Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 14 of 49
Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman da na watannan na maulud promo haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare bazaaawara ko budurwa, da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set É—in kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set É—in hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sa sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
HaÉ—ine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.
Idan kin sayi kaya in dai set É—in kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuÉ—in Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki.
0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAKAR MAKAFI*
Page 56
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
In one second Mahmoud ya kaucewa rungumar data kawo mishi, yana mai juya kansa zuwa kan Fariyda kamar yadda itama Fadila tayi mutuwar tsaye tare da zubawa Fariyda ido saboda jin sautin muryarta dake fidda harrufan karatun Ayar Suratul Al-Israa aya ta 32
*Wa laa taqarabuz zinaaa innahoo kaana faahishatanw wa saah'a saabeeyla* Idonshi ya tsaida cikin kwayar idanunta da yake tafe da wani saƙon dake tafe da tunasarwa haɗe da tsorotarwa. Ita kuwa Fadila a hankali ta sauƙe numfashi gami da yin ƙasa da kanta.
Kai ya É—an juyo kan Fadila, kallonta yayi na seconds yana mai kawo fassarar ayar da Fariyda ta karanta, sai kuma ya É—an juyo kanshi kaÉ—an ta gefen ido yake kallonta lokacin da ta iso kusa dashi kib da kib tana mai tura akwatinta tsakaninsa da Fadilan.
Kallonsa takeyi ido cike da takaici mai haÉ—e da gyama ta fara motsa lips É—inta tana kawo aya ta gaba.
Wa laa Taqtulun nafsal latee Harramal laahu illaa bilhaqq wa man qutila mazlooman faqad ja'qlnaa liwaliyyihee sultaanan falaa yusrif fil qatli innahoo kaana mansooraa
Suratul Al-Israa Aya 33 A tare suka sauƙe numfashi mai nauyi shi da ita Fariydan.
Fadila kuwa kai ta ɗago cike da kunya ta kalli Fariyda sai ta kuma kalli su Zaid dake jikin Mahmoud ɗan ƙara matsoshi Fadila tayi tana mashi kallon dake cike da so ta ɗaura hannunta kan su Zaitoon.
Ita kuwa Fariyda ido ta zuba mishi cikin ƙallon dake nuna ƙyama, tsana, takaici takeyi masa tare da taune gefen lip ɗin na ƙasa. Da sauri Fadila ta matsa gefe, bayan ta shafa kan su Zaid tare da kissing Cheek dinsu, gaban Fariyda dake yi mata kallon ƙyama irin wanda duk tsabtarka in anama kallon mazinaci sai an ƙyamaceka da sauri Fariyda ta ɗan ja da baya ganin Fadila ta matsota da nufin runguma, a yatsine take ke kallon Fadila tana mai taɓe baki jin Fadila na faɗin.
“HaÆ™iÆ™a Allah yayi miki babbar ni'imar da samun miji irin Mahmoud. Wanda nake fatan kin san hadisin nan da manzon Allah ke cewa ka sowa É—an uwanka abinda ka sowa kanka kamar dai yadda kika san ayoyin dake hani da gargaÉ—i da tsoratarwa kan zina, dan naga alamu ke hafizace Allah yayi Mahmoud ni'mar samun mahaddaciya a matsayin matar aure wacce duk ni'imar duniya Allah ya gama mishi ya bashi kekkyawar mace mai haiba da kyan zubi da sura ga ilimi ga aji ga arziÆ™in haihuwaâ€. Bata Æ™are jin abinda Fadila ke faÉ—iba ta juya ta fito tsakiyar harabar wurin. Ba tare da ta É—auko akwatinta ba, fitarta da kamar 12 minute ya fito rungumeda su Zaid wuceta yayi kamar bai gantaba, motar da taga Ya shiga ta nufa, fuska a tsuke har lau baki a taÉ“e, baya ta shiga ta zauna tare da jan marfin ta rufe tunda tayi Æ™asa da kanta bata sake É—ago kantaba duk da ba waya take dannawa ba.
