Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 28 of 49
By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 68
Na
Aysha Aliyu Garkuwa
Kanshi ya juyo ya kalli Baba Malam, ganin Malam ɗinma ya kauda kanshi ne yasashi yin ƙasa da kanshi yana mai jujjuya wayar Yah Amin dake hannunsa. A kufule Ummi ta danna mishi harara cikin takaici da baƙin cikin rabuwar da zatayi da Farriyyha tace.
"Anayi maka magna kayi Æ™asa da kai, ka saketa akace, dan iyayenta basu haifa ma ita dan kayi ta dukanta ba, duk ka gigita yarinya ka firgitataâ€. Da sauri tayi shiru gami dayin Æ™asa da kanta dan hannu da Abba ya É—aga mata. Murya a zafafe Abba ya kuma cewa.
“Ka sake nace ko sai na barranta kaina da kaiâ€. Da a hankali ya fara jujjuya kanshi, wayar Yah Amin É—in ya fara lallatsawa a Æ™alla 1 minute and 45 second. Ya É—ago kansa yanw kallon Abba da fuskarsa ke fusace.
"Ka saketa!â€. Lips É—inshi ya motsa a hankali yace.
"Na tura mata ta Evidence a wayartaâ€. Numfashi mai nauyi Abba da Malam suka sake a tare.
Ummi kuwa da sauri ta matso kusa da Fariyda data saki maraitaccen kukan da yasa su Abba ma duk meda hankalinsu kanta. Sadiq kuwa da sauri ya miƙe ya fita ya bar parlour, motarsu ya shiga yana mai jujjuya kai a fili yace.
"Malam wannan ba shine mafita baâ€. Ummi na shafa kanta tace.
"Kiyi haÆ™uri Fariyda yanzu dai kin rabuda zaluncin shi da cin zalinki da yakeyi yaje can ya Æ™arata da zuciyar sa ta banza, Allah yasa haka shi yafi alkhairi, Allah yayi miki zaÉ“i da miji na gari wanda zai soki fiye da Yadda Aminullah ya soki, tabbas munyi rashin surka ta gariâ€. Sautin kukan Fariyda daya tsanantane yasa Ummi tallabo kanta haÉ—i da cewa. "Kiyi shiru Fariyda daga yau kukanki ya Æ™are aiâ€. Murya cike da rauni tace.
"Ummi daga yau na fara kuka dai tunda zai rabani dasu Zaid yace in ya sakeni ko in da nake bazasu jeba, kuma shi yayi min alÆ™awarin in na yarda da Sa'ad ko Yah Mujahid zai sakeni muyi aure a sirri zai kuma bar min su Zaid sai da ya bari muka fara magna da Yah Muhajid da Sa'ad ranan na sameshi yanayiwa Sa'ad masifa wai ai, in ni bani hankali shima bashi da hankilineâ€. Cikin rashin fahimta Abba yace.
"A'a Fariyda natsu ki min bayani yadda zan ganeâ€.
Da sauri fara basu lbrin duk yadda sukayi dashi a India da yadda ya tursasa mata mgna da Sa'ad da zuwansa Ahmedabad, da yadda sukayi a Istanbul dama yadda suka haɗu da Faisal ta ƙare maganar tana kuka mai cike da rauni murya a raunace tace.
"Abba inason su Zaid bana son yin nesa dasu su nake gani a madadin Yah Amin bazan iya rayuwa ba tare da suba.
Da sauri Mahmoud ya É—ago kansa jin Abba na faÉ—in.
"Ai shike nan Wlh tallahi kansa yayiwa, ya rabu dake ya rabu da su Zaid na bar mikisu halak malak, ni da kaina zan medake gidanku da yarankiâ€. Kai ya fara jujjuyawa cikin kafewar yawun baki da cushewar numfashi hakan yasa mgnarsa kasa fitowa sai kai da yake ta jujjuyawa babu Æ™aƙƙautawa alamun a'a gaba É—aya jikinsa tsuma yakeyi.
Malam kuwa ido ya zuba masa cikin tausayinsa, ganin fusatar da abokin nasa yayine shiyasa baice komai ba.
Goggo Dada dake zubda ƙwallan tace.
