Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 49 of 82
Amira kam tana sallah ishai ta dauki wayarta ta dauki picture din kanta ta turawa Ismail da kuma ahmed, under ta rubuta
"My yaya I have seen it all... that's as much as I can take..." Duk basu online Amma she just left a message for them, kayan bacci ta saka ta sake duba first aid kit ta dauki magani ta shiga kitchen tasha, all kayan bacci are not long ones, yawanci da kadan suke wuce bombom dinta, faiz ya sayi most of them, he loves seeing laps sosai haka yasa bai barinta long kayan bacci, they're light and short, tea ta sake hadawa tasha sannan ta dawo bedroom dinta, wajen wardrobe dinta taje ta bude all tana kallon kayanta dake lode kaman tana sayar dasu, she's just thinking what to take, she loves her abayas sosai so she's going to just carry abayas, saursn kayan bata tunanin zata dauki kou daya, she have more than 20 abayas, faiz ma ya zuba mata su a lefe sosai, tasan bai kamata ta dauke mashi abu kou guda ba tunda bata haihu dashi ba ya kamata ta bar mashi kayan lefenshi, .
"Riding dina da ka dingayi fa..." Ta fada under her breath tana dan sakin murmushi, she knows if ya fita zuwa sallah ishai yana daukan lokaci bai shigo ba daga nan yake wucewa
Bangaren bintu then ya dawo around 10 so she knows she will pack before he comes in, babban bag dinta duka ta dauka sai kuma karamin all, budewa tayi ta debo abayas dinta tayi ta zuba ciki, kallon kayan tayi for a moment before tace
"Hmmmm kiri kiri a hana ka Zama kuma kana son zaman..." Ta fada idanuwanta fal da hawaye, bayan hannunta ta saka ta goge face dinta before ta dauki bra da pant shidda each ta zuba cikin box din, still veil ta dauka kaman 6 ta zuba cikin box, she can't leave single of her zeeyahs organic products, cikin small bag din ta zubasu sannan dawo ta dauki takalmi kafa uku ta saka cikin babban bag din dake da girman gaske don har yanzun bai cika ba. Bintu tana falo tana sallama amira that is totally taken away bata jinta at all, wajen kayan fajz taje ta bude ta dauki boxers dinshi guda daya ta kanga a hanimcinta tare da lumshe idanuwa, it smells just like him and she loves it, she took 3 boxers and 3 singlet, wajen perfume dinshi taje ta dinga zuba mashi turare yayinda bintu ke ta sallama tana walking to the bedroom don before now that everything was ok bata wasting time data shigo sai bedroom din da ta san zata sameta Amma now she's a total stranger, handle din kofsr ta rike tare da sake sallama Amma shuru wanda hakan ne yasa ta bude ta murda amira dake faman zubawa kayan faiz perfumes Dinshi a firgice ta juya suka hada ido da bintu, sallama bintu ta sakeyi amira ta sauke idanuwa ta amsa yayinda take daukan boxers din fajz daya Fadi kasa as a result of firgitawa datayi,
"Sister..." Bintu ta fada cikin sanyi murya tana kallon yanda face dinta ya dan sauya, idanuwa amira tayi rolling kaman ba zata amsa ba tace
"Naam.. " ta amsa mata ciki ciki tana cigaba da sake sakawa boxers din another doir perfume dinshi,
"Am sorry for what happened...nasan duk laifina ne.. " bintu ta fada sounding very calm, amira daga kai tayi ta kalleta ta kura mata idanuwa itama ta zuba mata idanuwa sun's kallon juna, baki ta tabe ta juya tana zuba boxers din cikin bag da take packing,
"Sister nasan duk abinds ya faru laifina ne ...but believe me i have nothing to do with what happened earlier today...dan Allah ki yafemin don nasan da ban fiddaki ba da kilan har yau Basu sani ba..." Ta fada mata sounding calm, amira gama zubawa tayi tana bending har bintu na iya ganin pant dake jikinta, ahankali ta juyo ta kalleta tace
"Hmmmm hajiya bintu kenan...I wish I can just believe you Amma you have taught me a lesson of a lifetime... lesson da ba zai fita daga raina ba har in shiga cikin kasa...don na daukeki like a friend or even more...I know we share the same man but na kaunaceki har cikin raina...ban taba tunanin musguna maki kou zuba idanuwa faiz ya musguna maki ba...Amma ashe I was the stupid one ..kawai kallona kike as mumu ni ban sani ba..." Amira ta fada sounding so calm but so angry, bintu kallon ta kawai take da yanda take magana da bacin rai
"I was so happy that na samu farin ciki at last Amma I was wrong... wallahi da asking dina kikayi what happened zan fada maki tiryan tiryan how it happened...sam ni fatima ba karuwa bace...nasan na aikata zina bisa kuskure.... it's not what I planned to do but what can I do yayinda wanda nake ganin tamkar raina yana bukata ta... imagine faiz ya dinga fada maki in baki bashi hadin kai ba zaije wajen wata kuma you love him and was just an adolescent...the adolescent da bata san ciwon kanta ba bata san illar maza ba...how can I ever gets the guts to say no.... it's not as if I accepted yana tambayata but tsoro Kar ya barni da kuma karatun sex gets people closer together and forever yasa na amince... letting him marked me for ever... you called me karuwa several times...your family karuwa countless times Amma ni ba karuwa bace am just a good girl that bad things happened to..." Ta fada tana saurin goge drop of tears dake sauka face dinta itama bintu hawaye sun cika idanuwanta feeling so bad herself,( yes bintu have a soft heart, )
"I was so foolish to think shikenan na samu gidan miji ban san more hotness and war is ahead of me ba...I was like mamanshi na sona...babanshi ma na kaunata and matarshi ma tana sona...so zan samu kwanciya hankali.. people take kishiyoyi as enemy but I take you as a sister with the best attitude..." Amira ta fada tana goge face dinta akai akai don kou kadan bata son self pity don she's don wallowing in pity
"Am sorry..." Bintu ta fada tana fashewa da kuka don she really never heard the real story until today, tasan a yanda ta mutu kan fajz if har he wants her he will get her without hesitation, she gave perfect example sosai data hadata da faiz, tasan ba adolescent ba kou da yanzun da take da msc dinta she will still give him her body don yanda take sonshi bata iya hanashi kanta, several times yakan kissing dinta kou ya shafa jikinta, at times har gidansu ya taba kama breast dinta and she never asked him to stop so she knows she can be in amiras shoes right now,
"Am so sorry...kishi ya rufe min ido...I know he loves you more than he loves me.. " bintu ta fada tana Kuka
"He love you too...ke Kika fadamin he loves me more but I never knew... Right now I feel he loves you more.. " inji amira dake fama goge face dinta take
"Am sorry dan Allah... insha Allah everything will be ok...nasan I can't take back what I said to you...Amma dan Allah kiyi hakuri..."bintu ta fada mata cikin kuka, amira feel happy a bit, at least if she goes she won't be thinking bintu tana mata kallo karuwa ba, she's happy,
"Ba komai... everything have Even come to an end insha Allah..." Amira ta fada mata with a smile on her face, bintu dan takawa tayi zuwa kusa da inda take taga bag din dake dauke da kaya, she saw boxers din faiz saman bag din so she was thinking kilan tafiya zasuyi da fajz don ya samu yayi making up to her for what happened.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.