Jin anyi parking ne yasata É—an É—ago kanta.
Lagos Marriott hotel ikeja shine rubutun da tayi arba dashi a saman katafaren bene na alfarma da ƙawa da taga sunyi parking a ciki, a tare suka shiga Reception ɗin.
Baki ta taɓa cike da tafasar zuciya ko uwar me kuma zasuyi a Lagos da zai kama hotel da taji suna faɗa masa price dinsa akwai na duk kwana ɗaya 400k akwai na 700k da kuma VIP 1m da wani irin harara ta rakashi lokacin da taji yana faɗin a basu key ɗin VIP ɗin.
Murya ƙasa-ƙasa tace.
“Ai wannan almobazzaramcine 1m a 1 day mutum bai iya tattalin kuÉ—iba kashesu kawai ya iyaâ€. ÆŠan juyowa yayi ya kalleta lokacin da suke gab da shiga corridorn zai sadasu da É—akin yace.
“In kuÉ—inki ne ki Æ™wace, ki hananin yin abinda nake soâ€.
Harara ta mannawa bayansa a ranta tace.
“Ai ni dama na sani kullum in ina gayawa Yah Amin shi wannan bai san lallaÉ“a kuÉ—i ba sai kashesu kawai komai nashi yace iyakar Æ™ololuwar tsada zaiyiâ€.
Ta ƙare maganar zuci da sauƙe numfashi lakacin da suka shiga ɗakin da ta gamsu tabbas eh lallai VIP yaci kuɗinsa.
Tunda suka shigo ɗakin ta zauna kan kujera tayi ƙasa da kanta bayan ta mannawa ƙeyarsa harara, bata kuma sake ɗaga kantaba.
Shi kuwa Mahmoud suna shiga briefcase ɗinsa ya buɗe ya zaro wasu tattausan riga da wandon 3 quarter da singlet and boxes, turarensa mai sanyin ƙamshi da sabulunsa da duk ƴan abubuwan buƙatarsa dake ciki ya ɗauka.
bathroom ya wuce, sauri-sauri yayi wanka da alwala ya kimtsa fesa kana ya fito da jallabiyar a hannunsa bakin ƙofar ya nufa ya buɗe dan jin ana Knocking jallabiyar ya miƙawa ma'aikacin nasu tare da amsar tarkacen daya miƙa masa kan gadonsu alfarmar ya ajiye mai dasu sabulu da turaren da suka miƙa mishi.
Turarensa ya ƙara fesawa a jikinsa tako wani sashin lokaci ɗaya ɗakin ya sake ɗibkewa da ni'imtaccen ƙamshin jikinsa dana ɗakin.
Jin ana ƙara Knocking ne yasa ta ɗago kai da ido ta rakashi zuwa bakin ƙofar tana kallon shi sama da ƙasa, 3 quarter ɗin irin mai aljifayen nan ne sai yar T-shirt ɗin mai guntun hannu wacce tayi cib-cib da jikinsa ta kwanta ta lafe hakan ya bayyana ƙiran faffaɗan ƙirjinsa a fili wanda har kana iya ganin shatin singlet ɗinsa da kuma tudun ƙirjinsa more Especially kan ƙirjin, gashin ƙansa dake baza ƙyalli kamar wanda mai ya zube a kansa sai wurin ƙeyarsa da yake kwance sulup-sulup sai na sajensa da shima yake baza sheƙi da ƙelli, ta kuma mannawa harara da jan tsaki gami da meda idonta kan ƙugunsa zuwa ƙasa kan ƙwarinsa inda 3 quarter ya tsaya sharabarsa dake lulluɓe da tattausan gashin jiki wanda ke kwance sulup-sulup tayiwa kallo ɗaya ta kauda kanta takalmin snicker half cover ne a sawunsa Royal Blue kamar yadda rigar jikinsa take Royal Blue sai 3 quarter da yake fari.
