Trending Hausa Novels

Yar Gidan Tsohuwa Littafi Na Daya

Reading file: YAR GIDAN TSOHOWA.txt

Chapter 31 of 35

Yace wakike cewa baki yafeba?"
Bari nayimki abunda kikaga inayiwa wad'anda kike lek'a."

Ya kuma matseta ya lalubo bakinta ya sanya a bakinshi yashiga tsotsa, wani irin cizo ta gantsara mashi Wanda yasa yyi saurin sakin bakinta da Sauri."

Tace "Allah ya isa banyafeba, na tsaneka."

Ta sanya hannu biyu iya k'arfinta ta tureshi, zata tsare yayi saurin rik'o hannunta yadawo da ita jikinsa yace "duk kika kuskura kika fad'awa Abba da mommy abunda kika gani,
Abunda zanyi mki sai yafi wnn."

Yasaki hannunta ta zuba a guje,
Ta gabansu mammy tawuce da gudu suka bita da kallo suna mmki meya faru take gudu?"

Abba yyi dariya yace "mai hali baya fasa halinsa, suka sanya dariya gaba d'ayansu."

Koda khalil ya koma d'akinsa bai Tatar da suba, sunyi tafiyarsu ya sauke ajiyar zuciya ya d'auki key d'in motar sa ya fita."

Kai tsaye inda yake tsammanin zai gansu a makaranta a nan ya samesu, sunyi tsaitsaye suna zarar ido, da alama akwai abunda suke cewa."

Yanayin parking ya fito a hasale, ya nufi wurinsu, yasanya hannu biyu ya rik'o gashin kan kowacce su, yashiga ja, yana tafiya dasu, sai ihu sukeyi amma shi ko a jikinsa,

Can nesa da mutune ya kaisu inda ba wanda zai iya ganinsu, ya wurga masu harara tare da kwad'awa ko waccensu mari,
Yace "muna fukai kawai nafiku iya iskanci,
Duk wancce ta kuma yink'urin iskoni gidanmu, da wani bnzan k'azafinta sai naci uwarta."

Kun d'auka duk abunda nkeyi bansani bane?" A cikinku a kwai wacce na tab'a kusanta?"

Taxi kawai mezanyi da macce Wanda tazama taxi kowa da kowa shiga yakeyi."

Gurfane suke gabansa suna bashi hkr snn ya kuma yawosu ya had'a Kansu wuri d'aya ya kwafra suka kuma sakin wata k'arar wahala snn ya barsu nan yayi tafiyarshi ya shiga aji."

Kai tsaye dijama toilet ta nufa ta d'auko brush da makilin tashiga darzar bakinta tana hawaye had'ida Allah ya isa."

Sai da ta kusan k'arar da makilin guda, snn ta d'urk'usa bakin famfo tana kuskure bakinta dai dai inda khalil yayi ta tsotsa, sai kuka takeyi tana aika mashi da Allah ya isa bata yafeba."

Bayan tagama wanke bakin ta fito ta fad'a kan gado ta kwanta tana shisshikar kuka har bacci ya d'auketa."

Misalin k'arfe 8:pm kowa a gidan yayi sallah,
Dukansu sunfito domin cin abincin dare."

Akan dining suke ko wanne ya sanya plate d'in tuwon shinkafa miyar a gushi a gaba suna fira suna dariya."

Khalil kuma sai yi yakeyi yana kallon dijama har yanzun yanajin laushin bakinta a cikin bakinsa, gashi d'an k'arami dashi ya kuma lashe bakinsa, kamar wani maye☹

Da zarar sunyi ido biyu dijama sai ta wurga mashi harara had'ida murgud'a mashi bki."

Wayar khalil ta d'auki k'ara yana dubawa yaga Ashanty ce yak'i d'agawa
Har sau uku ana kiranshi yak'i d'agawa Abba ya lura da hakan ya kallesa yace "meyasa bazaka d'aga ba?"

Ya d'an Sosa kai yace "Abba Ahmad ne kuma nasan maganar da zaiyi min."

Dijama ta kallesa ta mere baki tace "su Ahmad mnya, yayi saurin d'ago kai ya kalleta tace
Wlh zantona idan ka kuma hararata."

Abba da mommy sukayi saurin kallonta,
Abba yace "tona mana ummie nah mekikeso ki fad'a?"

*Allah ya sadamu da Alherin dake cikin wnn safiya ta juma'a*
[28/04, 20:51] Sadiya Aliyu Fbk: 🌹 *DEEJAMAH*🌹
( _'Yar gidan tsohuwa_)😅

Writing
By
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Basheer_)

*28*

Kowa ya maida hankinsa a kan dijama yana sauraren abunda zata fad'a."

Sai kallon khalil takeyi,
Tace "infad'a ko inyi shuru?"

