Sakar Makafi Littafi Na 2 Complete Hausa Novel
Reading file: Sakar Makafi Book 2 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 19 of 49
By
*GARKUWAR MARUBUTA**SAƘAR MAKAFI*
Page 60
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
Ya sauƙe numfashi haɗe da ƙara manna bayanta da ƙirjinsa har tana jin bugun zuciyarsa.
Tana mutsu-mutsun kwace hannunta tace.
“Ni ka sakeni ba mgnar da zanyi da kai, Abba yana jiranaâ€Â. Matse hannunta da yayine yasata sakin É—an Æ™ara tare da manna bayanta da kirjinsa da Æ™arfi, cikin magiya tace.
“Dan Allah ka sake min hannunaâ€Â. Gefen lip É—inshi na Æ™asa ya datse da haÆ™oransa biyu, yana kallonta ido cikin ido yace. “Zan É“allaki in baki nitsu kin gaya min dalilin da yasa duk wani mayen mata da ya tareki yace yana sonki kike basu number wayata ba, wlh sai na karyaki ba targaÉ—eba akan me kike basu digit na?â€Â. Ya Æ™are maganar da Æ™arfi tare da matse hannunta duka biyu cikin hannunsa É—aya, da sauri tayi Æ™asa da idonta wanda rabon da ta kalleshi ido cikin ido tun ranar da yayi mata tijarar nan a hotel a Lagos tana jujjuya kai tace. "Wallahi ni ban basu number kaba number Yah Amin nake basuâ€Â. A kufule yace.
“Baki da hankali ko Yah Amin ne yake amsa call É—in matsiyata yan jarabar banzaye masu kama da mata maza da kike bawa number ko ni, baki san wannan wayar aikin Company bace, to wai baki da wayane?â€Â. Kai ta fara jujjuya mishi haÉ—i da cewa. "Ina dashiâ€Â. Murya a fusace yace.
“To meyasa bakya basu taki sai number company wacce muke business zaki bawa ko wani shegen Sa'ad ya addabeni kin kuma Æ™arowa wani Zubairune ko Faisal sun hanani sukuni akanme zaki medani P.A ki mai amsa miki callâ€Â. Ido na cika da Æ™walla tace.
“Wayyo Allah Appiy Hannunaâ€Â. Cikin tsuke fuska yace.
“Bance karki Æ™ara kira Appiy baâ€Â. da sauri tace.
"To Mudyâ€Â. ÆŠan Æ™ara ta sake jin yadda yasa hannunsa É—aya ya matsota jikinsa. Sai kuma ya Æ™ara matse hannun har Saida ta fara bubbuga sawunta a Æ™asa cikin fushi yace.
“Sabida baki da imani kika yaye min yara ba tare da izinina ba, kika hanasu abinda Allah ya halatta musu, tun lokacin yayesu baiyiba kin cutar dasu Allah zai saka musu ni kuma zanyi mgnin abin sai duk bashin da kikaci na yayesu lokacin bai cika, zaki biya shi ne yarinya irin biyar da bazaki manceba kafin kuma in haÉ—a miki da Allah ya isâ€Â. Da sauri ta fara magna cikin rawan murya.
"Dan Allah karka jamin Allah ya isaâ€Â. Tayi mgnar tana tura lip É—inta na Æ™asa.
A hankali ya sake hannunta tare da ɗan ja da baya, hakan ya bata damar ficewa da sassarfa ta sauƙa ƙasa, parlour Abba ta shiga da sallama a bakinta, sai kuma ta tsaya gis a bakin ƙofar tare da zubawa Idaya ido cike da mmki, ita kuwa Idaya durƙushe take gaban Abba da Ummi da Goggo Dada, sai Sulaiman da Salim dake gefe, ido suka zuba mata ganin ta tsaya a wurin. Abba yace
“Shigo ciki Fariyda zo nan ki zauna ya nuna mata gefen Ummi. Cikin mmki ta iso gefen Ummi ta zauna idonta duk na kan idayatu wani irin ƙasƙantaccen kallo mai bayyana ƙyama take mata ita da yar yarinyar dake gefenta wacce bazata gaza 9 years ba.
“Ina Mahmoud dinâ€Â. Abba ya tambaye ta.
Kai ta É—an sunkuyar cikin girmamawa tace.
“Yana zuwâ€Â. Sallamarsa ce ta hanata Æ™arasa abinda zatace.
Yana gyara riƙon system nashi ya shigo Parlour da tuni ƙamshin turarensa ya cika ko ina.
Da sauri ya tsaya ya rumtse idanunsa da ƙarfi lokacin da ya sauke idonsa kan Idayatu da wata yar budurwar yarinyar da bazata gaza.
“Innalillahi wa inna'ilaihi raji'un, azoobikalmatilâ€Â. Sai kuma ya juya da nufin fita yana mai Æ™ara addu'ar neman tsari da sharrin shaidan da shaiÉ—anu.
