Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 47 of 49
Assalamu alaikum jama'a ta jama'ar arziƙi fatan muna lfy ya gida da yaranmu.
Matan alkhairi mata masu duniya, akwai garaɓasa fa ta musamman da na watannan na maulud promo haɗine na musamman kashi da ban da ban, akwai naku na manyan mata, da kuma amare bazaaawara ko budurwa, da masu joge ɗanyen jego ko barden jego.
08069423567 gata inda zaku yi min magna ta WhatsApp,
Set É—in kayana mataki biyu ne.
Na forƙo daga 40k ne zuwa ƙasa shine ƙananan 40k 35k 30k 25k 20k 15k 10k Akwai Maganin Infection sadidan yar uwa ba haufi, shi kuma set 10k.
Sai kuma manyan set É—in hajia taho kiji daga 50k 60k 70k 80k 90k 100k 120k 130k 140k sa sha kundum uban makiya 150k ne yar uwa.
HaÉ—ine na musamman.
Kana akwai kayayyakin turaren wuta dasu Humra da kulacca suma haka farashinsu yake.
Idan kin sayi kaya in dai set É—in kayanki yakai daga 50k 60k 70k 80k zan biya miki rabin kuÉ—in Delivery, daga 90k 100k 120k 130k 140k 150k to free delivery ne, Ni zan biya Miki.
0005388578 Jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa.
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 86
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Cikin sanyi ta kumshe idonta cike da kunya da gajiya murya can ƙasan maƙoshinsa tancd.
“Amin ya Allahâ€. Fuskarta ya shafa haÉ—i da yin É—an guntun murmushin gefen baki yace.
“Farriyyhah na gajiyar da ke ko?â€.
Murya a narke tace.
“Appiy jikina ba Æ™arfi kafana rawa yake yi bazan iya tashi baâ€.
A hankali yace.
"To zo mu hau gado kiyi bacciâ€.
Rau-rau tayi da ido cikin kasala tace.
“Appiy kace zaka kaini wurin dinnerâ€. Yana gyara zama ya É—aurata kan sawunshi suna fuskantar juna yace.
“In baki buÉ—e idoba bazan kaikiba, kuma in kin Æ™ara cemin Appiyn zan Æ™arayin na 1 hourâ€.
A hankali ta buÉ—e idonta sai kuma tayi saurin rufewa ganinsu duka ba komai a jikinsu.
Cikin sanyi tace.
"To me zan kirakaâ€. Yana miÆ™awa tsaye da ita yace.
"Da kikaji kayan daÉ—i ai Ateiyah kika kira, harda wani cemin Moudy ko, ko kunya wai Mahmoud dama kin iya kiran Mahmoud É—in asheâ€. Baki ta tura tana É—an dukan Æ™irjinsa tace.
“Please nidai mu tafiâ€. Bathroom ya nufa da ita yana faÉ—in.
"Yau shine na uku kuma shine wanda kike cikin hayyacinki na forko tsoro da raki ya gigitaki, na jiya kuma maganin mura harda wani cemin.
"Cire cireâ€. Wai in cire wondo yanzu kuma kin wani rufe ido bayan kin gama santiâ€.
Wata iriyar kunyace ta rufeta daga sama har Æ™asa cikin yauÆ™i da kasala tace. "Ni dai ai banyi ihuba wani kuma ihu harda shuÉ—ewaâ€.
Yana direta ta yace.
"Ba dole ba na jini cikin ni'imar aljanar duniya ai dole in shiÉ—e in banyi ihun nan bafa daÉ—i zai sumar daniâ€.
Da sauri ta jawo towel ta É—aura tana faÉ—in.
"Ayya fita ni zanyi wankaâ€.
Bayan sunyi wankan ne ta sake shiryawa cikin lace da yafi na É—azu kyau shi kuma wasu datatstsun suit ya saka sunyi masifar kyau maroon color É—in ya hasakasu.
Ƙarfe goma saura suka isa wurin dinner kuma goma dai-dai za-a tashi.
Haka dai suka samu ƙarshen taro suka ɗanyi hotuna.
Sai dariya Aunty Sadiya ke mata ita da Rashida.
Koda suka koma abincin da Bashir ya kawo musu da kanshi ta É—an ci shi dai iya Admiral yasha.
