Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 29 of 82

Amira slept well bayan tayi sallah ishai, she have had enough sleepless nights that nothing stops her from sleeping, she wanted leaving bayan sallah ishai Amma ahmed yace kar ta tafi, ya tsaya mata tamkar he's her father, he made his wife give her another thick tea before ta kwanta, shi da matarshi are busy having so much fun when call din faiz ya shigo, ahankali ya dauki wayarshi yana ganin faiz ya saki tsoki ya saks wayar a silent ya koma abinda yake, fajz called for good 5 minutes leaving him with about 15 miss calls Amma ahmed bai daga ba, nan ya gane amira tana gidan, daga imda yake zuwa gidan ahmed nada nisa sosai amma haka ya hau hanyaz kafin ya iso wajen is 10, wani bugawa rashin mutunci ya dingawa gate din da sai da ya tada ba yan gidan kadai ba har da yan unguwar, babu shiri ahmed ya saka jallabiya ya fito ya bude mashi kofa,
"Lafiya haka zaka cire min gate?.." ahmed ya fada,
"Ina matata.. " shine tambayar da fajz yayiwa ahmed kai tsaye, tun knocking dinshi na farko amira ta tashi zaune, she knows in ba fajz ba babu wanda zaiyi irin wannan rashin mutuncin, kaman ta fito da gudu ta fada mashi to stop knocking saboda abun yayi yawa,
"Wace mata ka bani ajiyan da zakazo goman dare ka ciremin gate" ahmed ya hantareshi, dukda yana tsaye bakin gate ya tare hanyar bai hana fajz shigewa ciki ba
"Amira...." Ya kwala mata Kira if kaga yanda yake behaving sai ka rantse bashi bane, he is totally insane, in har ya tabbatar amira is here hankalin shi zai kwanta, how will he have rest if har bai san inda amira take ba, he won't even blink of the thought of amira running away yana cikin kansh
"Kai wane irin mahaukaci ne zaka shigarmin gida ba da izini na ba..." Ahmed ya fada yana rufe gate tare da bin bayan faiz dake tsaye bakin entrance din yana kallon shoes din dake wajen, nan take ya gane shoes da amira ta saka dazun da zasu fita, he loves her so much that yana lura da duk abinda ke jikinta har zuwa abinda take sakawa, he can draw her from her head to toe naked saboda yanda yake daukan all details about her, that's how much he loves her, yana ganin shoes dinta ya kalli ahmed yace
"Did you know I can sue you for hiding my wife...ya zaayi ka kama yar mutane matar mutane ka rike...ka bar kowa cikin damuwa for crying out loud..." Fajz ya fada yana sauke murya
"Abeg malam ka bar min gida..." Ahmed bai karasa ba fajz ya shige falo yana cewa
"Amira come out here. " Ya fada cikin ihun dayasa amira ta fito da gudu saboda ta lura zai iya misbehaving nan da zai tara mutanen unguwar, bai da hankali when his angry, ahmed couldn't say anymore words da amira ta fito, all he did was walk to amira ta daga kanta yace
"How could you let you sister mess up your wife haka..." Ahmed ya fada mashi sounding so angry, faiz kurawa amira ido yayi yace
"Is it my fault?...did you hate me so much that you told him I watched her bathered you?..." Ya fada kaman zaiyi kuka, bakin ciki yayi mashi yawa, it's so obvious that it way more than he expects, baisan Maryam ta yiwa amira haka ba don har forehead is still swollen,
"Anyways let's go..." Ya fada mata, atakaice,
"Babu inda zata..." Ahmed ya fada mata,
"Ok...haka dai kace kou... first let me tell her parents she's here don su kwantar da hankalin su then I can show you the other side of me...kaga nan area sai kowa yasan what you did.... you're her ex for crying out loud...ya zaayi ka rike yar mutane kaman kaine ubanta... just watch and see..." Ya fada yana fiddo wayarshi, da sauri amira tace
"Am not going back to your house.." ta fada mashi cikin voice dinta da bai fita, dakataww yayi ya kalleta yace
'"fine....ba damuwa...muje in ajiye ki inda na daukoki...ai ba gaban ahmed na auroki ba... let's go...let me drop you... at least iyayenki su daina Kuka...' ya fada mata atakaice,,
"I will find my way..."ta fada mashi before ta kalli ahmed tace
"Yaya... nagode let me go home...'" ta fada mashi
"Let me drop you..." Inji ahmed, fajz bai san lokaci dayace
"Daman I know you will be so happy if anything happens to our marriage...wato you should drop her off...bisimillah Mana...come and drop her off...." Ya fadawa ahmed before ya kalli amira yace
"Did you think bazan kaiki gidanku ba?...well ki kwantar da hankalin ki...am taking you straight home...tunda har baki son gidana saboda laifin da bani na aikata ba ai ba damuwa...am done concentrating on you alone... maybe that's why kikeson bani wahala... for your information bintu ta haihu..so I have no reason to be sad right now...let me take you home...let me do it for your parents...ina jiranki a mota..." Ya fada atakaice yana ficewa daga wajen tare da komawa cikin mota ya zauna, ashe bude ya bar motar bai sai ba saboda tashin hankali, yana fita amira ta kalli ahmed tace
"Yaya ka gaidamin sister...sai da safe..." Ta fada cikin sanyi murya, he didn't say anything, yana biye daita tana fita ya maida gate dinshi ya rufe, she really have no choice than to enter his car, tana shiga without saying a word ya tada motarshi.