"Yaya ai wannan hukuncin har mu ya mana tsauri, yaran nanfa sune farin cikinmuâ€. Cikin sanyin murya Ummi tace.
"Bamu fa da wasu sai suâ€. Cin zubda Æ™walla take kallon su Ummi a hankali tace.
ina tausayinsu Ummi kar suyi maraici biyu sun rasa mahaifinsu sanadin mutuwa kuma nima da nake raye su rasani maraicin zai musu yawa ayyah Ummi dan Allah da Manzonsa abanisuâ€. Cike da tsayeyyen ra'ayi da yanke hukunci Abba ya nunawa su Ummi hanyar shiga parlour Ummin yace.
“Na gama yanke kuhunci kuje na sallamekuâ€. Sanin halinsa yasa Ummi miÆ™ewa ta fita Goggo Dada na biye da ita.
Malam yace.
“Fariyda tashi ki bisuâ€. Da sauri ta miÆ™e tabi bayansu.
Cikin tausayawa Sulaiman ya kalli Mahmoud da ya yunƙura zai miƙe tsaye cikin tausayinsa ya maida kanshi ya sunkuyar jin Abba na cewa.
"Bance ka tashiba koma ka zaunaâ€. Idonsa da koda suna buÉ—e basa gani shi yasa ya barsu a rufe, Æ™ara rumtsesu yayi naya jin tafasar zuciya da jini. “Mahmoud ka warke ne? Ko baka warke ba?â€. Abba ya tambaya cikin tsaresa da ido, shiru baice ko Æ™ala ba. “Ba da kai nake magna bane?â€. Har lau ba amsa sai lips É—inshi da yake ta daddasawa datsar da tasa tuni sunyi jazir ga azabar ciwon kai da ya tasoshi gaba.
Cikin zafin ran da Mahmoud É—in ya gada a wurinsa ya watsa mishi wani gigitaccen mari haÉ—e da tsawa mai Æ™arfi yace. “Nace ka warke ne ko baka warke ba Mahmoudâ€. Lips na rawa murya a sarÆ™afe da Æ™unan zuciya yace.
"Na warkeâ€. Daga Abba har Baba Malam da Sulaiman murmurshi ne ya meye gurÉ“in fushi da damuwar dake kan fuskarsu, numfashi mai sanyi Malam ya fesar yace.
“To Alhamdulillah kai Mahmoud tashi ka tafi.†da sauri ya miƙe Zaid dake bacci a gefen Abba ya ɗauka ya fita.
Sulaiman kuwa Parlour Ummi ya nufa yana shiga ya gaya musu abinda Mahmoud É—in ya faÉ—a.
Cikin farin cikin da yasasu mahdala Goggo tace. "Shike nan ai komai yazo da sauki sai a aura masa Jidda, ita ma Fariyda tana da masoyanta sai ta zaÉ“a wanda takeso cikinsu.â€
Ummi da tayi sujudul shukur ta É—ago cikin farin cikin tace.
“Alhamdulillah Allah ya kawo wata mafitar koda Fariyda ta tafi da yara ba matsalaâ€.
Fariyda dake ɗakin Goggo Dada tana jinsu, jin, za'a bar mata yaran ne yasata sauƙe nannauyan ajiyan zuciya, cikin jin daɗi ta kira Aunty Saddiqa tana ɗagawa tace.
“Aunty Saddiqa Yah Muhajid ya mutu ko? Ina yake?â€. Saddiqa tace.
"Ke Fariyda ki natsufa yana raye, tun É—azu Yah Nasir yazo ya tafi asbiti dashiâ€. Ajiyan zuciya mai tafe da sassaucin ruÉ—anin da take ciki ta dire.
