Trending Hausa Novels

Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel

Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt

Chapter 34 of 49

Alamomin infection sune kamar haka. Rashin sha'awa. Ƙaiƙayin gaba Kiji idan ya fara miki ƙaiƙayi kamar zakiyi hauka. Warin ko ƙarnin wurin. Fitar farin Ruwa mai fatsi-fatsi. Ƙurajen su ɗan fetso ƙananan ko ƴan manya, melewar fatar wurin, Tusan gaba. Bushewar gaba, Rashin ni'ima. Buɗewar gaba, domin har budurwa infection na iya buɗata. Ciwon mara ko ciki mai tsanani yayi al'ada, rashin haihuwa, domin har baƙin mahaifa take toshewa. Ko kirinƙajin wani abu na miki yawo ƙasan mara, ko jin zafi yayin yin fitsari, da kuma sdw, da dai sauran abubudann ban lissafa Sune manyan alamomin infection.

Shin kin kuwa san illar da infection keyi miki, amman kinajin ɗaya daga cikin alamominta kinyi bulum buƙui da ita a jikinki. To bari kiji illolin infection wato cutar sanyi.
Rashin haihuwa, ƙyara da hantara a wurin miji domin muddin kina tare da ita baki da wata daraja a idanu nai, sabida ƙyamas kike ba damshi bare wata ni'ima mai Taste, Kinga kenan shinfida ta lalace, in kuwa shinfiɗa ta lalace dole kiga sauyin fuska, domin su maza dole sunason wurin da kwaranya, zaki kasance baki da wani daɗi da ɗumin da mai gida ke buƙata. Kinga duk tsabtarki da kyanki da iya girkinki shinfidarki ta zama lami. Kiyiwa Allah ki nemawa kanki lafiya ki samawa mijinki da ke kanki nitsuwa.

KADA KUJI IYA WANNAN DOMIN AKWAI MUGUN INFECTION WANDA BAYA BAYYANA KANSA. Wanda kawai sai dai kijiki, kamar kwalta kin bushe ƙyamas ya dauke miki dukkan sinadaran ni'imomin ki, da sha'awarki, duk kayan matan da zakisha a wofi zadai kiji ƴan uwa da abokan arziƙi da ƙawayenki na yaba miki magunguna GARKUWAR MA'AURATA, amman ke in kinsha jiya I yau, duk nacin oga da yi miki wasannin bazaki ji sha'awa ba, toh wlh muguwar infection ce, wacce bata bayyana kanta har sai ta gama yi miki rugu-rugu. Ta lalata miki zaman aure. Lokacin da zata bayyana sai kiji Doctor's suna kira miki, ovarian cyst, ko kuma fibrod duk a cikin chronic infection ne yar uwa.

INFECTION set ɗinmu na kowa da kowane Mata, Maza, Bazawara, Budurwa, Maijego, Yara, Ke yar uwa Wlh har maiciki zatasha, bashi da matsalar komai Maganin na Gargajiya ne mai rakake INFECTION ya fito miki dashi, wlh duk nacin infection koda na cikin mahaifane bi'izinillahi ta'ala zaki rabu dashi, cutar infection cutace mai masifar naci, so yar uwa kana dole ki nace masa da maganin set ɗin na 10k ne kuma maganin kala 6 ne na sha kala huɗu ne sha da kumu tea jiƙawa dantafasawa, na tsarki ɗaya na shafawa ɗaya. Yar uwa idan har kin saya to kiyi ƙoƙarin kisha da mijinki, in akwai abokiyar zama, kisa miji ya saya mata, domin ko kin rabu da shin dai ita tana dashi tofa kin kashe macijine baki cire kaiba, ma'ana zai sake dawo miki,

idan kuna da yara suma a saya musu, domin tsoron kada ya riƙa a jikinsu musamman ya'ya mata ya buɗa miki ƴa tun tana ƙaramarta, ki aurar da ita miji na muku kallon lalatattun iyaye da basu iya bada tarbiyaba. set ɗin 10k ne. Idan kin san a shirye kike ga account number na nan 0005388578 Jaiz bank AISHA ALIYU GARKUWA, ki turo kuɗinki kafin kiyi min mgn ta WHATSAPP NUMBER'N na 08069423567 sai ki turo min shaidar biyanki, domin akwaishi Available ko yau kika tura kuɗinki, gobe kayanki zai taho, ina bada sari ko sayan ɗaɗɗaya. Farashin Sari da sauƙi daga kan mutum 3 ko 6 ko 12. Kai ko na mutum 24 kikeso in Sha Allah zaki samu ina kuma bada sarinsa a farashi mai sauƙi.
