Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 57 of 82

Shima fajz yana kwance kan gadonta ya rungumi pillow tankar the way he holds her with his eyes closed tears na rolling, pillow daya a wajen chest dinshi yayinda da ya saka daya in between his legs, side din da amira ke kwanciya ya matsa, bai hau kan wajen duka ba tankar he is leaving some space for her to occupy, he feels her warmth as he lay they a cikin gadonta, ahankali yake bude idanuwa sai yaga kaman she's standing there staring at him. He is so heartbroken completely, he feels everything will never be ok, gashi ya bar wayarshi gida balle ya sake kiranta kou Allah yasa tayi picking, hearing her voice will help him sosai.

Hajiya kadijatu kam ta kasa zaune ta kasa tsaye, she called wayar fajz bata san yana wajen alhaji that's doing all he can to find amira ba, da kanshi ya kai mata wayar yaga duk hankalinta ya tashi, rike shi tayi tana cewa
"Alaji ya zamuyi...what are we going to do...I don't want to loose my son..." Ta fada tana goge face dinta
"I just spoke to her father da kuma wayanda nasa su dubamin...she didn't board any plain...buses din dai ke baa tantace ba..." Ya amsa mata
"Her father is very traumatized...he is a good man...kou kadan baiyi blaming faiz ba instead he blames her mother...yace itace ta hanata zuwa gida..." Alhaji ya fadawa iyami
"Pls just do something...in dai amira tana cikin kasar nan get her back pls... she's his happiness... without her he will be that stubborn son again...daman danginka so suke suyi min dariya..." Ta fada tana fashewa da kuka, jawota jikinshi yayi yace
"Everything will be alright...I know how that boy is feeling..." Alhaji ya fada
"Bari in Kira bintu inji in yana gida..." Ta fada tana daukan wayarta dake gefenta, number bintu ta Kira, bintu dake sanye da kayan bacci tana zaune bakin gado looking so lost thinking if what's happening is real or dream ta firgita as the phone cut the silence in the room, da sauri ta dauka, sallamar iyami ta amsa tare da cewa
"Iyami am so sorry for what's happening..." Ta fada cikin damuwa sosai
"Don't worry it's not your fault...pls faiz ya dawo gidan?..."
"No iyami... where is here plz..."
"He came and left...kou ki duba gidan to see if he's around...pls daughter take care of him kinji...mu mata muna da karfin yayewa maza damuwa if we do the right thing..so pls ki kula dashi..." Ta fada mata sounding calm,
"Ok..." Iyami..."ta amsa mata
"Pls if he is home let me know..."ta fadawa bintu, nan ta kashe wayar tayi, bintu mikewa tayi ta fita zuwa sauran dakunan part dinta sam he's not there, she checked compound babu motarshi, hijab ta saka ta fita zuwa bangaren amira like hajiya ordered her to check everywhere, she went straight to amiras favorite bedroom, nan ta ganshi kwance rungume da pillow, the door doesn't make noise wanda haka yasa faiz baisan tazo ba, he just closes his eyes and and keep thinking will crying silently, bintu gaban gado tazo jin motsi yasa yayi saurin budewa idanuwa yana cewa
"Did you come back...I know you will come back..." Ya fada as he looks at bintu kuma sai yaga kaman amirace,
"Oh baby..." Bintu ta fada tana durkusawa cikin matsanacin tashin hankali saboda yanda idanuwanshi suka kumbura sosai kaman ba nashi ba, she doesn't know he cries like this, now she's so scared she might loose him, she's so afraid, muryar bintu ya maidoshi hayyacinshi daga hallucinations dayake
"An cuceni...Maryam ta cuceni...Maryam will pay for this..." Ya fada mata yana komawa ya Kwanta
"Am sorry..." Ta fada tana hawa gadon, kanshi ya maida kan kafarta yace
"Pls... don't say anything right now...." Ya fada mata
"Ok...but you should eat... " Ta fada mashi, kaman yana jira ya mike yana cewa
"Are you talking about food right now?... you don't care she left me?...baki damu ta bsrni ba?...baki damu an katse min rayuwa ba...and you're talking about food?..." Ya hayyako mata kaman he is waiting,
"Baby...ka tuna ana mutuwa...what if she's dead....what if you're dad...dole we learn to take destiny...dole duk yanda rayuwa yazo Mana muyi hakuri dashi... Wasu never have the opportunity to marry their love...kuma nasan baby abunds ya sameta she's going to come back tunda we can't leave people we love haka man without feeling anything..." Bata karasa ba yace
"What if she doesn't come back...am sure you're are happy ai kou...." Ya fada trying to put the blame on her
"Am not happy...pls nasan nayi laifi Amma am sorry...nidai ka kwantar da hankalin ka....she will surely come back...in bata dawo ba ka sani she's not that into you after all..." Ta fada mashi, shuru yayi yana kallon ta, he feels she's so right, if you love someone you can't just live them, dole you will surely come back especially if bakayiwa mutum wani laifi ba,
"Are you sure she will come back?..." Ya tambayeta kaman karamin yaro
"Yes she will...she won't be able to live without you...don haka pls be alright yanda Kar ta dawo taga ka sauya...kou ni I doesn't matter ai your daughter matters..." Ta fada mashi hawaye na gangarowa daga idanuwanta
"You matter pls don't make this about you now..." Ya fada yana sauka daga kan gadon.

