Ni Da Aminiyata Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Ni Da Aminiyata Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 21 of 40
πBilyπ
ππMrs Abdus'salamπππ
πI LOVE YOU MY FAN'sππ
[12/19, 7:25 PM] mrs bilkisu: 30~October~2016
π·πΉNI DA AMINIYATA!!!πΉπ·
NA BILKISA IBRAHIM π
πΆπΈ3β£3β£πΈπΆ
...........ya d'an murmusa dan ganin yanda taketa kare k'irjinta, yasak'ala hannunsa ta bayanta ya rungumota zuwa jikinsa, aii sai jikin mutuniyar taku ya hau rawa, cikin kunnanta ya ce, "tsawon kwana goma kina b'oyema ganina, yau kuma gani daga ni saike!!.
Ita dai jikinta sai rawa yakeyi, takuma kasa magana, ya hura mata iska a kunnenta, ta bud'e ido da sauri, yay murmushi, Sopy sarkin kunya yafad'a yana shafa jikinta, ya kuma matseta sosai ajikinsa, har saida tayi 'yar k'ara sannan ya sassauta mata, ya ce, "haba sopy yau baza a yima uncle G!; magana bane? Ko har yanzu fushin tafiyar su uncle kabeer d'in akeyi?, dan ya ce, "min har kukayi sallama kuka kikeyi, kokuma garinmune babu dad'i??.
Sopy ta girgiza kai alamar A'a.
Ya ce, "to minene yasa aka k'iyimin magana??.
Ta daure ta ce, "ba komai kainane yake d'an ciwo.
Uncle G! Yay 'yar dariya, to ALLAH yabaki lafiya Sopy na!, amma ko dai ana tsoron uncle G! ne??.
" nanma ta girgiza kai batare da tayi magana ba"
Ya mik'e yana fad'in shikenan idan anzo wajen kwanciya zamu gani.
Gaban Sopy yafad'i rasss, bata san sanda hawaye ya zubo mata ba a kumatu, tayi saurin sharewa, itakam gsky tanada tsoro, ALLAH dai yasa karyay mata komai.
Ledar daya shigo da ita ya d'akko, wadda santin ganin surar sopy yasakashi yarda ta ak'ofar d'aki, ya zauna yana lallashinta akan taci kazar dake ciki, da k'yar yasamu taci akunya ce, yana mamakin kunya irinta sopy, gsky da haka kowace mace take, da ansamu sauk'in lalacewar 'yammata kai harma zawarawa da matan aure, ALLAH dai ya shirya.
Bayan sun gama cin kazar wadda rabinta duk shi yaci kayansa, dan yana jin yunwa sosai, tunda aka fara bikinnan bai nutsu yaci abincin kirkiba, yaje yay brosh ya dawo, itama taje tayo.
Ya ce, "yana zuwa yanzu zai dawo.
Yana fita ta tashi tacanja kayan barci a gurguje, wani zani tasaka da riga tishet mara nauyi, tasaka k'aramin hijjabi, tayi kwanciyarta bisa kujera.
Ya kai tsawon minti talatin sannan yadawo, yarufe ko ina, yabi sopy da kallo yana d'an murmushi, ahankali ya furta safiyya sarkin tsoro, shima kayan barci yasaka, yad'an fesa turare.
Wajen kujerar datake kwance ya k'araso, ya shafa kuma tunta yana fad'in my sopy aii duk wayon amarya sai ansha manta.
Cak ya d'auketa yana fad'in kinga gurin barcinki nan ya nuna k'irjinsa da baki, saman katifar ya direta, tana jinsa amma tayi shiru, tak'iyin ko motsi dan tsoro da kunya.
Yashiga k'ok'arin cire mata hijjabin jikinta, sai asannan ta motsa ta rik'e hannunsa.
Yay murmushi mai sauti ya ce, "aii dama nasan idonki biyu.
"Tai masa shiru"
Ya ce, "okey aii nasan maganinki, bari kiga nasan yanda zanyi kiyi magana, batayi aune ba taji bakinsa cikin nata, duk iya k'ok'arinta na ta kwace kanta amma ta kasa, ta shiga tsungu ninsa, amma ina shikam baisan tanayiba, tsotsar bakinta yake cikin zafin nama, tamkar mafa raucin zakiπ
, ayayin dayaga abinci, Sopy tun tana tsungu ninsa harta hak'ura tabarma ALLAH.
sai da ya tsotse bakin tamkar zai rabata dashi sannan ya janye jikinsa yana maida numfashi.
Sai a sannan Sopy tasamu bakin yin kuka.
Ya rungumota tsam akan faffad'an k'irjinsa daketa tashin k'amshin turare, ahankali yashiga buga bayanta tamkar wata jaririya, cikin sark'ewar murya ya ce, "to kukan ya isa haka, kinga yi hak'uri ni babu abinda zan miki, yi barcinki kinji my sweet Sopy, cikin sigar lallaahi yake maganar, iska ya shiga hura mata a cikin kunne mai dad'i, ita kanta bata san sanda barci yay awon gaba da itaba, dama ga gajiyar biki.
Shikam ya dad'e baiyi barcin ba, dan kuwa hanka linsa yakai k'ololuwar tashi, anya zai iya cika alk'awarin daya d'auka na barin Sopy har sai sun koma gidansu, yaja wani gwauron numfashi tareda sake manneta a jikinsa, sanda bashida matarma baidamu ba haka, amma yau kodan yaganta a kusa dashine oho, ya tsurama fuskarta idonu, tanata barcinta, dukda yasan barcin cikin tsoro da fargaba ta yishi, ya shafa kanta tareda sumbatar ida nunta yana murmushi Sopy sarkin tsoro yafad'a yana gyar kwanciya.
