Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 40 of 49

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,

idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA

Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘🤝

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 80
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

*Akwai garaɓasar ta musamman Daga yau 25 November zuwa jibi 27 November. Dahuwar kaza da tsumi da garin kafi ɗinki da turaren tsuguno harda kaca-kaca duk a 18k 18k kacal fa... set ɗin maganin mata na 50k 45k na 45k 40k na 40k 35k na 30k kuma 27k na 20k 18k. Manyan set kuma na 60k 70k 80k 90k 100k du su akwai ragin dubu bakwai-bakwai. Daga na 110k 120k 130k 140k 150k duk akwai rongomin dubu goma-goma a ciki in kinaso ga account 0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo Evidence ɗin ki ta nan 08069423567 magani Infection Kuma na 10k 9k na 15k 13k kawai tura kuɗinki da number da'a saka jikin kayanki da sunan garin da kike*

Tana isa wurin motar Sulaiman ɗin, gaba Sulaiman ya buɗe mata ta shiga ya maida marfin ya rufe Aunty Rashida da Saddiqa kuwa suna baya sai dariya sukeyi suna kallon Fariyda data kwaɓe fuska ta tura baki.
Shi kuwa Mahmoud yana tsaye gefen ta.
Hannu Bashir ya bashi suka gaisa cikin girmamawa yace.
“Mun gode da ɗawainiya fa Daddyn twins mun saka tafiya baka hutaba motarka bata hutaba sannan komai ka biya kuɗinshi harda na waɗanda suka tsaya a wancan Restaurant din Ngd big broz Allah ya ƙara buɗi da kariya”. Cikin kamala yace.
"No ba komai ai yiwa kaine”. Daga nan duk suka shiga motocin, har sun fara tafiya yayi saurin tsaida Sulaiman haka yasa motarsu Raihana da nasu Aunty Sadiya tsayuwa, a hankali ya fito baya ya buɗe ya ɗauko Zaitoon da Zaid.
Front seat inda Salma take ya buɗe fuska a tsare ya miƙa mata Zaitoon yana faɗin.
"Kuje wurin Aunty ko, MRS Salim ku riƙesu wurinku Mom ɗinsu ba lfy, mura bazata iya kula da suba, ni kuma zan yi driving”. Da sauri ta amshi Zaitoon ta miƙawa Aunty Rashida ita kuma ta amshi Zaid Sulaiman yace.
"Hmmmmmm”. Hararansa yayi kana ya juya ya shiga motarsa.
Dariya Aunty Aisha tayi lokacin da Salma ta amsa call É—inta tace.
"Hmmmm kuma ɗin an juyeku a wata motar ko, mutum na son keɓewa da matarsa kun takurashi gashi ai ya nemo muku driver shima naga sai wani kallon Humaira yake kamar zai manna idonsa a kanta”. Dariya tayi tace.
"Ke dai Allah ya kaimu lfy akwai labarai”.
A babban pharmacy É—in A.A. Aliyu yayi parking tana kallon duk sauran motocin suka wuce.
Jim kaɗan da shigansa ya fito riƙe da ledan maganin da Yah Nasir ya turo masa a rubuce ya saya mata.
Yana shiga suka tafi, tafiya kaÉ—an suka tsaya a gaban wani babban shago.
Drinks ya saya sai kuma Admiral mai ɗan karen sanyi roll ɗaya da mara sanyi roll ɗaya, sai kuma botle water shima roll ɗaya sai tarkacen su chocolate da cookies, da dai sauransu, ko inda yake bata kallaba sai duƙunƙunewa tayi wuri ɗaya dan har yanzu bai kashe Ac jarabar nan ba, a babban tukubar Al'KASIM ya tsaya gasashshiyar zabuwa aka naɗe masa kana ya tsaya gefen masu fruit suma ya saya duk ya jibgesu a seat ɗin baya.
Ya shiga motar ya ja a saba'in É—an gudun AC ya rage ya bar kaÉ—an.
Cikin 26 minutes sai gashi duk ya wuce motocin su Har da tasu Ango da amarya da Sulaiman sune dai biye dashi a baya.
Admiral ya zaro mara sanyi ya buɗe mata dai-dai lokacin da suka shigo cikin Kumo miƙa mata yayi, kai ta jujjuyawa alamun a'a fuska ya tsuke yace.
“karɓi kishanye ko kuma yanzu in saki yi suck Da sauri ta amshi gorar, kai ya ɗan jinjina haɗi da ci gaba da driving yana ɗan kallonga, gyara zamanta tayi ta fara ɗan sha, haɗe da tura ɗan baki, ido ta ɗan lumshe dan ba ƙaramin daɗi Admiral ɗin yayi mataba.
Tuƙin yaci gaba dayi yana ɗan lallonta Time to Time, tana ɗan Sipping Admiral ɗin, lokacin da suka iso Kaltingo ne ya juyo ya kalleta da kyau idonshi na kanta yace.
