Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 39 of 49
Washe gari tunda sukayi sallan asuba duk masu tafiya suka fara shiri suka kikkimtsa komai, ƙarfe shida dai-dai motocin duk suka iso harabar gidan, a ƙalla mota goma, mutum bibbiyu a baya sai gaba driver da abokin aggo ɗaya, sai Prado ta amarya ita da Goggo Abu sai Zainab da Humarai.
Da sauri Sadiq ya matso kusa da Fariyda dake buÉ—e marfin motar kusa da ita yace.
"Aunty Fariyda ke gacan motar da zaku shiga aiâ€. A hankali ta juyo tana kallon luntsumemiyar Hillux black color mai tintek sai Æ™elli da sheÆ™in sabunta takeyi, murmushi tayi tunowa da yadda sukayi da Yah Mujahid ita tama manta Allah sarki ashe shi bai manceba, cikin farin cikin son tafiya a Hillux ta buÉ—e marfin motar da Aunty Saddiqa da Rashida suka shiga tana faÉ—in. “Aunty ku fito gacan Hillux Yah Mujahid ya kawo mana a ciki zamuje tafi daÉ—in tafiya.â€
Salma dake gefenta rungume da Zaitoon ne ta nufi Sadiq tana nuna musu box É—inta dana Fariyda, É—auka yayi yana isa kusa da motar aka buÉ—e mushi but É—in ta, ya sakasu, na Aunty Rashida da Saddiqa da suke haÉ—e ya É—auko yazo yasa a but É—in gefen motar ya dawo ya buÉ—e back seat yana faÉ—in.
"Bismillah Aunty Saddiqa ku shiga, kunga fa wasu har sun tada mota. Kai ta gyaɗa kana suka shiga ita da Rashida, Salma ta miƙa musu Zaid da Zaitoon kana itama ta shiga motsawa tayi da nufin shiga bayan sai kuma ta tsaya ganin Sadiq ɗin ya rufe ƙofar ya buɗe front seat yana nuna mata yace.
"Bismillah ke shiga nan dan karku matse a bayanâ€.
Matsowa tayi ta shiga ta zauna tana gyara zamanta ta juyo kanshi da sauri dan turarensa ya tabbatar mata wayene shi sai kuma ta zuba wa Sajensa ido cikin mmki take kallon shi sama da ƙasa ko a bacci aka tasheta ai zata gane shi a ko wanne yanayi ta ganshi.
Shi kuwa Mahmoud kanshi na sunkuye yake mata wani irin muradedden kallon gefen ido sai kuma ya É—an juyo kaÉ—an girarsa É—aya ya É—aga mata haÉ—e da........!
Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman da na watannan na maulud promo haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare bazaaawara ko budurwa, da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set É—in kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set É—in hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sa sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
HaÉ—ine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.
Idan kin sayi kaya in dai set É—in kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuÉ—in Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki.
0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 79
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
A hankali ta lumshe idonta fuska a yamutse ta buÉ—e idon ta tsaida kallonta kan fuskarsa da
Saka nose maks ga baƙin glass ɗinsa. cikin mamaki ta juyo kan Sadiq sai kuma ta jingina da kujerar dan ganin Sadiq ya maida ƙofar ya rufe yana faɗin.
“Allah ya kaimu lfyâ€.
Baba Malam dake gabansu yana ta jero musu addu'o'in isa lfy da neman kariya ta zuba wa ido, tana amsawa da amin kamar yadda duk Aunty Saddiqa suke amsawa a hankali motocin suka fara fita gidan, shine mota ta huku data fita, yana fita Motar Mujahid na shiga shida Yah Farooq da dake kallon motar dasu Zainab ke ciki É—an kaucewa saura motocin dake fitowa yayi. A jere suka biyosu a baya.
Zuciya cike da mamaki take kallonsa tamkar taga sabon halitta ta yaya akayi yasan yanzu zasu tafi? ta ina ya shigo? Malam ya sani kuwa? Me yake nufima to?.
