Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 8 of 82

Yan uwa da abokan arziki ga adua da nakeson ku dingayi, kaman yanda nima wata ta sakani in dingayi kuma nayi naji dadinshi, inason duk sanda kukayi sallah kou kuka samu Daman tashin dare kou kuka samu Daman adua ku yawaita Allah ya cire fake people daga rayuwar ku, ku yawaita aduar Allah Kar ya kaskantar daku a gaban kowa Allah Kar yasa ku dogara da kowa kuki gaskiya, Allah Kar yasa kuji kunyar duniya da lahira, sannan above all I will still repeat it Allah Kar yasa fake people da munafukai su zo kusa da Inda kuke, sannan yasa shekarunmu yayi mana amfani, wallahi if you keep praying wannan aduar kou you will be surprised yanda Allah zai bayyana maka su, they might be pretending suna sonka amma ainahin color dinsu zai bayyana, it doesn't matter shekaru nawa zakiyi kina aduar nan but wallahi Allah will surely show them to you. Allah ya raba mu da makiya kou ta wane tsiga zasu zo Mana amin.

Sannan kusan I always talk products din mutane, like inawa mutane advert saboda sun biyani Amma wannan it's not because she paid me, it's because I switched to her products and with in a week naga remarkable results, ina da stubborn jiki da bai daukan mai da wuri at all, I always think babu abinda zai amshi jikina in samu irin results din da nake so but I was wrong, I all recommend you to buy zeeyahs organic skin care, kayanta are so good believe me, when you starts using her face scrub to her face mask zuwa her face toner to her serum sai her face cream believe me you skin will never be the same, above all kuma ga sauki, abubuwan ta are very affordable, kunsan I always want the best for you all, contact her 08104543858 to have you beautiful skin products

Alhamdullilahi

5

Zuwairat ummumaryam

Bintu was a bit confused, she wasn't expecting this, she was thinking zai zo Yana Mata ihu Kan abinda ya faru dazun, ta lura faiz mugun Dan rainin hankali ne na gidan gaba,
"Which paradise . " Tafada tana hararanshi tare da keeping herself away from him,
"Your paradise...let me give you a head..." Ya Fada Yana sake shige Mata jiki, she doesn't know how he is feeling right now, he is very angry Amma kou kadan Vai son abinda zai kasance be is at fault, right now he is so ready to deal with her for what she did dazun, she called him names wato babu Mai hankalin da zai auri macen da ta rasa budurcin ta a waje
"Dalla malam ka bar tabani.. inshort daga yanzun babu abinda zai sake Shiga tsakanina da Kai har sai anyi hiv test.. dama na wasu STDs..." Ta fada moving away from him, ahankali faiz ya mike zaune ya lumshe idanuwa Alaman he is trying to control what he is feeling inside, sai da ya saki Ajiyan zuciya ya hadiye saliva yace
"STDs...meye STDs..." Ya Tambayeta Kai tsaye
"Ka sani ai....Haka Nan in virgin Dita na ajiye kaina har aure Kuma a jawo min musiba..." Ta fada mashi Kai tsaye
"Bintu nifa ban gane inda Kika dosa ba...if you have anything in mind pls be bold to say it out loud..." Ya fada Mata sounding so calm
"Ka San abinda nake nufi.... you know komai da komai... yanzun dai a bar tabani sai munje munyi HIV test..."ta fada mashj Tana sake matsawa, shuru faiz yayi Yana kallonta,he is boiling inside and couldn't hold up anymore
"Why where you nice in the first place...Dan ubanki why Kikeso ruining farin cikin gidana..." Ya fada Mata cikin matsanacin bacin Rai, yanda ya Fara magana ya mugun bawa Bintu tsoro da duk tayi tsuru tsuru
"Kindai San kou ni waye.. the fact that Ina binki kaman van San abinda nake ba doesn't make me less of who I am... Wallahi har Kika Bari Raina ya baci u swear to Allah sai naki yafi nawa baci...I have endured enough of  your stupidity..." Ya fada Yana sauka daga Kan gadon, harara bintu ta Watsa mashi tana cewa
"Why are you shouting. .nidai cewa nayi don't come to me har sai na San HIV status dinka..."
