Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Damata Biyu Part 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 38 of 82
Alhamdulliah
24
Tamkar zaiyi mata Kuka yanda tazo mashi unexpected taking him unaware tayi dominating dinshi leave him so breathless, amira was just enjoying this moment ba tare data kula da Inda suke ba, it's like when you know you're doing things for the last time and you want to give it all and do her best,
"Pls...ki daina Mana..." Ya fada yana dan zare bakinshi daga nata kuma kaman ana forcing dinshi in ya sake maido bakinshi kan nata yana sake kissing dinta with force, amira knows how much he loves to be touched kan nipples dinshi, bata cika tabawa ba Amma today she wants to start giving him something he will remember, something that will give both of them satisfaction, she keeps playing da kirjinshi yayinda take balle other buttons din rigarshi, he is so surprised by what amira is doing right now, cikin karfin hali ya rike mata hannu biyu yace
"Pls meye haka..." Ya fada voice dinshi na rawa,
"I want you..." Amira ta fada tana kallon idanuwanshi da suka sauya kala,
"Nan office ne....da akwai CCTV..." Ya fada mata cikin sanyi murya, kallon daya zakayi mashi kasan he doesn't want it to stop but he have to control himself
"Baby I need you pls..." Amira ta da lashes dinta is still wet ta fada tana biting buttom lips dinta,
"Pls kiyi hakuri mu koma gida...I promise I will do you more than ever..." Ya fada yana shafa bayan kanta
"Nidai you promised me office sex...." Ta fada cikin tsantsan shagwaba, he can't just point a finger at what is happening right now Amma yasan something is really wrong, he remembered this morning bayan sallah asuba he wanted doing ta hana shi tana cewa she's sour, he knows she easily get swollen in sunyi over and over again, he wondered why she's behaving like this
"Zansa a cire CCTV din Kinga sai muyi nan din..." Looking very weak yana kallon ta ba don komai ba sai don she's really hiding something and it's all over him,
"Baby muje bathroom toi..." Kafin ya bude baki yace wani abu har ta dauki wayarta dake kan table ta kama mashi hannu, without saying any words shi kuma ya bita kaman wani toy, kofsr bathroom ta nufa dashi taking total control of him
"Baby let me lock the door..." Faiz ya fada kaman wani karamin yaro, bata musa ba ta saki hannunshi yaje ya kulle kofsr shigowa office din yayinda ita kuma take jiranshi a hanyar shiga bathroom, dawowa yayi suka shjga ta maida kofar ta rufe ta cire jallabiya dake jikinta ya rage daga ita sai skirt da pant sai bra, kallon ta kawai yake, hugging dinshi tayi ya zagaya hannunshi kan waist dinta yace
"Baby I beg you in the name of Allah what's wrong?...ki fadamin pls..." Ya fada not minding yanda take kokarin rabashi da kayan jikinshi,
"Baby nothing fa....I just want you..." Ta fada kiss his neck all over again
"Da akwai tears a face dinki when I came in..." Ya fada yana biting lips dinshi saboda what she's doing to him,
"Because I miss you..." Ta fada mashi, she lured him to have her, daga tsaye kaman jaraba, it's so fun for both of them, kou kadan bai bita ahankali ba tun tana moaning for fun she groans in pain, tamkar zai huda mata ciki haka yayi mata, he made her bend over pressing her back down dukda she wants to stand a little, abun kaman har da zalunci, he bang her like crazy har ya samu sauki, bayan sun gama sukayi wanka tare nan cikin bathroom,
"Mayya hankalin ki ya kwanta kou..." Ya fada yana rungume daita yayinda ruwa ke zuba kansu, murmushi kawai ta saki feeling pain a mararta, Daga kanta tayi tana kallon shi not minding the water to that's rushing into her eyes, kallon ta yayi ya tattare mata gashi baya yayi kissing goshinta, da sauri ta dauko wayarta tana cewa
"Let me capture this moment..." Ta fada tana rushing out of the shower ta dauko wayarta, binta fajz yayi da kallo har sai da ta dauko yacr
"Me zakiyi?..." Ya tambayeta Wondering what she's up to,
"Daukan mu zanyi.. " ta fada mashi tana dawowa kusa dashi
"A haka?..." Ya tambayeta looking at jikinsu that's naked
