Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 54 of 82
Alhamdulliah
34
Zuwairat Ummumaryam
Faiz kai kawai yake girgiza mashi,he is in so much pain dukda bai ma gaskanta abinda ke faruwa ba,
"I... just pray it's all...wasa pls...." Ya fada bakinshi bushe sosai,
"How will I even survive without her..." Fajz ya sake fada, shi ahmed yana hawaye ne sosai yayinda shi faiz bai gan drop of tears ba instead idanuwan shi sun kada sunyi ja jir.
Zama sukayi hannuwan fajz biyu kanshi looking so lost,
"Oh God wake me up from this slumber..." Ya fada sounding so restless, da sauri ya kalli ahmed yace
"Let me see the message she sent you pls..." Faiz ya fadawa ahmed dake neman number Ismail,
"Let me call Ismail..." Ahmed ya amsa mashi
"No pls...let me see the message..." Ya sake fada mashi, dole ahmed ya bar abinda yake ya bude mashi message din, nan fajz da hannunshi ke rawa ya amshi wayar, nan fajz ya fara Karanta message din out loud sai lokacin hawaye suka fara zubar mashi, wani irin ihu ya sake saki this time manyan idanuwanshi duk waje,
"Yanzun barina zatayi?... yanzun barina amira zatayi?..ya zaayi inyi surviving... She knows she's my happiness and life...why will she leave me....ya zaayi ta bari ayi min dariya..._ ya fada cikin Kuka sosai, da sauri ya sake adding
" we should do something... maybe we will be lucky..." Faiz ya fada face din shi cike da hawaye,
"Let me call Ismail..."ahmed ya fada nan ya dauki wayar shi ya Kira number Ismail.
Ismail yayi tafiya so yau ta dawo...he have been sleeping tunda yayi sallah zuhr, ya saka wayarshi a silent don Kar a dameshi, he looks tired from the long journey da yaje, ahmed called him banda vibration babu abinda wayar take, dole ya bude idanuwa ya dauki wayar yana ganin ahmed he was surprised to see ya barmashi calls da yawa, picking yayi da sallama cikin murya dake nuna he has been sleeping,
"Kana jina?.." ahmed ya tambayeshi
"Eh..." Ismail ya amsa mashi yana lumshe idanuwa alaman baccin bai isheshi ba at all
"It's about amira...she left me a message wai she's leaving..." Da sauri ismail ya murza idanuwa yace
"Which amira...what are you talking about..." Ya fada yana mikewa,
"Amira nawa ka sani?..."
"Pls no no no no no...." Ya fada yana yin waje da gudu,
"It's not possible..." Ya fada dukda yasan it's possible din,
"Pls ina office din faiz....ya kke ganin zaayi....he need to act fast Kar ta tafi...."
"Me zanyi a office din fajz... it's all his fault....he knows he have evil family... wicked people that won't let my sister rest...tou wallahi he should get ready to go to court if har wani abu ya samu amira....he knows yanda suke mata Amma still he hold on to her...." Ya fada heading to his mother's apartment, hajiya ma taga message din amira Amma bata kaiga budewa ba, tana zama ta bude kenan sai ga Ismail da gudu, kashe wayar yayi yayinda hajiya ta zaro idanuwa tana kallon picture din amira da ta turo mata, she feels so heartbroken and hate herself right now, Ismail na shigowa hajiya ta daga idanuwa cike da hawaye sharkaf
"Mummy...da gaske ne?...mummy why are you crying...da gaske ne amira ta bar gidan mijinta?..." Ya jera mata tambayayoyi lokaci guda,
"Inna lillahi waina ilahi rajiuna.... it's all my fault..." Hajiya ta fada cikin Kuka
"Yes it is mummy....yes it's hundred percent is ... mummy it is..." Ya fada yana Zama kasa yana hade kai da gwiwanshi ya fara Kuka shima, mummy mikewa tayi tana dora hannunta bisa Kai tana rusa kuka tana
"Nashiga uku na kora yara duniya....I was doing it for her....I was doing it for her wayyo na shiga uku..." Ta fada hannunta bisa Kai tana yawo cikin dakin, Ismail dake kuka daukan wayarshi yayi ya shjga ya bude data nan shima yaga picture dinta,
