Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 24 of 49
Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman da na watannan na maulud promo haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare bazaaawara ko budurwa, da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set É—in kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set É—in hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sa sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
HaÉ—ine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.
Idan kin sayi kaya in dai set É—in kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuÉ—in Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki.
0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 65
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
“To bari in kira Yah Nasir in ce masa mararka na ciwo ya kawo maka mgni tun dare baiyibaâ€. Jin yadda ya fizgota kanshi haÉ—e da sa hannunsa duka biyu ya rungumeta da Æ™arfi ne yasa ta haÉ—iye rogowar maganar.
A dai-dai lokacin kuma Ummi ne zaune gaban Abba cikin tabbatarwa ta ci gaba da faÉ—a mishi yanayin zaman Mahmoud da Fariyda, ido Abba ya zuba mata alamun yana jinta yana kuma fahimtar ta haka yasa taci gaba da cewa.
“Har yanzu fa ko abincinta bai taÉ“a ciba, dana sashi dole yaci ma amai yayi tayi, ko magna basayiwa juna fa, ka dai ji da kumnenka abun da ya faÉ—a maka akan faÉ—an da sukayi, sau biyu fa Mahmoud na targa yarinyar nanâ€. Sai kuma ta É—anyi shiru cikin sanyi ta kalleshi ido na cikowa da kwalla taci gaba da cewa.
"Ina son Fariyda sabida surkace ta gari Amman ya zama dole in haÆ™ura da ita tunda É—ana baida lfy, kuma yana azabtar da ita kar abun ya zama son zuciya dan in yarmuce akeyiwa abinda Mahmoud yake yiwa Fariyda bazamu lamunta ba, ka dai fahimci ko É—aki fa baya haÉ—awa da ita bare aje ga su haÉ—a shumfiÉ—a, tunda sukaje India tana bedroom yana parlour shima dan dolene da suka zo Istanbul kuwa a hotel fa ya ajiyeta shi ya tafi gida yaje ya zauna shi kaÉ—ai bashi da lfy ma ya gommace Arda yayi jinyarsa, a haka ne zamu ci gaba da zuba ido suna zaman auren da basu taÉ“a haÉ—a É—aki bama bare shimfiÉ—a bare kuma aje ga kasancewarsu tare a inuwar sunnar aure ai wannan ya zama cutarwa a gare ta tunda Ita dai da lfiyartaâ€. Ido Abba ya zuba mata yana mai gyaÉ—a mata kai alamun eh tabbas da cutarwa, cikin sanyi tace
"To dan Allah a samu mafita?â€. Cikin gama yanke magna da tsaida matsaya Abba yace.
“Zan sashi ya sake ta dole zan raba auren, bari in kira Malam Ibrahim muyi magna akan lamarin dan yasan duk abinda ke faruwa dan kar su É—aurawa Fariyda laifiâ€. Daga nan ya kira Malam bayan sun gaisa ne ya fara Æ™ora masa jawabi duk abinda ke faruwa da sharar da suka son tsaidawa na yanke hukunci.
A can sama kuwa yadda ya matseta da yadda jikinsa ke karkarwa ne yasa ta kasa motsin kwace kanta, muryarsa na rawa yace.
"Farriyyha karki gayawa kowa matara na ciwoâ€. Cikin shaÆ™ar Æ™amshin jikinta da murza kansa a Æ™irjinta tsantsin da sulÉ“in rigar ya bawa botur É—inta daman É“allewa dabida yadda ya kife fuskarsa kan Æ™irjin nata ya cusa hancinsa da bakinsa tsakanin caɓɓullenta, dake tsaye cur suna cike tib sunyi tamtsam-tamtsam.