Shi kuwa Mahmoud tafiya yake ido a rufe har ya iso parlour, jin ya taka abune yasa ya ɗan buɗe idanunsa da basa wani gani sosai, hasken da wayarta ya kawo sabida ɗan takata da yayine ya taimaka mishi wurin ganinta kwantar da Zaid yayi kan sofa bayan ya ɗauki wayar, bedroom ya wuce ido a rufe, kan gadonsa ya watsa woyoyin duka uku da nashi dana yah Amin dana Fariyda, kai tsaye bathroom ya shige ruwan sanyi ya sakarwa kansa ba tare da ya cire tufafin jikinsaba, a ƙalla 46 minute yana tsaye ƙasan ruwan, har lau idonsa a rufe, a haka yayi alwala ya fito ɗaure da towel jallabiya ya zura ya fito, sallaya ya shimfiɗa sallan azahar daya tsere masa ya farayi yana idarwa aka kira la'asar a nan yayi sallan, jingina bayansa yayi jikin kujerar da ya kwantar da Zaid kanshi na kusa da kan Zaid ɗin ido ya rumtse a karo na barkatai lips ɗinshi ya ɗan fara motsawa a hankali....
Abba ya kalli Baba Malam daya mike tsaye yace. "Lokacin salla yayi zan wuce gidaâ€. MiÆ™ewa Abba yayi ya bashi hannu cikin amintaka na gasken gaske yace.
“Ka bawa Asma'u haÆ™uri kan abinda ya faru, Allah yasa haka shi yafi alkhairi, in sha Allah ni da kaina zan dawo da Fariyda gobe da safe yau dai ta kwana anan a wurin Dada ta É—an samu natsuwa kafin in maidataâ€. Kai Malam ya jinjina yace. "Kai da É—iyarta sai ka tsaya gaya min yadda ka tsara a kantaâ€. Murmurshi mai cike da jin daÉ—i Abba yayi kana suka fita.
A hankali Sadiq ya É—an kalli Mahaifin nasu bayan sun bar harabar gidan. “Malam ina zamujeâ€. A taÆ™aice yace.
“Gidaâ€. Daga nan bai kuma cewa komai ba, koda suka isa a masallacin jumma'a Æ™ofar gidan nashi ya tsaya inda yake limancin kamsut salawat da na jumma'a saida aka idar da salla ya shiga cikin gida.
Yana shiga Mamy da Aunty Amarya suka shiga kamar yadda Maigadi ya musu bayanin abinda ya gani da idonsa, haka sukayi masa bayani, Sadiq dake gefensa yace ya kirawo masa mai gadin yadda suka faɗa masa haka ya mai-maita da ƙarin cewa.
"Nidai fa naga kawai musabaha sukayi, yana riÆ™e hannun Muhajid kawai ya fara ihu da karkarwar ni da fari nayi zaton wasane, sai daga baya naji ihun yayi yawa dana leÆ™a naga dai bakin Mujahid nata zubda jini haÆ™oransa biyu na gaba duk sun faÉ—i, yana ihu sai wawulumon baki, ina isa wurin ne kuma naga ya turesa da Æ™afarsa yaja motarsa ya tafi, bai takashi ba kam amman Æ™iris ya rage ya takashiâ€.
Malam ya kalli Saddiqa dake cewa.
“Ai wlh shi Yah Mujahid shi yaja komai ta yaya zai rinƙa yiwa Fariyda wasu abubuwan a gaban mijinta,†Malam yace.
“Me yayi mataâ€. Da sauri Aunty Amarya tayi masa bayani, a hankali ya sauÆ™e numfashi tare da miÆ™ewa yace.
“Sadiq taso muje asbitinâ€. Daga nan suka fita. Bayan sallan isha wuraren Æ™arfe tara saura kwata, Goggo Dada ta kalli Fariyda dake miÆ™a mata Zaitoon dan mata wankan tace.
"Kije ki É—auko Zaid a bashi mgninsa ayi masa wankaâ€. Tana É—an kallonta ta kuma cewa. "Maganin ma in yasha yau dai ya Æ™are koâ€. Cikin sanyin baccin daya fara É—aukarta tace.
