Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 26 of 49
By
*GARKUWAR MARUBUUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 66
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
"Mu ma yanzu muka iso da Salma tana ciki tare dasu Jidda da ƙawarta.
Murmurshi ta É—anyi tare da rusunar da kai ta gaida Bappa Lawan cikin kulawa ya amsa ya daura da cewa.
“Allah yayi muku al'barka ya raya muku yarankuâ€. Amin tace tana É—an kallon Mama tace.
“Mama ina kwanaâ€. Shiru tayi kamar bata jitaba, haka yasa ta É—an Æ™ara sautin murya tace.
“Mama barka da safiyaâ€. Shirun da tayi ne sai ma meda kallonta da tayi kam Salim tana masa magna yasa Bappa Lawan cewa.
“Kina ta surutu ko gaisuwar bakya jiâ€. Shi kuwa Mahmoud kamar baya parlour sai wayarsa yake É—an lallatsawa
“Ina kwana Mama ya jiki?â€. Ta kuma faÉ—a ba tare da ta kalli Maman ba A daÆ™ile tace.
"Ni lfyta lauâ€. Ido Salim ya zuba mata hakama Bappa Lawan É—in.
A hankali tace.
"Allah ya Æ™ara lfy da nisan kwanaâ€. Tana miÆ™ewa tsaye tace.
"In sha Allah kuwaâ€. Daga nan tayi ciki, fitarta da kamar 10 minute ne Salim ya kalli yadda take zaune a takure yace.
"Fariyda isa ciki Salma na canâ€. Tana É—an rusunar da kanta tace.
"To Bappa a huta lfyâ€. Cike da Dattaku yace.
"To Ngd Allah ya baku ladan ziyara, zamu wuni ai ko?â€. Gefen da Mahmoud É—in yake ta kalla a fakaice tare da cewa.
"Eh da yake zanje gida in gaida malam shiyasa da zamu wuniâ€. Bappa Lawan yace. “Ato ku gaida min shi in kunje, kwana biyu bamu haÉ—uba tun bayan auren Salim da mukaje godiya, kice ina gaidashiâ€. Tana miÆ™ewa tsaye tace in sha Allah.
Ƙofar da Mama tabi Salim ya nuna mata, a hankali ta shiga parlour tare da sallama a bakinta.
Murmurshi jin dadi Salma tayi ta miƙe tsaye ta rungumata cikin shaƙuwarsu da ƙarfin jinin yan uwan taka tace.
“Muna zuwa ne kuwa Babe yace sai mun koma da dare zai kaini muyi hira wai ki koya min girkin da kikayi musu jiya, nace ai ta kwana gidan sauÆ™i tunda kece malamarâ€. Murmurshi tayi sai kuma suka saki juna duk suka kalli Jidda da ta ja wani wawan tsaki.
Mama dake gefe ta kauda kai ta daura É—aya kan É—aya.
Salma taja hannunta tana faÉ—in.
“Bismillah zauna manaâ€. Ta sunkuyo da niyar zama, sai kuma ta miÆ™e a hankali ta juyo kan Jidda dake cewa.
“Ke kul bororoji karki zauna mana kan sofa!â€. Cikin tsananin mamaki Salma da Æ™awar Jidda suka zuba mata ido Salma ne tace.
“Meyasa zakice karta zauna?â€. Cike da izza da izaya tace.
“Kin san kowa da tsarinsa, wasu in anje gidajensu bedroom nasu ne suke hana shiga duk da ba gidan ubansu bane, to Ni kuma nan da yake gidan ubanane tsari nane kaska ko ince mayu masu aure Yaya su lashe jininsa su kashe su kuma dawo kan Æ™ani a kalallame mai rayuwa, basa zama mana a gidanmu, dan mu dai kurwarmu É—aci gareta Yah Mahmoud É—in ma in sha Allah na gani nan bari yafi karfin tsoffin Mayu ma bare sabbin mayu Yah Amin É—in da da aka cinye mana ma Allah ya isa kuma dagashi ba Æ™ariâ€. Tunda ta fara magnar duk suka bushe a tsaye, ita kuwa Mama sai kai take jinjinawa.
Salma kuwa cikin kaɗuwa da fara fusata ta tsuƙe fuska tare da cewa.
"Wannan wacce iriyar mgnar banza ce Jiddaâ€. Da sauri Mama tace.
