Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 17 of 49
By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 59
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Yah Mujahid ya nufi ƙauyen Wudil wurin sabon bokansa da yace su Fariyda na dawowa ya zo zai bashi kollin idonsa idonta.
Tun sassafe da ya tafi bai dawoba sai wuraren sha biyu ya baro can bayan ya ce masa sai bayan kwana biyu ya dawo ya amshi kollin.
Parlour shiru sai kamshi da sanyin AC, hirarsu take jiyowa a parlour Abba bisa alamu Aunty Amina ma tazo, baki ta ɗan taɓe ta zauna kan kujerar dinnin table,
ƙamshin turarensa daya cika mata hanci ne ya tabbatar mata bai daɗe da barin wurinba, plate and bowls da spoons dake kan Dinnin table ne ya bata tabbacin yanzu suka gama breakfast bisa dukkan alamu da Sulaiman da Salim sukaci abincin sabida ganin komai uku uku a kan Dinnin table ɗin gafen plate ɗinsa da yake tare da tea cups guda biyu ta harara.
Shigowar Goggo Dada ne yasata fitowa cikin parlour.
“A'a Fariyda kin fito ne?â€. Tana gyaÉ—a mata kai tace. “Eh Goggo Dada baku tasheni ba na tayaku aikiâ€.
Inda take ta matso tana jawo plate ta fara zuba mata abinci tace.
“Ai muma ba abinda mukayi tu Æ™arfe takwas Amina ta iso da komai da zamu buÆ™ata shiyasa ko kitchen É—in ma bamu shiga ba, muma yanzu mukayi kari a wurin Abba, Mahmoud da Salim da Sulaiman suma yanzu suka bar nan, Samira ta leÆ™a zata kiraki tace ta samu kin shiga wankaâ€. Ta Æ™are maganar tana tura mata, abincin da ta saka mata haÉ—i da jawo mug ta haÉ—a mata tea.
Bayan ta gama tsakuran É—an abinda taci, Samira data shigo yanzu ta tattare wurin.
Amina data shigo parlour ta zubawa ido jin tana faɗin. “Wannan ƙyalli da kyau haka, ai dole ƙanina yayi mubaya'a, kauda kai tayi tana faɗin.
“Ina Ummiâ€. Sai kuma suka dawo tsakiyar parlour jin Ummi na cewa.
“Gani nan É—iyataâ€. Sallamar su Mimi ne da Matar Bappa Sani yasa Fariyda miÆ™ewa gami da yi musu iso, ranar ma dai haka suka wuni cikin baÆ™i, yan uwa da abokan arziÆ™i masu yi musu barka da dawo da farar jinya da duba Zaid da ya murmure ya Æ™ara girma wanda su da basuma lura da haka sai da ake ta faÉ—ane suka lura da girma da yaran sukayi.
Bayan sallan isha Goggo Dada ta gama shirya su Zaid cikin tattausan kayan baccinsu.
Amina dake gyara mayafinta ta É—an jawo hannun Fariyda tare da cewa.
"Muje in rakaki side É—inku kiga yadda muka sha hidimar gyara muku Side É—inku, mijinki dai É—an Æ™watsale da ba'a masa gwaninta yace ai bai sanibaâ€. Tayi mgnar dan son maida Fariyda É—akinta dan ganin alamunta na zama a nan.
Hafiza É—auki Zaid mu tafiâ€. A hankali ta miÆ™e jin Goggo Dada na cewa.
"To Fariyda Saida safe ko, kar kice zaki sauÆ™o da sassafe dan yin aiki ki bari ki huta gajiyar hanya kafin ki fara sauÆ™owaâ€. Hand bang É—inta ta É—auka tare da bin bayan Amina dake jan hannunta, a parlour suka samu Ummi Sulaiman da Hafiz.
Cikin kulawa Ummi tace.
“Sai da safe ko Fariyda kar ki ce zaki sauÆ™o da sassafeâ€. Cikin sanyi tace.
"To Ummi waye zai yi aikinâ€.
Tana murmushi tace.
“Ga Samira ga mamanta ga Goggo Dada duk bamu isaba sai kin fito kin wahala kiji da sarakan rigimar nan ma ai aikineâ€. ÆŠan kwantar da kai tayi tace.
“Ummi yanzu fa sun girma, na yayesu mafa tun lokacin da muka tafiâ€. Cikin mmki suke kallonta.
Sai kuma Amina ta jata tana faÉ—in.
"Amman dai Mahmoud bai sani bakoâ€. Kai ta gyaÉ—a mata kana suka fita.
Suna shiga parlour Huzaifa na fitowa Hafiza tace.
“Huzy Uncle Mahmoud na ji da kai wlh yafi sonka akanmuâ€. KwaÉ“e Huzaifa yayi cikin haki da yarfe zufar data tsatstsafo mishi yace.
“Ke nimafa motsa jiki ya sani wai yaga Æ™ara zama Æ™ato nayi, baki ganni a jiÆ™ebaâ€. Dariya Amina tayi tare da cewa.