Washe gari da asubar fari su Adda Nana gaba É—aya tawagar kawo amarya suka kama hanyar Kano, dan ko sallan asuba a Zean sukayi.
Shi kuwa Mahmoud da Fariyda koda sukayi sallan asuba bacci suka maida.
Dan Flight É—insu sai karfe biyu zai tashi.
Sha biyu dai-dai Bashir ne tsaye gaban Mahmoud cikin girmamawa yace.
“Please big broz kayi haÆ™uri muje kuyi lunch da abincin amarya, ita da kanta ta shiga kitchen tayi muku girki tace dan Allah kuje kafun lokacin tafiyarku ya cikaâ€.
Yana kallon Fariyda da tunda sukayi waya da Raihana ta gama shirya komai abayace a jikinta Black collor mai ɗan karen kyau da ƙyalli haɗi da sulɓi.
Kanshi ya juyo kan Bashir dake cewa.
“Dan Allah ayi mana wannan alfarma, daga can sai in kaiku Airportâ€. Yana gyara lins É—in hannun rigarsa yace.
“Farriyyhah kina son zuwaâ€. LongoÉ“ar da kai tayi bisa kafaÉ—arta haÉ—i da tura É—an lips É—inta cikin sanyi tace.
“Eh in ka amince minbaâ€. Wani irin mayataccen kallon yayi mata yana jin wani masifeffen daÉ—i da jin sa tamkar sarki a fadarsa dan furucin da tayi na. Eh in ya ya amince ba cikin gamsuwa da girmawarta da bashi ragamar bata umarni da kalmar ta ya nuna shine masarrafinta in ya sahale taje in bai sahaleba bazataje ba, haka nan yaji bazai iya hanataba hannunsa yasa ya kamo nata murya cike da jin daÉ—i yace.
“Zamuje dan farin cikinkiâ€. A hankali tace.
“Nagodeâ€. Murmurshi Bashir yayi cikin É—aukan salo so yace. “To bari in fita da box É—in our Auntyâ€. Daga nan yaja akwatin Fariyda tare da É—aukar yar jakar Mahmoud É—in ya fita.
Yana fita Mahmoud ya rungumota haɗi da sauƙe numfashi a hankali yace.
“Da so nake in samu lokacinki muyiwa Taraba kekkyawan salla da fatan samun Æ™annen Zaitoonâ€.
Ya dire mgnar yana manna hannunta kan Papi É—insa, cikin sanyi ta janye hannunta ido na tsatsfo hawaye tana É—an yarfa hannunta murya a karye tace.
“Kayi haÆ™uri na gajiâ€. Kissing neck É—inta yayi yana shaÆ™ar ni'imtaccen Æ™amshin jikinta yace.
“No karkiyi kuka nama haÆ™ura, Amman fa bashine zaki biya in mun komaâ€. Tana É—aukar hand bag dinta tace.
“Ayyah dan Allah mu tafiâ€. Briefcase nashi ya É—auka da woyoyinsa daga nan suka fito.
Parlour Raihana suka shiga Bashir na gaba Ita da Mahmoud suna biye dashi a baya waya take yi da Sulaiman yana faÉ—a masa, har sun isa numan su Zaid yasa aka bawa waya, suna shiga Raihana tazo da sauri ta rungume Fariyda ido cike da hawaye tace.
“Duk sun tafifa ba wanda suka barminâ€.
Rungumeta Fariyda tayi cikin jin tausayinta tace.
“Kiyi haÆ™uri haka akeyiwa kowaâ€.
Bashir da ya shigo ciki yana nunawa Mahmoud 3 seatter ne ya É—an juyo yana kallon Raihana a hankali yace.
“Ga Big broz faâ€. A hankali ta saki Fariyda ta riÆ™o hannunta suka shigo tsakiyar parlour kan 1 seatter Fariyda ta zauna shi kuwa 2 seatter, shiko Bashir hannun Raihana yaja suka zauna kan 3 seatter, tana share Æ™walla tace.
"Appiy sannunku da zuwa, ina kwanaâ€. Fuska Ba yabo ba fallasa yace.
"Alhamdulillah ayi haÆ™uri a bar kuka haka kar kisa min Farriyyhah na kukaâ€. Ido na kuma cikowa da hawaye a hankali tace.
