Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 47 of 82

Alhamdulliah

30

Zuwairat Ummumaryam

"Iyami am boiling....raina bace yake....why will people take other people's problem so serious that they forget their own problems..." Ya fada yana kallon mahaifiyarshi
"That's mutane for you...." Ta amsa amshi before adding
"Ina first add box dinku yake.. " ta tambayeshi,
"Iyami let me take her to the hospital...I think she needs a dr...tayi loosing so much blood.." ya fada idanuwanshi na sake cikowa da sabuwar kwalla,
"I don't think she needs a dr... she's fine...na gasa mata jiki...all she needs is a pain killer and she will be alright..." Ta amsa mashi, bai yarda daita ba Amma he won't argue with her, in ta tafi he will take her to the hospital, yana mikewa yayi ya je ya dauko nata box din ya koma ya zauna Yana dafe da goshinshi, tausayin amira ya hana barin hawayenshi sauka, he tries so hard to stop crying Amma he couldn't, she looks so helpless, yasan duk wanda ke wannan abun want her out of this house, right now gabanshi na faduwa sosai because bai san what's going on a zuciyarta ba, he knows madam secretary tana da zuciya sosai, yasan she can behave radical sometimes, what if she considers sucide again, kawai sai ya fara Kuka very loud again, Allah kadai yasan his he is feeling, yan uwan iyami ne suka sake shigowa, yana jin motsin mutane ya mike daga wajen ya shige another bedroom. He was just thinking of how to get to the bottom of what happened, he definitely have to get to the bottom of this, bai barin wannan to slide by anymore, his number one suspect is bintu, sai kuma Maryam da mum dinshi ta fada, he feels she won't hate him this much to do this to him, he feels kou ba komai shi kaninta ne and in yau akace ya mutu she will definitely cry for him, so he thought bai san kiyyayar is this much ba, bai san duk yanda yake tunanin bata son shi ya wuce hakan ba, as for bintu yasan she wants him all to herself so if she succeed in sending amira alone ita kadai zata zauna bata san if babu amira she won't even see him ba. Inda ta sani su zauna lafiya shine farin cikin all of them.

Bintu kam tunda aka fada mata fajz ya dawo take shiga bathroom, she's so scared of him putting the whole blame on her, she's so scared of him saying tafi gida na sakeki, bata son zuwa gidan su not because gidansu is not comfortable but it's because she loves him and being here gives her joy, dataji motsi sai ta tsorata, maijego is no more interested in the bikin suna sannan masu kidin sun tashi sun tafi da yayarta tayi masu magana sai sukace mai gidsn ya hana, and above all ga yansanda da suka zo suna tambayar mutane what happened, da akwai wacce tayi videoing abinda ya faru so she showed them,. Sai kuma wanda yake video coverage din yace
Ya daukesu all sanda suke zaune waje guda told them he have their video Inda face dinsu ya fito, nan ya nuna masu, gasu kam reras cikin video, Daman kallon guda zakayi masu kaga criminals, they asked everyone around in da akwai wacce ta sansu Amma babu wanda ya sansu inda wacce ta sansu Amma nobody knows them, har bintu aka kaiwa video kou ta sansu tana hawaye tace
"Wallahi ban da hadi da wayan nan azzaluman ban sansu ba.." ta fada tana goge face dinta.
faiz yake yan sandan suka nufa da mai video coverage da kuma wanda ake bugun amira ciki, kofsr part din amira suka zo suna sallama Amma bai amsa ba, kallon sister dinshi yayi yace
"Go and check..." Ya fada yana goge lashes dinshi dake jike da hawaye, he never knows yana da too much tears sai yanzun, although his mum said he cried alot yana yaro Amma yanzun ya mance rabon da yayi hawaye in ba yau ba, sister dinshi ta dawo tace.
"Yaya yan sanda ne..." Ta fada mashi
", let them in" ya fada yana gyara zamanshi tare da sake goge face dinshi don yayi looking normal, nan yan sandan uku suka shigo ciki tare da wayar dake dauke da video sai kuma mai daukan coverage din, gaisawa sukayi ya kallesu da weak face dinshi yace
"Did you find anything?...did you know where I get those people..." Faiz ya fada voice dinshi kasa kasa, Nan babban cikinsu ya fara nuna masu pictures dinsu yana asking if he knows them, kai kawai ta girgiza masu, ranshi ya mugun baci ganin the video of how they bunches his wife with both legs da hannu da waysr wuta
"Pls do anything possible to get them...duk wanda ya gano mutum daya cikinsu yana da 500k...pls..." Ya fada sounding very desperate, to get hold of just one of them
"Ranka shi dade Kar ka damu...tunda har muna da pictures dinsu da kuma video it's going to be very easy, they may run but bazasu taba buya ba...Amma ance sunyi conversation da matarka before attacking her...we want to speak to her. " Bai karasa ba fajz yace
"Not today... she's in a very bad shape..." Ya amsa mashi calmly
"We need to know if she knows what they discussed...zai taimaka Mana sosai if we know..."
"What do you want to know...kana ganin zatayi alaka da irin wannan matan da babu daraja tare dasu?... those people are hired to beat my wife mercilessly...go find them..." Ya fada masu sounding so angry
"I understand... we're just doing our job...kou pictures dinsu ne she should see... you never can tell..." Mutumin ya fadawa faiz wani irin haushi maganar yaji Amma he didn't say anything, sai da yayi calmly kanshi yace
"She can't talk she's terrified...she can't say anything right now..." Ya amsa mashi,
"Pls in ba damuwa kou pictures dinsu ne ta gan....pls it's our job and if you don't help us we can't help you..." Ya fada mashi. Nan faix yayi shuru, yana kallon shi, ahankali ya mike heading to bedroom,