Kanta ta maida kan su Zaid da tunda suka shigo suke wasa da tab É—insu da har yanzu suna hannunsu.
Tray da ya amsa ne ya ajiye kan É—an table É—in dake gefe wanda ke zagaye da yan madai-daitan kujeru guda huÉ—u.
Tsaki taja tare da harararsa, sai kuma tayi saurin yin ƙasa da kanta ganin yadda ya tsura idonsa cikin nata.
Bathroom ta wuce da hand bag É—inta, wanka da alwala tayi sai kuma tayi shiru tana kallon kanta a mirror a fili tace.
“Akwatina faâ€. A hankali ta tsane ruwan jikinta da Women bathrobe É—in da farkeshi daga ledarsa, mai ta É—an shafa tare da murza turarukanta dole tasa ta maida Abayarta wacce take baza ni'imtaccen Æ™amshi mai sanyaya zuciya.
Zaune ta sameshi kan kujerar table É—in, fruits É—in da aka kawo mishi yake sha yanayi yana duba wayarsa alamar kallon lokacin da bisa dukkan alamu akwai abinda zai yi.
“Akwatina faâ€. Ta faÉ—a tana kallonshi.
Shiru bai kulataba sai ma kallon Zaid da ya manna Æ´an lips É—inshi kan kumatunsa yayi masa kiss, murmushi yayi tare da shafa kan Zaid É—in.
“Ina akwatina yake?â€. Ba tare da ya kalletaba yace.
“Yana inda kika barshi mana, ko akwai bawanki da zai É—auka miki shineâ€. Numfashi ta fesar tare da zama kan 3 seatter É—in cikin tsuÆ™e fuska tace.
“Nifa na gaji zan koma gida, dan ban san manufar sake kama wani hotel É—in ba da zama a Lagos, ni wlh ina kewar iyayena da yan uwana ina son ganin Mamy na da Baba Malam, nayi kewar Ummi da Goggo Dada da Abba ina son ganin iyayena da Æ´an uwanaâ€. Ta Æ™are maganar cikin iyakar gaskiyar ta da yasa idonta cikowa tib da kwalla da nuna tsananin kewar iyayenta da son ganinsu a fili wanda ke nuna gskyar abinda ta faÉ—a. A fakaice ya kalleta ganin hawayen dake silalo mata ne yasashi kauda kanshi gefe.
Zaitoon dake kiciniyar hawa kan cinyarsa ya jawo yana mai tsinkar cherry yasa a bakinsa ido ya lumshe saboda sanyinsa daya ratsa mishi harce.
Da sauri ya buÉ—e idonsa jin Zaitoon ta manna lips É—in kan nashi lips É—in tayi kissing nashi, murmushi mai sauti yayi ya manna mata kiss É—in a goshinta.
Sai kuma ya sauƙeta ganin tana kiciniyar sauƙa daga jikinsa inda Fariyda ke zaune ta nufa, haka yasashi ɗan kallon Fariyda da zuwa yanzu hawayenta sun zubo kan kuncinta ta matse lip dinta na sama tana tsotsa ta turo na ƙasan kuma tayi tamkar yar yayen da ke rigimar kukan yaye.
Kamota Zaitoon ɗin tayi da kiciniya ta hau kan kujerar ta hanyar yin tsani da sawun Fariyda hannunta duka biyu tasa ta maƙale wuyan ta manna lips ɗinta kan na Fariyda data turoshi. Da sauri ta ture Zaitoon ɗin ta sauƙeta ƙasa tana mai turo harshenta waje cikin kwaɓe fuska take ɗan tofo yawun bakin Zaitoon ɗin da hurawa da iska fuska tsuke.
Sai kuma ta tureta ganin ta ƙara dawowa kusa da ita mari mai cike da takaici tayi mata gami da tureta.
