Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 48 of 82
Iyami na shjga bangaren bintu aka nuna mata Inda bintu take, tana shiga ta ganta zaune with tears sai zufa take idanuwanta sun kumbura, tana ganin iyami ta mike tazo ta fada jikinta tana fashewa da sabon kuka
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna..har dake aka buga?.." iyami ta fada cikin damuwa sosai saboda yanda ta tarda bintu is so disheartening,.
"No iyami.. wallahi iyami ban da hannu cikin abinds akayiwa amira...iyami I can never do that...I know yaya won't believe me...he will think nice nayi wannan set up din... wallahi wallahi wallahi iyami ban da hannu cikin am innocent.. " ta fada tana rike da iyami gam,
"Did ayo accuse you?..." Ta tambayeta tana goge face dinta da veil dinta, duk wacce ke dakin barin Nan yayi ya rage su biyu kawai, da sauri bintu ta girgiza mata kai tana cewa.
"I know both of them will think it's my plan but wallahi iyami it's not God is my witness,..." Ta fada sounding so tired, hajiya kallon ta tayi ta kaita bakin gadon suka zauna hannunsu rike da juna iyami tace
"You don't have to be crying like this to proof yourself...ni na yarda dake...kuma shima nasan he knows you won't go to such length...sam ban son ki saks kanki cikin damuwa...sabuwar haihuwa kikayi and all you need is good rest don jikinki har yanzun baiyi kwari ba...if baki bawa kanki hutu ba nan gaba zai tambayeki.. so stop crying kinji kou..." Iyami ta kwantar mata da hankali,
"Iyami raina na banin it's anty maryam...she made it clear kou me zatayi sai tayi don amira ta bar gidan nan... it's not as if am very happy being with kishiya Amma I can't do such evil to send her way bayan na san she's very important to him.. " ta fada sounding a bit calm
"Nima dai I thought as much Amma ba matsala...he that said others will not rest will never rest...I know ba wai because of past din amira suke wannan abun ba.. kawai don kuntatawa faiz ne...Amma ba matsala...Allah zai kawo karshen komai...." Iyami ta fada tana mikewa,
"Pls don't cry again...ki Kwantar da hankalin ki... faix ba zai taba zarginki ba..He won't dare say anything stupid kinji kou..." Da sauri bintu tayi mata nodding kai tare da sakin ajiyan zuciya,
"Iyami nagode sosai... thanks you..." Ta fada tana mikews, she have sent food da souvenir masu yawa chan gidsn so tasan she's good, waken da baby ke kwance taje ta kalleta before adding
"Hope dai kina kula daita da kyau.. "iyami ta tambayeta
"Yes iyami..." Ta amsa mata,har waje bintu ta bi iyami ta shjga mota tare da kanwar faiz, mutane was like wannan mata halinta daban, wasu likes her wasu kuma will always say nonsense about her shi rayuwa haka yake.
Faiz make sure amira tayi sallah asr before ta kwanta ya kwanta kusa daita, he didn't sleep sai ya dinga kallon ta, he hold her hands and she hold his too, he just keeps having a very bad feeling, he is scared she will do something stupid, yanda ta dake zuciyarta batayi Kuka ba really surprised him. she didn't sleep for Long, she just dosed off then open her eyes again, ya kalleta ta kalleshi,
"Muje hospital..." Ya fada mata calmly, kai ta girgiza mashi tace
"Am ok..." Ta amsa mashi tana kwance cikin blanket
"You look pale...kaman da akwai ciwo cikin jikinki..." Ya fada mata yana rike da hannunta
"Am ok baby..." Ta fada mashi, shuru ne ya biyo baya for a while before tace
"Did you remember how we met?..." Ta fada with a smile tana kallon shi, kura mata ido yayi yace
"How can I ever forget?...I was like look at those eyes... " Ya fada cikin whisper, dariya tayi tana dan biting lip dinta,
"Really..." Ta fada wanting him to talk more dukda he have said it before
"Sosai...it was love at first sight that I try very hard to hide..." Sake fada mata yana murza hannunta ahankali
"Ni kuma it was like...ji wannan mutumin mai kyau...kash sai dai bai da mutunci..." Amira ta fada tana dsriyaz shima dan dariya ya saki
"Haba madam secretary..." Ya fada sauri ta bugi hannunshi tana cewa
"Ban son wannan sunan.. " ta fada with a smile
"Na daina tou...Amma believe me when I saw you naga mata... you make me hard sosai...nasan darajan abota...da kilan I would have lured you into my bed..." Ya fada mata
"Oh daman it's all about sex kou... not love " ta fada mashi tana turo baki
Alhamdulliah
Zuwairat Ummumaryam
31
Murmushi ya saki yana lumshe idanuwa yace
"Haba ai love din ke kawo hakan... kullum kikazo office dina sai duk in koma kaman mara hankali...don ma I tried so hard to control myself...sai gashi Allah ya ban ke inyi yanda nakeso dake... unfortunately gashi ana son rabani dake ta cikin dabara..."ya karasa maganar sounding so bitter, idanuwa ta lumshe tare da sakin ajiyan zuciya tace
"Amma kasan we had the best moment kou..."