"Oh my goodness...amira da gatanki akayi maki haka...am not sad you leave...I will never be angry you leave...I just hope you find that happiness... you don't have to ever come back home...kiyi zamanki duk Inda Kika gan Zaki samu farin ciki...am hundred percent behind you..." Ya fada yana kallon picture din da amira ta tura mashi wanda mutanen Maryam suka sauya mata kama,
"All you would have done is ki daga darajan ta...amira was dying silently...my sister was dying silently...she have no friends and no loving mother...." Ya fada cikin matsanacin Kuka yana zaune dakin mum, ita dai she's going up and down tana yarfa hannuwa, she knows she's in big trouble, she sees problem looming,
"Kaicona.."was what she said tana kuka, Ismail bai kou tausaya mata ba, kallon ta yayi da wet face dinshi yace
"Pls ki daina Kuka....you made it clear Kar ta shigo maki gida...why are you crying kuma...pls Kar kiyi Kuka...don nima bar gidan zanyi....if mace is sent out wanne Zama zanyi gidan..."ya fada yana mikewa, hajiya is not even paying attention to him at all, ita kawai tana ta shjga uku wajen alhaji, kou last week he told her if anything eventually happened to amira she's going to be blamed for it tunda tayi forcing dinta ta zuana inda baa sonta, ita kuma tace for as long as mijinta na kaunarta dole tayi hakuri ta zauna dashi. Ismail barin dakinta yayi ya koma bangaren shi, he try calling amira, he would never tell her to come back,he will never tell her to call their mom instead zai fada mata tayi blocking layinta, Amma sai yaji layinta kashe,
"Don't just harm yourself..." ya fada yana hada kayanshi, he is not staying here at all yasan mum dinshi have total right over them Amma right now bai ganin zai iya Zama gidan nan, ganinta zai dinga guma mashi zuciya, he is not coming back home anytime soon dukda bikinshi ya kusa, he is weeping and packing.
A office din faiz kam sai ka rantse mutuws amira tayi yanda su biyu suke kuka Babu mai bawa wani hakuri, she Ahmed was shedding tears yayinda shi fajz ke ihu yana kuka yana ganin rayuwar shi tazo karshe, after every minute yake trying number amira to see if it will ring Amma off, atakaice dai he told ahmed to drive him to family house dinsu, haka ahmed ya rikeshi suka shiga motar ahmed suka tafi gidansu, fajz was just thinking what sort of bad day is this, shi kawai yana aduar Allah yasa mafarki yakr ba gaskiya bane, wayarshi na hannunshi still trying number amira, kaman ance ya kunna data, just want to see her last seen a online, yasan she won't have gone far right now don bintu tace tunda taje sallah asr bata dawo ba, now is after 7 so it's just 3 hours, He feels maybe he will find away to stop her from leaving,bai son ya Zama gaskiya she's gone, Daman he is in her dm when he on the data haka yasa the messages suna fara zubo mashi cikin waya, da akwai about 40 different pictures which is the screenshot of the insult, bai bude ba ya fara Karanta message dinta, sabon Kuka ya fara as he reads it, ahmed was driving and shedding tears which he cleans frequently, bai gama karanta message din ba ya koma ya bude pictures din, now he knows why he always met her with tears in her eyes, now he knows why yake tardata da swollen eyes,
"An cuceni..." Ya fada cikin Kuka
"Anyi alwashin sai an rabamu....kuma an rabamu..." Ya fada crying out very very loud,
"She didn't tell me....amira kin cuceni...." Ya sake adding, kou kadan bai karanta rabin screenshot din ba ya ajiye wayar, ahmed that was in pain mantawa yayi da nashi azaban ya kalli fajz da kukanshi karawa kawai yake ya dora hannunshi daya kan shoulder dinshi
"Am finished..."faiz Ya sake fada mashi cikin Kuka sosai saboda tausayin kanshi, yasan he is so doomed, ba kowa yasan he stopped all his bad habit because of amira va, yasan she's the reason he is a good person today, amira is his better half without her he is dead alive,