Kusan a tare suka miƙe tsaye ita da Mahmoud ɗin da yake mata wani irin kallon mai tafe da fusata wanda ya hanashi tauna grapes ɗin da yake bakinsa, da sauri ya ɗauki Zaitoon ɗin data faɗi ƙasa ya rungumeta yana shafa kanta da jijjigata haɗe da matsowa gaban Fariyda cikin kafeta da ido yace.
“Baki da hankali ko?â€.
Tana jawo bakin Veil É—in da tayi Rollin kanta dashi ta fara goge bakinta cikin nuna kyama tace.
“Ya zatayi min laifi kuma ace kar in hukuntataâ€.
Yana mai ƙara shafa kan Zaitoon ɗin da jijjigata yace.
“Akan me zaki mareta? Me tayi miki?â€. Har lau goge lips É—inta takeyi tace.
"Akan me zata zo tayi min kiss, kiss din ma lips to lipsâ€. Gyara riÆ™on Zaitoon É—in da tuni tayi shiru yayi yana mai nunata da yatsa yace.
“Dan kawai tayi kissing naki sai ki dakar min Æ´a harda tureta ta faÉ—i kawai dan kin samu tana sonki tayi kissing naki zakiyi mata wannan marin dame lips É—inki sukafi nataâ€. Cikin takaici tace. “Da tsabta akan me zatayi kissing lips dinka da ba wacce iriyar karuwar da ba'a sumbata da suba tazo a take ta manna min yawun ka data laso a lips dintaâ€. Tunda ta fara mgnar ya tsareta da ido tamkar zai mannasu kan lips É—inta da take motsawa da turawa. Kan gadon ya dire Zaitoon É—in tare da yin kan Fariyda yana faÉ—in.
"Lips nane abin kyama!? akan tayi kissing lips na tazo tayi kissing nakine kika mareta kike goge bakinki kina wani taÉ“e baki!?â€. Tana ja da baya ganin yadda ya nufo inda take da tuno yadda ya murÉ—e mata hannu lokacin da ya kamata tana mgnarsa da Salma ne yasata Æ™ara ja da baya tana maida hannunta baya tana faÉ—in.
“Ni dai Allah ya sani na kiyaye kaina kuma ba abinda zaisa in sha Æ™azantar wanda bai tsare kansaba, ko wacce mai wargajejen baki da dogon baki anyi kissing kare da doki ace in yarda suyi maka kiss suyi min akan me zan sha Æ™azantar da ban aikatabaâ€. Da sauri ta juyo jin bayanta ya haÉ—e da jikin wardrobe É—in dake bayanta, kallon da yake mata ne yasa tayi saurin Æ™ara meda hannunta duka biyu bayanta ta É“oyesu da basu tsaro dan gudun targaÉ—amata su, da sauri ta rufe idanunta da Æ™arfi lokacin da ya iso gabanta yasa hannunsa duka biyu ya tallabe kanta cikin tafukan hannunsa, lokacin É—aya jikinta ya fara karkarwa cikin tsananin tsoro da rawar murya tace.
“Dan Allah da Manzonsa da darajar iyayenmu kar ka karya min wuya, infa ka karya mini kai wlh zan mutu kayi haÆ™uri kagafa in na mutu su Zaid basu da mamaâ€. Tana mgnar ne cikin tashin hankali da tsoron shike nan yau kam tata ta Æ™are zai karya mata wuya, jin ya É—an karkarta kanta dake cikin tafukan hannunsa da firgici ya hanata jin sanyinsu da taushinsu ne yasa tsoronta hauhuwa bugun zuciyarta ya ninku sau ba adadi haka yasa ta Æ™ara rumtse Æ™wayar idonta da Æ™arfi tare da fara kalmar shahada dan ta gama bawa kanta kasheta zai yi. Wani irin numfashi mai nauyi yaja tare da fesoshi da karkarwar da jikinta ya saki lokacin da taji ya manna lips É—inshi kan nata lips É—in, buÉ—e idanta tayi da sauri tare da zubasu kan fuskarsa ido cikin ido sukayi da ita cikin wani irin yanayi ma banbanci da dukkan yanayuyyukan da ta taÉ“a fuskanta a rayuwarta take kallonsa ido cike da tsananin kaÉ—uwar rashin zato ko tsammanin hakan, gami da firgici da tsoro da shiga É—imuwa mai tsaida gudun jini da bugun zuciyarta cak bare ta samu damar yakice kanta, illa iyaka hannunta data É—aura kan Æ™irjinsa tun da taji ya riÆ™o kanta.