"Goggo Dada ina yakeâ€. Tana cire wa Zaitoon riga tace. "Yana sama wurin Mahmoudâ€. Da sauri tace. “A barshi kawaiâ€. Ummi tace. “Aa tashi ki É—aukosa a Æ™arasa mishi mgninsaâ€. Cikin tsaro tace. “Ummi ina tsoron zuwa canâ€. Cikin yaÆ™ini Ummi tace. “Babu abinda zai miki, kije ki É—auko yaro ki kawoshiâ€. Ganin yadda Ummi tayi magna cikin bada umarni ne yasa ta miÆ™e Goggo Dada tace. “Ki kai mishi abincinsaâ€. Ummi tayi saurin cewa. "Baza'a kai masaba in yaga dama ya sauÆ™o yaci in baiga damaba ya zaunaâ€. Haka ne yasa ta fita. A hankali ta tura Æ™ofar parlour nashi zuciya na bugawa, zaune ta hangoshi a inda yake tun kafin la'asar har yanzu a nan yake, yana jingine da jikin kujerar rungume da Zaid a Æ™irjinsa, idonsa na lumshe, a hankali take takun tare da É—an motsa lips É—inta tayi sallama, ganin yadda yayi shiru ne yasa ta tunanin bacci yake yi, haka yasa ta Æ™ara matsowa kusa dashi, a hankali ta É—an durÆ™usa kan guiwowinta tare da kai hannunta da nufin É—aga Zaid daga Æ™irjinsa, da sauri ta É—an ja da baya ganin ya É—aga Zaid É—in daga kan jikinsa ya kwantar dashi kan kujerar dake bayansa, har lau idonsa a rufe ruf, ta gefe ta É—an sunkuyo dan É—agashi tana faÉ—in.
“Ummi ne tace in kashi za'a bashi ragowar mgnins...†cikin tsoro taja numfashi da ya maƙele ragowar mgnar a maƙoshinta, ido ta zaro cikin tsoro saboda jin yadda ya fizgota jikinsa kan ƙirjinsa ta faɗa, tana yunƙurin tashi taji ya kuma harɗe hannunsa duka biyu kan bayanta yayi mata amintacciyar rungumar da tasata maida kai ta manna akan kafaɗarsa dan ba rungumar wasa yayi mataba rungumace mai ƙarfi tamkar zai maida ita cikin jikinsa, wasu irin tagwayen numfarfashi yake sauƙewa wani na korar wani, gaba ɗaya jikinsa ya fara tsuma.
Mutsu-mutsun takeyi da iya kar Æ™arfinta amman ta kasa iya kwace kanta, murya cike da tsoronsa tace. “Dan Allah ka sakeniâ€. Shiru bai tankataba sai ajiyan zuciya da yake sauÆ™ewa wani na korar wani. Hannunta ta kife kan kafaÉ—unsa ta fara É—an marinsa da É—an ragowar Æ™arfin da ya bar mata da rungumar da yayi mata, kai ta É—ago tana kallon fuskarsa da har yanzu take jazir da ita, sai idanunsa dake lumshe.
"Wayyo Allah Ummiâ€. Ta faÉ—a da Æ™arfi cikin neman agajin taimako, idonsa ya buÉ—e, haka yasa sukayi ido huÉ—u ganin launin idanunsa yasa ta kuma buÉ—e bakinta da Æ™arfi tace. "Wayyo Ummeeeyâ€. Sai kuma taja Æ™arshe sunan cikin maÆ™oshinta dan jin yadda ya haÉ—e bakinsa da nata, lip inta na Æ™asa yayiwa wani irin sahihin kamu ya fara mata tsotsar da yasa ta zazzaro idonta duka waje jiki na kerma take jujjuya kai tana ci gaba da dukan kafaÉ—unsa so take tayi ihun neman É—auki amman bai bar mata daman hakan ba.
Wani irin ƙarƙarwa jikinsa ya farayi tamkar mazari, sawunsa dake miƙe ya ware ya zama tana tsakiyar samunsa harɗe ƙafafun nasa yayi ya mata garkuwa ya kanainayeta yadda ko motsi bazata iyaba, hannunsa duka biyu yasa ya tallaɓe haɓarta, kallon da yake matane yasata rufe ƙwayar idonta tana mai jin yadda yake kissing tongue dinta tamkar zautacce. Hawaye da suka cika mata idone suka fara kwarayon mata ba ƙaƙƙautawa sai numfashi tsoro da takeyi a hautsine, da ƙarfi taja kanta lokacin da taji ya zare bakinshi daga nata, tafin hannunta tasa kan lips ɗinta tana gogewa ido na zubda ƙwalla ta fara magna cikin ƙosawada jin tsoro mai tafe da tsana muryar tafe da kuka tace......
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.