"Appiy ngdâ€. Bashir ya mike tsaye ya nufi Dinnin area yana faÉ—in.
“Bismillah big broz ku iso nanâ€. Yana kallon Fariyda da Raihana ta kamo hannunta tana faÉ—in.
“Zo muje kune zaku fara cin abincin gidanaâ€. Mahmoud ta É—an kalla cikin girmamawa tace.
“Appiny Zaid mu isa kuci abinciâ€. Kai ya É—an jujjuya yana É—an danna wayarsa yace.
"Alhamdulillah Raihana kuje Farriyyhah taci mana, in taci ma ya wadatar mana mu duka biyuâ€. Da sauri Bashir ya dawo yana faÉ—in.
"Ayyah dan Allah kazo kuci abinciâ€. Ita kuwa Raihana Fariyda ta zuba wa ido tana faÉ—in.
"Please Aunty kice yaci abinci Allah nayi komai a tsabtace harda Yah Bashir fa ya tayaniâ€.
Kai ta juyo kan Mahmoud É—in da Bashir ke ta masa magiyar yazo suci abinci.
Cikin kwaɓe fuska murya a karye tace.
"Appiey ko fruits ne muje ka É—an sha, tunda mukazo fa bakaci abinci ba sai Admiral kake sha sai É—an cookiesâ€. Ta Æ™are maganar tana juya kyawawan idon ta cikin nasa manyan ido tare da da tura lips É—in Æ™asa haÉ—i da miÆ™o masa hannu tana faÉ—in
"Ko in tayaka kantashiâ€. ÆŠan guntun murmushi gefen baki yayi haÉ—i da bata hannu.
Raihana na bin bayan Bashir tace.
"In Kuma akwai abinda yake so, Aunty Fariyda mu shiga kitchen kiyi masa shap-shap koâ€.
Miƙewa tsaye yayi ganin ta haɗe fuska tana faɗin.
“Shike nan kai ka saniâ€.
Hannunta ya kamo ya É—an jawota jikinsa a hankali yace.
“Angle bazan iya ci bafa, ko naci zanyi amai, kina son inyi amaineâ€. A hankali ta jujjuya kai hadi da cewa.
“To in shiga kitchen dafa maka indomie neâ€. Sai kuma tayi shiru tana É—an juyo kanta tana kallonsa tana tura baki tace.
“Sorry na manta nima baka cin abincina ko kaci amai kakeyi dan kana Æ™yamataâ€. Ta Æ™are maganar tana haÉ—e fuska ta juyawa ta nufi Dinnin area, hannunsa yasa ya kamo nata ya jawota, bayanta ya manna da Æ™irjinsa a hankali ya É—an sunkuyo kanshi tsakanin wuyanta da kafaÉ—arta murya a narke yace.
"Ni nace ina jin Æ™yamarki?â€. Fuska a haÉ—e tace.
"Ai ba sai ka faÉ—aba aikinka haka ya nuna, dama kai kana magna da bakine ai komai a aikace kakeyi da Ummi tasa kaci dolema ai amai kayi dan kana Æ™yamata kace mi Æ™azamaceâ€. Ta Æ™are maganar tana rau-rau da ido Hannunsa ya É—aura kan bakinta a hankali cikin raÉ—a yace.
"My Angel wani Æ™yama kuma nida yawun bakin yafi min chocolate É—anÉ—ano, nida ke me ya rage, duk faÉ—in duniya ke kaÉ—aice mace da ba inda ban kai bakina a jikintaba, babe har milk nakifa kin shayar daki na lashi ko ina kin maidani kamar tsohon maye na zama kamar mage da lashe-lashe ina bin garÉ—in milk dinki duk duniya ba wanda na taÉ“a yiwa halafa kuma ba wanda zan Æ™ara yiwa hakaâ€. Cikin kunya ta rufe idonta tana tuna makirin abinda yayi mata daren jiya tabbas batun Æ™yanÆ™yami kam ya Æ™are a murya can Æ™asan maÆ™oshinta tace.
"To in kana son in yarda zan shiga kitchen in dafa ma indomeiâ€. Yana É—an manna lips É—insa a fatan wuyanta yace.
