Ni Da Aminiyata Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: Ni Da Aminiyata Part 1 Complete Hausa Novel.txt
Chapter 6 of 40
KIRA:- kai jama'a cin amana bashida k'yau yanzu idan kaine ko kece haka ta kasance dake kamar yanda take shirin kasan cewa da safiyya dan ALLAH yazakiji?? babu cin amana mai ciwo kamar irin ta wanda kafi k'auna ko ka amince dashi ka yarda dashi,, irin wannan cin amanar yafi zafi da ciwo,, yafi karya zuciya da bak'in ciki,, amana abune mai girma dan tana d'aya daga cikin alamomin MUNAFIKI, akwai irinsu fareeda da dama acikin al'umma,, samari da 'yammata, k'awa da k'awa, aboki da aboki,, masu aikata cin amana,, wad'anda suka maida cin amana bakomaiba acikin laififfikan duniya,, to "UBANGIJI ALLAH" ya shirya zukatanmu ka ganar damu gsky. Amin ya "RABBI"
Ku biyoni danjin yanda zata kasance....................âœðŸ»
💕Bily💕
💕💕Mrs Abdus'salam💕💕💕
💕I LOVE YOU MY FAN's💕💕
💕
[12/19, 7:24 PM] mrs bilkisu: 10~October ~2016
🔷🔹NI DA K'AWATA🔹🔷
NA BILKISA IBRAHIM💕
🔶🔸🔟🔸🔶
...............Da daddare Abdul ya aiko kiran sopy,, cikin zumud'i tasaka hijjab tafita,, inna ta girgiza kai tana fad'in yaran zamani basu san kunyaba dai.
Inda suka saba zama ta iskeshi zaune, saidai fuskarsa babu walwala tak'arasa gareshi,, Assalamu alaika ya habibina,, yad'an kalleta batare daya amsaba, ya maida kansa kan waya.
" tazauna inda tasaba zama sai kuma jikinta yafara sanyi,, tace" habibina ina yini ?? Ykk? Ya kwana biyu?? Wlhy nayi missing d'inka."
Yad'ago yana kallonta "k" irin wannan surutu haka bakinki baya gajiya?? Cikin mamaki sopy take kallonsa danjin furicin bakinsa,, ta daure tace" habibina miye matsalarka??
Yad'an yatsine fuska yana bin jikinsa da kallo,, sai kuma yakalleta "k" anaki tunanin minene matsalar ABDALLAHI ?? tad'anja numfashi habibina inda nasani aii bazan tanbayekaba sai kawai na fara maganinta.
"" yace to banida wata matsala nikam.........kafin yarufe baki fareeda ta k'araso tana tafa hannaye,, suduka suka maida kallonsu gareta, dan danan fuskar Abdul ta sauya zuwa farinciki,, yace" sannu da zuwa m....... saikuma yayi shiru daya tuna gaban wadda yake, fareeda tak'araso tazauna kusada sopy tana fad'in yaudai sai abarmu muhuta ga habibi yazo.
Sopy tad'an rankwashi kanta ALLAH fareeda kinga gurin barcina,, Abdul ya tuntsure da dariya wadda shima kansa baisan tamiye ba,, suduka suka bishi da kallo,, sopy tace" my sister kinga habibi ko tunda yazofa yak'i wani sakin jiki dani tamkar surukarsa ko mak'iyyarsa,, saifa da kikazo yay dariya.
" fareeda ta tuntsure da dariya,, aidama tunda nazo dole film d'in ya k'are,, inba hakaba yasan zan tona,, dama yace" idan yazo gunki zai canja miki dan yaga ko kin damu dashi?? Sopy tad'an harari Abdul kai habibina ALLAH kad'auki hakkina,, yay murmushi wanda saida fareeda ta k'yafta masa ido yayishi,, yace" tokiyi hak'uri bazan sakeba kinji,, nan dai suka cigaba da hira,, mafi yawan hirar fareeda ce ke control d'in Abdul idan zai kauce hanya,, dan idan sopy tayi magana saikaga yaji haushi sai fareedan tayi saurin gyara masa,, da hakadai akai firar kowa ya kama gabansa,, badan hirar tayima sopy dad'iba.
Haka rayuwa taci gaba da gudu da sauri,, su sopy suna zuwa makaranta,, kuma k'awancen su natafiya kamar da yanda yake,, sai dai fareeda tana cin dunduniyar sopy batareda sopyn ta fargaba,, domin tayarda da fareeda d'ari bisa d'ari.