Alhamdulliah

18

Zuwairat Ummumaryam

Amira relaxing tayi cikin mota while he drives slowly kaman ba dare ba, he doesn't seem to be in a haste at all, he wants both of them to understand each other, yana son ya fahimtr daita ta bar barin laifinsu yana shafanshi, he wants her to know nothing will change the love he have for her Amma he is not going to beg because of laifin wani, ya rasa ta ina zai fara maganar kawai sai yaji tace
"Congratulations...allah...ya raya baby..." Ta fada mashi sounding so calm dukda voice dinta bai fita sosai, bai amsa aduar ta ba sai ya kalleta yace
"Am sorry....am sorry for the pain and harm caused by my family...Amma it's fair yanda kikeson laifin wani ya shafeni har kice bazaki koma gida na ba... you want them to succeed and laugh at me..." Ya fada sounding call driving so slowly kaman he doesn't want it to end, it's like trekking is better than his driving right now,
"Nima am sorry...I just can't handle this ne...I don't know what will happen one day...suna iya kasheni...in kuma Basu kasheni ba zasu dinga abusing dina for the rest of my life....I don't want to end like that,...I just can't cope....I have been facing abuse and all sort of pain since my adolescent stage...sai kuma inda nake ganin zan samu hutu hakan ya gagara...nasan da akwai Inda people like me have peace..."ta fada voice dinta na cracking kaman zata fara sabon Kuka
"Ina?...did you think ni zan baki takarda har in sakeki in samu wani peace din Inda Zaki... you must be insane amira.. " ya fada sounding so serious than ever
"If really you love me you won't want be to be in an abusive relationship..."
"Am I the abuser?...na fada maki Maryam bata kaunata....Maryam da yan dakinsu kaf Basu sona...ba don komai ba sai don am the first son of the family...duk Inda farin cikina yake nan suke son tarwasawa...why don't you understand that I love you da kou meye bazan iya barin ki ki tafi ba...kawai sai in zauna wani ya aureki?...that will be over my dead body... moreover I assure you Maryam will never look at you again balle tayi maki ba daidai ba Kar ki yarda suyi min dariya Mana..." Ya fada mata calmly begging her indirectly,
"Am sorry... ni bazan iya ba...I know they will never stop insulting me...I know they feel your homs is better than a bitch like me..." Ta fada voice dinta na rawa bata karasa ba yace
"You're not a bitch Kar in kara jin haka bakinki...."ya hantareta
"Am sorry but it's what they see me as....ranar da naje wajenka is the most humiliated day of my life.... small children laughing at me....this will never stop...zan rungumi kaddara...and stay unmarried... Nasan duk Inda zani this will forever continue... shikenan bazan Zama mai farin ciki ba?...ni rayuwata bazai kasance a happy one ba?..." Ta fada trying hard not to cry
"Don't I make you happy?... tarayya dani ba sakaki farin ciki ba?...at least kou me zaayi maki seeing me should make you happy pls.." ya fada sounding so calm don maganar amira is going straight into his heart saboda yanda take furtashi, kou da ba matar da ya aura bace or wacce yake mutuwar so he will feel sympathy for what she's saying balle she's his happiness, joy, love and wife he feels her pain and he knows there's more pain ahead tunda yasan ba kullum zai kasance daita ba balle ya dinga kareta Amma she leaving him will kill him for sure, he just pray he can make her understand, yana son ta gane it's her past kuma duk abinda zaace game dashi shouldn't even bother her, she just love him, amira goge sabon tears dake zubo mata tayi tare da dafa kanta tana shessheka, hannu faiz ya dora a shoulder dinta yana murzawa ahankali tare dacewa
"Pls let's go to our home...I beg you... don't let me be stranded....ina sonki sosai kin sani...." Ya fada rubbing her shoulder, ahankali ta girgiza mashi kai deep down she's thinking zas barta ta zauna gidansu kuwa, she knows her Dad won't be a problem Amma her mother is something else, sannan mum dinta have a whole say when it comes to yaranta, dad dinta ya bar mata tayi duk yanda ya dace dasu because he knows no one knows children more than their mother, she's so scared a koreta daga gida, don bata san Inda zata ba, she will rather be on the street than ace ta zauna a wulakanta ta