"An cuceni..." Ya sake fada Yana Kuka yayinda ahmed ke tuki, ahmed san ya daina tausayin kanshi sai tausayin fajz bai minti daya sai yace an cuceshi kou kuma yace an kashe shi kawai, he cries although the way zuwa family house dinsu, yana zuwa bakin gate dinsu yayi horn maigadi ya bude masu gate, kou parking ahmed baiyi ba fajz ya fita da gudu ya shjga bangaren mum dinshi sai ka rantse karamin yaro ne nan ke tafe da gudu, kafin su iso yaci Kuka sosai, yana shjga falon mum dinshi bata nan ya wuce bedroom dinta, she just finished praying magrub,
"Iyami...." Ya fada yana fashewa da sabuwar Kuka, ai kaman mara hankali iyami ta mike ta rikeshi tana tambayar shi what happened, rike ta yayi gam yana cewa
"Iyami...an kashe ni....an kori...amira....ta...gudu...." Ya fada yana Kuka tamkar ranshi zai fita, iyami looks very confused,
"Pls what are you talking about..." Ya fada cikin matsanacin damuwa tana girgiza shi
"Iyami..." Ya sake fada cikin Kuka, he couldn't talk haka yasa ya saks hannu cikin aljihunshi ya dauko wayarshi ya mika mata bayan ya bude mata messages din da amira ta tura mashi, out of confusion iyami ta amsa tana karantawa, zamewa yayi ya zauna kasa ya cigaba da Kuka yayinda ita kuma iyami take karanta all the evil and disgusting messages been sent to amira, she was so heart broken, abun ya mugun tada mata hankali
"When did this start..." Iyami ta fada cikin tausayin danta, hannu ya yarfa mata alaman I don't know,ya kara da cewa
"She didn't... tell me..." Ya fada cikin Kuka iyami data tsallaka karanta screenshot din ta koma ta karanta message din bankwana datayi mashi hannu ta dora a kai tana cewa
"Oh my goodness..." Ta fada idanuwanta cike fal da hawaye, da sauri faix ya kama mata kafa yana cewa
"Kar kiyi Kuka...do something to... help me...pls... it's all I need... wallahi iyami if babu amira mutuwa zanyi..." Ya fada ciki matsanacin Kuka yana rike da legs dinta, iyami ji tayi ta fara ganin duhu duhu don ba faiz akayiwa wannan abun ba ita aka kashe, faiz is a stubborn child who love changed him, personally suke maganar da alhaji yanda ya sauya because of her, yanda he goes to office early just because of her, alhaji da hajiya sun san irin wahalan da suka sha kanshi kan ya dinga zuwa aiki da maida hankali but hakan yaci tura instead sai yace an matsa mashi shi ba business man bane he is an engineer,
"Ife.... don't worry...who ever yake da hannu cikin wannan abun sai yafika shiga damuwa...yanda suke son kashemin kai insha Allah sai sun rigaka mutuwa..." Ta fada tana kokarin fashewa da kuka
"Pls no... just help me... talk to daddy now...he needs to do something... wallahi if baa nemomin amira ba kashe kaina zanyi....I will kill myself...zan kashe kaina iyami..." Ya fada crying very loud,. Da sauri ya mike yana cewa
"Let me talk to dad..." Ya fada yana barin dakin yana Kuka yana goge face dinshi Amma hawaye na fita, hajiya bin bayanshi tayi da sauri yayinda ahmed dake zaune falo yayi tagumi ya mike yana binshi yana cewa
"Pls calm yourself...we need to look for a solution..." Ya fada yana bin fajz that's walking kou kallon shi fajz baiyi ba, fajz na shjga bangaren dad dinshi ya tarda shi zaune yana waya, nan fajz dake Kuka ya zauna gaban shi ya dora kai kan cinyarshi yana Kuka dole alhaji ya dakata da wayar dayake ya kalli faiz, cikin Kuka hajiya ta fada mashi komai shi dai fajz sai cewa kawai yakr
"Daddy help..me....use your power to...find amira..." Yake fada cikin Kuka, alhaji was so angry at this moment...he was so furious...shuru yayi tare da yin tagumi for a moment, har lokacin kan fajz na kan kafarshi, hannunshi daya kan fajz yana shafawa ahankali, at this moment kasan he loves his son ba kadan ba,
"Why will she run...why zata bar gidan iyayenta....is that responsible?..." Alhaji ya fada sounding so bitter
