Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 45 of 49
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 84
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Mutanen Arewapen ayi following na a latsa min like
https://arewapen.com/u/garkuwa
"Wai me sukewa dariya ne? Me yasa Mujahidin É—in ya fita ko gaisawa bamuyibaâ€.
Sadiq da dariya ke son kwabce masa ya miƙe yana danne dariya ya fita dan tsoron kar Mahmoud yayiwa Mujahid wani abu da ya faɗo masa a rai.
Farooq kuwa ƙanwarsa Salma dake bawa Arɗo Habu labarin yake harara yana faɗin.
"Ku dai in kun san abun mutum ya shiga uku more Especially ke da Aunty Rashidaâ€.
Hajja inna kuwa kwaffa tayi tace.
"Ni kam ba basa son juna baâ€. Aunty Saddiqa tace.
"Na rabaki da faÉ—in haka Hajja inna ai su irin nasu salon soyayyar kenanâ€.
Acan waje kuwa da sassarfa mai haɗe da gudu Sulaiman ya isa inda ya hagon Mujahid na zaune cikin motarsa, Mahmoud kuwa na tsaye riƙe da marfin motar wani irin matsiyacin kallon tsana yake auna masa murya a harzuƙe cikin isa yace.
"Kai kace mayen matane kai ko? Matan ma matatace abun harin ka ko?â€. Cike da tsoro Mujahid ke jujjuya kai kamar irin wanda ubansa ke masa faÉ—a, shi kuwa Mahmoud harara ya auna masa yana gyara riÆ™onsu Zaid haÉ—i da faÉ—in.
"No kamaci gaba da harinta, wlh tallahi sai na É“alla duk wani Æ™ashi na jikinka, in zubda maka haÆ™ora duka idon da suke kalle min mata sai na tsiyayesu ko a shari'a bani da laifi in Kuma kanaga bazan aikataba ci gaba da kallon taâ€. Murya cike da karaya yace.
"Kayi haÆ™uri ni wlh ban san baka saketabaâ€. A daÆ™ile yace. "Dama can uban waye ne yace ma zan saketa ko na saketa, kai an gaya ma ko mutuwa nayi kurwata zata barka ka aurarmin matata ne, ai wlh tun ranar da akace an É—aura mata aure dani ta harta maka kenan har gaban abadanâ€. Yana Æ™ara matsawa can cikin motar yace.
"Ni wlh ban sani bane kuma bani ba ita wlh ko gidanku bazan Æ™ara zuwaba ko magna zan daina yi mataâ€. Da Æ™arfi ya rufe marfin motar gib haÉ—i da cewa. "Da kace kai shegene kaine mai hancin jin Æ™amshin turaren matata da yake kai É—an iskane a gabana wai zaka kama mayafinta zaka sunsuna ai wlh ka sake gigin matsowa kusa da ita ko zama inda take wlh zan kasheka banzaâ€.
Isowar Sulaiman ne yasa Mujahid sauke numfashi mai nauyi.
Hannu Sulaiman yasa ya kamo nashi yana faÉ—in.
"Please dan Allah kayi haÆ™uri karkace komaiâ€. Harara ya auna masa ya miÆ™a masa su Zaitoon haÉ—i da buÉ—e motarsa dake gefe ya shiga.
Dai-dai lokacin ta iso wurin ido ta rinƙa jujjuyawa sai kuma ta juyo a sukane jin yadda ya ja dogon tsaki tare da buɗe front seat fuska ba wasa yace.
"Shigo mu tafiâ€. Sai kuma ya kalli inda Mujahid yake kwaffa yayi ganin ko kanshi bai É—agoba, jin yadda ya mata magna cikin kaushin muryane yasa ta matso kusa da motar tana faÉ—in.
"Yau nefa dinner kuma in anyi sallan azahar ne zamu tafi can taraba, muje mu ga gidanta nacan mu shirya da dare za'ayi dinner É—in kuma kace mu tafiâ€. Fuska ba wasa murya faÉ—ace yace.