"Dan Allah wify...pls my princess, my joy, my happiness...in babu ke bazan iya rayuwa ba...if you feel your pain feel mine too...ki tuna how my life will be without you..." Ya fada still massaging her shoulder, shuru amira tayi tana goge face dinta,
"Abeg you pls. I thought I won't beg but I have to...ego kou pride ba nawa bane.... it's not in me to be arrogant to you baby.... before ina ganin I won't beg for you to come home Amma I can't...ya gidan zai kasance in baki cikinta...how pls . " Ya fada kaman zaiyi mata kuka,
"Am sorry...inasonka....I love you too for you are the only one that gives me value after I was devalued.... you have given me joy I never expected to have...Amma pls if you really love me kayi hakuri in samu natsuwa...let me think if am ready to be bullied for the rest of my life...let me decide to take the risk of my unborn children being bullied because their mother is whore..." Kukane ya ci karfinta, fajz bai san sunan area da suke ba but it's by the road side and cars a passing one by one because it's a residential area, parking yayi ya fita ya bude bangaren da amira ta hada kai da gwiwa tana Kuka ya dawo ya durkusa a gabanta tare da daga kanta, the street light yana haskasu, it's not dark there at all
"Baby pls...pls I beg you...be strong for me...I love you so much....pls ki daina Kuka...tell me what I will do to ease your pain..."ya fada rike da hannunwanta biyu yayinda take Kuka sosai tana
"Kaicona....habeeb ka cuceni.... Allah yaisa....na cuci kaina....I thought he will marry me...I never knew I will be stranded like this..." Ta fada cikin matsanacin kuka yayinda idanuwan fajz ya ciko da kwalla saboda yanda take maganar starting all over again
"Wallahi he made it look so easy...he made it look as if it happens everyday...how I wish I can explain to everybody how it happened don su daina yi min zagin karuwa....I was blinded by his love...he sounds so real...I wasn't forced but I was adolescent...ban san ciwon kai ba...pls make them understand su daina Kira karuwa....the name hurts sosai....ni ba karuwa bace..." Ta fada tana Kuka sosai pouring out her heart sosai, faiz bai san sanda ya fara hawaye ba saboda amira ta dade bata bashi tausayi irin wannan ba, hugging dinta yayi itama ta rungumeshi tana cewa
"Pls tell them su daina kirana karuwa...banson sunan..." Ta fada remembering yanda Maryam ta dinga ihu tana Kiranta karuwa, the name is the worst thing she's ever expected anyone to call her such name Amma sai gashi ana cewa karuwa ya auro, how will she ever stay in such place, she can never,
"Pls ka kaini gidan mu . Kou Allah yasa su yarda in zauna dasu..." Ta fada cikin Kuka, faiz goge face dinshi yayi tare da goge nata, he didn't argue at all, instead he nodded for her the went back to his site and start his car, banda shessheka amira babu abinda ke tashi har suka isa kofar gidansu Amira dare yayi Sosai yanzun, goge face dinta tayi despite it's so swollen beyond words, ahankali ta bude motar ta fita, da sauri faiz da ya kasa dakewa yace
"Pls mana...pls...I beg you...pls .." ya fada mata Amma she have to go, zame hannunta tayi, da sauri ta ya fito daga cikin mota ya biyota
"Pls go back home..." Ta fada mashi calmly, da sauri yace
"There's no home without you in it...dan Allah. " Ya fada yana binta tamkar almajiri dake neman a taimaka mashi da abinda zaici Kar yunwa ya kasheshi, he's begging her to stay with him Kar ya mutu, bata saurareshi ba ta kai bakin gate dinsu tayi knocking, kowa na gidan su suna sakar gida sun rasa inda zasu saka kansh saboda tashin hankali, the thing is sun kasa kiran mutane da yawa Kar abun ya fita ace amira ta gudu daga gidan aurenta, people will start saying all sorts of rubbish dake bakinsu, ana. Knocking kowa ya kalli gate kasancewan suna compound all banda dad dinta he is inside making some calls, amira kallon fajz dake tsaye bayanta yayi tace
"Pls go..." Ta fada mashi
"Let me escort you inside..." Ya fada cikin rawar murya praying her people will make her follow him back home, ana bude gate din amira ta shiga, shima fajz shiga yayi, kallon da mum dinta da alaman tasha kuka tayi mata ya mugun kada yan hanjinta, da kyar take tafiya, tana zuwa inda suke sai fajz ya juya Yana cewa