"To hell with you...fuck you.. did you think I care?...well let me just stop pretending...badai Baki San mutunci ba... just wait for it..." Ya fada Yana juyawa tare da gyara robe dake jikinshi
"Wallahi nikam nasan mutunci tunda banyi cikin shege waje ba.. "  Bata karasa ba ta ganshi tsaye gabanta kaman walkiya, idanuwan shi Kaman ba nata ba, nunata ya dingayi da yatsa looking for what to tell her, inda ba ciki gareta ba da ya koya Mata hankalin da har ta mutu bazata manta ba, Amma he won't dare, at this moment he doesn't mind duk abinda zai faru, kou da kuwa zumuncin dake tsakanin both families zai watse, in har bintu zata nemi ta bashi matsala a gidan shi it's better ta tafi kawai,ganin yanda yake nunata da yatsa alaman he want to hit her yasa ta Mike Tana cewa
"Do you want to beat me because I said the truth...ka tabani ka gani.. just try it..." Ta fada pushing herself towards him, kalllon ta kawai yake as she's pushing him with her tummy Kuma tana mashi magana cikin wani irin murya kaman zata cinye shi, in har na fada mashi this is bintu or in aka fada mashi bintu will ever behave like this da sai ya rantse yace ba ita bace, she's a different person with different attitude, she's so fierce compared to the Bintu he knows
"Ka dakeni sabida ita Mana....kawai bazan Fadi gaskiya ba..." Ta fada sounding so bitter, kishi all over her, anger da kishi suna son consuming dinta, shoulder dinta ya rike ya turata Kan gado, da sauri ta sake kokarin mikewa ya wanketa da wani irin Marin da Bai San how it happened ba, idanuwa bintu ta zaro kaman zasu fito waje tana dafe da inda ya mareta,
"Ka...mareni?..."
"Yes...and Zan Kara maki...in har Baki shjga hankalin ki ba...in kina ganin kina hauka wallahi nafiki hauka...I will show you the other side of me..."ya fada idanuwanshi duk waje,
"Wallahi sai ka San ka mareni..." Ta fada lokaci guda ta rike mashi gaban Riga tana cewa
"Sai ka kasheni.... sabida karuwa zaka mareni..  wallahi bazan yarda ba.. you must kill me.  Kuma wallahi sai dai ka zauna da ita kadai Amma I will never be with fornicators.. "ta fada tana generalizing har dashi
"It's not about her.... it's about you..halinki ya mugun sauya... I know shawarar uwarki zaiyi tasiri a rayuwar ki.. if kina son tafiya ki tafi...don't ruin her happiness and hers..." Ya fada mata  Yana rike da hannunta dake rike da wuyan Rigar shi,
"Wallahi sai ka kasheni yau...tunda har ka mareni saboda ita.. " bintu dake kuka ta fada cike da bakin ciki, if you see her sai ka rantse she's not the one, duk ta hargitsawa kanta tunani,
"Don ka auri karuwa.  " Bata karasa ba yace.
"Watch your words.  "
"Anki din...karuwa karuwa karuwa na fada...ya zaayi Yar Tasha tafini daraja.. wallahi yau sai dai ka kasheni..." Ta fada cikin kuka tana rike dashi, she's totally troublesome,  she's so different,
"Ina gentle and nice bintu....why Zaki Bari shaidan yayi nasara kanki...."
"Ai Kaine shaidan din..." Ta amsa mashi tana kuka , all he wanted this night was ya samu hot saduwa daita sai ya kwanta peaceful Amma here he is cikin matsalar bintu, duk ta Kama mashi wuyan Riga ta rike Gam, she's only enjoying Because of her condition if not Allah kadai yasan abinda zaiyi mata, ranshi ya Kai matuka wajen baci, hannunta ya rike da force ya balle daga rikon datayi mashi, yace
"Now ba dai kince in daina tabaki ba fine...duk ranar da Kika gan na tabaki kiyimin duk abinda Kikeso... sannan ga hanya...if you want to go ki tafi period..." Yafada Yana turata Kan gado Yana barin dakin da Sauri, har ya fita ya tuna ya dawo, wayarta na Kan bedside table ya dauka, bintu sai kuka kawai take, she's angry, ficewa yayi ya barta, the annoying part is she knows bangaren Amira zashi, now who loose If ba ita ba, haushi kawai take ji, ga Marin da Tasha, she knows ba Haka Nan Amira ta bar faiZ ba, she feels kilan ta shayar dashi asiri, this is how wasu matan ke tunanin su, komai sai su dinga ganin asiri ne.