"Yi shiru Salma ba dake takeyi ba, ke dai ki zuba ido kawai, ai gaskyarta shi maye bafa amana ne da shibaâ€. Tuni idon Fariyda ya ciko da hawaye, yayinda Salma kuwa tuni sun zubo mata ma, cikin sanyi da É—an girmamawa tace. "Mama ai in anyi da Fariyda to tabbas anyi da ubanda da ya haifeni ma bare kuma ni, sannan kalmar mayu dai kam bazan iya lamuntar fahimtar ta bama, saboda mu zuriyarmu a tsarkake take. Mama kiji fa abubuwan da Jidda ke faÉ—aâ€. A kufule tace.
"To Æ™arya ne? Duk abinda ta faÉ—a ai haka ne, ba cinye Aminullah É—in akayi ba yaro lfyarsa lau ya fita aka haÉ—ashi da Æ™arfe yayi Acsident sai gawa, da yake Mamansu ba mai bin diddigibane ta yarda aka sake aurawa É—an É—aya É—ayanta aure da itaâ€.
Da sauri Ƙawar Jidda ta fara girgiza kai tana kallon Fariyda da shock ya hanata iya cewa komai sai idonta da ya fara dilalo da hawaye.
“Mama bai kamata kice haka ba, baÆ™onka kafa annabinka neâ€. Tayi mgnar tana matso kusa da Fariyna ta É—aura da cewa. "Baiwar Allah zaunaâ€. Cikin izaya Mama tace. "A ina É—in wlh karki kuskura ki zauna min parlour, ki tarkata maitar jarabarki duk kinbi kin lashewa mutane zuciya duk wanda ya ganki sai yace yana sonki, bayan kyan É—an macijine, wlh in sha Allah Mahmoud kam yafi Æ™arfinkiâ€. A hankali ta juya ta nufi hanyar fita zuwa can waje.
Ƙawar Jidda ta kamo hannun Jidda tana cewa.
“Ƙawata gskya baki kyautabaâ€. Salma kuwa da sauri ta juya tabi bayan Fariyda.
Jingine ta sameta jikin motar Mahmoud É—in ta kifa kanta a jiki.
Dai-dai lokacin Mahmoud É—in ya fito tare da su Zaid sai kuma Salim da ya fito ta parlour Mama Yana cewa. "Ashe ma gata har ta fitoâ€. Salma ne ta kalli Mahmoud É—in da ya buÉ—e baya yasa su Zaid yana zagayawa tace.
"Appiyn Zaid ina yiniâ€. Fuska ba yabo ba fallasa yace.
"Alhamdulillahâ€.
Salim ne ya buÉ—e front seat yace.
“Bismilla Madam kin san oganki baya jira sai dai a jirasaâ€.
A hankali ta shiga motar dan ta ƙosa da ta samu ta bar gidan taje gidansu.
Salma ne ta É—an matso baya Salim ya rufe Æ™ofar, Ƙasa tayi da murya tare da cewa Fariyda. “Kiyi haÆ™uri in na dawo zanzo kuma wlh anyi da yan halasâ€. Da sauri Fariyda ta fara jujjya mata kai tare da cewa. "A'a Salmaâ€. Sai kuma kawai kukan da take dannewa ya kwabce mata.
Da sauri Salim yace.
"Yah Salam Salma Meya faru me kika raÉ—a mata kika sata kukaâ€. Kai ta fara jujjuyawa cikin jin itama kukan zai zo mata to ta ina zata fara faÉ—in tijarar da kanwarsa da uwarsa suka yiwa yar uwarta, haka yasa kawai ta juya tayi cikin gida.
Shi kuwa Mahmoud ganin Salim na shirin matsowane yasashi daga glass É—in motar duka, ya kunna motar tare da sakin AC.
Kukan takeyi mai nannauyan sheshheƙan kuka, bai ja motar suka tafiba bai kuma ce mata komai ba, Salim kuwa ganin haka ne yasa yayi saurin bin bayan Salma tunda Mahmoud ya ɗaga glass bashi da damar yin mgna da su.
Kusan 6 minute bai tafi bai kashe motar bai ce komai ba, ita kuwa har yanzu kuka take yi cikin sauti mai tafe da rauni.
Numfashi ya fesar yana É—an juyowo kanta yace.
“Baki da lfy ne?†shiru ba magna sai kuka.