Please dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn ki bari sai kin shirya. Taku ce dai GARKUWAR MA'AURATA

Dan Allah in dai kinsan baki shirya sayaba kada kimin mgn, masu cewa wai sun goda suga number'n nayine, ko kuma a'a bari dai in na shirya zan sake miki mgn, ko kuma yanzu dai kuɗin bai cikaba tukun sai sun cika, ko kuma a wanne gari kike, kai munyi nisa, toh ai duk nisan state da kike ba ruwan mota ba inda bazai kai mikiba, nake turawa ƴan ƙasashen wajema. Kuyiwa Allah da Manzonsa in dai in kinsan Baki shirya sayan kaya ba kuyi haƙuri kada kumin mgnar ku bari sai kun shirya,kada kuzo mu ɓatawa juna lokaci Allah y sani bana son mutum yaga na mishi ba dai-dai ba nima Kuma bana so ayi min wasa da hankali a harkar kasuwanci 🙈🤗🤣, duk bayani na gamayi in dai saya zakiyi ga kuɗin kaya ga account no ga numberta ai sai ki biya kawai kafin kimin mgn. Tunda dai ga alamominshi duka.
🤣😘🤝

By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 74
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*

Yan latse-latse yayi na kusan 13 minutes sai kuma ya kife wayar dan ciwon marar da ya murɗa masa, a ƙalla 6 minute kafin ya kuma ɗagowa daga kafuwar da yayi cup ɗin lemon tea dake kan bedside drawer wanda ya sha tun ɗazu haka kuma bai hana shi ƙara jin ciwon bane yasashi yin kwaffa yana yakice abin a ransa ya kuma ɗaukan wayarsa ya shiga WhatsApp abinda bai wani damu da shiba, hotuna da videos sabbin kayansu da ya saro a Istanbul da suka iso a satin nan Hafiz yayi masu tallarsa kamar yadda da Mahmoud ɗin keyi, duba hotunan da videos ɗin yake yi ɗaya bayan ɗaya sosai aikin Hafiz yake kyau musamman abinda ya shafi hoto da ado da kwalliyar tallafa musu kaya dan shi ya iya maɗe kamar mace, ido ya lumshe cikin gajiya da farajin bacci ya juya wayar da nufin ajiyewa sai kuma ya juyota ganin kamar Hafiz ɗin yasa abu status nashi dannawa yayi ya fara kallo.
Da sauri ya miƙe zaune yaci gaba da kallon duk abubuwan dake kan status nashi.
Miƙewa yayi ya nufi ƙasa, a parlour ya samesu harda Aunty Amina da tazo da yamma sai Hafiz dake tsaye da key a hannunsa alamun zai maida maman nashi.
Da sauri ya dafe kuncinsa yana mai ja da baya saboda bahagon marin da Mahmoud É—in ya watsa mishi, da sauri Ummi da Goggo Dada sukayi kansa suna faÉ—in.
"Ha'a Mahmoud lfy kuwa? me ya faru? Me yayi?”. Rai a ɓace ya fara nunashi da yatsa cikin tsawa yace. “Baka da hankali ko? Wai kai Hafiz sai yaushe zaka san banbancin haram da halal ne”. Da sauri ya fara jujjuya kai yana faɗin.
"Uncle kayi haƙuri wlh ban san me nayi ba”.
Amina ta watsa mishi harara tace.
"Ta yaya zakace baka san me kayi ba”. Huzaifa kuwa gefe ya koma ya tsaya, Hafiza da Samira kuwa ɗakin Goggo Dada suka koma.