Amira kam wanke kanta tayi ta fito tana tafiya ahankali tana dingishi, she walks kaman he legs is broken, fitowa tayi daure da towel, hajiya already made tea and bring out drugs da zata sha, tana fitowa ta zauna bakin gadon, hajiya daga jaw dinta tayi tana kallon face dinta especially goshinta to make sure the cut it not deep, amira sauke idanuwa tayi bata iya kallonta saboda kunyarta da take ji, she just feel mother love for her, she knows her mother won't do this for her right now Amma matar nan batayi kyamarta ba tana kula diata, she will surely behave like her if har Allah yasa tayi daughter in-law in future, kou bata haihu da faiz ba she have a son nasir, she knows she won't have any child for fajz saboda few hours ya rage mata ta bar masu gidan don tasan in har bata bari ha kasheta zasuyi no two ways about it, she have to run as fast as he legs can take her, she sees so much potential in her that bazata zauna a kasheta ba,. She have been seeing lots of people on internet with the bad past but with wonderful future, ba dole ta zauna gidan miji ba, she's ready to make the sacrifice of leaving her happiness which is fajz and move on Zama tayi bakin gado hajiya kallon lips dinta tayj taga shima it's not deep,
"Nagode..."amira ta fada ahankali
"Awwwn...ni zance maki nagode...am sorry for what you went through...ki sani the hate it's not on you... it's on ayomide...kiyi hakuri kinji.. " ta fada mata tana shafa cheek dinta, idanuwa amira ta lumshe ta daga mata kai alaman ok
"Yanzun kisha tea sai kisha magani...if you feel more pain ki fadawa ayomide ya kaiki hospital..." Ta fada mata looking at her adorable but messed up face
"Nagode iyami..." Ta sake fada mata kanta kasa as she collects the cup and the pills from her, nan tasha maganin tasha tea din kadan, she feels relieved sosai, bandage hajiya ta rufe mata goshinta dashi before ta umarxeta ta saka kayanta. Fajz na tsaye bakin kofar listening to all their conversation,
Amira doguwar riga ta dauka ta shjga bathroom ta saka ta fito,
"Now you should rest...by tomorrow all the swell will be gone..." Ta fada mata with a smile kan face dinta
"Ok... nagode.." ta fada mata, hajiya daukan keys dinta tayi tare da veil dinta tana cewa
"Don't mind anything they will do...zasu gaji...kuma insha Allah sai an kama wanda yayi maki wannan abun.. " ta sake assuring dinta. Kai amira tayi mata nodding with a smile kan face dinta,
"Zan tafi...." Ta fada mata kokarin mikewa amira tayi don rakata hajiya tace no don't mind...kiyi zamanki.. " ta fada mata, nan hajiya tayo bakin kofar shi kuma ya ciki, nan suka hadu da hajiya, voice ya kwantar yayiwa hajiya magana Yana fada mata about the police officer yayinda yake kallon amira dake haye saman gadon, amsa mashi tayi da it's good he should let them do their job,
"Zan tafi...Amma zan leka wajen bintu dukda ku wajenku bai kamata uwar miji tazo suna ba... something wai kara abi alkunya..." Iyami ta fada with a smile
"Iyami pls go home.. ba sai kin shiga chan ba...Kinga da akwai mutane da yawa chan..." Ya fada mata Amma yana kallon amira dake rufe kanta da bargo tana biting lips dinta alaman she's feeling pain
"Sai in shigo nan in ki zuwa wajenta...ai sai danginku suce wani abun daban.. " ta fada mashi tana wucewa, binta yayi suka dawo falo ya fadawa yan sandan suyi hakuri su kara mashi few minutes she's dressing up, kanwarshi mikewa tayi tabi mum dinta suka fita, bai fito compound ba yace.
"Iyami nagode sosai..." Ya fada cikin sanyi
"Meye na godiya...try as much as you can to calm her down...I know they want to ruin your happiness don ka koma wannan stubborn son his father always complain about..." Ta fada cikin ranta tana tunanin he may even go back to drinking if an rabasu,