Alhamdulliah

37

Zuwairat Ummumaryam

Sa sauri bintu ta Mike ta rungumeshi ta baya tana cewa
"Am sorry baby.. everything will be alright again.." ta fada mashi tana shafa bayanshi, tsayawa yayi yana lumshe idanuwa yayinda hawaye na gangarowa daga idanuwanshi, itama hawaye take
"Just relaxe...I will take care of you... remember before you met her I was with you.. " ta fada mashi cikin rarrashi
"I can't...it hurts so much...zuciyata zafi...pls ina babyna...muje ingan babyna..." Ya fada moving away from her, da sauri ta kama hannunshi suka shiga bangareta, ciki ya wuce tare da fada mata ta kawo mashi yarshi, da sauri bintu ta je ta dauko Khadija, amsarta yayi dukda she's sleeping ya riketa hawayen face dinshi na diga kasa, bintu was sitting beside him. Yau kam fajz baiyi bacci ba, all he does is pray to Allah yana rokanshi yasa amira ta samu change of mind ta dawo gareshi, he keeps pray she comes back tomorrow morning and say baby am sorry I left I shouldn't have done that I can't stay without you, he just pray she will come back not soon but tommorow, bai san how it's going to be ba if she's not back by tomorrow, he remembered wayarshi na gida da ya cigaba da trying number ta har Allah yasa ya dace.