Ido ta rufe da Æ™arfi ta fara ture kanshi da yake ta mummurzawa a Æ™irjinta, cikin yanayin zafin ciwon da neman mafaka, hannunta tasa duka biyu ta tallaÉ“e haÉ“arsa suka gefen hagu da dama, ido a rufe cikin haÉ—e fuska tace. “Me haka ni ka sakeni!â€. Kai ya fara jujjuyawa ba Æ™aƙƙautawa shi ya Æ™ara taimakawa wurin É“allewa botur biyu na sama da tsakiyar rigar sai iya na Æ™asa ne bai É“alleba, É“allewar su yasa rigar zamewa murza kansa da yake yi ya taimaka wurin buÉ—e Æ™irjinta baki É—aya, wata iriyar narkekkiya shaÆ™uwa mai haÉ—e da nakasashshe numfashi mai tafe rawan jiki ya diro masa lokacin da yaji fatarsa ta mannu da fatar Æ™urjinta, hannunsa na dama ya kife kan caɓɓullenta.
“Shyyyyyyhhhhh Farrrryyyhahhhh Pleeeaseeeeee ki ki... ki barni†ya fizo ƙarshen mgnar a kiɗime dan jin yadda take ta janye jiki ta da tureshi haɗe da magiya da cikin jin tsoronsa ziraran miraran dan bata taɓa ganin irin wannan yanayin da yake cikiba. Wani ɗan zillo mai haɗe da rawan jiki da fizgar numfashi ta sake jin ɗumin tongue dinsa da manna kan nimple ɗinta.
“Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un Appiy ka sakeni, bana so! bana so!! Bana soh!!!â€. Ta faÉ—a murya da jiki na karkarwa hannunta dake tallabe da kanshi taci gaba da turewa, sai kuma ta saki kanshi da Æ™arfi, dan rinÆ™e da yayiwa nimple É—inta da tongue dinsa yasa koda taja bai sakeba, wasu irin tagwayen numfarfashi yake sauÆ™ewa a jere-a jere rawan da jikinsa ya zubane yasata ja da baya tana neman Æ™wace kanta, hannunsa É—aya yasa ta bayanta ya zagayo Æ™ugunta, É—aya hannun kuma na kan Æ™irjinta, lamarin yafi Æ™arfinta don ko a mafarki bata taÉ“a zato ko tsammanin hakaba, wannan dalilin ne yasa ta sakin raunataccen kuka murya na rawa taci gaba da tureshi tana faÉ—in.
“Bana sonka! Kaima baka sona!! karka cimin zarafi!!! Kaifa Æ™anin Yah Amin ne, ta yaya zamu rayu a haka, bana son bana soooyâ€. Sai kuma ta Æ™are maganar a hankali can cikin maÆ™oshinta jin yadda ya kamo hannunta ya manna kana mararshi murya a hargitse yake faÉ—in.
"Zan mutu marata Farriyyha bani da wata mafita sai ke. Please help me with suckingâ€. Ya Æ™are maganar cikin muryar dake nuna Æ™ololuwar karaya da neman taimako da agajintaâ€. Kasa motsi tayi sai kukan da taci gaba dayi tana nanata faÉ—in. “Bana so! Bana so!! Bana so!!!â€. Tamkar karatu haka yake jin kalaman na amsa kuwa a kunnensa kukanta na ratsa kunnuwansa. Tsikar jikinta dake zuwaba yar-yar ne ya sata fara kakkame jikinta murya can Æ™asan maÆ™oshinta tace
“Ummm bana so ka sakeniâ€. Cikin Muryar da bata sanshi da itaba yace.
"Eh zan sake ki, Please ki taimaka ki duba kan Dinnin na akwai flacks ki samin tea akwai lemon fridge ki samin mai yawa a cikiâ€. Ya Æ™are mgnar da saketa ya janye kanshi ba tare da ya sake hannunta ba ya kifa kanshi kan kujerar. Yana mgnar ne yana tsuma da karkarwa. Da sauri ta É—an ja jikinta baya kaÉ—an dai ba sake mata hannunta É—aya ba, da É—aya hannu na rawa ta haÉ—e rigarta ta maida botur É—in cikin haki tace.
“Kai da baka cin abin hannunaâ€.
Yana jujjuya kai yace.
"Yawunki ma ai kin É—ura min dole na sha da kika ritsa min harshe zaki haÉ—iye dole nasha ai bare abin hannunkiâ€.
Baki ta tura cikin taɓe fuska tace.
