Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 41 of 82
Bintu kan an fada mata zata dinga bata noni bayan duk hours biyu kuma an bata dan container da zata dinga bata nonon a ciki, it's very tiny, da akwai abinda take matsa nono dashi sannan da Akwai avent da zata zuba ciki wanda will keep the breast milk warm, kou kadan baa taba baby, da sukayi hour biyu aka bata kuma tana bude tiny mouth dinta tana sha kadan kadan, bintu wanka tasha sannan tasha lace mai tsada gaske, she looks so beautiful as a nursing mum, breast dinta sunyi kumburi sosai, tasha sarka da yan kunne na zinari, she looks so beautiful and elegant as always.
Fajz na parking motar shi ya kalli amira dake kallon compound dinsu dake da mutane don wasu suna karkashin wajen hutawa suna zaune, of course ta Gane bintu mai alummah ce sosai don gidan ba karamin cika yayi ba, she looks so silent
"Baby muje muga baby pls..." Ya fada yana rike da hannunta, idanuwa amira ta zaro tace
"Yanzun sai ka shiga cikin mutanen nan...ka bari su ragu Kar ace maka baka da kunya Mana.... that's why kake da mata biyu fa..."ta fada mashi
"Alright...I just can wait su fita su bar min gida..." Ya fada mata yana bude motar, fita yayi itama amira ta fito, she won't know how to stop him don Kar yaje daita, she doesn't want to go and open her teeth at all, part dinta suka wuce yayi wanka ta hada masu something light, he eat sai leka waje kawai yake yana son mutanen su rage don ya shjga ganin baby, itama bintu tana chan tana bakin cikin ya dawo bai zo Inda take ba bayan ta kwana biyu bata gidan, yana gama cin abincin amira tace yazo tayi mashi massage, it's what he wants, haka yasa ya baje daga shi sai boxers ta murza mashi jiki, Bata iya kaman shi ba don tamkar it's his job haka yake mata, after few minutes tana shafa mashi jiki ya juyo yace mata it's her turn, he strips her naked, they had lots of fun, shi kullum kaman yana jiranta, sai da sukayi good wonderful rounds sukayi wanka tare yaje sallah bai dawo ba sai da yayi ishai before ya dawo gidan sanye da jallabiya, part din Bintu ya nufa lokacin babu kowa gidan sai sister dinta da mai kula diata, sanda ya shjga bintu na zaune bakin gado tana bawa baby nono as dr ordered her to, daga kai tayi ta kalli fajz ta hade rai ta sauke kanta, ta cigaba da abinda take kusa daita yazo yayi bending yaji wani irin kamshin turare ya bugi hancinshi, idanuwa ya lumshe tare da sakin murmushi, he sees yanda take harararshi ta wutsiyar ido, ahankali ya kaman tiny hand din diyarshi yace
"You look so beautiful..." Ya fada looking at bintu da tayi kyau sosai, daga idanuwa tayi suka hada ido,
"Nayi laifi ne?.." ya fada yana duke a gaban ta
"Aa..." Ta amsa mashi atakaice,
"Shine kou darajan gaisuwa ban samu ba kaman we're fighting?..kou dasawa zamuyi daga Inda muka tsaya last time" ya tambayeta with smile on his face,
"Haba tun dasun ka dawo sai ka kasa shigowa nan..." Bata karasa ba yace
"Cikin matan zan shigo kaman mara hankali?..." Ya fada yana mikewa ya zauna kusa daita ya dafa shoulder dinta,
"Welcome home baby...I miss you sosai..." Ya fada mata sounding calm
"Ok.." ta amsa mashi ahankali, he didn't bother with the way she answered him sai yace
"Menene take sha..." Ya tambayeta
"Nono ne..." Ta amsa mashi,
"Baby sister ki ta shigo?..." Ya tambayeta, idanuwa ta zuba mashi tace
"Did you permit her to come ne?... Ai nasan ba zaka bari gimbiyarka tazo nan ba.." ta fada sounding angry
"Anyways da zuwanta da rashin shi duk uwarsu daya ubansu daya..."
