amma he is someone that if Yana cikin fushi he says everything, amira dake kuka silently didn't try to make him understand because wannan avun da yake fada mata hurts like hell, yana fada mata tana tare dashi ne don yaga babu mai aurenta, wato he is her last hope,
"Oh my God..." Ta fada tana dafe goshinta tare da sakin handle din kofsr data rike tana barin wajen yayinda take tafiya kaman yar maye,.
"So you won't say anything kou..." Faiz yafada yana binta da sauri
"Wato sakare is talking kou.. you won't talk...koy dayeke I said the truth so shi yasa bazakiyi magana ba..."ya fada mats yana biye daita yana mai jin haushi kaman ya fashe, amira dake kuka cikin low voice bata tanka mashj ba instead she's walking hurriedly to her bedroom, shoulder dinta ya kama ta buge mashj hannu tare da juyowa da face dinta dake jike da hawaye tace
"Naji duk abinda kace...na gode.. thank you for reminding me who I am..." Bata karasa ba faiz that's broken with amount of tears a face dinta yace
"Don't even start it...sanin kanki ne bai taba yuwa mace ta zauna while the man she claims she loves is hospitalized for days Amma bataje ta ganshi ba..."bai karasa ba tace
"Inje danginka su wulakanta ni kaman yanda kayi yanzun?...inje su tozarta ni...?" Ta fada tana kuka sosai tana goge face dinta da bayan hannunta, faiz feels so hurt seeing
Cry Amma yanda taki zuwa wajenshi a hospital really hurt him and he have to make his point nor matter how hard it may be
"Amira love is always stronger than pain...I thought if you care about someone you won't care about anything anyone will ever say..." Ya fada sounding so calm da regret all over his face, amira bata amsa mashi ba ta sake juyawa
"Come back here am not done talking..." Ya fada yana biye daita, banza tayi dashi har ya bita bedroom din, zama tayi bakin gado ta hade kanta da gwiwoyinta ta cigaba da kuka, faiz shafa kanshi yayi feeling so disturbed Amma sam bai tabata ba,
"Wato inds shekara zanyi chan you would not have come to see me just because what my family says... Is that fair?...kina iya ganin da akwai abinda family dinki zasu ce that will ever stop me from seeing you a whole day or two?..Amma sai Kika dake kika zauna nan kika burus dani...I love you but dole hakan ya sakani tunanin kilan baki sona. " Ya fada sounding so calm kaman bashi bane kumbure dazun, ahankali amira ta daga kanta ta kalleshi tace
"I can never go through what I went through ranar danazo wajenka a hospital...your sister made me a laughing stock... mutane kala kala was looking at me...duk wayanda ke hospital din knew I made i mistake a rayuwa.... people were begging her to take it easy on my but she refused...she made it clear duk inda zata ganni sai ta tozarta ni..." Ta fada tana kuka sosai, jawota faiz yayi jiki tayi saurin fizgewa tare da Jan jikinta daga nashi,
"Am sorry about that...she will never insult you again....I promise..."ya fada kaman he have everything under his control, amira tsaye tayi tana kuka, ahankali ya Mike yana cewa
"See the fact is that you have a child out of wedlock...dole ne people must talk.... people will surely talk....balle Maryam that hates me with passion... She will surely tries to destroy anything she knows my happiness is tied to....kar ki bari ranki ya dinga baci pls. " Ya fada yana kokarin rungumeta daga baya, Still amira bata daina kuka ba, zagaye hannunshi yayi da cikin ta yana cewa
"If next time anyone tells you shit fire back...tell them yes you have a son and still God gave you a husband that loves you more than anything...so suyi fucking kansu...." ya fada sounding so serious yana hugging dinta ta bays sosai, he is not making sense to her at all, he won't understand she's marked for life, har tsoron sake haduwa da wasu family members dinshi take don tasan bintu have exposed her, right now she have decided that she will never be close to bintu again, she already knows the type of bintu, tasan bintu bata kaunar ta, kawai ta shige jikinta ne don ta cutar daita, she's never wise to know,
"Have you eaten..." Ya tambayeta yana kissing wuyanta
"Am not hungry...." Ta amsa mashi atakaice tana harde hannuwanta a chest dinta,
"Wayyo nazo ina fushi dake yanzun kuma ke kike fushi dani. Kawai ki fadamin have you eaten...if no muje your sister have kept something for me let's eat..." Da sauri amira ta juyo gareshi tana cewa
"Which sister..."ta tambayeshi face dinta daddaure
"Sister nawa gareki nan gidan... sister ki Mana..."
"Ai for as long as am concerned ban da sister nan gidan....ni kadai aka kawo gidan nan...baa kawoni da wata yaruwa ba.." amira ta amsa mashi atakaice
"Toufa....well am talking about bintu..." Bai karasa ba ta nunashi da yatsa da sauri ya buge hannunta yana cewa
"Don't ever point your fingers at me..." Ya fada mata, amira da wani irin haushi takeji tace
"Kasan wallahi bani babu ita....the only thing that will take me out of this house is if har kace dole sai nayi tarayya daita..." Ta fada sounding so real and angry, faiz zuba mata ido yayi har saida ta kai karshen maganarta yace
"Amma kinsan you're joking kou... kinsan bintu is a good person... kowacce mace will do more than what she did...kishi fa halal ne... it's in every woman...pls let's forget about what happened..."
"Lallai...don tasa a kara ci mun mutunci kou...aa... wallahi babu ni babu ita .." bata karasa ba faiz yace
"Aikam zakiyi kaffara....babu mai raba min kan gida...yauwa.. it's better you let go of what happened and still be friends with each other kaman yanda kuke tun farko before shaidan ya kitta tsakanin ku...."ya fada mata cikin rarrashi yana sake matsawa kusa daita. Atakaice dai amira is so feeling sad that duk yanda faiz yaso shawo kanta taki ta sake sakin jikinta da bintu, he feels his prayers have not been answered don ya roki Allah yasa su zauna kalau da junansu ta yanda shi kanshi zai samu kwanciya hankali Amma right now it seems it's not going to happen, asalima ita amira she's thinking of how to make bintu sad the way she made her feel, kowacce ya mace tana da bad habits da zatayi hiding until reasons warrant her to show off herself, right now she's so bitter that she wants her to feel bitter too, she still hears her voice sanda take maganarta, how she was mocking her, face dinta kaman ba nata ba, right now she's not going to be that easy and broken amira, ta riga tasan bintu tana da two face, ita bazatayi mata two face ba Amma she will surely make her angry too, komawa tayi ta zauna bayan faiz ya fita ya koma bangaren bintu, she's just thinking of so many dubious ways to handle bintu.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.