Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 42 of 82
Fajz daya koma bangaren bintu bai sake tado maganar ba, yasan in ya tado maganar hayaniya zatayi mashi and he doesn't have that strength, all he told her was tayi list din abubuwan da take bukata na shagalin suna, he stayed with his baby, he can't just stop looking at her, she gives him total joy, dukda yaga bintu is not showing happiness dashi kou kadan bai iya fushi daita because of his baby, she's giving him so much joy that yana iya barin bintu taci albarkacinta, yana nan bintu ta sako kayan jikinta zuwa na bacci ya dinga binta da kallo, she have a very beautiful skin, Inda beauty ke Jan hankalin namiji ga ya mace da baiga dalilin da zaisa ya sake kallon wata ba don she's one of a kind, her over full breast wanda ke mata zafi makes her look so beautiful, hasken dakin ta rage ta zagaya ta kwanta without saying a single word to him, juyawa yayi gareta ya kalleta ya sakar mata murmushi yana gyara mata blanket din, bayanta ya zagaya ya kwanta hugging her back so tight tare da zagaya hannuwanshi a chest dinta tare da lumshe idanuwa, ahankali bintu ta zare hannuwanshi daga chest dinta tare dacewa
"Zafi suke Mani..." Kai tsaye,
"Ok..." Ya amsa mata tare dayi mata kiss a cheeks ya mike yana cewa
"Baby good night..." Ya fada mata yana dafe da waist dinta
"Ok..." Ta amsa mashi atakaice, ahankali ya sauka daga kan gadon ya sake komawa wajen baby ya gyara mata net din gadonta da komai sannan ya fita zuwa bangaren amira. Yana zuwa ya haye kanta yana cewa
"Let me sleep on you today..." Ya fada rubbing her from legs dinta zuwa waist dinta yana taba kugunta to see if da akwai pant, yana jin pant dinta yace
"Ba nace ki cire ba?..." Ya fada cikin sexy voice yana kissing dinta,
"Remove it tou.. " ta fada mashi tana lumshe idanuwa as she feels him all over her body, this guy is the perfect definition of sex lover, for as long as kana bashi sex bazaka taba ganin fushin shi ba, he won't be angry at all, Amma in zaka hananshi sam the following day bazaka iya kallon shi ba, amira ta tabbatar da akwai maza da akwai muna maza.
Baayi suna ba sai da tayi sati biyu da haihuwa. A bangaren bintu kam ta sakarwa faiz bill mai tsadan gaske don kayan da zata saka alone cost over 500k, tace emergency ne dinkin so dole yayi tsada, abinci kam.serve yourself akayi, she ordered for about 17 different varieties of dishes from different expensive chefs, drinks kam she ordered mocktail, cocktails, milkshakes, da sauransu, nama kuma banda raguna da aka yanka da akwai stickmeat, leanmeat, kaza ma da akwai different varieties of kaza da yanda akayi preparing, sannan da akwai souvenirs da tass akayi wanda bag ne mai dauke da sunan baby amma banda picture dinta wanda kallon daya kawai zakayi kasan an kashi kudi, faiz didn't complain at all dukda bai da kudi, anyi decorating compound din sosai don tun ana gobe suna akayi decorating gidan with expensive and elegant flowers, kana shiga compound din sai ka rantse ba nigeria ake ba.
Relationship din amira da. Bintu kam abun sam babu kyau, don tunda bintu ta dawo amira bata shiga wajenta ba, har ga Allah it comes to the time she wants to enter Amma tana gudun bakin ciki, tana gudun su dinga yada mata magana, bata son abinda zai sakata kukan bakin ciki, itama bintu tayi mamakin halin amira sosai, ana gobe suna take fadawa mum dinta zata Kira iyami ta fada mata fajz ya hana amira zuwa Inda take ya raba kansu mum dinta tace Kar ta kuskura tayi hakan in yayi tsami iyami zataji, wai kou tazo uban me zatayi mata. A bangaren faiz Kuma a duk tunanin shi amira tana zuwa bangaren bintu don tunda aka dawo gida daga hospital bataje aiki ba tana gida searching for residency in Lagos, Amma sai tace bazata iya zuwa office ba zata saboda tana son ta zauna da sister dinta wato bintu, amira ta mugun rainawa faiz hankali ba kadan va and kaman jazz he believes everything she said. Amira was feeling maybe she's not going to run anymore saboda yanda fajz ke kula daita ya fita daban da na kowanne lokacin,. These days kullum sai sun fita around 10 sai su kai 12 Basu dawo gidan ba, he takes her outing suci abinci a waje kaman she's the only one a gidan, kullum around 10 yake barin bangaren bintu ya dawo wajenta sai su cigaba da holewa sosai, he never gets tired of confessing his love to her telling her how much he is willing to give her his whole life and promising her how he will protect her from any harm, yau da safe ma when he was laying on her yana kissing bakinta yake cewa
"Baby I will protect you from all harm..." Ya fada mata while kissing her little bit swollen lips sabode he made her cry with his unstoppable sex desires, sai yanzun ta gane illah faiz in bed, ya maidata tamkar abinci, before da yake two days a bangaren bintu ya dawo wajenta dukds yana zuwa da asuba yayi da sauki kan yanzun da baccinta na dare is Short, he so much love smooching her, she's so swelled and he won't let her rest, kallon shi tayi tace
"They're something... that you can't protect me from..." Ta fada mashj cikin whisper with a swollen face,
"Like what..." Shima ya tambayeta cikin whisper tamkar da akwai wanda suke tsoron yajisu suna magana, kura mashi ido tayi tana kallon shi yayinda shima yake kallon ta cikin idanuwa, dan shesheka ta saki tana tunanin the kind of insult she have received these days don tamkar na yanzun yafi na baya, it's like the person behind the insult ya rantse sai yaga bayanta, it's like the person will only stop when she breaths no More. Her heart pounds when ever her phone drop a message alert, the heart dropping alone zai iya ajilinta, kiss fajz yayi mata yana cewa
"Baby...tell me..." Ya sake fada cikin whisper,
"Only...Allah...can protect me.. from some people..." Ta fada mashj maganar ta na fita da kyar,
"Allah is our overall protector...we can only do our best and leave the rest to him..." Ya amsa mata calmly, ahankali ya koma gefenta tare da maidata kanshi, he is so happy at this moment, sleeping besides her is all he ever wished for and now he have it, haihuwar bintu ya mugun faranta mashi, ya samu irin Daman da yake so, she looks so weak that bata iya rike kanta sosai ta zauna kanshi instead sai ta kwanta kanshi tana sakin ajiyan zuciya, faiz shafa bayanta ya dingayi yaji kaman her body is kind of hot,
"Today is your baby's naming ceremony....what did you buy for her. "
Ya rada mata cikin kunne yana shafa bayanta,
"Sai na fada maka?..." Ta tambayeshi cikin ranta tana tunanin ya kamata ta samowa yarinyar wani abu Amma she doubt if uwarta zata amsa, jiya kan idonta akayi decorations din gidan. Haka nan sai gabanta sai ya dinga faduwa, yau da wuya if zata iya Zama bangaren ta bata shiga wajen bintu ba Kar abun nata yayi yawa, with yanda aka gyara compound din da kujeru tasan bazaa shiga cikin part dinta ba.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.