Ni Da Aminiyata Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Ni Da Aminiyata Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 25 of 40
♡¤¤¤¤¤♡¤¤¤¤¤♡¤¤¤¤¤¤¤♡
Sopy tanata safa da marwa dan tun d'azu take kiran uncle G! Yak'i ya d'aga, ta kira uncle kabeer ya ce, "basa tare, aii saita k'ara rud'ewa, can taji ana kwan kwasa k'ofa tatafi da sauri ta bud'e, saitaga uncle G!, cikin matuk'ar rud'ewa ta ce, "uncle lafiya tun d'azun nake kiranka kak'i kad'aga?.
Yad'an rungumota zuwa jikinsa yana fad'in lafiyarnan da suk'i sopyna, amma mun godema ALLAH, yasaketa yana fad'in bafa ni kad'ai bane harda bak'uwa.
Ta ce, "bak'uwa kuma tana ina?.
Uncle G! yad'an lek'a ya ce, "shigo mana.
Bak'uwar ta ce, "to.
Tana shigowa sukayi arba da Sopy, cikin zaro ido😳 Sopy ta ce, "fa ree da!! Kece?.
Itama cikin matuk'ar razana da rud'ewa ta ce, "Safiyya!!, aisaita zube gurin asume.................✍🏻
Tofa k'ak'ak'a k'ara, shin Sopy zata amince da fareeda kuwa?, ko ko itama zata koreta ne?, idan ta amince da ita zata yafemata kuwa?, shikanshi uncle G! Idan yasan wacece fareeda zai amince ta zauna dasu?, ni kad'aice mai baku wannan amsar dan haka kubiyoni......................✍🏻
💞Bily💞
💞💞Mrs Abdus'salam💞💞💞
💞I LOVE YOU MY FAN's💞💞
[12/19, 7:26 PM] mrs bilkisu: 6~November~2016
🔷🔹NI DA AMINIYATA!!!🔹🔷
NA BILKISA IBRAHIM💞
🔶🔸4⃣1⃣🔸🔶
...........Uncle G! Ya kalli sopy da sauri dama kinsantane?.
Sopy ta juyar da kai gefe ta ce, "fareeda ce fa, kuma tunda naganku tare nasan ka san ko wacece, tana fad'ar haka tanufu d'aki tana hawaye.
Ran uncle G! Ya b'aci, amma saiya danne yashiga kiran sopy! Sopy!!.
Banza tai masa tashige d'aki cikin sauri, yarasa abinda zaiyi ga fareeda kwance a sume, gashi yakula ran sopy a b'ace yake, ruwa yad'akko ya yayyafama fareeda takawo numfashi.
Ya ce, "sannu".
Ta ce, "yauwa, saikuma tasaki kuka yayinda tatuno abinda yafaru yanzunnan tamkar amafarki, cikin hawaye ta ce, "dan ALLAH kabarni natafi, nagode da taimakon daka min, amma ban cancanci zama gidannanba.
Ya ce, "saboda mi zakice haka?, taja hancinta kad'an tana dubansa ta ce, "saboda bazan iya zama a k'ar kashin inuwa d'aya da safiyya ba, ina matuk'ar jin kunyarta, sannan nasan safiyya tanada hak'uri, ammafa idan tayi fushi babu mai iya sauketa.
Ya ce, "A'a, bazan barki kitafiba, barema kunsan juna keda matata, karki damu nidai ki amince zaki zauna damu, nikuma nayi miki alk'awarin zan shawo kan safiyya harta fahimceki, yanzu tashi ki kwanta saman kujera.
Fareeda ta ce, "to, amma nasan sopy bazata tab'a fahimta ta ba, dan ban cancanci a fahimceni ba.
Ya ce, "karki damu ina zuwa, d'akin sopy yanufa saidai ta kulle d'akin da key, yabuga mata amma tayi burus dashi, fita yayi yazagaya wajen window d'inta yalek'a, tana zaune akan kujerar madubi, takifa kanta saman madubin tana kuka, uncle G ya ce, "ALLAH idan baki bud'e min k'ofarnanba zan matuk'ar b'ata miki rai😎, bai jira amsartaba ya zagayo, sai yatarar ta bud'e k'ofar.
D'akin yashiga, amma yanzu takoma saman gado, ya ce, "ki tashi ki had'a mata ruwan zafi tayi wanka, kibata wasu kayan tacanja najikinta.
Tashitai tana hawaye😭 tacika umarninsa.
Saida yaga ta had'a sannan yakira fareeda tashiga wanka, sannan ya fita.
Sopy ma fitowarta tayi falo tazauna, tana kuka.
Shikam uncle G wanka yashiga, amma tunaninsa yana kan sopy, ya kula tashiga cikin damuwa dayawa, to amma mi wannan matar tayi mata haka da zafi, kodayake yaji takirata da suna fareeda, kuma yasan fareeda a cikin tarihin rayuwarta, wannan yasa yad'an zargi wani abu, saidai kukan datakeyi yatab'a zuciyarsa, amma yasan dole saiya nuna b'acin ransa kafin tayi abinda yakeso, da wannan sake2n yagama wankan, yafito yay shirinsa cikin k'ananun kaya, yayi k'yau kamar matashin saurayi.
Falon yafito yanufi dinning ya zauna, sopy tana zaune tana kallonsa, shima ya juwyo ya kalleta ya ce, "yau baza'a bani abincin bane??.
Sopy ta mik'e tana zumb'ura baki😒, shidai binta kawai yake da kallo, dan dariya take bashi amma saiya gimtse, ta zuzzuba masa abincin sannan takoma falo abinta.