"Na tafi tou. ." Ya fada gwanin ban tausayi, maman amira mikewa tayi wanda hakan yasan amira ta dan ja baya,
"Ka jirata. " Wannan maganar yasa hanjin amira mugun tsinkewa wanda shi kuma fajz yaji wani irin Dadi sosai, hajiya na fadin hakan ta juya ta shige cikin falonta, amira yarfa hannuwa ta farayi don da akwai matsala, Ismail da bikinshi sauran few weeks ne ya fara asking dinta where she have been da mijinta yazo nemanta in the first place,
"Tana gidan ahmed..." Faiz ya fada mata ba don komai ba sai don Kar ayi wani tunanin daban, hajiya tana tsaye tsakiyar falon tana jiran shigowa amira, amira da kafarta ke rawa sosai takawa tayi tabi bayan mum dinta, she knows she's going to deal with her for not listening to her, last time she warned her that kou me zaayi mata dole tayi hakuri that she should never come back home for any complain Amma sai gashi the pain in her heart yasa ta kasa hakuri, she followed her to falo, hajiya dake tsaye kallon amira tayi not caring about her swollen forehead or eyes nor her pale skin, she looks so sick da kallo guda zakayi mata kasan she's pale and tired, shi kam Ismail bangaren dad dinsu ya nufa don ya fada mashi amira is back ba don komai ba sai don yanda ya shiga tashin hankali sosai, asiya bin bayan amira tayi yayinda shi kuma faiz da yake cikin farin ciki ya kama hanyar waje, amira bata karasa inda mum dinta ke tsaye ba instead sai ta tsaya nesa daita saboda tsoro, hajiya takawa tayi zuwa gaban amira yayinda amira ta sadda kanta kasa tare da fara Kuka,
"Amira daga ina kike..." Shine the only statement da hajiya tayi making, jiki na rawa amira tace
"Gidan...yaya.. ahmed..."ai bata karasa ba taji kaman an watsa mata ruwan zafi a kumatu saboda irin zafin dataji a kumatunta har kunenta yasa muryarta ta bude ta saki wani irin kara tare da zubewa kasa, it goes straight into kunnen faiz that's heading to the gate, tsayawa yayi tare da juyawa idanuwanshi duk waje yayinda yayi saurin dora hannu kan bakinshi saboda tashin hankali.
"Ni Zaki kunyata...." Abinda hajiya ta fada tana harbe amira da kafa looking so furious, faiz couldn't take a step daga Inda yake don he feels maybe baiji daidai ba Amma second shout dayaji yasa ya nufi kofar da gudu daidai da shima Ismail ya fito yaji ihun da amira tayi, ganin Ismail yayi dakin yasa fajz ya bawa kanshi hakuri ya tsaya Amma he is shaking don dan bending yayi ya kamo rigarshi ya rike gam saboda tashin hankali, Ismail kaman walkiya ya shiga yayinda mum dinta sai fada kawai take ta Inda take shiga bata nan take fita ba, da sauri ya tare amira yana kiran
"Mummy meye haka...kasheta zakiyi?..." Ya fada cikin tashin hankali yayinda amira ke kwance kasa sai shessheka kawai take
"Wato ke gaki yar iska kou...inyi maki magana don baki san darajan uwa ba shine Zaki bar gidan ki ki tafi gidan wani ahmed...ke gaki fitsararra kou..."ta fada kaman zata hau bori,
"Mummy dukana....ake..." Amira ta fada yayinda take boye bayan Ismail tana Kuka sosai kaman ranta zai fita, bata karasa ba hajiya tace
"I don't care....ai you deserve everything that comes to you amira tunda har kikayi deciding ki zubda mutuncin ki before aure ..daman in Basu ci uwarki ba me zasuyi....latsarki kikeso suyi?...listen and listen good... wallahi wallahi wallahi Kika sake barin gidan aurenki nor matter what sai na hallakaki..." Ta fada mata tana huci, Ismail daya tare amira from duka kallon mum dinsu yayi yace
"Haba mummy why will you say this....why pls ...is she so bad that you won't harbor her.... lalacewar amira bai kai na wanda zas dinga wulakanta ta ta kasa zuwa gida ba..." Bai karasa ba tace
"Yi mun shuru kafin in harbeka dan ubanka... " Ta fada sannan ta kalli amira ta nuna ta da yatsa tace
"Wallahi kou bayan raina kika dawo gidan nan da zama ban yafe maki ba..." Cikin Kuka amira tace
"Wayyo kaicona....mummy ki yafemin.. there's limitations to what Man can take.... wallahi bakin ciki zan kasheni....sun kirani karuwa....babu irin sunan da yayarshi bata kirana....she almost killed me today..."