Wayarsa ya nuna masa a hatsale yace.
“Har sai yaushe zaka san ba komai ake sawa a status ba ka tallatashi a banzace ko wani jaki da doki ya gani kai baka san haramcin bane”.
Da sauri Amina ta jawo wayarta ta shiga WhatsApp status É—in Hafiz ta shiga.
Hoton Fariyda ta fara cikin karo dashi wanda Hafiz yayi mata ranar da zasuje gidan Bappa Lawan a ƙasa ya rubuta irin yadda sukayi missing nata ita dasu Zaid ya ƙara da cewa tunda suka tafi gidan ba daɗi shima zai koma gidansu, sai kuma screenshot na comments ɗin mutane akan kyanta harda masu cewa suna sonta duk ya ɗaura yana cewa. Our Aunty kina wutafa”. Cikin tsoron ko wani mugun abu Hafiz ɗin keyi a social media Ummi tace.
“Kallon banza yake yi ko”. Rai a haɗe Amina tace. “Bashi da hankali ne ya ɗauki hotunan Fariyda ya saka a status nasa, bayan ya sani ko nashi danasu Hafiza da Huzaifa ina hanashi sawa sabida gudun bakin jama'a ta yaya zai sa na Fariyda in banda rashin hankali da sakarci”. Ta ƙare maganar tana fizge wayar Hafiz ɗin ta fara Delete ɗin hotunan baki ɗaya, tana kallon Mahmoud tace. "Na gogesu”. Ajiyan zuciya mai nauyi ya sauƙe kana ya juya ya fita ba tare da yace komai ba, Ummi kuwa da harara ta rakashi Goggo Dada kuwa murmushi tayi tana kallon Amina da itama Murmushi takeyi harda jijjiga kai da ɗaga gira, shiko Hafiz da yasha mari da faɗa a hankali yace. “Mom muje in maidaku”. Daga nan suka fita.
Numfashi ya rinƙa sauƙewa wani na korar wani yana kallon kiran Sa'ad da Faisal da suke ta jerenge in wannan ya kira yana katsewa kiran wannan zai shigo. A kufule yace. “Zanci uban ubanku yan iska mayun mata da shegun fuskoki kamar na birurruka ina nan tafe gareku ƙananan yan iska.
Washe gari da safe.
Ido Ummi ta zuba mishi ganin yadda ya shigo riƙe da ɗan ƙaramin hand lounge sai briefcase nashi.
“Sai ina”. Goggo Dada ta tambaya tana kallonshi sama da ƙasa da fuskarsa data nuna babu wata matsala ko damuwa tare dashi.
"Gombe zanje”. Ummi tace. “Gombe kumwa”. Yana kallon Huzaifa dake gaidashi ya amsa sannan yacewa Ummi.
"Eh”. Goggo Dada tace. "Lfy dai kam ko?”. Kai ya gyaɗa mata ya ɗaura da cewa.
"Eh wani ɗan aiki zan taya Sulaiman kwana biyu zanyi zan dawo”. Kusan a tare sukace.
"Allah ya kiyaye hanya ya kaika lfy ya dawo da kai lfy”. Amin Ya Allah yace ya juya ya bar gidan kai tsaye gidan Baba Malam ya wuce.
Cikin kulawa Malam yake kallon yadda yake ta sunsunar su Zaid yana kissing nasu, sai kuma ya É—an kalli Zaitoon a hankali yace.
"Ina Ammey”. Dariya tayi tare da jujjuya mishi kai tana ƙara kwanciya a jikinsa, shafa kan Zaid yayi haɗi da cewa.
"Zaid ina Mamanku”. Ido Baba Malam ya zuba mishi yana karantar yanayinsa da yadda ya zama a kwanakin nan.
Kanshi ya É—an É—ago ya kalli Malam É—in yana mai kuma kiran layin Fariyda da rashin É—aukar wayarsa yasa shi fara jin fusata kan su Sa'ad.
"Kamar tafiya zakayi ko”.
Malam ya tambaya, kanshi a sunkuye yace.