"Komai zakici sai kinyi wasa, ba abinda kike bawa mahincin ki yima irin cin da zaki samu gamsuwa, kiyi ki shanye kisha mganinki”. A hankali tace. "Nifa na warke ba sai nasha komai ba”. Ta ƙare maganar tana ɗan Sipping guntun Admiral ɗin. Har lau idonsa na kanta yace.
"Hmmmm gudun magani ko, dole kuma ki sha”.
Ledar zabuwar ya jawo ya miƙa mata yace.
"In kin warke ci wannan in Kuma baki ciba dole kisha magni”. Amsar ledar tayi tana shaƙar ƙamshin zabuwar, dan gudun shan magani yasa ta ɗan fara tsakurar wurin farin tsokar tana ɗan ci haɗe da Admiral ɗin tana ɗan kallon motar su Raihana dake bayansu data Sulaiman dake can baya.
Haka dai tana ci kamar zatayi kuka har ta shanye goran Admiral É—in, sassayan gyatsa tayi hadi da hamdala lokacin da suka shigo yankin Adamawa zafin weather É—in Adamawa ne yayi welcoming nasu da É—umin mai haÉ—e da zafi duk da wai lokacin sanyine, a hankali ta maida ledan zabuwar baya, tana É—an gyara zama tace.
"Appiyn zafi”. Ac ya sake musu dan shi ya fita jin zafin ma, dama dan itane ya rage.
Ledan A.A Aliyu Pharmacy ɗin ya ɗauko ya zaro kolban maganin da hannu ɗaya ya ɓalle marfin ya juyo kanta fuska ba wasa yace mata.
"Haa”. Kwaɓe fuska tayi ido na kawo ruwa ta buɗe baki da nufin yi masa magiya ya manna mata bakin ƙolbar a baki, ya ɗan zira mata ruwan maganin, zaƙinsa da ɗan yaji-yajinsa yasa ta haɗiye, siyaya mata ya kumayi, da sauri ta haɗiye tana janye kanta tace. "Appiy zai min yawafa, rabin marfi ake banifa shima sai ya bugar dani yana kallon adadin da ya batan wanda bazai gaza 15 to 20ml bane yasa ya rufe ya maidashi shi baya.
Apple ya miƙo mata ganin tana ta ɗan yawo da harshenta cikin bakinta, amsa tayi ta fara ci, tana ɗan latsa wayarta. Shigowarsu Sabana ne yasata ajiye wayar tana kallon dajin Allah daya shimfiɗe da ni'imar raki iya ganin mai hange, sai kuma Fulani makiyaya dake sheidawa dukkan matafiyi sun shigo yankin Aliyu Mustapha garin Jaɓɓama Jippu jam garin fullo be nage. Garin kosam da dakkere, ƙarfe uku da kwata tayi musu cikin garin Numan gefen yanki rigar su Ayshan Yah Sheikh.
Suna barin numan ta fara jin idonta na lumshewa dan maganin ya ɗan fara jiƙa.
Ƙarfe huɗu dai-dai tayi musu a Gurore zongon baƙi garin kazo nazo. Daga Guroren ne suka yanka suka ɗauki hanyar taraba dan hanyar ta ɗanfi kyau akan gefen ta numan.
HuÉ—u da kaÉ—an suka iso Mayo Balwa garinsu Fati yar asalin mayo Balwa.
A nan suka tsaya a wani gidan mai suka ɗan ƙara mai a motocinsu masu buƙata sukayi buƙata, suna gama fita sauran motocinsun na isowa.
Tunda suka shiga ta jingina kai jikin marfin motar ta lumshe idonta saboda wani irin mayataccen bacci da yayi mata dirar mikiya jikinta duk ya sake, tafiyar awa ɗaya yayi a haka, numfashi ya ja ya fesar gefen titin ya ɗan sauƙa ya tsaya kaɗan jawota jikinsa ya mannata da fakaɗarsa kanta na kan ƙirjinsa, cikin nauyin baccin ta sauƙe numfashi tana ƙara maƙale mishi cikin alamun ta bugu dan yasa tayi mankas da maganin murar daya ɗura mata.
A haka dukaci gaba da tafiya.
Alhamdulillah ƙarfe bakwai dai-dai tayi musu ta cikin Taraba.
A wani Restaurant suka tsaya sukaci suka sha kana sukayi sallan magrib da isha.
Daga nan kuma suka É—auki hanyar Gembu membila.
Duk da cikin buguwar bacci take, suna shiga yankin Gembu membila ɗan karen sanyinsu mai ratsa jiki ƙashi da jijiya yasa ta ƙara takure jikinta, haka yasa ya ƙara jawota jikinsa da kyau, sit belt ɗin ya haɗe shi da ita duka a ciki, yaci gaba da tuƙi dai-dai misali dan yanayin hanyar haka yasa duk suka tafe a jere bamba to bamba, motar su Aunty Amarya ne gaba, sai tasu Raihana amarya da ango sai kuma ta Mahmoud ɗin sai Sulaiman dake binsa a baya, sai sauran suma duk suna jere. Suna tafiya cikin sanin tsarin hanyar garin.
Ƙarfe sha biyu saura suka iso cikin garin Gembu membila.
Da mamaki Sulaiman yabi motar Mahmoud É—in da kallo ganin ya yanki hanya ya bar hanyar da suke kai É—in.
Kai ya jujjuya kana yabi bayan motar su Raihana.
Daga nan suka hanyar gidansu Ango Bashir

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.