“Ai kuwa ya kyauta dan na lura kamar iska ake hura maka sai kaci ka kwanta kayi ta danna waya kana Æ™ara zama Æ™atoâ€. Baki ya tura yayi waje su kuma sukayi ciki.
Numfashi mai sanyi ta fesar saboda sanyi da ƙamshin parlour daya sakar mata kasala, bedroom ɗinta suka wuce komai yana nan ƙal-ƙal sai ƙelli da ƙamshi kwantar dasu Zaid sukayi kana suka juya suka tafi, suna fita ta shige bathroom tayi wanka da shirin bacci itama ta kwanta.
Washe gari da safe kamar jiya kafin ta fitoma tuni sun gama kari sun fita dan nacin Salim na Mahmoud yaje yaga gidansa.
A parlour Salim din suka zauna, Salma nata ta hidimar kawo musu abubuwan taɓawa na amare.
Tunda suka gaisa bai ƙara cewa mata ko ƙalaba gwara Sulaiman yayi mata sannu da aiki.
“Muje ciki koâ€. Salim ya faÉ—a tare da miÆ™ewa tsaye, kallonsa yayi a nitse yace.
“Wanne cikin kumaâ€.
Yana juyowa yace.
“Kaga side É—in amarya manaâ€. Hanyar fita ya nufa yana faÉ—in.
“Baka da hankali ni ai gidanka nazo gani da Allah sanya alkhairi ba ganin É—akin matarka baâ€.
Sulaiman yace.
“A ni dai mun ganiâ€. Yana fita yace.
“Wannan ba wani abu ai in kafin ta tare ne, yanzu kuma side É—inta sirrintaneâ€. Daga nan ya fice snackers box É—in Salim ya É—auko musu yana gyara marfinsa ya ajiye kan cinyar Sulaiman, shi kuwa Mahmoud yana maida marfin motar yace.
"Naji daɗin kasancewarka kusa damu, Allah ya baku zaman lfy dan Allah ka riƙe girmanka ka daina rawan kai kar ka nuna maitarka a fili kasa ta rainamu.†dariya mai sauti Salim yayi tare da cewa.
“Hmmm sai dai kar a kuma rawan kai ai harda na Æ™afa ma yi nakeyi kai dai kaje can ka karata da kafiyarkaâ€.
Ya ƙare maganar yana rufe musu marfin motar.
"Banza mara kaiâ€. Mahmoud ya faÉ—a tare da jan motar suka fita, ba ko gida É—aya a tsakaninsu da gidan Abba sai hanya data gifta musu.
A gida kuwa Ranar Matar Yah Faooq da Murtala suma suka zo.
Washe gari da safe zaune suke a parlour Ummi dukansu.
“Yau kwana uku kenan Amina bata leÆ™o mubaâ€. Goggo Dada ta faÉ—a.
“Huzaifa da kullum nan yake wuni ne yace.
"Dama tace sai tayi hutun kwana biyar zata zo, Daddyn yace ya gaji da zirga-zirgantaâ€. Ummi na kallon Fariyda data miÆ™e tsaye dan shigowar Raihana da Zainab tace.
“Daga ina hakaâ€. Bayan sun gaida Ummi da Goggo Dada, Zainab tace.
“Daga gida Baba Malam ne yace wai muzo mu É—aukar masa su Zaid mu kaisu ya gansuâ€. Murmurshi Ummi tayi tana kallon Fariyda dake cewa. “Wato ma Malam su Zaid ya nema ni bai nemeni baâ€. Goggo tace.
"Ato ai abun cikin kwan yafi kwan daɗi.†Zainab tace.
"Abbana ma yana can wurin Baba Malam É—in yace yana jiranmu sai ya gansu zai tafiâ€.
Ummi na murmushi ta miƙe ta nufi parlour Abba tana cewa.
“Bari in ɗaukosu suna wurin Abba shima sune abokan hira.
Jim kaÉ—an da shigarta ta fito tare dasu.
Tana faÉ—in.
"Ashe ma Malam É—in ya kira ya faÉ—a masa zakuzo a tsammishi su.â€
Suna amsarsu suka miƙe suka tafi.
Bayan idar da sallan Isha ya shigo parlour Ummi yana kiransu.
“Zaid Zaitoon ina kukeâ€.
Sai kuma ya kalli Goggo Dada yace.
"Ko sunyi bacci ne?â€. Ummi da ta shigo riÆ™e da carbi a hannunta tace.
“A'a yau wuni suka kai gidan Malamâ€. KwaÉ“e fuska ya É—anyi yace.
"Ummi ba'a gaya min ba a kaisu anguwa har su wuniâ€.
Goggo Dada tace.
“To yaran da an yayesu ai ko kwana zasu iya kwana ma a can basu da damu kakansu nefa ya roÆ™i Abba ya turo a kai mashi suâ€. A hankali ya juya ba tare da yace komai ba.
Yana buɗe ƙofar Sadiq da Raihana na shigowa amsar su Zaid ɗin yayi basu Jimaba su Raihana suka koma.
Washe gari.
yau kwanansu shida cib da dawowa.
Tunda suka dawo bata ƙara ganinshi ba ko sau ɗaya, mafi akasarin kwanki da lokata sai ya fita take shogowa.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.