“Zo nan Mahmoud kar ks kuskura ka fita, shigo ka zaunaâ€Â. Jin yadda Abba yayi magna cikin bada umani da shakeƙƙiyar muryar dake nuna tsananin tashin hankali da É“acin rai gami fushine ya sashi juyowa a hankali ya zauna cike da fargaba
Inda Abba ya nuna masa ya zauna a gefensa ya zama suna fuskantar juna da Fariyda, idonsa ya meda ya rumtse yana mai tuno rayuwarda yayi a baya wacce baya fatan tunata, amman gashi yau da alamun mugun labari zai riskeshi.
shigowar Amina da sallamarta ne yasa su É—an kallonta sai kuma suka meda kai suka sunkuyar.
Tamkar ido zai faɗo haka Amina ke kallon Idaya da yarta, kaɗuwa da tsoron da ya rufe tane ya hanata magna sai zama da tayi a gefen Goggo Dada tana meda idonta kan Mahmoud da yayi ƙasa da kansa har lau idonsa a rumtse, sai ta kuma kalli Fariyda dake yiwa Mahmoud ɗin kallon dubunsa zai cika kenan.
Gyaran muryan da Abba yayi ne yasa duk suka gyara zama da meda hankali kansa, illa Mahmoud da ya ƙara yin ƙasa da kanshi tamkar zai shige cikin ƙasa yayinda hawaye ke ratsa fatar idonsa da ya rumtse suna zubowa har kan system nashi dake kan cinyarsa, cikin Muryar da ta firgita musu zukata Abba yacewa Idaya.
"Gashi nan yazo gani mahaifinsa ga mahaifiyarsa ga matarsa ga sauran yan uwansa, kiyi ki faÉ—i abinda ya kawoki ki bar min gidanaâ€Â.
Cikin sheshheƙan kuka mai fizge numfashi Mahmoud yace.
"Abba ka yafe min, dan Allah kada kayi fushi dani wlh nayi nadama kuma na tsarkake rayuwataâ€Â. Da sauri ya meda kansa Æ™asa ganin Abba ya É—aga masa hannu tare da watsa mishi kallon da ya raunata masa zuciya.
Ita kuwa Idaya gaban Abadan ta ƙara matsowa ta durƙusa kan guiwowinta da kyau tana kallon Mahmoud ta fara magna cikin rawan murya dake cike da nadama da danasani.
"Abba nazone in nemi gafarar Mahmoud da yafiyarsa a kan cutar da shi da rayuwarsa da nayi a baya, na nemi inzo gidane a gabanku dan kuma in nemi yafiyar cutar da zuÆ™atanku da nayi akan lalata muku rayuwar É—anku Mahmoud da kuma neman alfarma ku tayani bashi haÆ™uri ya yafe min don girman Allah da Manzonsa Mahmoud ka yafe min Abba Ummi ku yafe min ku tayani bashi haÆ™uri akan cutar da nayi masaâ€Â. Tunda ta fara mgnar jikinta da muryarta ke rawa, hawaye na kwaranya a idonta.
Abba kuwa dasu Ummi kab ba wanda ya iya ce mata komai duk idonsu na kan yarinyar nan dake gefenta zuƙatansu cike da tsoron kaddai jinin Mahmoud ce yarinyar.
Salim ne da yasan komai ya kalli Mahmoud da yake ta jujjuya kai murya a cushe yake faÉ—in.
“Ko zan yafewa kowa a duniya banda ke a ciki, saboda kin min cutar da babu wanda yamin ita a duniya, wlh har yan boko haram da suka sa bom a matsalaci ya tashi damu yayi sanadin rasa lafiyar wani sashi na jikina, na zan iya yafe musu amman ke dai kam sai munyi shariya a gaban Allah, sai ki wankeni a gaban Allah na tsarkaka akan aikata zunubi da najasa da kika saniâ€Â. Da sauri ta juyo kanshi cikin tashin hankali mara misaltuwa tace.
"Na sani Mahmoud na cutar da kai kuma ban cancanci yafiyarka ba, akan yadda na tirsasa maka yin alfasha dani da yadda nabi bokaye suka juya maka kai ka fara rayuwar alfasha dani har ta kai ga Æ™awayene na saka yin abinda ko yaushe in ka yishi sai kayi ta kuka kana buga kanka a jikin gini, amman dan Allah da Manzonsa ka yafe min ko dan rayuwar Iyabu ta daidaitaâ€Â. Cikin tsuke fuska da hautsinenniyar murya Abba yace.
"Ke ki gaya min me kikayiwa É—anaâ€Â. Zama tayi dirsham cikin kuka take kallon yadda duk suka zuba mata ido tamkar zasu rufeta da duka, sai Fariyda da hankalinta ke kan Mahmoud da yake sheshheÆ™an kuka mai cushe numfashi cikin rawan murya ta fara basu Labarin.