Su Aunty Saddiqa kuwa da basu gane shiba shiru sukayi, sai Zaid ne ya zame ya isa jikin seat ɗin Mahmoud ɗin yana leƙo fuskarsa yace.
"Appiyâ€. Ya salam shine abinda Aunty Rashida ta faÉ—a a ranta, Aunty Saddiqa kuwa Æ™asa tayi da kai ganin Zaitoon ta rarumo Zaid ta tsaya kusa dashi tana faÉ—in.
Owowo Appiy!â€. ÆŠan juyowa yayi yana shafa kansu cikin so da kulawa yace. "Hello my happiness kunyi missing Appiy ko?â€. Da sauri duk suka miÆ™a mishi hannu suna Æ´ar dariya harda kerketawa. Jawosu gaba yayi, maÆ™ale masa wuya sukayi Zaid ta gaba Zaitoon ta gefen kafaÉ—arsa, yana kissing Cheek dinsu ya É—an kalli Aunty Saddiqa da tayi kamar bata cikin motar yace. "Our Aunty Barka da safiyaâ€. Da sauri ita da Rashida sukace.
"Barka dai Appiyn Zaid yasu Abba da Ummi ya Æ™arfin jikiâ€. A taÆ™aice yace. “Alhamdulillahâ€. Salma na gyara riÆ™on wayarta da take magna da Salim tace. "Appiyn Zaid ina kwana ya jikiâ€. Ba tare da ya kalletaba yace. "Alhamdulillahâ€. Cikin girmama kai da kunya Saddiga tace.
"Appiyn Zaid ka shiga É—awayyinia damu kai da ba isashshen lfy ba zakayi Long journey damu Form Kano 2 Taraba ai tafiyar bata wasa baceâ€. Yana kallon titin yace. “Ba komai Aunty Saddiqa, Allah ya kaimu lfyâ€. Amin sukace baki É—ayansu.
Daga nan ba wanda ya kuma magna sai danna waya shi kuwa gyara zamansa yayi da kyau yaci gaba da driving cikin iyawa da ƙwarewa, ita kam Fariyda har lau ko ƙala bata ce masaba, sai wayarta take jujjuyawa a hannunta.
Ido ya ɗan zuba mata fakaice, jin alamun yana kallonta ne yasa ta ɗan juyo kanta, ganin wani irin shu'umin kallon yake matane yasa tayi ƙasa da idonta haɗi da tura ɗan lip ɗinta tace.
"To ina kwanaâ€. Yana miÆ™a mata Zaitoon data fara gyangyaÉ—i yace.
"Sai na roÆ™a koâ€. Amsar Zaitoon tayi ta miÆ™a Salma tana cewa. "Ke gasu karÉ“i saida nace zan barsu a gida ai kika wani nace kika addabeni sai in É—aukesu harda su Aunty Saddiqa na tayakiâ€. Amsar Zaitoon tayi tana murmushi haÉ—i da Æ™ara yin Æ™asa da muryarta tace.
"Wallahi babe Appiyn Zaid ne gashi nan dashi muke tafiyaâ€. Tayi mgnar can Æ™asa ko Aunty Rashida dake kusa da ita bata jitaba. Shi kuwa Salim dariya yayi yace.
"Hmmm lallai kam na yarda Mahmoud É—an air ne na mijin duniyaâ€. Shi kuwa Mahmoud baki ya É—an taÉ“e yana gyarawa Zaid kwanciya a jikinsa yaci gaba da tuÆ™i. Aunty Saddiqa ne ta É—an É—ago kanta ga mamakinta har sun iso Wudil cikin mutuntaka tace.
"Appiyn Zaid kawoshi nan, kana driving kuma ga yaro a Æ™afaâ€. Fariyda tayi saurin sunkuyowa ta É—aukeshi ta miÆ™awa Aunty Saddiqa.
Gyara mayafin tayi dare da musukutawa ta gyara zamanta ta É—an karkace gefen jikin marfin motar saboda masifeffen sanyin Ac daya kwarara musu a motar, ga kuma sanyin hunturu na December to January da ya rufe weather da hazo.