Fajz na fita ya wuce daya daga cikin bedroom din Gidan, Zama yayi ya harde hannuwanshi Kan chest dinshi, wato peace ma wani Abu ne Mai Dan banzan Dadi, this two months da suke zaman lafiya tamkar Dan sarki Haka yake Jin Kanshi, gashi bintu wants to ruin it all for him,  inda ta Sani da tun lokacin da take cewa ya barta ta tafi ya barta, da yasan she will turn out to be like this da tuni ya Sallama Mata, Bata San duk sabida ita ne Bai iya nunawa Amira irin son da yake son nuna Mata ba, Bata San inda bai da strong heart irin na mazan kwarai da ta gudu ta bar masu gjdan don irin abinda zai dingayi a gabanta won't be so nice, yasan she have tried Amma wannan new behavior won't pay at all, wayarta ya bude ya Shiga call record dinta, now he knows who is responsible for all this, her mother and Hindu, from the call record yasan Hindu ce ta Fara Kira then sunyi Magana again,, Kiran Hindu yayi da layinta, wayar Bata Dade da Fara Ringing ba Hindu tayi picking, Yana ji tana
"Kawas.. aminiyas.." shuru yayi  face dinshi kaman Bai taba Dariya ba,
"Kinyi shuru kou farin cikin good news din ya rike maki Baki..." Bata karasa ba faiz yace.
"Sai kinci ubanki...ba dai gulma ba?...Zan Fara Kai kararki wajen ubanki kafin in sa a daukomin ke in koya maki hankali.  " Bai karasa ba Hindu ya kashe wayar,
"If you want to go fine just go Kar ki Bata Mata Rai...if duk adalcin da nake kokarin yi baiyi Maki ba then fine...." Ya fadawa kanshi shi kadsi kaman mahaukaci, kawai dad dinshi ya tuna, he wondered if Haka shima akayi da matanshi biyu, don shi right now Yan ganin he can't take this, Sam Bai son hayaniya, he feels like calling his mother, he wants to tell her  duk abinda ya faru yau, he thinks he is strong Amma not for this, Yana kiranta Hajiya tayi picking, tun Yana gaidata ta gane something is wrong with him, she asked and he told her komai especially sunan da bintu ke Kiran Amira dashi  duk yafi mashi ciwo, hajiya was so silent, sai da ya gama tace
"How did she know now pls.." ta fada itama sounding disturbed,
"It's that stupid girl Hindu... itace ta fada Mata...now she's causing trouble because of that...har da cewa I won't touch her sai nayi HIV test...can you believe that... wallahi mummy ni sakinta zanyi.. "
"Come on shut up...banson Jin wannan nonsense din daga bakinka...Kar in Kara jin sakinta zakayi..."
"Iyami she wants to bring confusion in my family...Amira have been crying all night...ni banson tana kuka...I have ignore lot of things because of her and I can't watch her cry...".
"Ita wacece da bazatayi kuka ba..."wanna maganar yasa faiz murguda Baki kaman Yana gabanta
"Ai dole sai tayi hakuri... inshort it's the beginning...kawai ka fada Mata tayi hakuri...kasan dai siblings dinka won't take it easy on her if har Suka San gaskiya.."
"Amma Kuma iyami sai in zuba Ido bintu Tana son hargitsa min gida...nidai I can't take the tension at all...ban Saba da tashin hankali ba...she even Jack my clothes fa.. " ya fada Mata cikin tension
"Ai ya zama dole ka Saba...an fada maka Ana ajiye Mata biyu Haka Nan Babu tension...ai bazai taba yuwa ba...dole sai an taba ..daga baya Kuma sai komai ya daidaita a tsakanin su..."iyami ta fada mashi
"Yanzun iyami yaushe komai zai daidai ta...ai Banga kunayi ba...zaman lafiya na gani a tsakanin ku da mummy..." Ya fada sounding so scared, dariya hajiya tayi knowing what she have been through too,
"Kai dai a bar kaza cikin gashin ta...kawai ka dinga kwantar masu da hankali... sannan Kar in sake inji ja sake maganar saki am j clear..."