"Eh mana...ai bazan dauki jikin mu ba...nifa I want to have you all over my phone...kaga kou da bamu kusa I will be watching you..."ta fada tana kunna video din wayarta,kaman he knows sai cewa yayi
"Ina Zaki da bazamu zauna kusa da juna ba..."ya tambayeta yana gyara mata gashin kanta
"Ai kasan bani kadai bace...mu biyu ne ..so kaga ranar da baka tare dani sai in kalla inji sanyi..." Tayi confusing dinshi, video ta fara yi masu Amma concentrating only on their faces, sai kiss take mashi yana responding, sai da tayi masu video na kusa minti biyar ta kashe, she told him zata koma gida yacr zaiyi dropping dinta ya sake kaya, kallo daya zakayi masu ka gane basu da gaskiya, ga wetness a jikin kayan faiz, bathing in the office was a whole wrong idea dukda the sex was so hot, Daman yana son Doggy sosai and he had it to his satisfaction, hannunshi cikin nata suka fice suka shjga mota, cikin ranshi yana tunanin if da alhaji zai san how they're running his company right now he will be so mad and angry, he knows ya sani tunda Yana da spys koina Amma he decided to keep quiet, mota suka shjga ya fara tuki, daya kalleta sai yaga she's so out of her mind, sam hankalin ta bai kusa dashi sai in yayi mata magana sai ta kalleshi ta saki murmushi, wayarta ta sake daukata tana masu video as he drives and speaks to her in a very soft tune, shi rike waya kawai yake Amma duk wata rayuwa ta social media is not his, kou irin posting din nan da ake baj dameshi ba, he is to big to wallow in social media, kou message zakayi mashi if it's important he will call you immediately, sai da ta gama ta ajiye wayar kafin su isa gida ya kalleta yace
"Baby...why is it that am feeling some how..."ya fada yana rike da hannunta, shuru tayi for a moment before tace
"How kake feeling..." Tambayeshi
"I don't know...kawai dai am feeling something...duk jikina ma bai min Dadi...kou rashin lafiya zanyi I don't know...but am feeling so absurd..."ya fada mata maganar shi yasa cikin ranta Kuka, she feels for him as she feels for herself, what she's going through is affecting him spiritually and that's the sign that he loves her dearly, it's the sign that they're both soul mates, tasan in zata fada mashi zata tafi he will follow her, tasan he will leave everything behind and follow her bumper to bumper but what would be her gain is ta rabashi da gidansu da matar shi da babynshi, tasan she's going to suffer and he is going to suffer too but it's for the best, now she knows abinds yasa da duk sex da suke bata samu cikinshi ba, it's because she's not meant to be here with him,
"Kou zaka je hospital..."ta yanke silence dinsu
"In ce mashi me??..I can't even explain what am feeling...and it's so attached to you..." Ya fada yana kallon ta, ahankali ta maida kanta gefe tayi saurin hadiye tears dake neman taruwa a face dinta before ta kalleshi tace
"Attached to me kuma... nifa ban gane ba..."ta fada mashi tana kallon shi, ajiyan zuciya kawai ta saki without saying anything, sunw zuwa gida both suka sauya kaya, he told her he is going to the hospital ita kuma tace zata shjga kasuwa, kallon mamaki yayi mata yace
"Kasuwa kuma....me zakayi a kasuwa .."ya tambayeta sounding so surprised, bata boye mashi ba tace
"Ina son in kai gold dinna ayi min weighing dinsu ne.. " ta amsa mashi,
"Zaki fidda masu zakka kenan..." Ya fada helping her with her next statement
"Yes....inason in fidda masu zakka...".
"It's very good...naga iyami ma tana fiddawa nata dukda ance in ga investment zakayi dasu ba don kwalliya ka sayesu no need ka fidda masu Amma tace it's for both kwalliya and investment...."ya fada mata, hugging dinshi tayi yana cikin magana cikin ranta tana tunanin how she's going to leave this perfect man here
"Kou dai muje...tare..." Da sauri tace
"Aa...these days muna wasa da aikinmu da yawa...kaje ni zan samu Uber driver ya kaini..." Ta fada mashi
" I can't wait ki gama iya mota ki bar shjga motar kowa...I don't like it when you enter public transport..." Murmushi ta saki tare da kissing dinshi tace
"Ai it's temporary...balleni babu Inda nake zuwa..."
