Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 58 of 82

Amira kam ta shiga bathroom din latifat kuma she say so many abubuwan wanka da gyaran jiki, she saw so many things she didn't know how to use, it's like tana using manyan products dake dauke da different kinds of product, amira bata wani kalleta sosai ba but indeed she's a beautiful and have the best skin color, sabulun dake nan tayi wanka dashi tana kallon kanta da yanda idanuwanta suka kumbura suka shige ciki  lokaci guda, alwallah tayi ta maida kayan data zo dasu ta fito, da akwai corner dake da abun sallah da Qur'an gefe and now she's more convinced they're all muslims, don in a arewa kayi irin wannan shigar zaace baka da alaka da muslinci, Amma sam ba haka bane, some people dress so very decent but are very  evil while some dress they way they want and still obey Allah, wasu kuma shigarsu yana defining who they're.  She knows rabonta da sallah tun ba asr jiya, nan ta zauna ta fara rama sallah da ake binta tanayi tana jin jiri, she's not hungry but she's empty, tana sallah thoughts of fajz yana mata yawo cikin kanta, taji shigowar mutum, sai da ta gama ramawa all ta zauna ta hade kai da gwiwa feeling so sad and broken,
"Kizo ki gaida mum dina..." Ta fada mata, amira mikewa tayi tana dafa bango, idanuwanta still cike da hawaye, hana tabi bayan latifat suka tafi dakin mum dinta amira ta durkusa ta gaidata cikin harshen turanci, amsa mata matar tayi tana kallon face dinta, indeed amira bar tausayi ce, yanda take tasan she's in deed hurt, Da akwai tausayi sosai mikewa tayi tazo Inda amira ke zaune kasa ta daga jaw dinta taga she's very beautiful but messed up a bit,
"So for real you husband's family did this to you?..." Ta tambayeta sounding so angry tamkar ta kwatar mata yancinta
"Yes ma..." Amira ta amsa mata kanta kasa
"Kallon yarta dake tsaye baya tayi, daman latifat knows her mom to have so much human sympathy, she easily feels tausayin mutum cikin ranta, she feels her pain
"My dear I will advise you as a daughter...go back to your husband...give him a chance...if you know he's worth it give him a chance.. everyone deserves a second chance....from what my daughter tells me you love him and he loves you too...it will be unfortunate if you end up on the street of Lagos...yata bata taba hawan mota for a long journey ba so I know you people met for a reason...nasan saboda haduwa dake Allah yasa ta hau mota kan wannan long tafiyar...don haka kiyi hakuri...if har kin koma gidanki an sake maki ba daidai ba then zan amsheki as a second daughter don yata daya tal..." Take fada mata tana kallon amira da hawaye ke diga daga idanuwanta suna sauka kasa, she just wish she can do as this woman said Amma she can't, ita sam she's not comfortable here..she wants to have her own room kou da daki guda ne ind zata samu ta hade kai da gwiwa tasha kukanta har ta koshi, right now she have made up her mind that nothing is going to take her go back at all sai dai ta mutu,
"Ban...son...komawa...." Ta fada cikin Kuka, alaja kudirat da jikinta yayi sanyi kallon yarta tayi suka hada ido latifat tayj mata idanuwa alaman ta kyaleta,
"It's alright...ba komai...", alaja kudirat ta fada mata tana komawa ta zauna tare dacewa
"Go and rest..." Ta fada sannan ta kallj yarta tace
"Kisa ayi mata something to eat.. kema kici abinci..."
"Ok maami..." Ta amsa mata, amira mikewa tayi datayi tafiya kadan sai ta dinga stepping kasa kaman she's matching stairs, she's so dizzy, dakin latifat suka koma ta kwanta kan carpet din da tayi sallah, nan Latifat ta fada mata zata sa a kawo mata abinci don ita fita zatayi ta fada mata her Best friend lost her mother so she's going out yanzun and ba lallai ta dawo yau. Ta fada mata, she told her she should feel at home, she showed her landline that's connected to the kitchen, ta fada mata If she needs anything ta Kira a kawo mata that she shouldn't go out that she should eat and rest. Haka ta fice ta shjga wajen dad dinta dasuke maganar amira da mum dinta, amira kam tana fita ta dauko pillow ta dora kan carpet din ta lumshe idanuwa tana tunanin yanda fajz ke bata dirty massage, she's just thinking right now he is not going to open the door and say
" sleeping heads, " sannan she's not going to wake up to see his sweet body anymore, above all she's not going feel his body in her anymore, idanuwanta rufe Amma hawaye keep dropping, she's thinking how he woke up this morning, how he's feeling right now. Tana ta sake sake bacci yayi gaba daita.