"Then iyami talk to bintu...Kar tayi pushing Dina...da akwai limitations to what man can take..." Dariya hajiya tayi as he is talking kamna bintu have always been a pain in the ass.
"Ka mance how nice bintu is?..then be patient alright..."
"Ok... nagode...sai da safe..." Ya fada Mata, sallama sukayi ya kashe wayar ya ajiye, ahankali ya sauka daga Kan gadon ya boye wayar bintu before ya fito, bakin kofar ta ya tsaya Yana jin sai kuka kawai take, it's not as if he really cares, inda bintu zata bude zuciyar shi yaga how he is feeling right now da tasan he is really trying, kilan da ta bashi award ba don Komai ba sai don he knows he is trying ba kadan ba, ba kowanne namiji zai iya Abinda yake ba, shi har ya aureta he can't say he loves her Amma haka ya hakura ya aureta just to make her happy, why won't she let him be happy too, inda tasan yanda darajan ta ya karu a Idon shi saboda behavior dinta these days da kou kadan Bazata tada rigima ba, irin Halin hakuri da understanding da take nunawa kwanan Nan ya mugun Kara Mata daraja a cikin ranshi and now she wants to ruin it, inda tasan yanda yake ji da Amira har cikin hantar shi da kou kadan Bazata soketa ba, if she's doing it to downgrade her then she's just wasting her time don son Amira a jininshi yake, it's not as if Yana mugun sonta ne ya aureta yazo ya yaudareta ya Fara son Amira it would have been a different Case, he knows Amira is his first love, he appreciates the fact that she's intact for him Amma that doesn't affect the fact that he loves Amira kou da kuwa she have more than one child, kou da kuwa a hotel take zaune he doesn't care, balle yasan she regrets what happened every single day of her life,, ahankali ya rike handle din kofar, he wants to go to Amira don yasan she won't sleep well today Amma still Yana son yayi adalci like his mother and father made it clear is what makes a man different from bastards and useless men, he wants to be the controller of his heart and not the other way around, inda zai biyewa zuciyar shi yanzun da tuni ya koma wajen Amira, he wants to make sure she's alright, bude dakin tayi bintu dake zaune Tana kuka ta Fara wulla mashi pillow dake Kan gado tana cewa
"Fotar min a daki mijin karuwa... Mijin Yar iska...get out of my room.. " take fada Mashi tana wulla mashi all the pillows dake Kan gadon, Bai damu ba dukda it's as if the devil is living in her brain right now, her words are so annoying Amma he Haka ya danne ya Karasa bakin gadon ya zauna sai dukan bayanshi take tana cewa ya bar Mata Dakin Amma shuru yayi Bai ce komai ba, she calls him all sorts of name, juyawa yayi Yana kallon bakinta da take zaginshi dashi, inda zaa fada mashi wata Rana bintu will insult him da sai yace karya ne
"Bintu rainin ya Kai Haka da Zaki dinga zagina?.." ya fada face dinshi kaman Bai taba Dariya ba, yanda ya hade Rai kasan he is trying to calm himself ne kawai Amma ba don he doesn't want to react ba
"Ai baka Kai in girmama ka ba...I respected you when I thought you have brain upstairs...Amma tunda na gano Kai karamin mutum ne mutunci ka ya zube...I hate you with passion tunda har ka yarda na goga jiki da Yar iska...wacce iskancin ta tayi Mai tabo...wacce kou jnda nake Bata isa tazo ba...ka Gama kaskantar da kanka tunda har ka auri wacce ta Gama biye biye,...Allah kadai yasan maza nawa tabi Chan waje..." Fajz mikewa yayi don he feels in har ya zauna ba Karamin duka zaiyi Mata ba, har ya bar dakin bintu Bata daina fada mashi maganar da zasu Kona mashi Rai ba, fita yayi ya koma inda ya fito, bathroom ya shjga ya wanke face dinshi to ease the anger in his heart, fitowa yayi rike da towel Yana goge face dinshi, fridge ya bude ya sha ruwa yace
"To hell with adalci..." Ya fada Yana Ajiye towel din Yana fita daga dakin, bangaren Amira ya nufa walking fast to her, he just pray Kar ta koreshi daga wajenta, all he needs right now is her.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.