"Kawai dai I think zanyi maki registering driving school...cikin sati guda kin koya shikenan.. " ya fada mata cikin ranta kam tana tunanin cikin wannan sati guda she's long gone
"Ok..." Ta amsa mashi
"Yanzun dai mu fita tare..." Ya fada mata, wayarta ta dauka tayi ordering Uber sanna ta shjga ciki ta kwaso jewelries dinta da zata kai kasuwa. Ta zuba a bag dinta ya kama hannunta suka fita waje, har bakin motar ta rakashi sai kallon ta kawai yake, itama sai kallon shi take ta zuba mashi idanuwa enjoying this last moment of their togetherness, it's not as if da akwai abinda zasu iya yi mata in taki tafiya like yanda Ismail yace they can't do more than a dead rat Amma the fact remains basu kaunarta, tada motar yayi ya sake kallon ta yaga she's still looking at him with a smile yayinda idanuwanta suka ciko da kwalla,
"Hey... " Ya fada in a very soft tune, da sauri ta sauke idanuwa
"Menene...kin kura min idanuwa..." Ya fada mata yana kallon yanda take murmushi
"Just going to miss you like crazy.."ta fada mashi
"Ni tsoro kike bani fa.... you talk as if distance zai shiga tsakanin mu...kin manta wai bintu ta haihu so muna tare for the next 30 days plus dagani sai ke...I want to impregnate you...in Allah ya yarda bazaki sake ganin period dinki ba .." ya fada yana kallon yanda take blushing, yasan loves conquers all if not yanda yake jin kishi duk sanda ya tuna she have been with another man da tuni ya rabu daita,
"Kice amin..." Ya fada mata yana dariya yana biting lips dinshi Making him more hotter than ever, dan rufe face amira tayi irin she's kind of shy tace
"Nifa ban wani son haihuwa... wahala gareshi fa..." Tana dan turo baki,
"Lallai ma....ai this time around am going to knack you so hard that sai dai kiga cikin yan biyu...don kina sake ganin period dinki sai na kaiki hospital..." Ya fada mata,dariya tayi tace
"Pls ka tafi the office is empty..."
"Hmmmm ke dai kice kina korata..."bai karasa ba wayarta ya fara ringing sai tace
"My drive is here.."ta fada tana kallon wayarta,
"Be careful pls....I love you..." Ya fada mata
,"Love you more..." Ta amsa mashi tana juyawa, gate aka vude mashi ya fita yayinda itama ta fice.
Tana zuwa kasuwa ta wuce wajen wanda suke zuwa da Mom dinta tub vata da wayau sosai, he knows her sosai yana ganinta alhaji dake sayar da gold din ya sakar mata murmushi yayinda yake amsa sallamarta, Da akwai a kalla mata bakwai a makeken shagon, kallon daya zakayiwa alhaji kaga mai naira kou da kuwa bai fada maka yana da ita ba, he is shining from head to toe,
"Daughter ce tafe..." Ya fada while attending to other people, murmushi ta saki tana amsawa da
"Eh..."
"Ya su hajiya da fatan suna lafiya..." Ya tambayeta ta amsa amshi da lafiyar su lau, she seated at the corner har saids aka sallami wayanda ke gabanta, that's his policy he will never ever see you sai if it's your turn in kuma bazakayi hakuri ba sai dai ka tafi wani wajen, turn dinta na zuwa ta matso kusa dashi ta mike mashi gold dinta, rarrabasu yayi set by set ya kama set uku, auna wanda yafi girma yayi wanda faiz ne ya saks mata a lefe, it's very huge wanda ya kama 4.2 da wasu yan chanji sama, she was surprised by kudinshi don she didn't expect it haka nan, sai nata da aka auna it's 2m da dubu 80 sai na uku was 2.7, he asked her sayarwa zatayi ne ta amsa mashi da eh, calculator dinshi ya dauka ya tara all kudin suka kama sauran dubu arbain su kai 9m, she was so shocked at the same time weak,
"Cash zas baki kou ta account..." Ya tambayeta
"Pls a account zaa sakamin...Amma ina neman wata alfarma....in zan fidda zakka daga cikin kudin nawa ne zan fidda..." Ta tambayeshi,
"Ai it's very simple zaa raba abinda muke dashi nan by 40 sai a bada kashi guda as zakka, ya fada Yana latsa calculator dinshi, abinda ya samu was 224k, nuna mata calculator yayi yace
"Kinga abinda zaa fidda nan..."ya fada mata
"Ok shi a bani a hannu sai a sakamin sauran a account dina..." Ta fada voice dinta na rawa as jikinta na rawa tana tunanin is she doing the right thing right now, she feels the urge to hold back Amma kuma wani heart din na fada mata she's doing the right thing, bai bata lokaci ba ya bata 224k cash ya amshi account number dinta ya saks mata kudin, she didn't even a see the alert before she went back home, Zama tayi falonta tana kallon gidanta looking so weak, she feels she doesn't want to go, she loves it here she loves him, Amma hannunta na rawa Ta dauki wayarta tana kallon messages da ake mata, tasan it will never stop, tasan kou sun daina the hate will linger for ever, she feels she's blessed to stay like this for ever, wasu da Dama sun bar gida basu da kou sisi Amma with Allah's mercy they make it in life, yayinda wasu kuma basu samu haka ba, she knows business, bata da degree Amma she have knowledge din kasuwanci, wannan aikin da tayi a company dinsu ya taimaka mata yayi redefining brain dinta she feels babu irin business din da bazata iya constructing ba, tunawa tayi da mamanta, she knows she's going to cry out her eyes the moment she's gone, tasan her dad will be broken and above all tasan faiz is going to go through hell just like her, tasan sai yafi kowa shjga damuwa don tasab he loves her, kaunar gaskiya yake mata, Amma she's not going to keep thinking about them ta manta da kanta, itama she deserves happiness,