"Dallah rufemin baki....keep your mouth shut...ai daman na yafe maki Amma ban yafe maki ki kashe aurenki saboda ana fadan gaskiya ba...now listen and listen good...in har ba ziyara ba Kar in sake ganinki gidan nan...shima ziyarar you have just few minutes... wallahi in ba shi yace ya gaji dake ba don't ever...I mean ever...step away from your marital home...." Bata Karasa ba alhaji ya shiga wato mahaifin amira kallon amira dake kuka yayi ya kalli hajiya, wani irin kallo yayiwa hajiya before bending to level din amira ya daga jaw dinta Yana kallon face dinta, he kept quiet for awhile before yace
"What happened..." Cikin natsuwa.., amira dake kuka kallon mum dinta tayi before kalli dad dinta,
"Babu... komai.." ta fada cikin matsanacin kuka don tasan kou ta fadawa dad dinta what they're doing to her ba zai sauya komai ba,
"Wane irin ba komai...tell him... Daddy yayar mijinta ta bugeta after calling her all sorts of names..." Ismail ya fadawa dad dinsu, ajiyan zuciya alhaji ya saki yace
"My dear baayi dole...if Kinga bazaki iya Zama ba ki dawo gida.. " ai bai gama ba hajiya tace
"Wallahi kina dawowa ina bar maki gidan ubanki...ni dake ba zamu zauna under same roof ba ..kindai ji na fada maki...if you think am joking come back here ki Gani..." Ta fada mata atakaice before ta juya ta barsu nan tsaye, ahankali amira dake Kuka sosai ta mike,
"Don't mind your mother...fadi kawai take...if kinji you're fed up just come back home...I know your past won't let you live in peace Amma you're always welcome here..." Alhaji ya fada mata, nodding kawai tayi cikin Kuka, not because zata dawo ta kashewa mahaifiyarta aure, it's never happening, alhaji fita yayi ya barta daga ita sai Ismail da asiya,
"Sorry anty..." Asiya data tausayawa amira ta fada mata,
"My dear sister kiyi hakuri...duk wacce is destined for greatness haka yake fuskanta... Allah knows what happened is not your fault...it just pains me that mummy ta kasa ganewa...she made it look kaman aure is the only thing that ya mace can do..." Ismail ya fada sounding so angry,
"Ba komai yaya... nagode..." Amira ta fada cikin Kuka Still seeing Stars daga marin da mahaifiyarta tayi mata, haka ta fito tana Kuka sosai, faiz dake zaune wajen flower feeling so angry at mum din amira na ganinta sai ya mike tsaye looking so sad, amira dake Kuka wuceshi tayi ta fita waje duk voice dinta ya dishe Amma sai kuka kawai take, da gudu faiz ya bita kafin ta kai wajen mota har ya bude mata mota ta shiga ahankali ya maida ya rufe shima ya shiga, without saying anything ya tada motar, bands kukan amira babu abinda ke tashi, he couldn't find any words to say to her right now, her cry burns his heart, Allah kadai yasan yanda yake ji, he drives as fast as he can har suka isa gida, yana horning maigadi ya bude mashi gate, yanzun wajen karfe 12 sauran kadan, amira tasha Kuka har ta gaji, yana parking ya ta fito alaman she's angry, banda shessheka babu abinda take, today is such a hectic day, kou makiyinta bata fatan ta shiga halin da ta shiga, her mother have so many things that makes her doubt if really itace mahaifiyarta, na yau is the worst, she's feeling maybe she's adopted dukda suna kama da junansu sosai, da sauri shima faiz ya fito ya rufe motar yana zuwa bayanta ya sungumeta kaman wata karamar yarinya, she didn't fight it at all don tasan kou tayi a banza, he carried her to her apartment, he didn't drop her a koina sai a bathroom dinta, waje ya samu ya zaunar daita cikin bathroom din yayinda yayi saurin kunna tap don hada mata ruwan wanka

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.