"Hmmmm iyami nagode sosai... you're more than a mother to me..." Ya fada kanshi kasa, part din Bintu ta nufa shi kuma ya koma ciki, he went straight to the bedroom Inda amira ta Kwanta ta lumshe idanuwa, bakin gadon ya zauna tare da sakin ajiyan zuciya, ahankali amira ta bude idanuwa ta kalleshi taga he really cried
"Hey..." Ta fada mashi ahankali,
"Hey ..." Ya maida mata cikin whisper yana kallon face dinta new tears na forming a idanuwanshi, idanuwa ta lumshe tare da girgiza mashi kai alaman he shouldn't cry again
"I didn't cry?..." Ta fada calmly tana dan murmushin karfin hali,, kallon idanuwanta da sukayi kaman garwashi yayi yace
"You should cry...it helps alot . " Ya fada yana shafa kumatunta, ajiyan zuciya ta sake tace
"Na Riga nayi Kuka sosai... maybe my eyes are tired...I don't want to cry anymore..." Ta amsa mashi sounding so calm,
"Am sorry I couldn't fulfilled my promises.. " hannunta ta dora kan hannunshi dake kan face dinta tace
"You promised me happiness and you have given me happiness...what else can I ever ask for..." Ta fada mashi tana lumshe idanuwa thinking tomorrow by this time she's far gone and gone for good, maybe gobe ne zatayi kuka sosai
"I promise to protect you from all harm but I couldn't do that...you were physically abused under my roof...babu abinda ke zubda mutuncin mutum kaman yin alkwarin da bazai iya cikawa ba...I feel so ashamed of myself right now..." Ya fada yana fashewa da kuka all over again, kallon shi ta dingayi tana tunanin so he can cry like this, wow, hannunshi ta murzs tace
"Pls ka daina...somethings are above man.. ba alkwarin kudi kou mota kayimin ba...kuma kasa cikaww ba aa... protection comes from God only.. don't feel ashame pls... wallahi am happy am paying the price of being with someone like you... people like us with dirty past always end up with old men but I was lucky to be with you..." Ta fada mashi tana kallon yanda hawaye ke rushing idanuwanshi,
"My heart feel so heavy...ace anzo har gidan nan anyi maki hakan kuma ace ban samu mutum guda to leash my anger on ba.. it's burning me..." Ya fada still crying kaman baby, ahankali amira ta samu ta zauna ta matsa kusa dashi, hugging dinshi tayi kaman she's the male and him the female, tamkar shine yaci duka ba ita ba, sam ya mance da police officers suna jiranshi,
"If you don't stop crying nima zanyi.. " ta fada mashi yayinda take shafa bayanshi kaman small baby, ahankali yace
"Na daina..." Ya fada Yana goge face dinshi da zanin gado, he spent over 10 minutes a jikinta before yazo ya tuna da wayanda ke jiranshi,
"Baby... yansanda suna son suyi magana dake..can you see them?..." Ya tambayeta,
"Yes I will see them..." Ta amsa mashi, ahankali ya d'aga daga jikinta before ya mike, hannun ya mika mata, ahankali ta sauke legs dinta kasa ta rike mashi hannu, tana mikewa tana biting lips dinta alaman she's feeling pain
"I will take you to the hospital. " Ya fada mata,
"Kar ka damu.. iyami have given me good treatment..." Ta amsa mashi tana mikewa tsaye, hijab ya mika mata suka fito falo tana tafiya tana dingishi tana rike waist dinta, he is not listening to her, all he knows is he will take her to the hospital later mutanen gidan sun rage, .
"Sannu hajiya Allah ya kiyaye gaba..." Asp din da yazo da kananun police ya fada mata,
"Amin ..." Lips dinta suka amsa mashi,.nan ya tambayeta if tasan wayanda sukayi assaulting dinta da kuma abinda suka fada mata before attacking her, she made it clear bata taba ganinsu ba in a very low voice because it seems she finds it difficult to talk, she told them how they called her names and she intended to Walk away instead suka fara attacking dinta, kanta kasa as she tells them, hawaye na taruwa idanuwanta Amma sai ta maidasu, fajz sai kallon ta kawai take,tana magana suna rubutawa, nan dai suka tafi ita kuma ta mike before she knows fajz yazo ya dauketa kaman wata yar baby suka koma bedroom.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.