"Eh zan ɗanyi tafiyar kwana biyu ne”.
Yana miƙa masa hannu yace. "Kawosu to kada lokacin ya ƙure maka”.
Miƙa mishi yana ɗan yin ƙasa da kanshi a hankali yace. "Malam mamansu fa?”. Cikin kauda kai Baba Malam yace.
"Sun ɗan fita ita da Saddiqa”. Fuska tamkar zai yi kuka yace. "Malam ina suka je”. Kai ya ɗan jujjuya cikin bada umarni yace. "Mahmoud tashi kaje. Allah ya kiyaye hanya”. Mamy da tun da suka gaisa bata kuma cewa komai ba ne tayi ƙasa da kanta cikin sanyi yace.
“Mamy zan tafi”. Cikin sonshi tamkar ɗa na cikinta da jin ciwon rabuwarsa da Fariydan tace. "To Mahmoud Allah ya kaika lfy ya bada sa'a”.
Yana miƙewa yace.
“Amin ya Allah Mamy ngd”. Daga nan ya juya fita. Jirgin ƙarefe takwas yabi zuwa Abuja yana isa ya sake bin jirgin Abuja to Gombe kafin sha ɗaya dai tayi masa cikin Gombe.
Washe gari da yamma.
Mama da Jidda ne zaune da Yah Ahmad da Salim lissafa musu abubuwan da jidda ke buƙata takeyi sai kuma suka kalli Jidda dake miƙawa Yah Ahmad ɗin takardar data gama rubuta duk irin kaya da collors da takeso.
Taɓe baki kawai Salim yayi Yah Ahmad kuwa sarkin sauki kai nan take ya fara tura kuɗin wasu ababe.
Salim yayi kwaffa yace.
"Kunje kunyi gwajin ne? Waima tukun Mahmoud yasan da mgnar nan”. A kufuli Mama tace.
“Ras ma kuwa ya san da ita ubansa ya gaya mishi, gwajin kuma Abba da kansa ya gayawa Babanku Mahmoud zaiyi tafiya jiyan”.
A gidan Malam kuwa Yah Mujahid ne zaune a parlour Mamy shi da Fariyda dake ta mishi sannu duk da hannun ya saɓe ba kumburin amman baya iya komai dashi, baki kuwa har yanzu ba haƙorin.
"Sai yaushe zakaje a sama haƙori Yah Muhajid”. Yana murmushin da yasa giɓinsa bayyana yace.
“In sha Allah na kusa sawa naje asibiti sunce sai wurin ya ƙara warkewa”. A sanyaye tace. "Allah ya ƙara sauƙi”. Amin Ya Allah Ya faɗa yana ɗan dawowa kusa da inda take tafiyarsa take kallo ganin yadda yake ɗan ɗinƙisa kafa kaɗan da sauri ta matsa can gefe tana gyara rufe jikinta kab da ƙaton hijabin da ta rufu dashi.
Dai-dai lokacin Aunty Aisha ta shigo tana ganinsa cikin wasan yar kawu tace.
"Kai Mujahid wai karo kayi da tifa ne ko tirelane ya bangajeka”. Harara ya watsa mata yace.
“Ban sani ba”. Dariya tayi tana kallon Fariyda dake mata sannu da zuwa.
Aisha na wucewa É—akin Mamy yace.
“Zuwa nayi muyi magna my dear ni so nake a ɗaura aurenmu rana ɗaya dana Raihana in yaso sai na ƙara sauƙi sai muyi namu bikin”. Fariyda tace.
"To Yah Mujahid ai wannan da mgnar Malam ce, kuma ya yanke hukuncin sai ka warke, Please kayi haƙuri ka bar min wannan maganar har sai ka samu lfy kaza zamuje bikin Raihana ma shine a gaba”. Yana murmushin yace. “Sosai ma kuwa, in na ƙara sauƙima ni zan kaiki da kaina”. Cikin jin takaicin dabaibayin da Mahmoud ya mata da gujewa shiga fushin Allah da iya kallonsa a matsayin ɗan uwanta tace.
"Yau saura kwana tara in sha Allah kafin nan ka ƙara samun sauƙi”.