Cikin ƙwarewa ya wuce motoci ukun gabansa dan gudun Hillux ɗin ya zarta nasu.
Numfashi mai sanyi suka fesar a tare lokacin da ya kunna musu sautin karatun Alqur'ani mai girma na Sheikh Afif Muhammad Tajj cikin suratul Baƙara. Rashida Charting takeyi da Khadijah tana faɗa mata sufa Mahmoud ne yazo kawosu sune a cikin Hillux nan.
Aunty Saddiqa kuwa jingina kai tayi jikin kujerar tana bin sautin karatun Alqur'ani mai girma.
Ita kuwa Salma har yanzu waya take yi da Salim.
A ƙalla tafiyar awa biyu ana uku sai gasu a Jigawa. Time Fariyda ta duba sun taso ƙarfe bakwai dai-dai na safe yanzu tara da rabi gasu cikin Jigawa.
ÆŠan juyowa tayi tana kallon motar su Raihana da take bayan tasu, sai kuma sauran da suke can É—an baya.
Shigarsu ɗan gargadar ne yasa duk suka ɗan gyara zama duk da ba wani jin gargadar sukeyi ba. Juyawa yayi ya ɗan kalleta, sai kuma ya maida hankalinsa kan titin, ɗan ronƙofowa yayi ta kanta, hannunsa yasa ya jawo seat belt ido ta ɗan rumtse lokacin da ya ɗan kafa guiwar hannunsa kan caɓɓullenta.
"Ahshhh Appiyn zafi faâ€. Ta faÉ—a cikin sasssyan sauti. Da sauri ya É—an janye hannunsa yana saÆ™ala mata seat belt É—in kanshi na kusa da kafaÉ—arta bakinshi ya É—an manna da kunnenta a hankali yace. "Ki zama jaruma mana, me na wannan rakin, muryar nan da ashhhhhhhh zasu sa in saki siteri faâ€. Baki ta É—an tura a hankali tace. "Allah da zafeeh faâ€. Ta faÉ—a tana rau-rau da idonta.
Hannunshi yasa yana shafa kanta yace.
"Oh so Sorryâ€. Aunty Saddiqa kam zuwa yanzu ji take kamar tayi naso a cikin motar, Aunty Rashida kuwa murmushi tayi tana gayawa su Aunty Khadijah duk motsinsu a charting da sukeyi.
Salma kuwa É—an guntun video tayi musu ta turawa Salim tana cewa kaga zahiri ko. Ƙara manna gefen fuskantar yayi da nasa a hankali ya fara goga sajensa kan wuyanta murya can Æ™asa yace. “Har yanzu yana zafi?â€. Ya Æ™are maganar yana yin Æ™asa da hannunsa kan caɓɓullenta ya fara shafawa cikin raÉ—a yace.
"Sorry ya bari koâ€.
Tana gyaÉ—a mishi kai haÉ—i da janye jikinta ta É—an ture kanshi daga kafaÉ—arta tace. "Appiy kalli gabanka driving kakaye faâ€. A hankali yace mata. "Toh ya bar zafinne?â€. Da sauri tace.
"Eh ya bariâ€. Madadin ya kalli gaban titin sai ya sunkuyar da kanshi yana kallon kan Papi É—insa da yake bayyana masa cikar lfyarsaâ€. Fuska ya É—an tsuke kamar bashi ba ya kuma ci gaba da tuÆ™in.
Shiru sukayi ba motsin komai sai gudu da yake tsulawa, a ƙalla awa biyu kiran Aunty Sadiya da ya shigo wayarta ne ya katse musu shirun.
"Ke wai ku kuna ina ne kamâ€. Aunty Sadiya ta faÉ—a.
Tana kallon Aunty Aisha dake gefenta a hankali tace.
"Muna kusa da ku ai kune a bayan su Raihana koâ€. Da sauri tace.