"Mu tafi mota dai in sake miki abin jiya ai zakifi gamsuwa bana Æ™yamarki ko, ke da na roÆ™eÆ™i kiyi min ai har kuka kikayi tayi kikace wai zan saki amai kina ta Æ™orafin na É“ata miki fuska da riga daga nan baki Æ™ara yi min ba, kinga ai kece kike Æ™yamataâ€. A hankali tasa tahin hannunta ta rufe fuskaarta.
Murmurshi Bashir yayi haɗi da ƙara tare gaban Raihana yadda bazata hangosu ba, shima bazai hangosu bare suji me yake faɗa mata.
Shi kuwa Mahmoud har ga Allah ya mance akwai wani É—an adam a wurin bayan ita cike da kunya tace.
"Ni dai a'a in ma girki kaciâ€. A hankali yace.
"To zanci kiyi min amman bari in fara shan..†da sauri ta zame ta matsa gefe tana faɗin.
"Raihana ta ina kitchen yakeâ€.
Da sauri ta nufi kitchen tana. "Zo gashi ta nanâ€. Shi kuwa Bashir kujerar Dinnin table É—in ya jawo wa Mahmoud É—in da ya Æ™araso, a hankali ya zauna yana danne papi indonsa na kan wormas É—in dake shirye kan Dinnin table É—in, yar hira suka fara da Bashir É—in.
Bayan shigarsu kitchen da kamar 24 minute suka fito, tana riƙe da wani kekkyawan tray da bowl ɗin dish mai marfi ruwan garai-garai sai fork and spoon a naɗe cikin tissue sai kuma flacks da mugs guda biyu masu ɗan karen kyau, gabanshi ta ajiye tare da jan kujerar dake kusa dashi ta zauna tana jawo abun da kayan tea ka kai.
Buɗe bowl ɗin tayi, ido ya ɗan zuwaba indomie data dafa mashi wanda yaji nama da kifi banda rabin abincin kifi da nama ne sai kwai soyayyan ƙwai da yaji kifin gongoni sai ɗan vegetables kaɗan yayi wani irin ƙala mai masifar kyau da ɗaukar hankali sai ƙamshi yake bazawa, tura masa gabanshi tayi haɗe da warware fork and spoon daga cikin tissue ɗin ta miƙa masa, amsa yayi haɗi da cewa.
“Jazzakillahu khairan mar'atussalihaâ€. Mugs É—in ta jawo ta fara haÉ—a masa tea kamar yadda take ganin su Ummi na masa, Raihana kuwa Bashir ta zuba wa abincin da sukayi haÉ—i da sawa Fariyda É—anwaken da tayi mata tana faÉ—in.
"Ke ga nakiâ€. Sai kuma ta É—an turo mata É—an bowl mai marfi tana buÉ—ewa tace.
"Ki sawa Appiy pepper chicken É—in akan indomieâ€. Da sauri yace.
"A'a Raihana wannan ma ya isaâ€.
Ido ya lumshe lokacin da ya kai indomie bakinsa naman yayi lugub kifin yayi dai-dai yadda yake so. Mug É—in data haÉ—a masa tea É—in ya amsa yana kallon ta jawo É—aya zata haÉ—a yace.
"Angel barshi hakaâ€. Fuska ta kwaÉ“e a hankali tace. "Ai yadda kake sha a gida haka zaka sha a nan maâ€. Ba musu ya jinjina kai kawai alamun to.
Saida ta gama haÉ—a masa kana ta jawo ta fara ci sunci sun sha sunyi tib.
Ƙarfe ɗaya da kwata suka dawo cikin parlour anan sukayi salla kana suka fito gidan, bayan sun shiga motar ita da Raihana a baya Bashir na jan motar Mahmoud na gefe.
Suna isa Airport É—in ba jimawa Flight nasu ya tashi zuwa Abuja.
Ƙarfe uku da da rabi tayi masu cikin birnin Abuja ganin sun fita cikin Airport ɗin ne yasa ta fahimtar ba yanzu jirginsu zai tashi ba.
Hetkotan Æ´an sandan ciki taga sun shiga da mutumin da yazo ya É—aukesu wanda taji yana kira da. Hadi da alamu sunyi karatu tare.
Suna shiga suka wuce ciki ido cike da mamaki take kallon wurin da aka shiga da suÉ—in.
Gyara riƙon hannunta yayi ya jawota kusa dashi suka zauna, shi kuwa Hadi ya shige ciki jim kaɗan ya fito tare da........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.