Complete Hausa Novels

Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 59 of 82

Alhamdulliah

38

Zuwairat

Bayan kaman hour guda ahmed yazo gidan su faiz shima ahmed yana cikin damuwa Amma ganin yanda faiz ya sauya cikin dan kankanin lokaci yasa hankalin shi ya tashi, shima kwantar mashi da hankali ya fara yana cewa
"Kaga ba mutuwa tayi ba, duk Inda amira ta shjga she will surely come back because her everything is here...If bari wani abu ya sameka kaga anyi baa yi ba kenan...don haka put yourself together....amira will surely come back..." Yake fada mashi,fajz daga weak and swollen eyes dinshi yayi yace
"Kana bani wannan shawara...kaman shikenan bazamu neme ta ba?...kaman all hope it's lost ba zamu ganta on our own terms ba... shikenan sai ta gandama ta dawo?...what if she never comes back...what's if she met another person...oh my goodness....what if she's even dead ...Maryam ta cuceni ... wallahi sai na kashe Maryam ..I will kill Maryam for killing me.." ya fada yana hawaye, iyami tana zaune falo shi tayi tagumi tana jinshi
"Don't say this kaman if babu amira bazaka rayu ba .. remember you have family... you have a daughter...in kana haka matarka bazata ji Dadi ba..." Inji ahmed
"Can you pls don't talk about bintu right now?...have you forgotten she caused all this?...itace ta fidda amira..." Da Sauri Ahmed yace
"Don't say that Mana...kasan dole zaa san sirrin amira. Nothing hide for ever...kawai it's the fault of your people that sun kasa accepting dinta haka...." Ahmed ya fada mashi, faiz lumshe idanuwa yayi hawaye na rolling,
"Yanzun ya zamuyi?...muje gidansu...kou suna da link daita...she can't just leave everyone behind haka ai..." Ya fada cikin tashin hankali,
"Basu dashi... Ismail ya bar gida ma...he is mad at his mother for not letting amira come back home..." Ya fada mata
"Wallahi matar nan muguwa ce... She's the reason amira left this town...Inda ta barta at least da tana gida... wicked woman kawai..." Faiz ya fada referring to maman amira.

Gidsnsu amira kou mutuwa akace amira tayi sai haka yanda mamansu ta shjga tashin hankali like never before, ta barwa amira message countless times tana fada mata ta yafe mata ta dawo gida Kar taje koina, she left her voice message crying out loud pleading with her, alhaji bai sake bin ta kanta ba instead yana bangaren shi looking so sad, hajiya call duk family dinta tana tambayar su if amira tazo sai suce aa, duk wanda take ganin suna da alaka dashi ta Kira Amma no good news, kwana tayi tana Kuka, indeed tayi dana sanin rashin jawo yarta jiki, duk yanda faiz ya shjga damuwa maman ta fishi shjga dsmuwa, don ta rame tsufarta ya bayyana lokaci guda. Yanda taga rana haka taga dare. The tension is everywhere.

Amira slept sosai don har lokacin asr tana bacci, kaman daga sama ta fara jin
"Sleeping heads..." In faiz voice, da sauri ta vude idanuwa tana murzasu, she sat up and look around, she knows voice din fajz ne ke mata yawo cikin kai, Zama tayi ta hada kai da gwiwa for a while before ta shjga bathroom tana dafa bango, alwallah tayi ta fito tayi sallah tana rokan Allah to ease her pain sannan tanason ta mance da kowa ta samu farin ciki, she wants to be happy like anyone else, she doesn't want to go back at all dukda she's Missing everyone already, still Zama tayi nan bata saka komai bakinta ba, she's totally empty, hand bag dinta ta dauka ta bude ta dauki wayarta, she wants to on it Amma sam ta kasa, she knows already da akwai lot's of messages waiting for her, tasan babu abinda zai sauya raayinta because she have made it clear to herself that she will never go back, maida wayar tayi ta ajiyeshi.