"Mujahid É—in ne yazo da wannan uban Hillux É—in ya É—aukeku, ni baki gayyaceni ba ai da nima nan zan shigoâ€. Ƙasa tayi da murya tace. "Ba shi bane bafa. Appiyn Zaid neâ€. Dariyar shaÆ™iyanci da Aunty Sadiya da A'isha sukayi ne yasa ta katse kira tana tura lip É—inta na Æ™asa juyowa tayi kanshi jin yadda yaja numfashi haÉ—e da yin miÆ™a, harshensa ya É—an zaro haÉ—e da karkaÉ—awa a hankali yana É—aga mata gira alamun. “Ya daiâ€. Kauda kai tana Æ™ara rufe jikinta. Kai ya jinjina yana mai ci gaba da tuÆ™insa, su kuwa a baya kai baka ce da mutum bama, kunyar shiga motar surki tasa duk sun takure, Salma ce ke ta famar waya da Salim É—inta suna gulmarsu Fariyda.
A hankali ta juyo ta kalleshi lokacin da suka iso Darazau dara birnin bauchi, cikin ƙosawa da masifeffen sanyin da tsuma tace.
"Appiy a kashe Ac nan mana, sanyi har cikin Æ™ashi nafaâ€. Kallon baya yayi ta mirror a hankali yace. “Su ai zasuji zafiâ€. Ya Æ™are maganar yana zare suit É—insa ya miÆ™a mata haÉ—i da cewa.
“Sa wannanâ€. Sanyin da takeji ne yasata amsa ba musu, hannunsa yasa ya É—an karkarta akalar mafesar sanyin gefe kaÉ—an. Sai kuma yaci gaba da driving yana kallon time har sha biyu ta kusa, cikin kamala yace. "Aunty mu tsaya anan kuyi breakfast ko sai mu shiga Gombeâ€. Cike da kamala Aunty Rashida tace. "A'a mu Æ™arasa cikin Gombe zaifi mun Æ™ara rage tafiyaâ€. Yana Æ™ara taka motar yace. "Okayâ€. Salma ne ta matso ta miÆ™a mata waya tana faÉ—in. “Fariydah Yah Salim na mgnaâ€. Amsa tayi cikin Muryar da ta fara disashewa alamun mura da sanyin AC ya sakarmata tace. "Hello Uncle Salim ya gidaâ€. Yana dariya yace. “Gida dai kam da daÉ—i kin É—auke min mata kin É—auke min É—an uwaâ€. Cikin sanyin muryar muran daya rabke mata murya tace. "Kahuta da masifa ai yau sai dai yayiwa titi faÉ—an gashi sai fesa gudu yake yi kamar zamu tashi samaâ€. Da sauri yace.
“Ai shiyasa Abba baya barinsa yayi driving É—in Long journey dan gudu da yake yi kuma ba damuwarsa bane yana gudu in yaji bacci yace muku zai yi na 5 to 10 minute kuma fa yana tuÆ™in dan haka kisa masa ido sosai da kinga ya jingina kai da seat yayi shiru to tadashi, dama shi yasa nace a baki wayaâ€. Cikin gamsuwa dan ta sanshi farin sani da bacci in yaga dama a tsayema bacci yake yi, haka yasa tace. "In sha Allah zan kulaâ€. Yana dariya yace. “Bashi wayarâ€. Fuska ya tsuke lokacin data miÆ™a masa wayar yace.
"Baka da number taneâ€. A hankali ta miÆ™awa Salma wayarta, jin wayarsa na Vibrating Fariyda tace. "To ya kira ka aiâ€. Yana kallon ya amsa wayar.
"Dan Allah ka kulla da irin tuÆ™in da zakayi ka daiga ka kwashe mana mata a mota, wlh da nasan can zaka tafi da na bika yau kwana nawa ka rabani da Madam sannan ka zille kabi taka ni ka barni da rungumar pillow dan haka ka kula da tuÆ™i ka dawo mana da matanmu lfy karkayi bacci a motaâ€. Kwaffa yayi a ranshi yace. "Ina wannan mayataccen zai barni in samu natsuwar bacci ya addabeni da tsallen zalamaâ€. Ya Æ™are maganar zucin yana kallon Papi É—insa, a fili kuwa tsaki yaja tare da cewa. "Kayiwa Sulaiman wannan bayaninâ€. Daga nan ya katse kiran.