Hmmmmmm taja numfashi da nemo fito dashi dan ceto kanta daga faɗawa suman tsaye saboda yadda ya saki nauyin ƙirjinsa akan nata ƙirjin har yana jin tudun breast dinta kafe da nasa ƙirjin.
Babbar yatsarsa ya manna kan hancinta ya toshe mata hanyar numfashi hakan yasa dole ta buÉ—e bakinta dan neman numfashi tsaretar da rayuwarta.
A hankali ya zira sassayan harshensa kan tsinin nata harshen ya manne kan tongue nashi a kan nata tamkar an liƙesu da mayen ƙarfe, ɗan buɗe bakinsa yayi a hankali hakan ya bawa lips ɗinshi da nata damar mannawa gab gab da juna, daga can cikin maƙoshinsa yake jin wani sasssyan yawu na tsatstsafowa yana bin gefe da gefen harshensa yana tahowa har kan tsinin tongue dinsa zuwa kan nata.
Mugt maƙoshinta ya bada sautin haɗiye yawunsa da yake zira matashi haɗe da gatsa Charry and Grapes dake bakinsa haka ya taimakawa yawan ruwa da yawun dake haɗe da sinadarin Ocytocin daya fara gauraya a tsakanin tongue dinsu da samar da aikinsa mai ƙarfi a tsakaninsu. Tunda jikinta ya ɗebi rawa har yanzu bai bariba, sai mai ƙafafunta da suka fara karaya daga ɗaukar nauyinta, a hankali taji idanunta suna rufewa su da kansu, shi kuwa Mahmoud ƙara sake nauyin ƙirjinsa yayi kan nata ƙirjin tare da tattaro diddigigar Grapes and Cherry ɗin ya medashi cikin bakinta haɗi da janye kansa daga kanta ya juya yana kallon su Zaitoon da tuni suke maida hankali kan tray dake ɗauke da plate ɗin fruits ɗin.
Ba tare da ya ƙara kallon ko ta inda takeba ya ɗauki wayarsa system nashi ya juya zai fita bakin ƙofar ya ɗan tsaya yana sauƙe wani ɗimautaccen numfashi tare da motsa lips ɗinshi cikin izza yace.
"Zuwa yanzu ba lips É—inki zaki gogeba, hanjin cikinki zaki amayar ko kije Hospital a wanke miki maÆ™oshinki da hanjinki a sauya miki lips É—inki haka ne kaÉ—ai zakiyi ingamsu ni abun Æ™yamane, in anyi haka kuma sai ki nemi likitan da zai tace miki yawuna daga cikin ruwa da jinin jikinki sabida daga yau yanzu yawuna ya fara gudana cikin ruwa da jinin jikinki kenan har gaban abadan dashi zaki rayu a jikinkiâ€. Ya Æ™are maganar da É—an juyowa ya kalleta saboda jin shiru tamkar ba wani É—an adam a ta wurin, a hankali take zamewa daga tsayen har ta isa Æ™asa kan guiwowinta ta durÆ™ushe har lau Æ´an lips É—inta suna buÉ—e ta kasa koda rufesu sabida chock É—in da jiki da zuciyarta da Æ™oÆ™olwarta suka shiga idonta har lau yana rufe.
Cikin zarra ya.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.