"But it's not enough.. you will never be enough...ban gajiya dake amira..."ya fada mata yana rike da hannunta kaman lifeline
"Just answer me...did we have splendid moment?..." Ta sake asking dinta
"Yes we did...and still will" ya fada as he is thinking yana son ya bar country din gaba daya daita da bintu da yarshi Amma sai ya fara daukan mataki kan Maryam don kou ba ita bace itace kawai
"Nidai I had moment da ban san exist ba...ban san da akwai Dadi haka a rayuwa ba sai a kanka...kasan ana cewa mata are sweet kou...kaima you're so sweet..." Ta fada mashi sounding so dirty despite her situation she just wants to make this moment so special, idanuwa faiz ya lumshe saboda Dadi, it's like the best compliment ever
"Awwwn...but duk dadina na kaiki ne?..ke da anytime na shiga ciki sai in ji kin rike ni gam daga ciki...your magnet is one of a kind..." Ya fada mata looking into her eyes, dan rufe face dinta tayi tace
"Awwwn now am shy..." Ta fada tana bude idanuwanta tace
"Did you know with your sweetness bas iya ganewa if a woman is dry or not because you're very juicy..." Ta fada mashi, fajz was surprised by the words coming out of her mouth, he couldn't stop smiling,
"Mara kunya?..." Ya fada yana fashewa da dariya,
"I want to feel loose right now..." Ta fada mashi tana dariya itama,
"I wish you're ok right now da kinga juicy ai..." Ya fada
"Show me mana..." Ta fada mashi cikin dirty talk
"You don't know how I want to do it Amma right now I can't baby... next time..." Ta fada mashi
"What if there's no next time..." Ta fada mashi calmly
"They will be several next times... zillion times..." Ya amsa mata atakaice
"Kasan I really love you Sosai?..." Ta fada mashi mai tsaye
"Why all this pls..." Ya fada yana mikewa tsaye
"Why what?.."
"The talks... you're making my stomach rumble..." Ya fada mata,
"Toufa baby...I can't say I love my husband again..." Ta fada mashi cikin shagwaba
"You're talking strange and it's disturbing me...I remembered when ahmed showed me the text you sent him before you attempting suicide...and now you telling me different things when you are supposed to be sleeping.." ya fada cikin damuwa, hannu ta mike mashi ya dawo ya kama hannunta tare da komawa ya zauna kaman karamin yaro,
"Ka dai san you told me nothing is worth dying for kou...and you told me nothing is worth going to hell for...ka tuna?" Ta fada mashi,
"Yes..."
"Very good...in yan uwanka sun kasheni zakaji Dadi?...I know you will say Inda na sani dana bari ta tafi..." Ta fada mashi tana rike da hannunshi, ahankali ya zare hannunshi daga nata, ita kanta bata san why she said such thing ba,
"Na shiga uku...amira are you thinking of leaving me?..." Ya fada yana matsawa dga gareta,
"No..."