Shigowar Hafiz da Huzaifa ne yasa Mujahid É—in haÉ—e fuska kana yace mata in sun tafi yana jiranta a BQ dinsu.
Kayyakin da Mahmoud ya haɗa a turawa su Zaid ne da duk wani abun da zasu buƙata su Huzaifa suka shigo dashi nan sukayi ta hira har sai gab magrib suka tafi.
Bayan sun idar sallan ishane suna zaune sun sa kayyakin a gaba, wasu irin datsatstsun Abaya na alfarma ne a ƙalla guda bakwai ko wanne da kalarsa da takalminsa da yar jakarsa sai turaruka masu mafar sanyin ƙamshi sai hijabai manya-manyan har bakwai suma irin masu har ƙasan nan sai laffaya suma bakwai Aunty Saddiqa tace.
“Hmmm wannan salo naku dai kam ana cin uwar kuɗi ana kuma ƙonawa juna zuciya ranar da zaku gane ɗaya bazai rayuba saida ɗaya dole mu ja gefe mu zama yan kallo Mahmoud kuwa Allah yasa kada kishi ya kashe mana shi wannan matakan tsaro duk na menene bayan anyi saki kalli fa ashe harda niƙab”.
Kwaffa tayi tana amsa kiran. Aunty Khadijah. Su kuma sukaci gaba da kallon kayyakin su Zaid Adda Nana na leka fuskar Fariyda tace. “hmmmm nifa abun sun yana ɗaure min kaifa”.
Wuraren ƙarfe goma na dare. Adda Nana da tun jiya itama tazo da shirin sai bayan bikin ta koma. Ta shigo ɗakin Aunty Saddiqa ta samu zaune tasa Farriyyha a gaba da dahuwar kaza mai kyau sai turiri takeyi.
"Ki cinye shi fa Fariyda abu tun safe kin kasa cimyewa Raihana ma tuni ta cinye tata amman ke sai gardama kuma dai kinsan dole ne”. Gyatsa tayi a hankali tace.
"Aunty Saddiqa ni ba son abubuwan nanfa nakeba.
naji kuna cewa wai yana cike mace”.
Da sauri Aunty Saddiqa tace.
"A'a ai nasan yadda kike ke haɗin dahuwar na ni'ima akayi miki ai nasan matsalarki duk abubuwan da zai taimaka miki nasa akayi miki”.
Tana rufe bowl É—in tace.
"To ni daba aure gareni ba, akan me zaku matsa min da ciye-ciyen aurena ma da Yah Amin ba abunda kukayi min ai”.
Adda Nana tace.
"Ai dai Nan kusa zakiyi auren, sanin matsalarki ne yasa aka fara gyaraki, don ko a baya da an miki haɗi kafin aurenki da Aminullah da bazaki zama mai gudun mazaba”. Aunty Saddiqa tace. "Ni kam ma lokacin da na bada Aunry Garkuwa tayi musu haɗin ai da aurenta na dai san ba abinda ya haɗata da Mahmoud shi yasa nasa ayi mata haɗin mai kyau nata da Ban na Raihana da ban, kuma kayan Aunry Garkuwa ki shekara zasuyi a jikinki lfy laune kuma dole ke zakici tunda da sunanki na biya”. A hankali tace.
“Tasaida safe zan ƙarasa , Allah cikina ya cika da damun fura da nonon da kika bani ɗazu da yamma”.
Adda Nana tace.
"Au damun gumbar madara da hakkinmayin ne fura da nono”. Da sauri Aunty Saddiqa ta gyaɗa mata kai tace.
"ai inkiyarta kenan furar mata”. Tana jawo bowl ɗin kazar tace.
"Ni bani inci, yara ana son gyara muku zaman aurenku kuna rigima”. Da sauri Aunty Saddiqa tace.
“Dan Allah karkici kinga shi wannan haɗinsa na dabanne sabida Fariyda nasa Aunty Garkuwa ta haɗa mata set na gyara amare na musamman wanda zai magance matsalarta. Tunda naga alamun Yah Muhajid ɗin ma a hannu yake, wai so yake ayi aurenfa rana ɗaya dana Raihana”. Ta ƙare maganar tana miƙawa Fariyda zumar dare ɗaya wanka uku tace.