Mammy da Abba suka had'a baki sukace fad'a mana."

Khalil sai zarar ido, yakeyi kamar Wanda yyi k'arya ya had'a gumi,
ya kuma had'e fuska ba wani alamar wasa a tare dashi."

Ta karkace kai cike da tsiwa tace "zanfa tona."

Mommy tace tona mana ummie meya faru?"

Gani yayi tana gyaran baki alamar zata fara mgna, tonawar zatayi kuwa,
Ya shiga tunanin abunda zaiyi ya fitar da kansa."

Yayi saurin ture plate d'in tuwon dake gabansa ya fad'i K'asa
Gaba d'aya abinci ya zube k'asa duk ya b'ata masa jiki,

K'afarsa ya rik'e yana fad'in wash k'afata."

Hankalin kowa ya koma kansa anayi masa sannu,
Kuma marairacewa yayi yana fad'in "wash mommy k'afata, da sauri Abba ya shiga diba masa k'afar Wanda ba wani abu da yakeji gareta."

Sai da ya ga ya d'auke hankalin su gaba d'aya zuwa gareshi.
Sun mnta da maganar dijama snn ya sauke ajiyar zuciya ya mik'e tsaye yana d'ingisa k'afa ya nufi d'akinsa."

Kallo dijama ta bishi dashi tana mmki a gaban idontafa ya ture plate d'in abinci,
kuma bbu wani Abu da yasame shi a k'afarsa,
Tab tace lallai yaya khalil babba ne."
Zaka warke ka dawo ne."

Bayan ya wuce ne ya shiga d'akinsa kai tsaye akan gado ya fad'a yana sauke ajiyar zuciya. Yana murmushin samun nasara ya tserewa tarkon dijama."

*GA WNN YA TAYAKU FIRAR DARE*

🌹 *DEEJAMAH*🌹
( _'Yar Gidan tsohuwa_)😅

Writteng
By
*UMMU SAFWAN*
( _Fareeda Bashir_)

*29*

Murmushi yakeyi idan ya tunada dijama a lokacin da take cewa
In tona."

Sai ya tsinci kansa yana mai sakin dariya,
Ya mirgina a kan gadonsa tare da rungune pillow."

Tabbas ko ba'a fad'a masa ba yasan ya kamu da son dijama,
Wanda ita kuma yake ganin matsananciyar tsanarshi a idonta."

Dogon nishi yaja ya kuma rungume pillow yace "dole ki soni dijama domin ni nakine bakida wani miji a fad'in duniyar nan Wanda ya wuce ni,
Ni nakine ke tawace."

Yana cikin wnn tunanin bacci b'arawo yyi awon gaba dashi."

Tun daga lokacin wasan b'uya ta Shiga tsakaninsa da dijama,
Koda zasu fito break fast, 9:am har ya karya yayi tafiyarsa,
Darana kuma lokacin da zaici abincinsa har suntafi makarantar islamiya, da dare sai bayan ya tabbatar da sun shige yake shigowa yaci abinsa yayi tafiyarsa."

Gudun kar su had'o da dijama ta tona masa asiri a gaban Abba da mommy, kamar ynda tace."

Hakan sukaci gaba da yi da ita har zuwa lokacin da hutyn makarantar su ya k'ara zata koma."

Duk wani shige da ficinta a kan idonsa takeyinsa yana kalllonta wani Abu idan tayi shi yayi dariya wani kuma ta yaji ta kuma Shiga ransa."

Yana lissafe da hutun makarantar ta ya k'are, lokacin da ya taso daga makaranta ya biyo ta wani katafaren store yayi mata siyayyar kayan makaranta masu yawa ya shigo dasu,

A lokacin Mahmud ya turo yaronsa da siyayyar duk wani Abun da yasan tana buk'ata ya saya mata."

D'an Aiken yana fita kenan,
Khalil ya tsaya da motarsa ya shiga jido kaya yana shigowa dasu."

Ido Abba da mommy suka bishi dashi cike da mmki basuyi masa maganaba sai da ya gama shigowa da kayan gaba d'aya snn ya nemi wuri ya zauna a kusa da mommy yana fad'in wash nagaji da yawa."

Suka bishi da ido cike da a yar tambaya???"

Sai da ya natsu snn Abba ya kalleshi ya nuna kayan da ya ajiye tsibi guda, yace "wa d'an nan kayan fa na meye?"

Khalil yayi murmushi yace "Abba Nana khadija. na sayomawa." kasan cewar hakan yake kiranta yanxun ya tsani a kirata da dijamar nan,
Yaci gaba da cewa domin ina lissafe da gobe ne suke komawa makaranta."

Abba ya kalleshi da kyau yace Ummie ta gode amma sai dai kayi hak'uri anrigaka."

"Meye aka rigani Abba?"

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.