“Mararki ne ke ciwoâ€. A hankali ta jujjuya kai alamun a'a. “To me ya samekiâ€. Ya tambaya yana kafeta da idonsa da suka yi jazir.
Cikin Muryar kuka tace.
“Ayyah Appiy dan Allah ka kaini gidanmu ina son ganin Mamy naâ€. Fuska a haÉ—e yace.
“Ke meya saki kuka nake son jiâ€. Kai ta kife kan guiwowinta taci gaba da kuka, sai kuma ta É—ago kanta jin ya buÉ—e motar ya fita. Parlour Mama ya shiga, Salma ya samu zaune ita da Salim da mmki Salim ke kallonsa jin yana cewa Salma.
“Mrs Salim zoâ€. Da sauri ta miÆ™e dan a zatonta Fariyda ke kiranta,
Bakin ƙofar parlour ya tsaya tana ta ciki yana ta waje. Kai tsaye yace.
“Me ya sameta take kuka? Me akayi mata?â€. Cikin jin zafin abin da itama take jin tamkar ita akayiwa ta bashi labari.
Salim dake bayanta wanda tunda suka shiga yake tambayarta taki ta gaya mishi ne sai yanzu da take gayawa Mahmoud É—in duk yadda sukayi yaji.
Shi kuwa Mahmoud juyawa yayi ya koma cikin motarsa.
Ita kuwa Salma kuwa ɗakin Jidda inda hand bag dinta yake ta nufa, zaune ta sameta ita da ƙawarta na ce mata bata kyauta ba.
Bathroom ta wuce ba tare da tace musu komai.
Tunda ya shigo baice komai ba sai kallonta yake yi yana mai kaɗa ƙafarsa har lau yana taune da lip ɗinshi, sai kuma can taji ya sake buɗe marfin motar ya fita, a parlour ya wuce Salim da Mama kai tsaye ɗakin Jidda ya wuce.
Bayan kamar 7 minute da shigansa cikin gidan ta kuma jin ya dawo ya buɗe ƙofar motar ya shiga ya zauna jin bai ja motar bane yasa ta ɗago kanta ta kalleshi, shima ɗin ita yake kallo idonta na silalo da wasu hawayen tace.
“Ayyah dan Allah Appiy ka kaini gidanmuâ€. Har lau idonsa na kanta murya can Æ™asan maÆ™oshinsa yace.
“Farriyyhah kina kukan ne zan kaiki wurin Baba Malamâ€. Da sauri ta fara share hawayenta da tana share wasu wasu ke biyo bayansu, numfashi mai nauyi ya fesar tare da miÆ™ar da hannunsa hankali ya É—aurashi kan fuskarsa babbar yatsarsa yasa kan kuncinta ya fara goge mata hawayen har lau idonshi na cikin mata dake zubda siraran Æ™ollan, kai yake É—an jujjuya mata haÉ—e da cewa.
“In kina son zuwa wurin Baba Malam to ki daina kukan hakaâ€. A hankali ta fara gyaÉ—a mishi kai tana Æ™oÆ™arin tsaida hawayenta tace.
"Appiy na bariâ€. A hankali ya janye hannunsa murya a sanyaye yace.
"In kin sake cemin Appiy bazan kaiki baâ€. tana kallon yadda ya zuba mata mayatattun idonsa tace. "Na bariâ€. Kai ya gyaÉ—a tare da jan motar yana faÉ—in. "To da me zaki niâ€. Cikin sanyin murya tace.
“Muodyâ€. Yadda ta fitar da harafin ne yasa murmushi subce mishi, itama É—an murmushi tayi tace. “Shi yayi koâ€. Baki ta É—an taÉ“e yana jujjuya kai alamun a'a. Sai kuma ya maida hankalinshi kan tuÆ™in da yake ba tare da ya kuma ce mata komai ba, itama Fariyda shiru tayi a haka suka isa gidansu.
Parlour Mamy Sadiq yayi masa iso dan Baba Malam ya fita.
A tare suka shiga yana rungume dasu Zaid da suka fara gengeÉ—i.
Aunty Saddiqa da Raihana da Zainab da Aunty suka samu a parlour Mami suna ta hira.
Aunty Saddiqa ne tace.
“A'a Barka da zuwa yau manyan baÆ™i garemu kenan, Mahmoud Bismillah iso ga wurin zamaâ€. Tayi mgnar tana nuna masa sofa.
Zainab da Raihana kuma rungume Fariyda sukayi.