“Karɓi ki shanye wannan dan ba lallai ki kuma samun wani miji mai haƙurin Yah Amin ba ina kin tsumu zafin zai miki sauƙi”. Ido ta lumshe lokacin da ta kai zumar bakimta dan daɗinta da ɗanɗanonta yasa batayi musu gardamar shaba, cup ɗin ta miƙa mata baya ta shanye tana kallon Adda Nana dake tambayarta set ɗin nawa nawa ne.
Miƙawa Fariyda robar gumbar madara da kwakwa tayi tace.
"Na Raihana set ɗin 120k ne na Fariyda kuma 150k ne set ɗinta ni shine gudumowata garesu, kuma dole in tsaya inga sun cinye komai”. Ta ƙare maganar tana kallon Fariyda dake tauna gumbar madara dake haɗe da dabino da kwakwa, hannu Adda Nana tasa tace. "Wannan dai sai naci”. dariya tayi tace. “In kina sofa sai in baki number GARKUWAR MA'AURATA nan 08069423567 sunanta Aysha Aliyu Garkuwa, inkiya GARKUWAR MA'AURATA ko MARUBUTA tana Saida kayan mata masu masifar kyan gaske, in kinaso kiyi mata magna akwai haɗin Amaren budurwa ko bazawara akwai ma masu jego, akwai na uwar gidaye, in matsalar matsi ko sha'awa ko ni'ima kikeso kawai ki mata bayani ki tura mata kuɗi zata haɗa miki kayan da zakiji dadinsa in ma matsalar Infection gareki tana Saida mganinsa sadidan akwai na 10k na 15k na 20k maganin Infection ɗin fa kenan na kayan mata kam iya kuɗinki iya shagalinki ne hawa biyune akwai manyan set daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k har zuwa 150k ƙananan set ɗin kuma daga 40k 35k 30k 25k 20k 15k babu haɗin ƙasa da haka kinga kamar Fariyda na mata bayanin halittarta kuma ta bani tabbacin komai zaizo da sauƙi akwai wani abu datasa a set dinta *Daɗi har maɗiga* tace wlh in dai tana amfani da wannan ba batun jin zafi kam dan sauƙar da ni'ima yakeyi dama amare ƙanana take sawa shi in an aurar dasu in farko rashin sabo da jin zafi suna fara sawa shike nan”. Murmurshi Adda Nana tayi tace. "Ai kuwa zan mata mgna dan nima kusan irin Fariydar ne kawai dauriya na fita ni bana raki dole zan sayi wannan Daɗi har maɗiga”.
Washe gari da yamma Gombe Sulaiman ya kalli Mahmoud yace.
"Ni dai nasan wannan hukuncin yayi tsauri a kansa saboda koma me yayi da yardarka yayi dan haka kasa a dena nemansa da bibiyarsa kai ka bashi dama”. Kwaffa yayi ya kusa kai cikin waiting area saboda lokacin tashin jirginsu ya kusa, gab da magrib ya sauƙa a Abuja.
Anan cikin Abuja ya kwana da alamun bada aiki na musamman akan Faisal a wurin hukamr yan sandan ciki, sai washe gari da yamma ya dowo Kano Babu wanda yasan abinda ya aikata a Gombe da Abuja sai Allah da sai kuma Sulaiman.
Bayan kwana biyu.
Goye da Zaitoon take tana riƙe da cup ɗin da Aunty Saddiqa ta dama mata dakan da madara, Raihana kuma na cin gumbar ita kuwa Aunty Saddiqa waya take yi da mai musu gyaran jiki akan tazo da wuri mana su fara, koda tazo ba sonkai tace.
“Fariyda da Raihana ai duk fatar jikinsu ba sai an wani musu hidimar gyara ba musanman ma Fariyda”. Aunty Sadiya tace. "Gskya dai kam dan ko aurenta da Yah Amin da aka gwada yi mata saɓulewa halawar takeyi da dilka duk basa riƙe fatarta da santsi da tsulɓin fatar”. Cikin gamsuwa da hakan Aunty Saddiqa ta bata kuɗin mai ta zuba a motarta ta sallameta.