"Bintu I asked you a simple question and you're here saying rubbish...I said sister dinki ta shigo?...yes or no is all I need from you... simple..." Ya fada Yana daka mata tsawa, da sauri ya sauke voice dinshi yace
"Sorry my love..." Ya fada Yana kallon babyn before ya kalli bintu seeking for answers don if har amira batazo nan ba he is going to be fucking mad at her,
"Batazo ba..." Ta amsa mashi atakaice, ahankali ya Mike ya bar dakin Yana tunanin abinda zaiyiwa amira muddin bintu is right.
Alhamdullilah
27
Zuwairat
Yana fita bintu tabishi da harara, she knows ba fadan da zaiyiwa amira because she feels bazai taba yi mata fada nor Matter what she will do ba, har yanzun bata yarda kaddara bane yasa faiz ke mugun son amira, da akwai abinda amira tayi to get his brain haka, she feels amira is not worth her stress at all Amma sanin yanda take rike da faiz yasa take mugun jin haushi, she sees him as someone that's better than amiras class, he is far far better than her, it makes him low to be with her, sam bai damuwa da abinda people are saying kanta, she heard many awful things about her, takaici takeji if she remembers the real amira, wato itama muguwa ce tunda har tazo gidan ta kasa zuwa ganinta, she's Even afraid of her don kilan she's not happy she's home.
"Hmmmm ...ai maza suke jawa mutum...in ba haka ba ina ni ina yar tasha..." Ta fada sounding very angry tana mikewa don maida yarta wajen kwanciyarta.
Faiz kam as he walks back to part din amira yana tunanin what he will do to her don ta daina raina mashi hankali, above all things he hates lies and fakeness, he hate fake people, in fada mashi tayi bazata je ba it will be ok for him than ta fada mashi taje alhalin bataje ba, he remembered the calls they made earlier today da take ta raina mashi hankali, Inda zaka gane he is angry is in the way he walks don tamkar zai tashi sama, sai kuma yanda yake banging kofar.
Amira tana kan WhatsApp tana saving number mutane don abun ya ki tsayawa, a kalla she have saved more than 1k contact kan wayarta, she's tired of saving number but it's what she needs right now, yanda taji fajz yayi banging kofar falo yasa tayi saurin ajiye wayarta a karkashin pillow tayi saurin kwanciya, she was wearing short sleeping gown, bajewa tayi tare da saurin barin half of her boobs waje, she knows bintu ta fada mashi bata shigo ba and he is coming to nag and scream at her, she hates it when he scream don ba mutunci gareshi ba, she doesn't want him to come and tell her history of her life right now, Inda yasan they have few days together da yayi hakuri da duk abinda zata fada mashj, she's not here to pretend to love or to he friend with anyone, all she wants is to be her dukda bai son hakan kwanciya tayi ta dan bankaro chest dinta waje kaman she's sleeping, she prays it works don bata son ya zo yayi ruining night dinta, bata dade da rufe idanuwan ba sai ga fajz ya shigo, yana shigowa dukda he is angry baisan sanda ya saki murmushi ba saboda yanda ta ware legs wai tana bacci, pant dinta yana waje, it's not really a whole pant but kindly of bikini, she's so sexy, yana tsaye bakin kofar yana kallon ta, he forgets how angry he was in an instantly, he looks at her for a about good 5 minutes, amira almost open her eyes Amma she feels his eyes all over her, sauran kadan da Dariya ya kufce mata, ahankali ya taka yazo bakin gadon ya zauna ya fara
"Baby..." Ya fada looking at her breast, amira bata bude idanuwa ba, he can't control his itching hand wanda want to hold her breast, ahankali ya dora hannuwanshi biyu kan both breast ya matsesu da sauri ta bude idanuwa gami da sakin murmushi,
