Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 46 of 82
Faiz ne ya fara zuwa gidan, kou shiga da motar baiyi ba, waje ya samu yayi parking anyhow kawai ya fito ya nufi gate dinshi, he wondered why are mashi irin wannan kidin cikin gida, bintu told me zaayi Party he didn't stop her because bai son abinda zai saks mashi any single damuwa Amma irin wannan kidin despite abinda ya faru is something he can't take, he can never take such, Amma kilan nothing serious happened it's his sister's wahala, gate din ya nufa yaga mai gadin yayi tsuru tsuru,
"Sannu...da zuwa..." Ya fada mashi Amma kou kallon shi baiyi ba ya nufi bangaren amira, tamkar babu kowa wajen saboda yanda yake tafiya cikin serious force, suna ganin ya dawo aka fara kus kus ana maganar ga faiz ya dawo, shi he is like among mara kunya of the family that's doesn't really care about people, bai shiga gonarka Amma in ka shiga tashi zakayi dana sani, idanuwanshi tsaitsaye suke, duk yan kanana family suna tsoron shiga harkanshi, kou irin family friends din nan bai dashi because ba wuya ranshi ya baci, bai tsinci kanshi a tashin hankali ba sai da yaga drop of blood a bakin kofar amira,
"Jini?.." was abinda ya fada cikin matsanacin tashin hankali, he sees drop bar cikin falo,
"Jini?.." ya sake maimaitawa yana takawa ya shiga falon sister shi dake zaune tayi saurin mikewa,
"Yaya..." Ta fada tana fashewa da Kuka wanda Yasa hankalin faiz ya kara tashi don shi right now if zas tambayeshi how's he's feeling he can't describe it, jikinshi na rawa, now he knows it's More than his expectations, it's more if har jinin amira zai dinga dropping daga waje har falo haka it's serious, he couldn't talk, all he does was follow the steps of the dropping blood to her bedroom, jikinshi was just shaking because he is afraid something bad have happened to her, yana zuwa bedroom din yaga bata nan, he heads straight to the bathroom nan ya ganta zaune ta hade kanta da gwiwanta, the back of her shirt torn, da sauri ya shjga bathroom din leaving the door open ya duka gabanta yana duba bayanta, nan ya cikaro da tsawun bulala dake kwance bayanta, he couldn't hold this anymore sai ya fara kuka yana daga kanta, her eyes are partly closed sai cikin hancinta da bakinta,. Face dinshi sharkaf da hawaye,she didn't open her eyes but she knows it's him, da sauri ya saketa ta mike amira tayi karfin hali kama mashi kafa, fizgewa yayi har tana faduwa nan kasa ya fice, he is going to teach duk wacce ke gidan nan lesson of a lifetime, yau sai ya nuna masu abinda zai razanasu, cikin Inda yake ajiye belt dinshi ya bude kwashi belt kaman guda 10 ya rike tips dinsu barin wajen karfen kasa, cire takalma kafarshi yayi ya nufi waje. Yana kokarin taking steps out sai ga iyami tayi stepping in, kaman bai ganta ba ya wuce ta,
"Kai!.!..." Ta fada tana rike mashi hannu wani irin fizgewa yayi heading out straight, da sauri ta kaman mashi waist ta baya tana cewa
"If ina da daraja idonka ..if ni na haifeka .." let's go inside.ta fada mashi rike dashi gam, sanin halin shi yasa tace Kar a fada mashi, she didn't know her daughter have told him, tasan zaizo ya watsa taron da ake, tasan ba hankali gareshi ba, hakuri ta dinga bashi yayinda yake tsaye hana Nishi sosai, da kyar ta samu ya dawo falo ya zubda belt din kasa ya zauna kasa yana kuka
"This injustice is too much..." Ya fada cikin Kuka sosai,
"Who ever touched amira will be brought to justice kou waye..." Ta fada cikin damuwa tana kallo jinin dake kasa,
"Tana ina..." Hajiya ta fada mashi, yana kuka ya nuna mata bedroom dinsu, har zata shige ta tuna ta dawo ta kwashe belt din dake kasa tana cewa
"Ka sake ka fita ban yafe maka ba..." Ta fada mashi yayinda yake kuma sosai kaman karamin yaro, she have never seen him cry like this, sister dinshi came near him tana shafa shoulder dinshi, he keeps crying kaman wata karamin yaro yayinda sister dinshi ke bashi hakuri, kallon ta yayi yace
"What happened..." Ya tambayeta, nan ta fara fada mashi yanda matan suka fara zaginta then start fighting her, abun ya sa hawayenshi masu tsada sun kasa daina zuba saboda such rashin adalci da ake mashi, she told him har tura bintu sukayi ta Fadi kasa.
"Go and get me the maigadi..." Ya fada mata yana goge face dinshi yana feeling ciwo a zuciyarshi.