Haka yayta sak'a wasik'ar jaki har barci yay awon gaba dashi.
Muma muka fito, dan komawa masaukinmu nida marak'isiyya, da madina, da aunty pii pii, da saratu, dan sunce ba inda zasu labari ya wucesu.
Na ce, "magulmata saiku tsaya, nasan kuna bak'in cikin d'an abinda uncle G! Zai banine, idan nagama yad'a labinsune, to kusani kad'an zan baku eheeeπππ .....................βπ»
πBilyπ
ππMrs Abdus'salaπππ
πI LOVE YOU MY FAN'sππ
[12/19, 7:25 PM] mrs bilkisu: 2~November~2016
π·πΉNI DA AMINIYATA!!!πΉπ·
NA BILKISA IBRAHIMπ
πΆπΈ3β£4β£πΈπΆ
........Da asuba yatashi yay alwala sannan yatada ita ya ce, "nawuce masallaci, kanta ak'asa ta ce, "to adawo lfy.
Bayan fitarsa itama alwalar tayo tayi sallah, ta d'auki alkur'anin data gani a d'akin tayi karatu, zuwa sannan gari yafara haske, harzuwa sannan uncle G bai dawoba, ta tashi ta gyara d'akin fes, tashare d'an lungun nasu ta wanke bayin sannan tashiga wanka.
Uncle G yadawo motsin dayaji abayi ya tabbatar masada tana wanka, d'akin yashiga yashaki wani k'amshi mai dad'i ya lumshe idanu, yay murmushi mai k'ayatarwa ya ce, "lallai ina son mutum mai tsafta da rashin son jiki, gashi kuma ALLAH ya azurtani da samun mace, ALLAH nagodema da irin wannan tarin ni'imomi daka min.
Batayi zaton yana cikiba, dan haka tashigo d'akin kanta tsaye, gabanta yafad'a yayinda taga uncle G zaune, takalli jikinta daga ita sai zanifa, ta faki idonsa ta rarumi hijjabin sallah ta rufe jikinta.
Lamarin yayi matuk'ar bawa uncle G! dariya amma saiya gimtse ya ce, "yayadai ko kina jin sanyi ne?.
Ta ce, "A'a".
Ya girgiza kai yana murmushi, taso wa yayi yanufo inda take, aii tunkafin yazo ta durk'ushe k'asa, ya tallafota zuwa jikinsa, saman kujera ya zauna ya d'orata saman cinyarsa ya ce, "haba autar inna aii komai na Sopy mallakin uncle G! ne, kokin manta baba da uncle kabeer sun bani har abada?.
Ta cusa kanta cikin hijjabi, tana mamakin uncle G wai dama haka yake?, wlhy da idan aka fad'a mata haka yake zata k'aryata, amma dan ALLAH jibi abinda yayi mata jiya da daddare, tamkar ba malamin taba.
Jin tayi shiru saiya d'an girgizata, yasa hannu yacire hijjabin daga fuskarta ya ce, "Safiyya! wannan kunyar takifa tayi yawa, nikam zata hanani shan sharafin amarci, amma bari nafara rageta, yafara k'ok'arin kwance zaninta.
Da sauri ta rik'e hannunsa tana fad'in plz uncle! kayi hak'uri na tuba.
Ya tsaya yana kallonta ya ce, "to kin yarda na shafa miki mai da kaina!.
Ta waro ido wajeπ tana kallonsa ta ce, "saikace wata jaririya?", ya lumshe manyan ida nunsa yana murmushi, aii kema jaririya tace, kafin ki haifa mana wasu jariran.
Ta sinne kanta ak'irjinsa dan kunya.
Sallamar dasukajine yasa ta tashi daga jikinsa, ta d'auki hijjabin tasaka, uncle G ya ce, "kowa nene yashigo, Aysha! tashigo da tire a hannu ta, ta dire sannan ta gaishesu, harta mik'e uncle G ya ce, "Aysha akwai ruwan zafi kuwa agidannan?, zanyi wanka, ta ce, "e, yaya akwai wanda aka dafama baki na wanka, ya ce, "okey to d'auki botiki ki d'ebo min, ta ce, "to.
Babu dad'ewa Aysha takawo masa ruwan wankan, yaje yay wanka, kafin ya fito tayi sauri ta shirya, yashigo yana fad'in sopy kedai bak'ya gajiya da hijjab ko? Murmushi kawai tayi batareda tace komaiba, ya shirya cikin k'ananun kaya, sannan sukayi karin kumallo.
Dole ya fita don muta nen daketa zuwa ganin amarya.
Haka rayuwa tacigaba da tafiya a Gurum sopy tana ganin soyayya wajen dangin mijinta da iyayensa, kowa sonta ya ke da son faranta mata, sai abinda takeso zata ci, uncle G kam aii yafi kowa nuna mata kulawa, kuma yanzu baya shige mata, dan yaga tana matuk"ar jin kunyarsa, shima yakula idan yaci gaba da shigemata tofa zai cutu, dan haka ya shareta ko wajen kwanciyama kaida k'afa sukeyi.
Hakan yayima sopy dad'i kuwa, takan fita tsakar gida ta taya gwaggo aiki, da gwaggo tafara aiki ita kuma zataje ta karb'e, hakan yana k'arama gwaggo son sopy a zuciya, dan suna yabawa da halayen yarinyar itada baba.
Da haka sati guda yacika suka fara shirin dawowa kano, saidai nakula sopy bata son dawowa dan garin yayi mata dad'i.................βπ»
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.