"Zaki shigo mu tafi ko sai na fito na soke pala palan kunnunwansa da ya baza yana jin muryarkiâ€. A hankali ta shiga motar dai-dai lokacin kuma Sadiq ya iso, da hannu yayiwa Sadiq alamun yazo.
Cikin girmamawa ya iso kusa dashi yana faÉ—in.
"Gani Yah Mahmoudâ€.
Yana kallon ta inda Mujahid yake yacewa Sadiq.
"Ka amshi su Zaid ka kaiwa Mrs Salim su, kuma in kunzo Taraba kai zaka koma da motar Sulaiman, shi kuma zai tafi da tawaâ€. Ido Sulaiman ya zuba mishi yana faÉ—in.
"To kai da me zaka komaâ€. Ko Æ™alla bai ce maiba yayiwa motar key ya bar farfajiyar gidan.
Dariya Salma tayi tana amsar su Zaid Sadiq yace.
"Wai ashe dama kece Mrs Salim, wato ko sunanki ma bazai kiraba kai Guy nan Duniya ne akwaishi da class ga ƙwarjini da kare girma. Yah Mujahid nacan raɓe a mota yayi shiru kamar wanda ubansa yayi masa faɗa.
Farooq ne ya miƙe yana faɗin.
"To kuma zamuyi gaba fa dan naga tafiyar Gembu 2 Taraba kamar ya kusa kano to Gombeâ€.
Miƙewa su Adda Nana sukayi suna faɗin.
"Muma muje abokan suna jiranmu a waje mun barsu kamar drivers É—in mu ba daÉ—iâ€. Nan sukayi sallama da kakannin nasu, suna fitowa suka shiga gidan kawunsu yayan Mamy, daga nan gidan Aunty Jamila sukaje, acan suka samu Ango Bashir da amarya sun kaiwa Aunty Jamila ziyara daga nan kuma suma gidan Hajja inna zasuje dan daga tafiya dinner zasu tare a gidansu na taraba su da Gembu kuma sai ziyara.
Ƙarfe ɗaya dai-dai na rana zaune yake tsakiyar gadon ya miƙe sawunsa tana kwance tayi pillow da sawunsa a dolen da yasata ta kwanta tayi bacci haka tana ƙumƙuni da kukan takaicin yadda ya hanata zama cikin ƴan uwanta a haka bacci yayi awon gaba da ita.
Duk jikinta na cikin duvet É—in sai kanta kawai da yake kan cimyarsa É—aya tana fuskarsa É—aya gefen kuma system nashi ne a kan pillow yana daddannawa sai woyoyinsa dake kan bedside drawer.
A hankali ta ɗan gyara kwanciyarta haɗi da miƙar da hannunta ta zagayo ƙugunsa tana kifa kanta kan mararsa.
Numfashi mai nauyi ya sauƙe jin ana Knocking yasan Sulaiman ne dan shi ya uzzura masa da kira yana son magna dashi wayarsa ya ɗaga ya kira Sulaiman ɗin yana ɗagawa murya a daƙile yace.
"Sai ka gwada buÉ—ewa ai sai in kaji bai buÉ—u bane kafin ka uxzuramin da buguâ€. Yana kaiwa nan ya katse kiran, murÉ—a handle É—in Æ™ofar yayi haÉ—e turawa bakinsa É—auke da sallama.
Yana ƙara rufe jikinta ya nunawa Sulaiman ɗin kujera, tun kallon forko da yayi masa bai kuma kallonsa ba har ya zauna Admiral dake kan table ɗin dake gaban kujerar ya ɗauka ya ɓalle marfin yace.
"Yaushe zaka koma?â€. Yana danna system nashi yace.
"Kana da matsala da komawata ne?â€. Fuska a haÉ—e Sulaiman yace.
"Eh ina dashi wai dan Allah kai Papi wacce iriyar zuciyace gareka, nidai kasan bazan iya abinda kai zaka iyaba, kasa an kama Sa'ad an rufeshi da manyan hujjojinka da kai ka bashi damar yin haka ka dawo kace yana neman matarka, ka haÉ—a harda Faisal ni ko ganinsa ban taÉ“ayi ba, iyaye Sa'ad ni suke sawa a gaba da neman alfmar a basu belinsa kasa an hana, shima Faisal É—azu yayansa yake ta kirana akan su beli suke so, kasa an maida Sa'ad Abuja anje an haÉ—ashi da Faisal iyayensu na takura min Mom Sa'ad har kuka takeyi nima ta sani kuka kayiwa Allah da Manzonsa kasa a bada belinsu in ma shariyar kakeso kuyi sai kuyi suna gaban iyayensuâ€.