"Am I really going to be happy?..." Ta furta under her breath as she's feeling what happiness will she fine Inda babu uwa babu uba babu love of her life, what happiness will she find a Inda bata da kowa, ahankali ta saki murmushi tace
"No more abuse....no one knows my past...I will a free life..." Ta fada with a smile a face dinta sai kuma ta fara Kuka, she doesn't know why she's cry right now Amma she really needs to cry, tana cikin Kuka ta shjga kitchen ta hada mashi abinci, she's not really good in making different kinds of food like bintu, ita she will make small stew sai tayi white rice ta soya plantain da kaza sai ta hada mashi fruit juice to flush it down shikenan he loves it duk sanda yake ci tasan son da yake mata will never let him complain about her if not kana da matar da ta iya koma sai ga wacce Bata iya ba Amma he never complained, kullum she watched him eat with so much joy, kou ita dake mace she loves bintus cooking, she remembers when everything was moving smooth kou tayi girki sai ta dauki abinci daga cikin fridge din Bintu tayi microwaving taci because of the love of her food, tana Kuka ta dafa mashi abinci ta kai kan dining ta ajiye taje tayi sallah, her tears won't stop rolling, it keeps coming down kou da kuwa she's not crying out loud, faiz bai dawo ba sai wajen karfe biyar da rabi, tana kwance falo har bacci ya fara daukanta taji motsinshi ta bude idanuwa, her eyes rested on him, he's kind of shivering da sauri ta mike zaune, murmushi ya sakar mata yana ware mata hannuwanshi yayinda yake kallon ta, tana karasowa wajenshi ya kalleta yace
"Pls can you tell me what's making you cry when ever you're alone...." Was abinda ya fada mata kai tsaye don she can't deny the fact that she have been crying
"Ni banyi Kuka ba....baby you look sick...." Ta fada yana taba goshinshi and it's really hot
"Sanyi nake ji...pls off the ac..." Ya fada yana Zama Inda ta tashi, da sauri ta kashe duk ac dake falon har na bedroom dinsu saboda shi, sai kallon ta yake, tana gamawa ta dawo ta zauna kusa dashi, facing dinta yayi ya fara cewa
"Amira...." Ya Kira bakinshi na dan rawa kadan kadan, she looks straight into his eyes tace
"Naam..." Ta fada sounding so calm
"Pls if da akwai abinda nake maki...kou wani nawa yake maki...kou am doing something I know even know am doing....pls tell me. ..the fact that Zaki zauna kina Kuka if ba kowa is hurting me because definitely something is eating you up....in baki fadamin ba yaya zanyi in magance damuwar ki.... remember I promise to make you happy....pls ki fadamin abinda ke sakaki Kuka...." Ya fada ahankali kaman he is finding it difficult to talk,
"My prince what are you talking about...pls muje kayi wanka...muje hospital.... you're shivering..." Ta fada tana kokarin mikewa bayan ta kama mashi hannu, janta yayi ta zauna kan kafarshi yace
"Ki fadamin abinda ke damunki.... don't worry about me . Zan sha magani anjuma.. but tell me abinds ake maki da always sai ki dinga kuka... it's hurting me seriously...I feel bad sosai..." Ya fada sounding so soft yana shafa bayanta ahankali
"Baby bani da damuwar komai....if you see me with a swollen eyes it's because maybe I have been crying saboda farin ciki....I never expected to have someone like you... Someone that will give me new value...sonka ne ke sakani Kuka..." Ta fada tana shafa cheek dinshi ahankali hawaye na taruwa idanuwanta,
"Bullshit amira....ki fadamin abinda ke damunki...ai ba yanzun mukayi aure ba balle kice haka....we have been together for months...this new behavior started this days...Kar ki daukeni sakare Mana....ki fadamin abinda ke damunki..." Ya fada yana ihu har da dukan kujera sosai don yaga rarrashi won't make her tell him what she's going through, da sauri amira ta tashi daga kan kafarshi tace
"Ni babu abinda ke damuna...I cry if am happy.. " ta fada tana komawa gefe
"Ok...tunda hakane you have to swear....kiyi rantsuwa da alqur'ani cewa you always cry because of happiness..." Ya fada mata looking into her eyeballs
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.