Shi kuwa Salim shiru yayi yana nazartar kalamansa murmushi yayi dan in ta kintata dai-dai to zai tasa Sulaiman ne tafiyar.
Ƙarfe sha biyu da rabi suka isa cikin babban birnin Gombawa ɗiban fari ba'a kwana dasuba a tashi dasu Gombe doma.
A tare suka sauke numfashi mai cike da salama da nishaÉ—i lokacin da suka shigo cikin City Star Restaurant din Gombe.
Abubuwan da akayi ta dire musu suka zubawa ido ganin sai ƙaro wasu akeyi ne yasa Aunty Saddiqa saurin dakatar dasu.
Shi kuwa Mahmoud da bai buɗewa Fariyda front seat ɗin ba ya hanata fita, har Saida su Raihana suka iso wanda dama motarsu ke manne da nasu bamba to bamba, bayan duk sun shigane, ya buɗe mata yana, hannunsa ya miƙo mata dan ɗan tudun motar kauda kanta tayi ta sauƙo tana tura baki, hannunta ya kamo baya ya dawo ya buɗe but din motar, basket ɗin da Aunty Amina ta haɗa mashi tun ƙarfe huɗu na asuba da ya fito masallaci yaje ya amsa ne ya ɗauka. Cike da mmkin lamarin ƙyanƙyamin shi ta bishi a baya dan hannunta da yake je.
VIP side ɗinsu na matakin ƙarshen suka shiga, ajiye basket ɗin yayi, yana sauƙe numfashi yace.
"Farriyyha yunwaâ€. Dai-dai lokacin Sulaiman ya shigo, É—an miÆ™ewa yayi yana kallon Sulaiman É—in, da sauri Sulaiman É—in ya Æ™araso inda yake side hug suka yiwa juna cikin so da shaÆ™uwar jini, kafaÉ—ar Sulaiman É—in ya É—an buga sai kuma ya miÆ™a masa car key É—in nasa yana faÉ—in.
"Kazo da shiri ai ko, ga key ka kwashi box uku ka bar É—aya Pink collar É—in na, sauran ka maidasu motarkaâ€. Murmurshi mai cike da jinjinawa Æ™arfin halin Mahmoud Sulaiman yayi yana kallon Fariyda yace.
"Kinga mijinki zai maidani driver ko, ni ban san da tafiya ba, ban shirya mata ba, ga aikin yamin yawa a office ya kuma ce dole in zo in É—auki su Aunty Saddiqa a motata mu tafi Gembu membilaâ€. Cikin mmki take kallon shi, cike da alamun tambaya gashi taji yace a bar mata box É—in a motarsa.
Ɗan buge ƙeyar Sulaiman yayi yace.
"Kaje ka shiryasu, kazo ga lunch Mom Hafiz tayi manaâ€. Murmurshi yayi ya juya ya fita. Ita kuwa Fariyda É—an gyara zama tayi tana kallon shi dan murar da tayi mata kamun gaske yasa muryarta disashewa. gashi sai atishewa taketa fesawa.
Basket É—in ya tura mata gabanta yana kallon yadda ta turo leÉ“en Æ™asa, murya a disashe tace. "Nifa tare dasu zan tafiâ€. Fuska ya tsuke cikin bada umarni yace. "Ki samin abinciâ€. Plate ta zaro ta fara zuba mishi abincin.
Jawo plate da bowl É—in yayi gabansa ya fara ci, ido ta zuba mishi tana kallonsa kamar ta samu madubi.
"Akwai abinda na sace mikine kike nemansa a jikinaâ€. Ya tambaya ba tare da ya É—aga kaiba, baki ta tura a hankali sai kuma tayi saurin kauda kanta dan atishawar data zomata.
“Kiyi ta kallon mutum ba tausaywa kina tura wannan É—an lip É—in dan neman tsokana, in ance miki mayya ki fasarrashi ta wani wurin da ban ki kama kuka, bayan duk kin lashe zuciyar mutum.â€
Ido na cikowa da kwalla tace.