Tunda ga Knocking É—in da Sulaiman É—in yayi ta farka shigowarsa ne yasa ta kasa motsawa.
Shi kuwa Mahmoud tunda Sulaiman ɗin ya fara magna bai ƙatseshi ba. Sai danne-dannensa yake yi saida yaji yayi shirune ya ɗan ture system nashi, yana gyarawa Fariyda kanta ya ɗan sunkuyo ya manna mata kiss a goshinta haɗe da tattare ɗan gashinta daya fito ya cusa cikin hular kanta kana a hankali ya ɗago kanshi yana kallon Sulaiman ɗin murya cike tab da ɓakin ciki yace.
“Sai sun kasheni ne zan É—auki mataki a kansu, ka kuwa san irin azabtar dani da zuciyata da sukeyi? Yaron nanfa Sa'ad ko sunansa bana sonji, yadda kasan tsohon maye haka yake daga ganinta fa a hotel a Ethiopia inda mukayi transit ya maÆ™ale kamar kaska sanadin shi na kusan mutuwa a cikin flight dole dan azabtar Æ™una da zuciyata keyi ya sakar min fiver kamar zai É—auke raina haka dole na kwana a Mumbai, da yake shi mugune haka ya addabi rayuwata da kira, ka kuwa san yadda nakejine duk sanda suka kira, ji nake kamar zan haukace barin na haÉ—ewa da jini yake yi fa da irin kankane da ka haukace, a haka fa ya bimu har Ahmedabad lokacin da akayi wa Zaid aiki, inaji ina gani bana son inyi nesa da Zaid amman dole nake barin inda suke dan nasan zan iya kai masa hannu in kasheshi a banzan duk ya gigitamin kai na kasa haÉ—a inuwa É—aya dashi, shi kuma wannan jakin mai baya kamar na kura kan kiransa na jarabar tsiya yasa na targaÉ—ata a banza na kwace wayarta amman da yake duk shegune basu san darajar igiyar auren ba wai sai suyi ta kiran wayar Yah Amin a kanshi aka cemin wai nakasashshe ne ko mene ai wlh sai na nakasa hege in bai cire idonsa kan matataba, shi kuma wannan Zubairu ne ko Faisal banza mai kama da bayahuden daga ganinta a Airport a Istanbul shima ya maÆ™ale, su makafine basa ganin ita matatace ko su Zaid da Zaitoon ai sun isa su san matatace amman da yake kwakwalen kifi garesu haka suke ta zura mata ido kamar mayu, ai wlh ba don haƙƙin raiba wlh kashesu zansa ayi ko zuciyata zata samu salamaâ€.
Cikin mmki Sulaiman yace.
"To wai ba kaine ka basu dama ba, shima yaushe ka fara son Oum Zaid É—in ni dai na sanka farin sani ciki da waje nasan baka shiri da ita tun tana matsayin matar Yah Amin ka tsaneta kana faÉ—a da bakinka kuma har zuciyarka nasan haka ne kuma koda aka muku aure baka sonta yaushe ka fara sonta har irin wannan son ba kaine ke faÉ—in zaka aura mata Sa'ad baâ€.
Yana datse lips É—inshi yace.
