Trending Hausa Novels

Yar Gidan Tsohuwa Littafi Na Daya

Reading file: YAR GIDAN TSOHOWA.txt

Chapter 30 of 35

Tana k'ok'arin bud'e k'ofar ta fita,
sanin halinta da yayi yasa shi yayi saurin rik'o hannunta yana fad'in yi hak'uri dawo mutafi,."

Laushi Da yaji a hannuta ya sanyashi ya kasa sakin hannun nata, illah ya kafeta da ido,
Burinsa d'aya ne ta kalli cikin idonsa, yasan dolene jikinta yyi sanyi,

Saurin fisge hannunta tayi cike da tsiwa tace "meye hakan?"
Idan ka kuma kuskuren rik'amun hannu,
ni kad'ai nasan abunda zanyi maka."

Numfashi ya sauke a kasalance yace "yi hak'uri."
Yaja mota suka nufi gida."

Momy ta shirya mata abinci kala kala da sallama ta shigo falon
cikin natsuwa, kamar ba itaba."

Fateema ta rugo da gudu ta rungumeta tana dariyar jin dad'i saura kad'an su fad'i k'asa gaba d'ayansu
Khalil yashigo d'auke da akwatinta yana ganin hakan ya dokawa fateema tsawa yace " Dan Allah malama ki saketa karki jimata ciwo."
.jiki ba kwari fateema ta saketa ta Shiga ja da baya, dijama ta juya ta kalleshi ta murgud'a maki tace "INA ruwanka kafa fita a harkata halina yana nan ba wai barshi ba,
Taja hannun fateema suka bar wurin, momy tafito daga kitchen tana oyoyo ummie na sannu da zuwa."

Ta zame daga jikin fateema ta Durk'usa k'asa ta gaida momy, abunda bata tab'a yiba."

Cike da mamaki momy take amsa
gaisuwarta tare da jijjina kai tabbas makarantar kwana akwai yiwa yara tarbiya."
Tunda dijama ta fara hankali tabbas kowa zaiyi hankali."

Mommy tace "kishiga ciki kicire uniform kiyi wanka kiyi sallah snn kufito muci abinci a lokacin Abbanku ya dawo daga masallaci."
To tace a ladafce snn tanufi d'akinsu tare da fateema."

Byan ta shirya suka fito tare da fateema suna labari suna dariya suka nufi dining table inda Abba da momy da khalil suke zaune suna zaman jiransu."

Wurin Abba ta nufa ta durk'usa k'asa ta gaida shi. cike da mmki yake kallonta da murmushin jin dad'i a fuskarshi."

Yana murmushi yace "wnn ummie nace kuwa?" Kai masha Allah naji dad'i sosai Wanda baya misaltuwa,
Inama mahmud na nan dayaga ikon Allah."

Khalil Wanda ke cin abinci yyi saurin d'aga kai ya kalli Abba, yana mmkin duk lokacin da ake maganar dijama sai ansanya mahmud a ciki."

Meyasa shi ba'a dangantashi da ita."

Momy ta katse mashi tunani tace "idan bakacin abincin ya kamata katashi kawai kayi tafiyar ka."

ya d'an Sosa kai yaci gaba da cin abinci,
Kowa da plate d'in abincinsa a gabanshi yanaci wurin yyi shuru, dijama ta d'aga kai ta kalli Abba tace "Abba wai yaushe ne yaya mahmud zai dawo?"

Abba yyi murmushi yace ya kusan dawowa saura wata biyu yanzun."

"Allah sarki yaya mahmud harnayi kewarshi,
Ko da dai ba ragamun yakeyi ba." Ta kuma b'ata fuska."

Dariya suka sanya gaba d"ayansu abba yace aidama akan karatu ne kuma ummie na ynzun ta wuce raini."

Khalil bai tsaya yaji k'arshen maganarba jiki a sab'ule, ya mik'e tsaye yace "Abba momy natafi mkranta, idonshi a kan dijama."

Suka had'a bki sukace "Allah ya bada sa'a."
Amin yace
ya sanya kai ya fita, dijama ta wurga mashi harara domin babu abunda ta tsana a rayuwarta sama da khalil,
Shine mutum na farko da ya tab'a nuna mata tsana da kyamata a fili."

Yana fitowa bakin get wurin da zai d'auki motarsa sai ganin 'yan matansa yayi a gabanshi su biyu wad'anda gaba d'aya ya mnta da tarihinsu."

Zaro ido yayi cike da mmki yana kallonsu yana mmkin ya'ayi suka San gidansu."