“Tun ranar da na fara ganin Mahmoud ranar da muka fara zuwa BUK Allah ya jarbceni da sonsa da muradin kasancewa dashi wanda tsananin kyansa da haibarsa tasa duk yan matan department ɗin mu arnan da gura gura gurbin musulmai irina suke ribibi a kanshi harma da wasu musulman kirki da suke masa so na aure, saɓanin irin sonda ni da Sara da wata Barira muke masa irin na alfasha, shi kuwa Mahmoud ko magna baya yi mana, in Banda abokansa maza Fadil sai Sulaiman da Salim da Kabir kuma dama duk kullum tare suke zuwa.
Haka nayi ta bibiyar Mahmoud Amman ko magna bai taɓa yimata ba har suka tafi shera ta biyu. Duk department nasu ba wanda bai san naci da son da take mishi ba, zuwa lokacin kuma duk wata cikar haiba ingarman na miji ta gama bayyana a kan Mahmoud ilimi da Allah ya bashi na saurin fahimta ya ƙara jawo hankalin yan mata kanshi. Idaya Sara da Barira kuwa kullum hankalinsu na kanshi rashin samun fuska a wurinsa yasasu fara nazarin neman mafita. Idaya itace ta fara samo mafita a karan kanta dan burinta ace yau gata gashi haka yasa kafin su gama shekarsu ta biyu, ta fara bin malamai kowa sai ya tabbatar mata akwai rabo a tsakaninta da Mahmoud kawai lokaci ne a haka taje can Lagos wurin dangin Babanta, A hotu ɗan bappanta yaga Mahmoud daga nan duk ta bashi lbrin yadda yake da mislilanci da ƙin kula mata, cikin yaƙini yace mata zai haɗa mata magani da zaija hankalinsa ta yadda har abada bazai rabu da itaba, amman tayi alƙawarin zata bashi kanta, da fari ta yarda sai kuma daga baya tace yayi haƙuri sai Mahmoud ya kasance da ita in taga burinta ya cika zata dawo Lagos ta cika mishi alƙawarin harda ihsanin kuɗi dan tasan in dai Mahmoud ya shigo hannun kuɗi ba matsalarta bane, jin haka ne yasa ɗan bappanta yarda, ba ɓata lokaci ya fara haɗa mata magunguna tana wanka hayaki da sha da surkullen tsafin kiran sunan Mahmoud a duk sanda zatayi hayakin a ƙalla kwana tara suna aiki, a kwana na goma akayi sanarwar an janye yajin haiki haka yasa ta shirya ta dawo. Koda ta dawo washe gari ta fara zuwa makarantar a ranar Mahmoud bai zoba sai Salim da Sulaiman da ta ɗan fara sabawa dasu.
Sai washe gari Mahmoud yazo a ranar su Salim sunyi mmki dan suna fitowa lectures Idaya dake biye dasu tacewa Mahmoud Papi sunan da duk makarantar ake kiransa dashi kenan dan jin sunan a bakin su Salim haka yasa ba'a wani sanshi da Mahmoud É—in sosai ba.
“Papi ba mgna neâ€Â. Ga mmkin su Salim sai ji sukayi yana ce mata.
“Me zan ce miki?â€Â. Yayi magnar ne da yanayin da kaganshi ba cikin nitsuwarsa yakeba, ita kuwa Idaya cikin Farincin ganin alamun cikar burinta dan bai taÉ“a mata mgna ba sai yau haka yasa cikin yauÆ™i tace.
So nake ka cemin me nake so. Cikin jujjuya kansa da yake ji ba daÉ—i ya tambaye ta me takeso. Da sauri tace masa. Kai nakeso. Sosai Sulaiman ya karaya da lamarin lokacin da yaji Mahmoud na ce mata.
Kin sameni ai, nemi wani abun kawai. Tana kallon su Sara dake mmki ta ce masa. To yau ka maidani gida nan zan san na sameka. Da sauri Sulaiman ya riƙo hannunsa ynqa faɗin kai nifa na gaji mu tafi, ko inda sulaiman yake bai kallaba sai motarsa ya buɗe mata yana mata nunin ta shiga, haka yasa Sulaiman shiga motar Salim yana faɗin, Mahmoud ya bita fa, Salim yace. To ai dolenshi sufa mata dolene kawai ka bisu dan suke da mulkin zuciyar maza wata ƙil ya fara sonta ne kaga nacinta ai ya mata aiki.
Shi kuwa Mahmoud koda suka je gidansu Idaya iyayenta basu dawoba dan suna can kasuwa shagon robobinsu ko ƙannenta ma da sun tashi makaranta kasuwar suke wucewa sai gab magrib suke dawowa.
Haka yasa suna isa tace ya shigo, ba musu ya bita, suna shiga parlour mamanta wakai ta juya ta rungumoshi........
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.