"Oh Daman ba bacci kike ba..." Ya fada mata yana sakin breast dinta,
"Bacci nake Mana...I felt your sweet hands ne...naji wani abu tun daga tsakiyar kafata zuwa cikin kaina naji kaman electric shock..." Ta fada sounding so naughty tana mika sosai tare da bankaro kirjinta, murmushi kawai ya saki yace
"Baby..." Ya kirata yana kallon chest dinta dake bankare
"Yes prince..." Ta amsa mashi sounding more more naughty
"Kin shiga wajen bintu?..." ya tambayeta sounding very calm, dan bata face amira tayi, she wanted saying no Amma does the truth really matter?, Tasan if it's bintu yanda ta iya munafurci da two face cewa zatayi eh she came,God knows bata zo gidan nan da wata muguwar manufa ba, she came for love, she for peace before bintu decided to show her she's evil,
"Am asking you..." Ya fada mata not too calm, dawowa tayi hayyacinta tace
"Why will you ask me again bayan na fada maka naje.. did you think if ban je ba zance naje ne.? Ai am not like that?..." Ta fada mashi ranta bace, kura mata idanuwa yayi sai kuma he believes what she said, dan dafa goshinshi yayi for a moment he just confused yanda bintu bata son zaman lafiya a gidan shi, ahankali amira ta dafa shoulder dinshi tace
"Baby did she say banje ba?..." Ta tambayeshi
"Forget about it..." Faiz ya fada mata yana kokarin mikewa, da sauri ta rike shi tana makakewa a bayanshi tace
"Baby I know she said banje ba...kaman wasa bintu ta daina sona...she pretended she loves me in the first place only for her to change like this....pls ka bata hakuri...very soon bazata ma ganni ba balle tayi kishin dani.. " da sauri faiz ya juyo still tana rike dashi,
"What sort of statement is that..." Ya tambayeta yana hade rai, ajiyan zuciya ta saki yayinda take dora kanta kan chest dinshi tace
"Nothing...ai kou babu rubuwa da akwai mutuwa kou...in misali na mutu ai shikenan..." Bata karasa ba ya hantareta da
"Kar in sake jin such words a bakinki...ok..." Ya fada mata cikin serious warning, murmushi ta saki without answering him,
"Baby amma ya kamata ace kin shiga wajenta yanzun kou...." Ya fada kaman yana tsoron amira
"Baby jikina duk ciwo yakemin...my waist my bones hurt...ai kaga you didn't take it easy on me..." Ta fada mashi tana makakewa a jikinshi yayinda shi kuma ya zagaya hannuwanshi a kugunta,
"Ai ke din ce baki ji...Amma did you know something?.." inji fajz, ahankali ta girgiza mashi kai
"I want everything to be ok again...ina son ku koma kaman yanda kuke da.. " ya fada mata calmly
"Hmmmm zata yarda ta koma hakan dani?... gaskiya I doubt that... It's obvious kou tace zata koma haka ni bazan yarda ba don nasan ba son Allah take min ba...she pretended she loves me before hitting me with my past.. ever since then ban sake samun kwanciya hankali ba saboda different barazana..."
"What sort of barazana.. " fajz ya tambayeta
"Sister dinka data bugeni fa..." Amira ta wayance mashi, it's not as if she won't let him know everything but that will be after she have left for ever.
"Everything will be ok... yanzun bari in je in dawo...this time around ki kwanta babu pant yanda in nazo wucewa kawai zanyi..." Ya fada mata yana dariya, she did same, yana fita amira ta saki ajiyan zuciya tana cewa
"Ai ba ke kadai Kika iya kilibibi ba...mu zuba mu gani... before I leave him for you sai kinji jiki kaman yanda Kika sa nake jin jiki.. " ta fada tana sake hawa gadonta
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.