Like wasa it's has been 5 days already, faiz ya kara fita hayyacinshi, bai ci bai sha, tunda yazo gidansu bai sake komawa nashi gidan ba, his world have completely come to an end, bai taba tunanin he will stay 5 days without amira ba Amma sai gashi he survived with so much pain and agony anyone could ever think of. If kaga faiz baka iya ganeshi saboda yanda ya koma, ya rame yayi baki ya kare tas kaman ba shi ba, babu yanda mum dinshi batayi kou dad dinshi don yaci abinci Amma yaki, he have totally given up on life, he prays alot kan Allah ya dauki ranshi kou kuma ya yaye mashi wannan damuwa saboda it's much for him, tunda yazo gids bai sake fita daga gidan ba, alhaji yayi iya kokarin shi don gano Inda amira take haka bai faru ba, he have spoken to many people including her father on daily basis Amma duk baa ganewa, har yanzun outsiders basu san amira bata gidan ba don alhaji MUHAMMAD wato mahaifin amira bai fadawa family dinshi kou mutum daya ba ba don komai ba sai don yasan babu abinda zaayi sai dai ayi ta gulma, he made sure Ismail ya dawo gida.

Alhaji haruna yana tsaye kan faiz rike da mug dauke da tea, fajz dake kwance ya juya mashi baya
"I said kasha kou ranka ya baci..." Alhaji ya fada mashi, faiz rufe kanshi yayi da blanket alaman he's not drinking,
"Am talking to you... there's no way you will die on my like this... wallahi koy ka shjga hankalin ka koy kuma inyi maganin ka..." Alhaji ya fada sounding angry on the outside but full of pity on the inside, faiz is not saying anything, only God knows what he's going through, alhaji yaye blanket din yayi yace
"At talking to you..." Ya fada, faiz fixge blanket din yayi yana matsawa daga gareshi, baiyiwa kowa magana bai cewa komai kawai ya barwa Allah kanshi, Even when he lies there on his bed he prays to God to either take his life or better still give him course to live again, alhaji matsawa yayi zuwa bakin gadon faiz yayi saurin mikewa ya shige bathroom looking so emaciated kaman bashi ne ya fara kiba duk family na cewa yayi kiba ba,
"Come back here .." alhaji ya fada mashi, faiz na shigewa yayi banging kofar tare da kullewa, nan ya zame ya zauna nan kasan bathroom Dinshi tare da hade kai kan gwiwarshi, he's no more crying but idanuwanshi look so swollen sannan face dinshi daddaure kaman he is really mad at everyone, haushin kowa yake ji, he hates kowa har amira kanta for ruining him, he hates life he hates everything, baisan you can be breathing but still be dead ba, right now Gani yake bai da wani bambaci da gawa, bai jin dadin komai, yasan right now yayi missing happiness dinshi and there's nothing anyone can do about it to even help him, kou kadan bai gan amfanin arziki da connection din dad dinshi ba