Aunty Amarya ta miƙe tana gyara mayafinta ta nufi bedroom ɗin Mamy dan kiranta.
Jim kaÉ—an da shigarta suka fito a tare.
Cikin girmamawa ya gaidasu, Mamy na miƙawa Zaid hannu tace.
"Yanzu kam ya bar rikici koâ€. Yana miÆ™a mata Zaid yace. "Alhamdulillah yanzu kam bayayiâ€. Aunty Amarya ta amshi Zaitoon.
Su Fariyda kuwa a kan carpert suka zauna dasu Raihana dake gaisheshi.
Sallamar Yah Mujahid ne yasasu kallon ƙofar parlour.
Murmurshi mai cike da jin daÉ—i yayi kai tsaye ya wuce kusa da Fariyda kujerar dake bayanta ya zauna ya zama tana gabanshi, sunkuyowa yayi kamar zai faÉ—o kanta yace.
“Haba shiyasa tun bakin gate nake jiyo gidan yana ƙamshi ashe flower tace ta iso gidan.
Kauda kanshi yayi daga ta inda suke ya maida kanshi kan Dr Nasir da ya shigo yana miƙa masa hannu ya zauna kujerar dake kusa dashi yana faɗin.
"Ya jiki daiâ€. Murya a cushe yace. “Alhamdulillahâ€. Shi kuwa Mujahid miÆ™ewa yayi yana leÆ™a fuskarta ya É—an kamo gefen Veil É—in ta ya kai hancinsa yana faÉ—in. “Kai turarenkin nan duniya ne Æ™amshi kaÉ—ai ya wadatar wurin samar da farin cikiâ€.
Tsuƙe fuska Mami tayi tare da cewa.
“A'a Mujahid ai ka gaisa da mijinta tukun koâ€.
Aunty Amarya tace.
“Da dai yafi kamâ€.
Aunty Saddiqa kuwa Mahmoud É—in take kallo ta gefen idonta.
Shi kuwa Mujahid yana cewa. "Ai turaren natane Æ™amshinsa daÉ—i garesaâ€. Ya Æ™are maganar yana
miƙawa Dr Nasir dake hararansa hannu suka gaisa ba tare da ya lura da hararan da yake masa ba.
sai kuma ya miƙawa Mahmoud ɗin hannu tare da cewa.
“Ya kakeâ€. Tamkar bai jishi ba haka yayi sai kanshi da ya sunkuyar yana danna wayarsa.
Hannu ya ƙara miƙa masa tare da cewa.
“Helloâ€. MiÆ™ewa tsaye yayi cikin muryar da tasa Fariyda kallonshi yace.
“To Mami mun gaisheku, in Malam ya dawo a gaidashiâ€. Ya Æ™are maganar yana yiwa Mujahid wani irin azabebben kallon sai kuma ya zaro kuÉ—i naÉ—i uku yan dubu É—aÉ—É—aya ya ajiye gaban Mami.
Kana ya juya ya nufi hanyar fita yana cewa.
"Ke taso mu tafiâ€.
Mami ne da Aunty Amarya suka haÉ—a bakin cewa.
“Mun gode matuÆ™a ka gaida su Ummi.†sai kuma Mami ta kalli Fariyda tace. “ke Fariyda tashi ku tafi É—auki yarankiâ€. Cikin kwaÉ“e fuska tace.
"Mami wuni zanyi faâ€. Fuska Mami ta haÉ—a ta nuna mata hanya tace. “Cewa yayi ki taso mu tafi dan haka bana son nunkufurci miÆ™e maza ku tafiâ€. Tayi mgnar cikin bada umarni da haÉ—e fuskar da yasa Fariyda miÆ™ewa tana faÉ—in. “Mami ko gaisawa da Malam fa banyiba, kuma lefen Raihana ma ban gani baâ€.
Dr Nasir dake kallon Mujahid cike da takaicine yace.
"Ke tashi ku tafi miÆ™e bana son gardamaâ€. Cikin Æ™olulun baÆ™in ciki ta miÆ™e tsaye tare da juyawa ta fita ido cike da hawaye.
Raihana da Zainab suka bita dasu Zaid.
A cikin motar kuwa wayar Yah Amin dake aljihunsa yana ta Vibrating ya zaro yana mai buɗe idonsa daya lumshe ganin kiran Faisal ne yasa shi sakin azabebben fusataccen haɗi da damƙe......
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.