"Ka É—ura min naka yawun daiâ€. Yana buÉ—e rinannun idanunsa yace
"Please kawo min zan shaâ€. A hankali ta mike tsaye tana maida numfashi jin ya sake mata hannunta da yake riÆ™e dashi, hannunsa duka biyu ya maida kan mararsa ya kife kanshi jikin kujera, da sauri ta nufi Dinnin area É—in.
Murƙususu ya fara yi yana datse lips inshi.
Da sauri ta iso kusa dashi tana miƙa mishi mug ɗinda tasa tea rabinsa ta cikata shi da ruwan lemon da ta gani a gora a matse a yayansa da ta gani ne yasa ta ganewa, ta kuma tuna jiya da suka dawo Katsina ya shigo riƙe dashi.
Cikin tsuma ya amshi mug É—in ya kafa kanshi.
A can ƙasa parlour kuwa bayan Abba ya gama yiwa Baba Malam duk wani bayanin irin zaman takun saƙar da ƴaƴan nasu keyi da tabbacin rashin lfyar Mahmoud bata gushe ba ne yasa su tsaida mgnar akan dole su raba auren.
A nan parlour Mahmoud kuda. Sanyin Ac da sanyin mutuwar da haƙorinsa yayi da ɗan lafawa da Papi ɗinsa tayi ya sake mishi fitinennen sanyi mai sa karkarwa, ido ta ɗan zuba mishi sai kuma ta miƙe da sauri ganin yadda yake karkarwa bedroom nata ta nufa, da sauri ta fito riƙe da duvet ɗin ta, kwance ta sameshi ya dugungune jikinsa wuri ɗaya, gabanshi ta durƙusa tana mai ware duvet ɗin.
Cikin gigin rawan sanyin ya jawota jikinsa ya haɗe ƙirjinta da nata, lafiyeyyen hug yayi mata haɗi da zamewa da ita ya kwanta yana jan duvet ɗin da hannunsa ɗaya ya rufesu.
Kiciniyar ƙwace kanta takeyi amman ina saboda riƙon da yayi mata bana wasa bane, riƙone na neman agajin ɗumin jikinta dole haka tayi shiru tana jin bugun zuciyarsa, a haka bacci yayi awon gaba dasu.
Da Asuba tunda ya buɗe idonsa akan fuskarta bai janye su daga kan lip ɗinta na ƙasa data turoba.
Lumshe idanunsa yayi cikin kasalar bacci ya kuma ƙara buɗesu yana kallon yadda take tsotsan lip ɗinta na saman, idon ya kuma rufewa a hankali ya matso da kanshi kusa da nata, tongue dinsa ya ɗan turo a hankali ya mannashi kan lip ɗinta, hmmmm yaja numfashi sai kuma ya ƙara matso da kansa sulub yayiwa lip ɗin lalumar da tasata fara buɗe idon ta dan jin anayiwa lip ɗinta wani irin sahihin tsotsar lollipop.
Ido cikin ido sukayi dashi, in one second kamar ƙebtawar ido ya lumshe idanunsa tare da janye kansa ya miƙe tsaye ya nufi bedroom ɗinsa yana faɗin.
“Ke ki daina kallo naâ€.
Ita kuma Fariyda ido da baki ta buɗe cikin tsoro-tsoro mamaki-mamaki take kallon duk takun da yakeyi, har ya ɓacewa ganinta, hannunta tasa ta ɗan shafi lip ɗinta yess da ɗan danshin yayunsa a kai, sai kuma ta rufe idonta da sauri tuno bidirin da yayi akan kirjinta kunya mai haɗe da takaici da haushinsa ne suka rufewa sai kuma ta buɗe idon tana jan tsaki ta ɗan tsunkuyo yar-yar tsikar jikinta ya amsa ganin yadda nimple ɗinta ke tsaye cur kamar zasu tsole idonta dan masifar tsotsar da yayi masu da burzawa. Da sauri ta rufe idonta tana faɗin.
"Innalillahi Allah na tuba astagafirullahâ€. Kamar wani na ganinta haka ta nufi bedroom É—in duÆ™unÆ™une da duvet É—in.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.