Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 20 of 82

. alhamdullilah

12

Zuwairat ummumaryam

.Amira Kam Bata tunanin she will be able to come back to the hospital after all the humiliation she gets today, she's not going back, bazata iya Zama cikin family Dinshi kaman nothing happened ba, she's so hurt, she have been through a lot Amma Bata taba facing serious public humiliation kaman na yau ba, tana zaune bakin gadon dakinta tana jin muryar Maryam har cikin kanta, she have never been so scared of seeing someone kaman yanda take jin tsoron haduwa da Maryam, tasan zagi na ragewa mace daraja a Idon mijinta, he little happiness shine da ba gaban idonshi tayi Mata wannan cin mutunci ba, dukda tasan faiz is stubborn she knows he can't handle Maryam ba don komai ba sai don tasan she's his elder and da akwai tazara na at Least shekara biyar tsakanin su sannan Maryam tana da kiba that she can weigh not less than 80kg. Ajiyan zuciya ta saki ta Mike ta Shiga dakin mamanta, hajiya na zaune tayi tagumi, she's just so scared of Amira coming back home, Bata son ta dawo gida Because she feels in ta dawo da wuya ta sake Samun kaman faiz, kowa ya sheda he loves her, son da yake Mata a fili take, kallonta mum dinta tayi tace
"Kina Nan gidan har yanzun kenan..." Hajiya ta fada Kai tsaye, ahankali Amira ta zauna kusa da kafsrta tana cewa
"Yes mummy...ya kirani Wai zaisa a daukoni in dawo hospital.." Bata karasa ba hajiya tace
"What's wrong with that.. sai ki jira azo daukan ki ai..." Hajiya ta fada Mata Kai tsaye
"Hmmmm mummy my feeling doesn't matter dai kenan..."Amira ta fada kanta kasa
"Which feeling Kuma . Wallahi you never seize to amaze me .. wato Baki San Allah ne ya soki kija samu mijin sure ba after your shameless act,...ai Dole sai kinyi hakuri...in bakiyi hakuri ba babu inda Zaki  da bazaki fuskanci Wannan discrimination din ba..."
"Hmmm mummy there's limitations to what human can take..what if na Zama fedup...what if na kasa daukan abinda zaayi min... gaskiya bar masu gidan zanyi.. " Amira ta fada kanta kasa sounding very serious
"Ai sai ki nemi inda Zaki zauna Amma this house won't take me and you...now tashi ki bani waje..." Hajiya ta fada mata atakaice sounding more serious too don tasan ba Wasa take ba, Amira daga Kai tayi ta dinga kallonta ba don komai ba sai don tunanin Hali irin na mamanta, Haka Nan she feels she doesn't deserve this at all,
"Shikenan... " Ta amsa Mata amma deep down she have come to a conclusion that if har taji she can't handle the pressure zata bar gidan, she doesn't care about duk abinda zaa fada she will stay on her own, if she likes she will leave this town completely she's not going to be bullied like an idiot because of her past, she have come to love faiz like she loves herself, Amma she's grown up, bazata zama kaman Yan yaran da ke zaune gidan miji Ana kuntata masu ba, she's not going to be abused and bullied then remain silent, in ta tuna she almost killed herself saboda takaicin namiji sai ta cije yatsa because now she knows da akwai opportunity out there for people like her, mikewa tayi tace
"Mummy gida Zan koma ..ban iya zuwa hospital Kar ta sake tozarta ni..." Amira ta Fada Mata bayab ta Gama sake sakenta,
"Ke Kika sani..." Hajiya ta amsa Mata atakaice, mikewa tayi ta bar wajen ta koma dakinta, wayarta ta dauka ta Kira faiZ.