"Ni dai ba mayya nace, kuma ni ban kalleka ba, mema zan kalla a jikinkaâ€.
ÆŠan É—ago kanshi yayi yana kallonta sai kuma ya jawo hannunta ya É—aura kan mararsa a hankali yace.
"Shi zaki kalla mana kinyi missing nashiâ€.
Da sauri ta fizge hannunta haÉ—e da kefe kanta kan table murya a É—an disashe tace.
"Bana soâ€.
basket É—in ya tura mata cikin kwaikwayar muryarta yace.
"NI ina so, kuma dole sai an bani in anÆ™i inyi Allah ya isa kuma an san dai Allah ne yache a bani ko a shiga wutaâ€.
Kuka ta fara cikin sanyi tana É—an bubbuga sawunta kaÉ—an.
A hankali ya É—aura hannunsa kan fuskarta yana shafawa cikin tattausan lafazi yace.
"Yi shiru in sha Allah wuta bata da rabo a jikinki, kici abinci, daga nan mu da tsayuwa sai a Taraba wata Æ™il kuma zamu kai 6 to 7:00 pm kafin mu isaâ€. Tana longwaÉ“ar da kai tace. “Bazan iya ciba, mura ya riÆ™e min wuyaâ€. Wayarsa ya É—an zaro yayi rubutu kaÉ—an ya maida ta ajihu, jim kaÉ—an aka kawo mata zazzafan ferfesun kaza da yaji yaji da citta, kanamfari sai kamshi yake bazawa.
"Tura mata kusa da ita yayi, yana amsa kiran Yah Nasir daya shigo.
“Alhamdulillah Yah Nasir muna cikin Gombe, in munyi salla zamu wuceâ€. Sai kuma ya É—an yi shiru yana kallonta yace.
"Muryarta bata fita mura ya kama mata wuya, wanne maganin ya kamata a saya mata?â€. Kai ya jinjina haÉ—i da cewa.
"Ok to ba matsala Yah Nasir sai anjimaâ€. Daga nan sukayi sallama, duk yadda ta kai ga son cin abinci abin yaci tura.
Shigowar Sulaiman ne ya miƙa mishi basket ɗin ɗaya side ɗin in da Raihana da angonta suke ya shiga.
Bayan sun gama komai, sunyi salla.
Suka fito a tare, Aunty Saddiqa dake waya da Adda Nana tace.
"Tab ai mu a wani Restaurant din muka tsaya amman muma yanzu mun fito.
Suka ƙare maganar suna shiga motar Mahmoud ɗin.
Itama Fariyda da sauri ta shiga a ranta take cewa.
"Bari mu ga dai iya tsaurin idonshi ko zai zo ya koresu a motar san ne sarkin marowatan motaâ€. Salma dake bakin Æ™ofar ya kalla a fakaice sai kuma ya É—an juya yana kallon Sulaiman da yake ta kallon Humaira da zata shiga motar amarya murya a dake yace.
"Mrs Salim ga motar Sulaiman zai rakamu nan kamar kun matsuâ€. Da sauri Aunty Saddiqa ta buÉ—e side É—in da take tana faÉ—in.
"Nima zan koma canâ€. Aunty Rashida ma ajiye Zaitoon tayi kusa da Zaid da Aunty Saddiqa ta kwantar tace.
"Eh gskya bari muje canâ€.
Suka nufi motar Sulaiman ɗin suna dauƙe ajiyan zuciya ko ba komai zasu sake.
Da sauri Fariyda tace.
"To ke Salma shiga nan É—inâ€. Kai ya jujjuya ido a tsaye yace. "A'a taje canâ€. Dariya Salim dake jin duk abinda suke cewa yayi yace. "Babe je motar Sulaiman dan wannan yau babu sarki sai Allah ko ta ina bazai É—aga Æ™afa ba ku barshi da matarsaâ€. Murmurshi tayi ga juya....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.