Wuraren ƙarfe tara na dare, Raihana ne goye da Zaid, ita kuma Fariyda zaune take rungume da Zaitoon kusan a tare suka kuka da kiran sunan Appiyn, Aunty Saddiqa da ta shigo riƙe da bowl biyu ta miƙa kowa ɗaya ta tsuƙe fuska ganin yadda Fariyda ta yamutsa fuska tana kwaɓe baki cikin ƙosawa da shaye-shayen da ciye-ciyen da yayun nata ke tirsasamata Aunty Saddiqa na zama kusa da ita tace.
“Ya kin fara karanta littafin ne?”. Tayi tambayar tana kallon Fariyda dake riƙe da wayarta cikin yin magana a hankali dan kar Zaitoon data fara bacci ta farka tace.
"Eh na fara gsky littafin kam zai yi daɗi amman bana sauri tun da safe fa dana fara har yanzu a page 16 nake”. Raihana da ta matso bakin gadon tana jijjiga Zaid tace.
"Tab ai wlh ni tun tuni na gama part 1,2 har 3 din na gama da yake shi baida yawa sosai gsky littafin yayi masifar daɗi rayuwar Yah Sheikh da Aysha darasine babba”.
Adda Nana tace.
"Ai duk littatafan Aysha Aliyu Garkuwa ba littafin da nafi so kamar Garkuwa”. Aunty Saddiqa tace. "Ni kuma nafi son Tubali da Sakayya sun masifan bin daɗi”. Numfashi Fariyda ta ɗan ja tana kwantar da Zaitoon tace.
"Gsky dai GARKUWA zai yi daɗi duk da ba wani karanta Novel nakeyi ba, amman wannan salon labarin akwai armashi sosai”.
Raihana ta kwantar da Zaitoon gefen Zaid kana ta ɗauki bowl ɗin data ajiye kana dressing mirror, Adda Nana ta ɗauki na Fariyda data ajiye kan bedside drawer ta miƙa mata, dahuwar jannama da yasha haɗin ingantaccen maganin Garkuwar ma'aurata tace maza cinye kinga ba yawa. Ɗan tsaki taja tace. "Wai dan Allah ke kici mana”. Da sauri Aunry Saddiqa tace.
"Ba ita ma sayawa ba, kuma kinga ni dai ba zuwa aurenki da Yah Mujahid zanyiba shiyasa duk abinda na saya yanzu zaki cinye tun kan in koma bazaki sani asaraba”.
A hankali ta jawo ta fara É—an ci tana kallon Raihana dake cin abinta ba gardama, ita kam Allah ya sani bata son magani dan ma basu da wani É—aci ko bauri.
Sunaci suna ɗan hira Fariyda kuwa tana ɗan karanta littafin. Kiran Salma da ya shigo wayartane yasata ɗan sauƙe numfashi tana kallon kiran da lokacin ƙarfe goma na dare har ya gota, katsewar kiran ne yasata ci gaba da karatun, kira da ya kuma shigowar ta zuba wa ido a fili tace.
"Shegen iyayi ko me kuma zaki gaya min a daren nan”. Ta ƙare maganar tana sa tsokar naman a bakinta da ƙoƙorin amsa kiran, sai kuma ta fara sa numbers ɗin buɗe wayar saboda katsewar kiran kafin ta amsa ɗin.
Kiran Salman ne ya shiga wayar Adda Nana, amsa tayi tana faɗin. "Ke ina kika bar mijinki kika faman kiran mutane a daren nan”. Sai kuma duk suka zuba wa Adda Nana ido jin tana faɗin.
“Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un! Mahmoud ɗin!? Salma yana ina yanzu?”. Ido Fariyda ta zuba mata tamkar zata fiddasu waje yadda ido ta ke buɗe haka lip ɗinta suma suke buɗe lokacin da taji Adda Nana na faɗin innalillahi y.......

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.