Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 76 of 82
..
Alhamdulillah
51
Zuwairat Ummumaryam
Fajz felt her grip and he knows she have learnt lot of tough lessons from this woman here don yanda ta rikeshi ya nuna hakan then above her he sees lot's of scars a jikinta from her beaten, the mistake da wasu keyi shine suna tunanin duka zai iya taba gyara da but ba haka bane, wasu kuma in yaro ya bata masu rai kou duniya zasu taru su basu hakuri in har ba bugun yaron nan sukayi ba basu taba samun sukuni at all,
"Amira..." Hajiya ta sake fada tana mikewa heading to Inda amira ke tsaye amira dake Kuka sosai rike da faiz sake boyewa tayi still crying, hajiya kuka ta farayi tana
"Amira....am so sorry... hajiya ta fada cikin matsanacin Kuka, amira dake tsaye bayan fajz sanyi taji a ranta, she feels this kind of relief da kake samu when you feel safe, faiz feel yanda ta dan saki rigarshi
"Ki yafemin for being a bad mother..." Fajz ta sake fadi tana takawa zuwa Inda amira ke tsaye tana kuka, hannu ta budewa amira tana kuka itama amira tana Kuka ta fada jikin mum dinta da katon cikinta tana cewa
"Mummy am sorry....kiyi hakuri i...made you cry..." Amira ta fada cikin Kuka hajiya hugging dinta tayi tana cewa
"Don't say anything... it's all my fault...Inda na jaki jiki na baki darajan daya kamata kowacce uwa ta bawa yarta da abinda ya faru bai faru ba..." Ta fada rungume daita gam tamkar tana tsoron a sake kwace mata ya, faiz na tsaye yana kallon the beautiful reunion that may affect his relationship da amira, he knows for sure Inda amira ta samu irjn gatan da kowacce ya take samu tasan kou kadan bazata zauna dashi bayan duk abinda family dinshi sukayi mata, don ko shi baiga wanda ya isa ya wulakanta mashj sister ba kou yaya ne,, both of them were just crying and hugging each other so tight dukda cikin amira bai barin suyi hugging juna da kyau, Amma they can feel each other's heartbeat, tamkar an maido maka danka daga cikin kabari haka take ji, she have different thought, she thought maybe she's even dead, abun tashin hankalin is yanda yaranta da mijinta suke jin haushinta ba kaman Ismail, ahankali hajiya ta daga kai ta kalli fajz tace
"Nagode daka maidomin yata... nagode sosai..." Ta fada tana hawaye but sounds happy, ahankali amira ta zauna saboda her waist feels the pain wannan karin instead of her tummy, gefen amira da vata kallon shi ya ajiye bag dinta before yace
"Zan tafi... anjuma zan dawo..." Ya fada mata ahankali, dan kallon shi tayi ta sauke kai, hajiya quickly Rush ta kitchen, and she came back again
"What would you like to eat...me kike shaawa..." Hajiya ta tambayeta sounding like a baby, amira dake zaune kanta kasa feeling the kind of happiness and relief data ta dade bata ji shi murmushi ta saki tace
"Mummy Kar ki damu..."
Vata karasa ba hajiya tace
"Aa aa dole in damu...me zan dafa maki..." Ta fada tana latsa wayarta calling alhaji,she gave him 3 miss calls straight bai dauka ba, hajiya text tayi mashi tana fada mashi amira is back, sai kuma ta Kira Ismail ta fada mashi amira is back, he was so surprised but happy and excited to hear that Faiz kam gaban mota ya shjga ya zauna kusa da driver cikin ranshi yana tunanin discussion dinsu da amira wanda basu ida ba, he just prayed Kar a yarda da zancen kar ta sake dawowa gidanshi, he just wants her back in his life, har driver ya iso kofar gidsnsu bai sani ba he was so lost in thoughts, sai da yaji yana ta horn sannan ya dawo hayyacinshi, driver na parking ya fito ya shiga bangaren shi yayi wanka yayi sallah yayi relaxing kaman minti talatin before ya fito ya nufi wajen mum dinshi, he looks so fat lokaci guda hajiya hugged him as she was wearing a smile kan face dinta, sakar mata jiki yayi kaman wani karamin yaro. She gave him something to eat Amma yace he's ok bai jin yunwa, she asked if something is wrong with him yace mata babu komai, kawai he's tired of stressing this woman, kullum shi kadai ke sakata cikin damuwa, yana da kanne da wayanda bata batunsu kaman shi, always shi kadai ne mai bata headache, he knows he doesn't have friends to share Amma right now bai ganin yana mata adalci if any small matsala da yake dashi yazo ya isheta dashi, he smiled and say
"Iyami....am so happy amira is finally home...with my baby..." Yayi adding yana blushing as he thought of the kind of fun they had kafin su dawo, zai dade bai ji shaawar ya mace ba, it's like ya sauke nauyin da yakeji a mararshi for long,
"Am so happy for you....I pray it's all the end of this problem....kuma pls make sure ka maido bintu..." Hajiya ta fada mashi,
"Mummy ta gujeni fa...ban koreta ba...she forced me to divorce her...kuma sai in maidota... gaskiya ni aa... In short ni ban iya zama da mata biyu..."yafada mata sounding so serious
"It's not about bintu... it's about your daughter growing up in the arms of her mother...babu dadi wata yarka ta kasance tana gidanka Amma mahaifiyarta na wani wajen...it opens doors to so many evils...pls ka rarrashin bintu ka maidata dakinta tunda amira is back pls .." ta fada mashi shuru yayi yana sauraronta Amma sam he have no single intentions of doing what she's asking him to,
"Iyami kinason inci wuta?..." Ya tambayeta kai tsaye
"Aa...why such words..."
"Iyami indai da amira zan zauna bazan iya adalci a tsakanin su ba...duk kokarina na banzane when it's amira...kawai ni a barni in zauna da amira kadai... shikenan..." Ya fada sounding so calm, kallon shi hajiya ta cigaba dayi before adding
"If har kanason amira ta zauna lafiya ka maido bintu....and remember duk wanda zak ajiye mata biyu dole da akwai wacce yafi so yafi kauna... just try ka sakawa kanka dukkansu matanka ne and they all deserve your love.. that's all..."ta fada mashj,
"Hmmm iyami you talk as if bintu haven't moved on...naji ance maza nata zuwa neman aurenta...so let her have what she deserves... she deserves better than me..." Ya fada kamshi kasa feeling so bad,shi yasan yana kishi kan bintu sosai, yasan ranar da bintu ta auri wani har fever sai yayi,kawai so hawan hawan ne and he loves amira more Amma that doesn't mean bai son bintu, He loves bintu too kawai son amira yayi mashi yawan da hada ta da wata ba abu bane mai yuwa, he's so much happier being with her alone, lokacin nan if zai zo kwana bangaren bintu ranshi mugun baci yake Amma because he wants to do the right thing sai yayi pretending with a smile. Bintu leaving is the right thing and he prays she gets someone better than him in every way, ahankali ya mike ya shiga bangaren dad dinshi suka gaisa ya zauna suka sha labari, his dad have changed compared to lokacin nan da komai hantara, mataimakin company da faiz yake ya fara kiranshi sai ya mike yana daga wayar nan suka shjga maganar abinda ake ci.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.