A bangaren bintu Kuma sai yanzun ta gane she's totally useless to faiz, wannan abun ya nuna bata da single daraja a idonshi, she's totally broken, she have been crying, when she told her Mom all she said was
"It's your life...if kinyi deciding ki zauna a haka it's your business...bazanyi maganar da zaisa ubanki ya hau kaina ba .. it's your life.. " take fada mata ita kuma yayarta cewa tayi
"Kin zama maigadi...ki zauna...kiyi mashi gadin gidanshi har ya dawo...if wata rana he sees her again sai ki zauna... wallahi fatima you're a big disgrace to our family...da class dinki da kyauwun ki da albarkarki ki zauna under someone that doesn't value you... wannan abun kunya ne na gaskiya...kina kunyatani...I am ashamed to call you my sister..." Yayarta ke fada mata haka itama hindu is telling her she's too big for this. Bintu have been trying to make a huge decision, it's going to be very difficult Amma she have to make it, tunda faix ya bar gidan nan 4 days kenan bai kirata ba, if ta Kira bai dagawa sai dai iyami ta kirata tana fada mata Kar ta damu da abinda yake he will be alright that time heals, she was so wrong she thought diyarta tana da amfani a wajenshi, she was so wrong she thought she have drop of significant a wajen shiz tasan if he cares for her he will stay with her a mourn her disappearance, tana sanye da kayan bacci hannunta nade a chest dinta tana walking sama da kasa tana tunanin Inda tana da drop of amfani a waien faiz bai kamata yayi haka ba,
"Oh God... what a stupidity...what a sad lifestyle..."ta fada tana tsayawa a gaban madubinta tana kallon kanta,
"Am I this bad?..."ta sake furtawa ahankali tana goge hawayenta, she had so many suitors wayanda suka so su aureta har da dan gidan minister, she have so many rich people who love and wanted her Amma rabon yarta yasa taji duk duniya she can't survive if ba faiz ba, she was so stupid that tana ganin he will learn to love her tunda she knows she have a wonderful qualities, Amma she was so wrong, now she knows wanda yace bai sonka ka hakura dashi kou da kuwa zai zama ajalinka, right now tana dana sanin auren faiz, avinda amira tayi ya nuna nor matter how you love something you should learn to Walk away if har zai taba dignities dinka, ita ta bari nata dignity din tai zube, she knows amira tana son faiz sosai dukda she knows nobody will ever love faiz the way she did amma gashi she left ita da ake nunawa so sosai, ita that's having what she have never had from faiz, she remembers when she caught them in the act a kitchen dinta he was like going crazy for her, Inda ita zata samj hakan she can take all pain Amma sai gashi she still left sai ita da baa sonta ta zauna ta kare a haka? Wannan adalci ne takewa kanta?,
"No ba adalci bane?..." Ta amsawa kanta tambayarta,
"Banyiwa kaina adalci ba...I deserve better..." Ta fada tana Kuka sosai,
"I deserve the best...and I will get the best..."ta fada still crying,
"I will wait for the best...fajz am done with you...kou sonka zai kasheni na barka ...babu wanda zai tilastamin dawo maka..." Ta fada tana komawa wajen gadon yarta, she stares at her baby bayan ta bude net dinta, her tears drop on her baby wanda Yasa ta bude ido, her baby is getting better don tana adding weight compared to before, she took her to the Dr as appointed and he said she's doing great
"My happiness we're leaving...muje Inda zamu samu daraja....nan bai dace damu ba..." Ta fada tana kallon yarta da her resemblance da babanta is coming out everyday,
"The only problem is duk sanda na ganki sai kin tuna minshi.... you're my own faiz...the faiz that will love me ba tare da nayi shakka ba...the only faiz da ba zata hada sona dana kowa ba .." ta fada tana shessheka sosai saboda it's like vomiting all she have been through to her fragile baby,
"Ina sonki sosai...zanyi channeling all my love to you my happiness..." Ta fada tana shafa face din yarta, bakin gadon ta bari ta je ta sauke all her 18 bags, she have decided to go to her family for ever, babu dadin bakin da fajz zaiyi mata da zai maidota gidan nan, bata wani bata lokaci ba ta cika boxes dinta da kayanta ta kwashe kayan babynta wayanda tasan zatayi using don her stuff are too many, matar dake kula daita was surprised data shigo taga kayanta a hade ta hargitsa dakin kaman ba wannan kitup room din bane
"Lafiya bintu?.." matar ta tambayeta, bintu was wiping her face tana neman wata number because her car won't carry all the items, number wani brother dinta ta kira ta fada mashi yasa driver dinshi yazo without asking any questions ya amsa mata da ok, matar still asked her what's happening nan bintu bata boye mata komai ba ta fada mata gaskiya she totally support her har tana adding da cewa
"Ai irinki ba matar maneji bace...kin cancanci yabo matuka..." Ta amsa mata.

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.