"Yes... you're thinking of leaving me kou...Amma baki da imani amira...if you leave me mutuwa zanyi...let me tell you my plan....inason mu bar kasar nan all...me your and bintu with my baby..." Ya fada jikinshi na rawa, amira kallon shi kawai take
" If you want ma mu kadai mu tafi... nidai for as long as kina tare dani ban da damuwa at all..." Ya fada still trembling, murmushi amira ta saki tace
"Travel were...aikin ka fa.. " ta amsa mashi
"Am not working again...na gwammace inje kasar waje ina aiki a restaurant da zauna nan ana bata maki..." Ya fada mata, Inda she's a selfish person zata yarda da gudu Amma how can she take someone's son away from them, she can never ever do that. She can't be so selfish and heartless, the eldest son, what will happen to iyami or the company, she knows dad dinshi loves him so much and so is his mother, she never know zatayi over coming habeeb and she did so she knows she will over come him too and he will over come her too dukda it's not going to be easy saboda faiz can never be compared to habeeb, he have thousands quality da habeeb bai dashi, manta da wannan bawan Allah will be a very huge work Amma dole tayi over coming dinshi,
"My boss...the bossy boss... wallahi Kar kayi tunanin zaka bar iyami..Kar kayi tunanin zaka bar company don zaayiwa iyami dariya..." Ta fada tana kallon shi
"Then Kar ki barni...I will be here only if you're here..." Ya fada yana juyawa, alqur'ani yaje ya dauko,
"Kije kiyi alwallah ki rantse you will never leave me...and if you do Allah ya tsine maki?.. only death will do us part..." Ya fada mata sounding serious
"Haba meye haka....why will you say such kaman you don't trust me..." Ta fada idanuwanta ke cikowa da kwalla,
"No I trust you...kawai you're scaring me...kina bani tsoro ...ki kalleni...kina ganin ina iya rayuwa babu ke ne...."
"Wai did I tell you am going anywhere?..." Ta hantareshi
"Then swear..." Ya fada mata kai tsaye
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna...so Daman haka kake... you don't trust me?..." Ta fada tana sauka daga kan gado looking so furious kaman he is far from the truth, haka marass gaskiya suke, in asirinsu zai tonu sai su fara blabbing,
"Baka yarda dani ba sai kace in dafa alqurani..." Tafada tana fashews da kuka da sauri faiz ya ajiye alquarnin ya dawo yayi hugging dinta ta baya yana cewa
"You're scaring me ne that's why ba wai I don't trust you ba..." Ya fada yana kissing wuyanta kaman ziayi Kuka, Dadi taji daya ajiye alqur'ani saboda he scared her, if she swears then he have compelled her to stay kou me zaayi mata rantsuwa ba karamin abu bane, wasu banzaye su dauki wallahi as a joke, kana karya kana hadawa da wallahi.
Kam gado suka koma hiran ya koma na Dadi again, she talks about how she feels when she met him, she said lot's of things shima yana fada mata how he's feeling about her, she made sure they have lots of discussions, sallah kawai yake rabasu da ya dawo sai su cigaba, he asked her what she will eat don ya saya mata tace she's not hungry, sallah ishai ya fita yayi yaga bangaren bintu babu alaman mutane, instead yaje masjid din sai yace bari yaje wajenta, rabonsu tun safiya, it's really good if you're angry you keep quiet don in da iyami batazo ba dazun da kilan yayi abinda baa tabayi yi a kasar nan ba beating anyone around until they run Helter scatter, bangaren ta ya shiga da akwai few families a falon ta gaisawa sukayi ya wuce bedroom dinta, bintu tana ganinshi ta mike tsaye, kallon ta yayi yaga her eyes are very swollen, kafin ya buds baki yayi magana har tace
"Am sorry for what happened... wallahi I have nothing to do with it..." Ta fada hawaye na cikowa idanuwanta, kallon ta yayi ya ware mata hannuwanshi da sauri ta fada jikinshi yana cewa
"Nifa I want you...I have missed you..." Ya fada not even thinking about what she said, wani irin Dadi bintu taji ta saki dariya tana cewa.
"Abinda kou warkewa banyi ba..." Ta fada cikin shagwaba
"Ai ni I want you...I miss that yummy yummy..." Ya fada sounding dirty, .