"Her mother won't let her come back home...kuma family dinku won't let her stay in peace...what did you expect her to do ...anyi threatening dinta several times...she kept quiet because bata son ta hadashi da family dinshi...sai gashi anje har gida anyi carrying out threat din...what did you expect her to do....sit back until they kill her?... wallahi alhaji if anything happens to that girl or my son...wallahi I will show all of you selfish family the real me..." Iyami ta fada cikin matsanacin bakin ciki, alhaji latsa wayarshi yayi ya Kira wata number, mutumin na picking Suka gaisa alhaji yace
"Pls I need your help...zan turo maka sunan wata da pictures dinta...I want you to help me check available flights wayanda suka tashk kou zasu tashi...then send someone to check parks... anyone that have good information about her whereabouts will be rewarded...pls do this as soon as possible..." Alhaji ya fada mashi
"Yes sir... right away..." Mutumin ya amsa mashi yana kashe wayar, nan alhaji ya kira hajiya fatima da batasan abinda ke faruwa ba, tana picking yace
"Ki fadawa dukkan yaranki su sameni right now..." Ya fada cikin matsanacin bacin rai
"Toufa alhaji...har dasu Maryam?..." Ta tambayeshi
"All of them..." Ta amsa mashi cikin tsantsan tsawa.
Nan take hajiya ta Kira su Maryam tana tsaye, ai Maryam was like so happy saboda kiran tasan kilan she won, tun jiya take cikin farin ciki, she's so happy with the results of they did to amira , ita she doesn't really care about amira Amma for as long as she knows faiz is sad she's happy, haka wasu suke seeing you happy yana mugun tada masu hankali, I have been with people that if har ba Zaki dinga nema daga wajensu ba zasu tsaneki, they want you to be low in life, suna son ka dinga neman kobo da sisi hannunshi, they don't want you to be independent, someone once told me wai don na fara samun kudi nake wasu halin, that's the worst statement ever, anybody that will say that is your enemy of progress, bazaka taba gane makiyanka ba sai if Allah ya sawa neman ka albarka sai kaji suna cewa ai yanzun don tana samu before Kar in samu? Allah Kar kasa muyi kissing ass din kowa because of abun duniya, Allah Kar kasa mu kasa fadawa mutum gaskiya saboda abinda zasuyi Mana, duk tarayyar da babu fadawa juna gaskiya is the combination of munafurci and wawanci, indai ina tare dake ina laifi ina yin abubuwan da bai kamata ba kuma bazaki iya fadamin gaskiya kou da haka zai batamin rai ba sai dai a dinga gulmanka ta baya is munafurci, some people are so shameless, you say all sort of things just for name? So low.
Hajiya fatima na gama kiran yaranta ta taho bangaren alhaji, nan ta tarda fajz dake faman Kuka kaman ranshi zai fita tana tambayar what happened duk akayi banza daita,she asked sau uku before alhaji ya amsa mata,hannu ta fara clapping tana cewa
"Yau naga ikon Allah...kan yarinya data koma yawon duniya kake wannan Kuka?.. gaskiya wannan ba tarbiya bace.... Allah ya sauwake..." Ta fada tana zama yayinda yaran dake cikin gidan suka fara shigowa,shi dai faiz Still have his head kan kafar dad dinshi still sobbing, duk wanda ya shigo sai ya samu waje ya zauna duk Basu san abinda ke faruwa ba, sun dai dan it has something to do with wansu, kou a cikin yaran hajiya Fatima da akwai masu son fajz sosai, the only person that hates him is Maryam, autan hajiya fatima na shiga ya kalleta yace
"Yaya are you alright?..."ya fada cikin damuwa duk baa bashi amsa ba, kallon babanshi yayi yace
"Daddy what's wrong pls...he is sobbing..." Ya fada cikin turanci da sai ka rantse he is not a Nigerian,
"Nothing..." Ya amsa mashi
"Nothing daddy?...he is crying...can someone answer me..." Yaron da bazai wuce 18 ba ya fada, itama hajiya kadijatu kiran yaranta tayi.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.