Baice komaiba yahau cin abincinsa, sai dai lokaci2 yakan kalli inda sopy take, yagama ya dawo falon shima, ya ce, "kije ki kaimata abinci itama, idan tagama saitasha magingunan ta kwanta.
Sopy tak'ara cika da haushi, amma takasa magana dan ganin yanda uncle G ya tsare gida😕, babu damar yin jayayya dashi, ta mik'e tanufi dinning tad'iba abinci tatafi d'aki.
Uncle G ya bita da kallo shi kam tana bashi dariya, Dan haka yad'an murmusa tareda fad'in 'yarrigima.
Taje d'akin ta tarar fareeda tafito wankan tana zaune tana shafa mai, ko kallon inda take batayiba ta ce, "ga abincinan ya ce, "kici, idan kina kuma buk'ata ki kwanta, tai waje batarda tajira amsar fareedar ba.
Fareeda ta bita da kallo tana zubar da hawaye masu zafi, wai yau itace da sopynta suke zama doya da manja, sopyn dabata iya barci saita ganta, sopyn dabata walwala idan bana kusada ita, sopyn dake k'aunarta da sonta, takuma matso wasu hawaye kamar ruwan sama,😭bataga laifin sopy ba, dan ko itace abinda zatayi kenan, taja abincin ta hau ci, dan tana matuk'ar jin yunwa, cin yunwa tayi masa dan andad'e ba'a had'uba 😜😜.
A falo kuka zaman kurame aka cigaba dayi, har akan kira sallar magriba, yashirya yatafi masallaci, itama saita shiga d'akinsa domin yin sallahr, dama basu cin abu mai nauyi da daddare, dan haka ta d'akko alkur'ani tashiga karatu har akan kira sallahr isha'i............✍🏻
[12/19, 7:26 PM] mrs bilkisu: 6~November~2016
🔷🔹NI DA AMINIYATA!!!🔹🔷
NA BILKISA IBRAHIM💞
🔶🔸4⃣2⃣🔸🔶
.............Uncle G yadawo daga masallacin, ganin sopy bata a palon sai yayi tunanin tana d'akinta, yanufi d'akin amma bata nan, fareeda ce kawai take barci, sai yaje kichin, nanma bata nan, dan haka yanufi d'akinsa, tana zaune a bakin gado ta rabga uban tagumi, uncle G yay wata sassanyar ajiyar zuciya tareda girgiza kai.
Kusada ita ya zauna, amma duk bata sani ba, ya jawota zuwa jikinsa, tai firgigit alamar dawowa.
Ya ce, "haba Safiyya wane irin tunanine haka??, ta fara mutsu2n kwace jikinta tana wani zumb'uro baki.
Ya kuma rungumeta tsam ajikonsa ya ce, "kinga yi hak'uri muyi magana ta fahimta.
Cikin shagwab'a ta ce, "ni dai ka k'yaleni, ba fareeda ta finiba!!.
Ya sumbaci bakinta ya ce, "ni na isa, aii youseef! sai Safiyya!, aurenmufa yafi auren zobe💍, yanzu dai tashi muyi magana.
Ta tatashi tana wani zuzzun b'uro baki😒, yanaso yayi dariya, amma yana tsoron karya sake tunzurata, dukda haka saida yad'an dara.
Ta ce, "O, dariyama kake min!.😏
Ya ce, "A'a, aii ke d'ince duk kin wani burkice min!.
Shiru tai masa, dan shima haushi yake bata😏.
Jawota yayi suka hau kan gadon sosai suna fuskantar juna, ta rintse ido kam, dan ganin yanda ya k'ura mata idanu, yay 'yar dariya tareda had'e bakinsa da nata, soyayya mai tsafta yashiga nuna mata, yayinda lamura suka fara nisa sai tsoro yashigeta, ta tuna wahalar datasha kwana uku dasuka wuce, tafara mutsu2n kwace jikinta, amma ina tariga tazo hannu, dole ta hak'ura yaci gaba da sarrafata yanda yaso, har yakai ga zuwa inda yake kwad'ayi🙈.
Dukda yau batasha wahala kamar ranarba, amma tad'anji jiki, bayan komai yanatsa saiya shiga tsokanarta wai matsoraciya, tasa hannu ta rufe fuska🙈.
Yaudai tare sukai wanka, sopy tanata wani nok'e2 dan kunya, shiko gogan naku ko ajikinsa, d'akinta taje ta canja kaya, dan har yanzu fareeda barci takeyi.
A palo ta iske uncle G!, ya ce, "Sopyna yunwa nakejifa.
Ta ce, "yunwa kuma?.
Ya ce, "wlhy kuwa, bakin kwashe abincinba.
Tad'an zaro ido😳 tana fad'in yaushe naje cikinka na kwashe maka abinci?.
Ya ce, "zona gaya miki.
Sopy tayi dariya ta ce, "nak'i wayon".
"Shima dariya yayi."
Kichin taje ta had'o musu abinci mai d'an sauk'i, ya ce, "to bak'uwarmufa??.
Saida tad'an rage fara'a sannan ta ce, "to, aii barci takeyi.
Uncle G! ya ce, "saiki kai mata ki ajiye, idan tatashi zuwa anjima basai taciba, to, kawai ta ce, "masa".
Bayan sun gama suka zauna kallon labarai, sai zuwa goma ya ce, "tashi muje mu kwanta kinga gobe idan ALLAH ya kaimu zan fara zuwa aiki, ta ce, "haka ne."
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.