"I miss you too...Amma sai nayi 40 days fa..." Ta fada mashi idanuwa ta zaro yace
"Har 40 days... gaskiya da nisa Amma what can I do ..I just can't wait.. " ya fada mata yana daga jaw dinta ya jera mata kiss a baki, bintu kama bakinshi tayi kaman she's so waiting for it, wani irin kissing juna sukayi, ahankali ya zare bakinshi ya kaman hannunta ya dora gabanshi yana cewa
"See how hard I am now..." Ya fada kaman zaiyi mata kuka, bintu ta mance rabon da taji Dadi irin wannan har ta mance
"I can make you relax ai..." Ta fada mashi sounding dirty too
"Whoa...yau da akwai shagali... yanzun let me remake my wudhu inyi sallah in dawo..pls ki sallami kowa kafin in dawo..." Ya fada mata heading to her bathroom Murmushi bintu ta saki looking at his back as he head into her bathroom,
"Madallah...now am ok..." Ta fada sounding so relieved, he really surprised her with his actions, bata san iyami ce ta taimaka mata ba da kilan yanzun she's far gone from here,Zama tayi bakin gado tana godewa Allah da yasa bai zargeta ba, nothing hurt like a zargeka kan abinda bakayi ba, sai sakin ajiyan zuciya kawai take on and on, she's so happy with his actions, yanda bai nuna wani avu ya faru ba, Daman at times sai kaji tsoron abu amma sai Allah yasa yazo maka da sauki. Faiz kam ba da face din daya bar bintu ya shjga bathroom ba, he changed his face immediately looking so angry, tsayawa yayi a bathroom rike da basin yana kallon kanshi ta cikin madubi,he can never forget what bintu did to him, ranar da ya dawo da niyyar dealing daita sukace gidansu aka samu matsala har ta haihu don haka he haven't dealt with her ba, she broadcast his past, she humiliated her, bintu is munafuka in human form, she practically insulted him to his face, she have the guts to Tell him to take hiv test before coming close to her, baj taba ganin macen datayi mashi rashin mutunci irin bintu ba, he sees her as a kind and generous person Amma yanzun kallon evil person yake mata and she can't wash herself don babu abinda zatayi har ta birgeshi, right now he is going to pretend to be ok for now, he will not her nonsense slide by, above all he knows itace silan wulakancin da amira take sha right now, itace ta haddasa komai, She's so evil and a big time pretender, yasan Allah ne ya kaddara babynshi ta fito Early of not ba karamin wulakanci zatasha hannunshi ba, he knows ana cin arzikin mutum and tana cin na yarshi ne,. Right now he hates her, he is only pretending kawai for peace to rain don mum dinshi have told him ba duk abinda ido ya gani baki zai fada ba, at times you have to be silent on some things dukda kasan you have the power to retaliate kanshi, idanuwan shi jajir as he thinks of halin bintu,
"I will make you relax..." Ya fada in her voice yayinda yake adding
"Kaman I care..." Ya fada, he doesn't want to loose his prayer wanda hakan yasa yayi alwallah ya fito, yana bude kofar bintu tayi saurin mikewa again ta nufoshi irin like I miiss you body din nan, da sauri yaja baya yana cewa
"Bari inje in dawo..." Ya fada mata moving away from her he is a real man and woman's touch have effect on him.
"Ok...pls how's sister..." Ta tambayeshi tana kallon yanda ya zuba mata idanuwa
"She's fine...baki shiga wajenta ba Daman?..." Ya fada yana gyara hannun rigarshi,
"Aa..zan iya zuwa..." Ta fada sounding disturbed
"Why not...if da zuciya daya zaki ba..." Ya amsa mata atakaice,
"Zata bude baki tayi magana yace
"Kar ayi sallah bani...kije ki dawo before I get back...I feel rumbling a cikina right now..." Ya fada mata yana ficewa, murmushi ya saki.
Falo tazo ta tarda her sister da sauran wayanda ke nan are ready to go home, sister dinta asked her if faiz was mad at her ta amsa mata aa he didn't even say anything kawai ta damu ne for nothing. Tare suka fita, su sunyi hanyar waje ita kuma tayi bangaren amira.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.