Hajiya kadijatu na shiga taga amira zaune,
"Oh my daughter.. " hajiya ta fada cikin matsanacin tausayinta da kuma damuwa kan wanda zaiyi irin wannan rashin mutunci, ahankali amira ta daga kanta ta kalleta ta dan saki ajiyan zuciya,
"Am sorry....Kar ki damu duk wanda yayi maki wannan abun won't go unpunished...I will personally make sure anyi maganin su..." Take fada mata tana kunna heater dinta, amira shuru kawai tayi tana tunanin her own mother will never say this instead zatace it's what she deserves, mikar daita hajiya tayi ta bata towel, ahankali amira ta cire kayan jikinta da aka wulakanta mata ta daura towel, hajiya use hot water ta matse mata goshinta da bakinta, dukda ruwan is very hot amira batayi Kuka kou magana ba, bayanta ta saka towel ta danne mata sosai tana yi tana tsinuwa ba kadan va, tana
"Duk wanda yace dana bazai samu farin ciki ba shima bazai samu ba... she's just laying hot hot curse on the evil people,
"Yanda suka saka jininki ya zuba nasu sai ya zuba..." Hajiya ta cigaba da fada tana dannewa amira ciki, sai da ya rage daga ita sai pant da bra hajiya tana danne mata jiki, it's so wonderful day take da irin wannan attitude din don ta san babu wacce zatayiwa sirikarta haka taga bata damu ba at all dukda ita amira tana jin kunyarta, bata iya kallon ta, sai ta tabbatar ta gasa mata jiki sosai sannan ta hada mata ruwan wanka ta fito ta bar nan bayan ta fada mata tayi wanka.
Fajz kam dake falo yasan his mom will take good care of her fiye da yanda shi zaiyi, hakan yasa bai wani damu ba, sai dai he wants to go out there and send everyone out of his compound, in ba don Allah yasa mum dinshi tazo on time ba da ba karamin hauka zai nuna masu ba, he would have teach all of them lesson of a lifetime, he wants to ask who this Amma mum dinshi ya hanashi ya fita, maigadi na zuwa faiz ya kalleshi da wet face dinshi yace
"Ka fita ka fadawa masu wannan mahaukatan masu kidin nan su bar min gida, na masu minti biyar..." Ya fada mashi cikin bacin rai, da gudu maigadi ya nufi hanyar waje
"Ka dawo nan..if ka gama mashi magana..." Fajz ya fada yana komawa kan kujera ya zauna, kou good minti guda maigadi baiyi ba ya dawo
"Ka fada masu?.." ya tambayeshi
"Eh ranka ya dade..." Maigadi ya amsa mashi,
"Good...kaga wayanda suka bugarmin mata?.." ya tambayeshi kai tsaye
"Wallahi alhaji ban san matarka suke bugu ba...kawai naga sun tararwa wata suna duka...kuma..." Hannu fajz ya daga mashi alaman bai son wani long story mikewa yayi ya taka zuwa gaban maigadin dake matashi yace
"Mutum nawa kama cikinsu...don bazaka fadamin baka rike mutun guda cikin su ba..." Ya fada mashi Yana goge face dinshi da bayan hannunshi
"Wallahi ranka shi dade...ban kama..." Bai karasa va faiz yace
"Ok... you're fired.. na sallameka daga bakin wannan aikin tunda baka da amfani....gwanda in san ban da maigadi da wanda zai zauna ya zuba idanuwa mata su shigomin har gida su yi min barna baiyi masu komai ba su fita..."da sauri maigadi da hankalin shi ya tashi ya durkusa yana cewa
"Wallahi alhaji kayi hakuri..." Wani irin mari faix ya dauke shi dashi yana cewa
"Wallahi in baka barmin gida nan da mintu biyar ba duk abinda nayi maka kai kaja...kaga I will descend all my anger in you...dallah malam ka barmin gida.. " ya fada da ihu kaman zai tsaga bangon gidan shi, da sauri maigadi dake dafe da cheek dinshi ya fita, babban bakin cikinshi is that mum dinshi came now, yaso ace ya gama huce takaicinshi before tazo, she never let him do the things he wants to do, bango ya dinga bugu Yana ihu letting out his anger on the wall, hajiayce ta fito tana cewa
"Bazaka bar wannan haukan ba kou...bazaka shiga hankalin ka ba kou..." Ta fafa mashj tana nunashi da yatsa
"Baki ganin abunda sukayi mata... baki gani irjn wannan rashin mutuncin...why will they insult me this much by coming to my house to humiliate my wife...why..." Ya fada Yana hawaye sosai,
"Iyami I feel bintu is involved...kuma wallahi zanyi mata abinda har ta mutu bazata manta dani ba...I will teach her a lesson...then I will leave this wicked family for good..." Ya fada yana goge face dinshi
"Pls stop suspecting her.. bintu loves you Sosai and she won't do this.. "
"She loves me ta fadawa duniya ina shaye shaye...she love me ta fadawa whole family amira tana da yaro a gida... for as long as am concerned she's leaving my house today or in bar mata gidan.. "
"Don't ever...ever say that...ka bari a gama bincike...nasan it's not bintu...I feel Maryam have something to do with this..Kar ka damu...your father have involved the police.. duk wanda yayi wanna abun won't go scort free..."
"Maryam!!!." Ya fada yana hade rai sosai As he thinks of how to teach her a lesson
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.