Fajz Kam ya cika yayi fam, har yanzun baiji ya samu gamsuwa da abinda yayiwa Maryam ba, he just wants to hurt her badly yanda zata fita daga affairs dinshi, yasan she's coming here or she will report him to his dad, hakan yasa yayi Saurin Kiran dad dinshi, alhaji na ganin call daga number faiz yayi Saurin dauka, before faiz yayi magana sai  ya Fara cewa
"Son how are you feeling today..." Ya tambayeshi sounding so disturbed, dakaji yanda yayi magana kasan he is so happy to recieve this call
"Daddy am fine ..." Ya fada Yana saukar da voice kaman na mara lafiyar gaske,
"Daddy kayiwa sister Maryam magana..."faiz ya fada.
"What happened..." Ya fada cikin damuwa, Nan ya fadawa alhaji abinda ya faru har da karya because he told him Maryam beat Amira a cikin hospital a gaban mutane suna cikin waya Kiran maryam data Gama maganar da mum dinta ya dinga shigowa,
"She hates me I know it dukda suna pretending to love me.  Amma she should stay away from my happiness.... Tana fadin a gaban jamaa Wai if rabuwa da Amira zai Zama ajalina sai ta rabamu sai Amira ta bar gidan...daddy warn her to stay away from my affairs I beg you..."
Ya fada kaman zaiyi kuka Yana magana da kyar
"Subhanallah...Maryam din ce tayi wannan haukan?...am coming to the hospital very soon..." Alhaji ya fada mashi.  Bintu shiga dakin tayi ta zauna sai dai ta kalleta ya kauda Kai,wayar Amira na shigowa ya dauka Yana cewa
"Yazo ne?.." ya tambayeta Kai tsaye
"Aa...pls tell him not to come...ba sai yazo ba zanje gida kawai..." Ta fada mashi atakaice
"Will you stop that before I decend on you?..nace come to the hospital..."Bai karasa ba tace
"Aa...gida Zan jiraka..."
"Wai Amira what's wrong with you... barina zakiyi a hospital bazaki zo dubani ba...Daman you never care..." Ya fada ya kashe wayarshi, kallon bintu yayi yace
"Hope you're happy.. now you're happy that Kikeso rusa min farin cikina....kin hada Baki da makiyana zaku raba ni da farin cikina..." Faiz ya fadawa Bintu sounding so angry,
"Wannan shine alkawarin adalci daka ce zakayi a tsakanin mu..." Ta fada tana Kallon shi
"Are you asking kou you're making a statement.. " ya fada sounding very angry
"Kayi alkawarin zakayi adalci a tsakanin mu..." Bata karasa ba yace
'"is that the reason why kika jawo tashin hankali?...banyi kokarin inyi adalci ba?...then the evil spirit in you started madness..." Ya fada Mata cikin bacin Rai
"Nidai am sorry... kuma ban hada Baki da kowa don a cuceta ba... Amma to know that you loved macen dake second hand..." Bata karasa ba yace
"Tashi...now get out of here.. tashi nace.. " ya daka Mata tsawa. Kallonshi kawai tayi ta kauda kanta, ita dai she feels ba Haka Nan yafi Sonta ba,
"Bintu ki bar Nan kafin in Bata maki Rai..." Ya fada Yana sauka daga Kan gado
"Do what ever you want....kou ba Komai ai cikinka gareni ba na wani ba.  I deserve some respect..." Ta fada mashi tana kauda kanta tare da  Dora kafa daya Kan daya. Zuba Mata idanuwa yayi Yana tsaye ya rasa yanda zaiyi daita,
He wondered why she will change like this kaman she's not that lady that was making him all strong
"Yanzun dai you're happy with what is happening....ki tuna kema ba Haka kikayi da farko ba... you made it look as if Baki damu ba ashe na ciki na ciki.... you're so devilish..." Hannu bintu ta daga mashi tana cewa
"Stop calling me devilish abeg...nidai am human...baka da adalci... it's all about her....kou goodnight ka Shiga Yi Mata sai kayi good hour guda Amma ni in ka shigo kaman Ana jiranka..." Bata karasa ba yace
"Bintu ki tashi ki bani waje... you're the last person I want to see... alhamdullilah true color dinki ya fito,..wato you have the guts ki fadawa mutane am a drunkard...kina ganin kou kece autar Mata Ina ya Zama dake...." Bintu sauke idanuwa kawai tayi sabida  itama tasan Bata kyauta ba
"Am sorry... wallahi at that moment I felt something I never felt before... sharrin shaidan ne..."Bata karasa ba ya sake cewa
"kece shaidaniya.. it's all you ba wani shaidan... nonsense.. " ya fada Yana komawa Kan gadon ya kwanta, ita dai bintu tasan son faiz a jininta yake kaman yanda na Amira na cikin jininshi,  Sam Bai Jin Dadi da Bata Nan tare dashi, dukda it's not something real, kawai he felt zai fadawa Dr zai koma gida just to be with her, he just keeps wondering what she's feeling right now.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.