Waige waige yashiga ko Allah yasa ba Wanda ya gansu, Kuma yasan ynxun Abba zai iya fito."
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: 🌹 *DEEJAMAH*🌹
( _'Yar gidan tsohuwa_)😅

Writing
By
*UMMU SAFWAN*
( _FareedaBasheer_)

*27*

_Khalil da Yusra sunayiwa masoyansu barka da juma'a da fatan kowa yyi juma'a lafiya_😉😊😄

Ganin ba Wanda ya gansu,
Kuma idan sukayi yunkurin komawa komai zai iya faruwa domin kafin sufita daga get d'in gidan har Abba ya fito."
Daga ganin ynda suke mashi wani kallon ya fahimci akwai abinda ya kawosu wurinshi."

Nuni yayi masu da subiyoshi,
Da sauri yake tafiya ya nufi b'angarensu suna biye dashi a bayan shi"

D'akinshi ya bud'e suka shiga suka samu kujera suka zauna kowacce ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya."

Daf dasu yazo ya zauna yana kallonsu d'aya bayan d'aya,
duk ya jek'e da xufa ya kwantar da murya a hankali yace salma da mariam meya kawoku gidanmu?"

Ya akayi kukasan gidan nan?"

Suka had'a baki sukace "kana mmki ne?"
Ai wnn ba abun mmki bane gareka ma yaudari, ka d'auka ka samu banza wad'anda zaka yaudara kayi tafiyarka ka banxartar dasu."

Gamu gabanka ko wacce daga cikinmu tana d'auke da cikinka na wata biyu."

Murmushi yayi irin nasu na 'yan duniya ya karkace kai yana Sosa gemonshi,
Yace "haba 'yan matana nasaba da jin irin wnn barazanar a wurin wad'anda ma suka fiko,
kuma bbu abunda suka iyayi."

Kunsan wani Abu kuwa?"
kunyi matuk'ar burgeni da kukayi tunanin wnn barazanar."

Abunda Baku saniba shine ba ko wacce macce khalil yake zuba kwansa a cikinta ba."

Ya taso daga inda yake zaune ya dawo tsakiyarsu ya janyosu zuwa jikinsa ya rungumesu yana shinshinan turaren jikinsu cikin wata siga mai rigitarwa, ko waccen su sai lumshe ido takeyi."

Yana ganin hakan yasa kesu yace "da kunfad'a mun gaskiya,
cewa zakuyi kwana biyu kun daina d'ad'd'anar dad'in zumar khalil mai rikitarwa."

Ya kuma janyosu gaba d'aya zuwa jikinsa ya matsesu tsaf yana shafa ko waccensu."

Tunani sukeyi ya akayi yasan da hakan?"

Tabbas khalil jarumin namiji ne Wanda kwana biyu idan ya barka saikayi ta jin kewarsa,
Kuma duk mazan da zasuyi ma'amala dasu bazasu tab'a samun kamar khalil ba wurin sarrafa macce domin taji dad'i."

Sarrafasu yakeyi cikin wani salon mai wuyar misaltuwa, ko waccensu ta fita a hanyacinta sai nishi suke fitarwa dama kwana biyu sunyi missing din jin dad'i."

Dijama bayan ta kammala cin abincinta ta mik'e tsaye tace "momy bari natafi mu gaisa da Baba maigadi lokacin da na dawo baya nan ina ganin yana masallaci."

Fitowar da tayi taga khalil ya wuce b'angarenshi tare da wasu 'yan mata wad'anda suka sanya wando ya d'ame masu a jiki kamar ba 'ya'yan musulmaiba."

Mmki tashigayi ta rik'e baki🤔
Tace tab Ashe Dama wancan d'an rainin hankalin d'an iska ne?"
Ai kuwa sai nabisu naga abunda yake aikatawa."

Hakan ta biyo bayansu bai lura da itaba har suka shige d'akinsa ya turo k'ofa,
Ya manta bai sanyawa k'ofar key ba."

Dijama ta lab'e a jikin k'ofar duk abunda suke fad'a tanaji a kan kunnenta,
Rife baki tayi a lokacin da ta lek'a kanta a k'ofar d'aki, abunda tagani ya firgitata batasan lokacin da ts zunduma ihu ba ta zuba a guje."

K'afarta d'aya ta darje zata kife rufda ciki, saiji tayi ta fad'a a jikin mutum,
Sauke ajiyar zuciya tayi ganin bata fad'i k'asa ba, ta d'aga kanta sama domin ganin ko waye ya taimaketa."

Khalil ta gani rungume da ita yakafe ta da ido yana kallonta."

Cikin razana tayi saurin kwace jikinta, tace "tab'ani da kayi banyafeba."

Kuma duk abunda kake aikatawa naganewa idona sai na fad'awa Abba da mommy."

Tanaja da baya yana nufarta, saida ya danganeta a bango ya matseta ya had'a goshinsa da nata,
Karan hancinsu ya had'e dana juna duk kanninsu sunajin saukar numfashin junansu."

Runtsu idonta tayi tana sauke numfashi da sauri2 hanjin cikinta har wani motsi sukeyi saboda tsoro."

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.