A bangaren faiz wajen 7 ya bar gida ya tafi family house dinsu yana zuwa bangaren dad dinshi ya shjga yana cewa
"Daddy you left me like this?..." Ya fada cikin voice da bai fita ga swollen eyes ga headache ga ramar dayayi saboda tashin hankali, alhaji was so traumatized ganin danshi haka, ya sauya ya fita hayyacinshi kaman ba shi ba, sai ka rantse yayi wata a kwance yana jinya sosai,
"Relax zas ganta kaji kou..." Alhaji ya sake fada mashi cikin assurance
"Daddy bata kwana gida ba...bata gida..." Ya fada yana shessheka voice dinshi bai fita,
"I know she will come back home..."ya sake fada mashi
"When...pls daddy Kar ya wuce yau...pls use your power...pls use your connection.. dan Allah. " Ya fada mashi yana kokarin Kuka Amma it seems his throat is so dry he can't even cry yanda yake magana sai kace wanda akayi kidnapping aka hana abinci da ruwa kuma aka sakashi magiya
"If baka bar wanna abun ba zan zare hannuna..."
"Na daina...na daina daddy..." Ya fada yana mikewa da sauri wai Kar dad dinshi yayi fushi dashi, alhaji bin bayan shi yayi da kallo, that same clothes dake jikinshi tun jiya shine it's what he doesn't do, da sauri ya shjga bangaren mum dinshi da batayi baccin ba, she called bintu sau uku cikin dare asking about fajz all she told her is that yace taje ta kwanta zaiyi Sallah, she prayed for him although the night, she asked for the best for him, batayi bacci ba at all, wayarshi na kan mirror dakinta, ahmed have called several times don yaji how he's copping, yana shigowa mum dinshi ta kalleshi tana cewa.
"Ayomide..." Ta fada mashi cikin tausayi sosai tana ware mashi hannu, nan shima tausayin kanshi ya kamashi yana fadawa jikinta yana fashewa da sabon Kuka yana cewa
"Am finished mummy.. this is real... it's beginning to hurt more than yesterday iyami... Amira batayi bacci a gidana ba...ina amira take. Who knows kilan kasheta akayi akace she ran away...amira can't leave me... maybe an kasheta ma...oh my goodness.. kou in fadawa daddy yasa ayi searching gawarta..." Kawai yana ta surutai kaman he is going mad slowly, hajiya dake shafa bayanshi.
"Shish..." Ta fada mashi cikin voice kasa kasa sai yayi shuru ya cigaba da Kuka, he stayed for few minutes ya mike ya dauki wayar shi ya nufi old part dinshi, he keeps praying Allah Kar ya saks kou da makiyanshi a halin kakanikayi, halin da kudinka, arzikin ka, mutanen ka, wayewarka, iliminka da komai nake bai maka amfani ba, halin da zakajika stranded despite you're special,. Yana shjga bangaren shi ya duba wayarshi yaga kou ta kirashi, whatsapp ya hau don ganin if she comes online tun jiyan Amma nothing, he scrolled up yaga sanda suka fara magana and it was when she sent him pictures din kayan da take sayarwa, da sauri ya fita daga whatsapp ya shjga pictures dinshi, nan ya gan pictures din da sukayi tare kala kala, he didn't actually looked at himself tun jiya so he entered camera he looks so terrible,Yaga yanda ya koma within hours and bai san what will happen to him within weeks ba, video ya farayi yana kallon kanshi Yana hawaye
"Pls...pls...pls..." Ya fada yana kallon camera ya kasa magana,
"Pls... don't leave me...I can't take..it....mutuwa...zanyi...am sorry.. for the pain...but you're my life...amira if kin barni...ya zanyi da raina... wallahi mutuwa zanyi...dan Allah kiyi hakuri...I don't want you to come back...tell me where you are...zanzo...nayi maki alkwarin bazaki sake dawowa wicked family dina ba...pls amirata...pls my princess...I beg you..." Sai da yayi mata video na minti biyar begging her telling her all the sweet thing he can remember promising her everything he can and can't afford, yasan if amira ever loved him, if she ever care about him kou kadan ne she will surely pity him, kou kadan bai son self pity Amma yanzun he have no choice, yana gamawa ya tura mata, tunda he can see her last seen and her profile picture yasan batayi blocking dinshi ba, he knows zata buds kou ba yanzun ba, but he prays she opened now. He called Ahmed da baiyi bacci ba at all, he wants to know if he gets to her, Nan Ahmed yake fada mashi he called her kuma it rang Amma sai aka kashe wayar gaba days at once, he asked ahmed if there's anything they can do shima yace bai sani ba Amma sunan iya bada number ta ayi tracking dukda it's going to take time, sai yake fada mata kilan she's not going to use the same line,
"She will use it...kasan these days akayi mata giveaway for more contact...so she will be using same line,..." Ahmed ya amsa mashi, shuru fajz yayi yace pls ahmed yazo su san abunyi, if it's the last thing he does dole ya nemo Inda amira ta shjga, iyami ce ta shigo da tea a hannunta ta bashi ya kauda kai yana cewa
"Iyami I will rather die than loose amira...gwanda kawai nayi starving to death...." Ya fada mata yana barinta nan ya shige bedroom dinshi.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.