"Makahon sone, nima kaina ban san yaushe bane ko ta yayabane koma dai menene, na dai san kawai na fara jin tausayinta ne tun ranar da Yah Amin ya rasu, iya kar tausayune a wannan lokaci bana jin komai face tausayin kaina da ita, inajin tana bani tausayi saboda su Zaid nasan irin son da Yah Amin yake yi mata nasan ta rasa masoyi na gskya ta bani tausayi yadda tayi ta suma tana farfaÉ—owa na gamsu tana masifa son Yah Amin É—ina, ni kuma duk maison Yah Amin É—ina ina sonshi, a ranar naji cewa tana jin irin azabar da nakeji na rashin É—an uwana in ta suma daÉ—i nakeji zuciyarta zata samu ta huta akan irin azabar da nakeji, wlh iya wannan na sani ban san yaushe ne kuma a inaba kuma ta yaya so yakeba, ka sani ban taÉ“ayi ba bansan ya so yakeba bayan son Ummi da Goggo Dada Aunty Amina Hafiza babufa son wata ya mace a raina su kuma sonsu da nakeyi ba irin wanda nakejin inayi mata bane ko son da nakewa Zaitoon ba irin nata bane nata wani irine na daban mai hana zuciya sukuni more Especially in bata kusa dani ji nake kamar zuciyata zata fito waje yawon nemotaâ€.
Sai kuma ya ɗago kansa ido na zubda ƙwallan yace.
"Kawai dai inajin son da nakewa Yah Amin ne ya dawo kanta, inajin itace zata meye min gurbinsa Sulaiman kasan waye Yah Amin a wurina ta yaya zanÆ™i abinda yakeso ya kuma mallakaminâ€.
Ya ƙare maganar yana shafa kanta.
Ita kuwa Fariyda wasu tafasassun hawaye ne wani ke korar wani.
Shima Sulaiman shiru yayi indo cike da kwalla yake kallon yadda Mahmoud ya sunkuya yana kissing É—inta tako ina na jikinta haÉ—i da cewa.
"I love har bazan taÉ“a jin daÉ—in rayuwarnan ba in babu ita, zan iya kauda duk wani abu da zai rabani da ita, babu wani mahaluÆ™in É—an adam da zan iya barwa ita Sulaiman ji nake kamar zuciyata zata fashefa in na tuna yadda tsinannun karnukan can ke kallonta suna waya da ita suji muryarta suga fuskarta shi matsiyacin harda shaÆ™ar Æ™amshinta ba kamata yayi insa a kashe min su kawai bama?â€. Ya Æ™are maganar da alamun tambaya da iyakar gskyar zuciyarsa.
A hankali Sulaiman ke girgiza masa kai haÉ—i da cewa.
"Rai yana da girma da daraja, ka daina ambaton kisa, kayi haÆ™uri ka yafe musu koda suna da laifi naka yafi yawa, dan kaine ka basu dama dafa yardarka sukeyi ko a wurin Allah ka fisu laifiâ€. A hankali ya fara motsa lips É—inshi yana istigfari haÉ—e da cewa.
"Bana son tunowa Yah Allah na tuba nayi wasa da igiyar aurena Allah kada ka jarabceni da abinda zai rabani da wannan baiwar taka Allah na tubaâ€. A hankali Sulaiman yace. “Amin amman dan Allah da Manzonsa kasa a sakesu kaji ka yafe musu Mom Sa'ad tana ban tausayiâ€. Kwaffa yayi haÉ—e da cewa.
"Dama Abba yace Æ™arshen wata kaje ai, dan haka kai zaka wuce da motata Kano Sadiq ya kaima taka Gombe in kunje Aunty Rashida Da Saddiqa da Mrs Salim zaka É—auka a baya Sadiq É—in a gefe ya tayaka tuÆ™i na sanka baka son dogon tafiya, ko Kano zakaje sai kabi Flight zuwa abuja daga Abuja ka tabo kanoâ€.
Numfashi ya fesar fahimtar akwai abinda mgnar ke nufi yace.
"Kai yaushe zaku wuce?â€.
Yana É—an jijjiga sawunshi kaÉ—an-kaÉ—an kamar wanda yaro ke kan cinyarsa a hankali yace.
"Flights zamubi zuwa Abuja daga nan zamu bi na Kano Angle bata da lfy iskar mota yasata muraâ€. Kwaffa Sulaiman yayi yace.
"Nima dai na kusa yin auren nanâ€.
Yana kallon shi yace.
"Naga ai sai wani irin kallon maita kake tayiwa wata yarinya me ma sunantaâ€. Yana kai goran Admiral bakinsa yace....
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.