Karfe 8 da yan kai suka iso Lagos, tun kafin motarsu ya isa gidansu Latifat suka aiko da motar da zai dauketa, amira was so weak and looking very sick,
"Zaki je gidsnmu?.." ta sake asking dinta
"Nagode...Amma ban tunanin...zanje..." Ta fada mata tana fiddo wayarta don kiran agent da sukayi magana, murmushi latifat ta saki cikin ranta tana tunanin she's making a big mistake,
"Well I insist.. kije gidamu...then maybe my siblings can help you get a good agent da zai samo maki good house in a good area..." Ta fada mata
"Really?.." amira da idanuwanta sun kumbura kaman ba nata ba, voice dinta bai fita at all, ita kawai she's afraid of this lady don these days ba kowa da zai kanga stranded ne zai yarda ya taimakeka ba saboda halin rayuwa, she have studied alot about Lagos and she knows gidan kazo nazo ne, yanda take like mata kan ta bita gidsnsu is scaring her, ta gwammace ta samu gidan haya ta zauna, she doesn't want to be at anyone's mercy at all,
"Yes...kinsan nan agent din da akwai wayanda ba mutanen kirki bane...suna iya amsar maki kudi Amma suki baki gidan... anything can happen pls... wallahi I care about you dukda you're stranger to me..." Ta fada mata ajiyan zuciya amira da jikinta ke wani irin zafi ta saki tare da daga mats kai alaman ok,
"I know you will be alright...and you will change your mind about staying in Lagos.. " ta fada mata, suna sauka park din amira ta dauki bag dinta na hannu tare da daukan two other bags dinta, the park is the noisiest place she have ever been, manyan maza gardawa wai zasu tayata daukan bag dinta, latifat da nata is just small bag ta tayata rike babban suka rike tare sukayi hanyar waje, wani ne yayi mata magana ta saki murmushi suka gaisa da yarbanci, bag dinsu ya amsa yaje wajen wani mota jeep ya zuba bags din ciki, amira was just looking around idanuwanta na juya mata tana kallon mutane bibbiyu, wajen da akwai hayaniya da kuma mutane da yawa, it looks so rough, ashe sanda sukazo Lagos da fajz da zasu malaysia wajen yangayu sukazo, latifat bude mata kofsr mota tayi ta kalleta alaman tsoro ita kuma tayi mata ido alaman everything will be alright, shiga tayi cikin ranta tana tunanin in ma yar yankar kanuce Kawai ta kasheta ta huta da wannan rayuwa mara Dadi,  shiga tayi ta sadaukar da ranta ta zauna ta maida kofsr mota ta rufe ta zagaya ta shjga ta zaune gefen amira, motar driver yaja,da akwai hold up sosai ba kadan ba, they spent about 40 minutes kafin su isa gidan su latifat, unguwar is very quiet, babu kowa area din, it is indeed unguwa manyan mutane, dukan gidajen are almost the same, fence dinsu Basu da tsawo sosai, in mutum na ciki zai iya ganin wanda and waje, gidan guda daya ne bene babba sai bq daga bakin gate, da sauri maigadi ya buds gate din yana jin horn, yana maida gate ya rufe ya taho wajen motar da bata ida parking a jerin motocin gidan ba, motar na gama parking Latifat ta bude kofar ta fito mai gadi ya gaidata cikin mutuntawa, nan ta fada mashi da akwai  kayan a cikin booth ya dauko, amira na zaune kanta kasa, she's really feeling so terrible and sick, ganin bata fito ba latifat ta sake zagayawa zuwa inda take ta bude motar, amira daga kai tayi ta kalleta da swollen eyes dinta daya hadiye manyan idanuwanta, sauka tayi daga cikin motar,  main door aka bude sai ga wani saurayi mai kyau sosai dark in completion sanye da kayan bacci wanda kirjinshi ke bude kana ganin kajeren wandon da ke cikin kayanshi, hannunshi dauke da mug  sai tiriri ke fita daga cikinshi, he was taking the step down, he looks so calm walking towards latifat dake jiran fitowan amira,
"Don't ever take that road again... you all keep us awake praying... you made me pray tahajud..." Ya fada yana sipping coffee dinshi, dariya tayi tace
"Sorry borda..." ta amsa mashi,
"Kinzo da bakuwa ne naga katuwar bag an shjga dashi?..." Ya tambayeta yana zagayawa Inda amira ke fitowa, duk maganar su is turanci mixed with yarbanci,
"Yes...kawata ce.. " ta amsa mashi yayinda shu kuma yake kallon amira da kanta ke kasa face dinta rufe,
"Friend?..who..we know all your friends...kou bride din Kika taho daita?..." Ya tambayeta
"Aa..." Ta amsa amshi atakaice tana wucewa rike da hannun amira, ciki suka shiga yana biye dasu walking gently don har amira da latifat sun hau saman bene  sun shiga dakin latifat, suna shiga latifat tace
"Ki shiga bathroom kiyi wanka....ki huta..." Ta fadawa amira,
"...zanyi ... sallah...."ta fada kanta kasa
"Ok...ga wajen sallah chan...but je kiyi wanka and change your clothes.. zanje ganin parents dina..." Ta fada mata tana ficewa, her mum was coming to her room when she went out, she hugged her mother Yayinda uwar take sake mata fadar kar ta kuskura ta sake hawan hanya nor Matter what happened, the road is dangerous, take fada mata
"Wacece tunde yace kinzo daita?.." take asking dinta bayan latifat tajata sun koma dakin mum dinta, nan Latifat ta fada mata all she knows about amira, hannu mum dinta ta dora bisa kai tana cewa
"Kina hauka....are mad or something?.." ta fada cikin yarbanci,
"No maami...I can't just leave her ne...ta bani tausayi... you thought us to help...I want to sneak into her phone in saci number mijinta in kirashi....da akwai so na gaskiya tsakanin su...the man is young like borda tunde...if har he loves her he will come get her... you taught me that helping others is more than buying diamond and gold..." Ta fada tana rike da hannun mum dinta
"Are you even sure she's real?...did you know kilan masu son cutar mu ne Suka aikata in this form don sun san we're kind....why would you bring a total stranger gidan nan without our permission...why..." Ta sake fada sounding angry
"Maami am sorry...sati guda kawai... only 1 week is all I need...and I assured you she's not a bad person.. kinsan some people are different...they can't accept her for her mistake..." Ta sake fadawa mum dinta, shuru hajiya kudirat tayi tana kallon ta
"Pls talk to dad nasan he won't say no...zan kira maki ita ki ganta before kiyi magana da daddy...if you're not convinced shikenan...daman itama she doesn't want to come wai she have made an arrangement da agent da zai bata gida..." Ta fadawa mum dinta, matar was looking at her don ita it seems it's not possible, how will husband family deny you peace when the man you married accept you for who you are, then above all how will a mother deny you acceptance because you can't be in an abusive marriage,
"Ah am confused..." Mum dinta ta fada,
"Let me call her..." Kudirat ta fada tana mikewa, her mum didn't say anything ta fice.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.