Abdul kuwa yanzu ba kullum yake zuwa gidansu ba, saima ya had'a kwana hud'u biyar bai zoba,, sai idan fareeda ta matsa masa da magiya sannan yazo,, wannan lamarin ne yasaka sopy cikin matuk'ar damuwa, ga exam tana gabatosu, ga damuwa ta hanata maida hankali akan karatun,, duk k'arshen sati uncle kabeer saiyazo yayi musu bitar karatu amma ya lura kwata kwata sopy bata fahimta,, ya tsareta da tambayoyi tace masa babu abinda ke damunta,, daya kula bazata sanar dashi damuwartaba sai kawai yakoma lallashinta damata nasiha.
Ahankali inna tafara fahimtar matsalar sopy,, inna takira sopy ta tsareta saita fad'a mata abinda ke damunta,, harta rame haka sai tsawo kamar daren sallah,, sopy bata b'oyema inna komaiba ta fad'i damuwarta,, inna ta rarrasheta da alk'awarin tayata da addu'a.
"Ana cikin haka suka fara (S,S,C,E exam) d'insu saidai akwai matsala dan gsky sopy bata wani k'ok'ari,, gashi tasan abubuwa dayawa a exam d'in sai takan kasa rubuta komai akan takardar,, wani sa'in ma haka take fitowa bata rubuta komaiba,, dahaka suka gama rubuta (WAEC) suka fara (NECO) ba laifi Sopy tad'anyi k'ok'ari a neco amma bawani nakuzo ku ganiba,, to sopy ALLAH yabawa mai rabo sa'a dai kawai za'ace.
Suna cikin exam akakai kud'in auren Abdul gidansu fareeda,, sopy tayi matuk'ar farin ciki , dan bata san wa fareedan zata auraba,, dukda kullum tana nacin son ganin gwanin fareedar, amma sai tace" mata karta damu zata sansa aranar d'aurin aure,, danshi ba mazaunin kano bane,, ALLAH sarki safiyya itakam ta yarda mijin da fareedan zata aura bad'an kano bane.
"" dukda har yanzu matsalar rashin zuwan Abdul wajen sopy yana matuk'ar damunta,, amma yanzu takan d'an rage nuna damuwarta agaban mutane dan bata son inna tashiga damuwa akanta, sai idan tashiga d'akine takeshan kukanta, gashi kuma bata iya wani barcin kirki, ALLAH sarki sopy "SO" yanada zafi, musamman ma lokacin da wanda kakeso ke neman kufce maka.
To MASHA ALLAH su sopy sun gama exam, sun shiga kacaniyar shirin bikin fareeda daya rage saura sati biyu,, dan haka yanzu basuda wani lokacin kansu,, amma duk dahaka sopy bata harbo jirgin fareeda da Abdul ba,, dan tuna nintama baitab'a waigawa inda sukeba, bare harta zargesu.
Biki ya kankama sosai, dan jibi d'aurin aure yau kuma kamu,, agidan aunty zainab yayar fareeda suke zaune itama annan rijiyar lemon take, saidai akwai d'annisa tsakaninsu,, suna gidan anata hira da barkwanci irinna k'awaye,, sopy tamik'e tana fad'in kaini barinaje farkon layinnan na siyo gyad'a dafaffa, dan tunda zamu shigo naganta wlhy,, ko akwai mai zuwane???
Kowa yace A'a, fareeda ta mik'e kinga bar 'yan iska K'AWATA muje narakaki, kuma wlhy ko munsiyo babu maicinta,, fareeda taja hannun sopy suka fita.
"Suna cikin tfy sopy tace'' sister kinga habibina ko har yanzu baizoba tun wancan satin gashi nima inason muyi maganar aurenmu,, dan nasan kina tfy zan tsani anguwar wlhy.
Fareeda tadafata karki damu sister kibari yau idan munkoma gida saimuje wajensa.
" sopy tace" toshikenan sister amma wlhy lamarin nan na Abdul yafara isata............tai shiru domin hango Abdul ya doso layin.
Fareeda tace" yaya dai naji kinyi shiru?? Da hannu sopy tanunama fareeda Abdul! Gaban fareeda yay matuk'ar fad'uwa shikuma wannan daga ina?? Fareeda ta fad'a a zuciyarta.
Tofa masu karatun k'a k'a rak'a k'ak'a kudai biyoni muji mizai farune??? .....................âœðŸ»
💕Bily💕
💕💕Mrs Abdus'salam💕💕💕
💕I LOVE YOU MY FAN's💕💕
💕
[12/19, 7:24 PM] mrs bilkisu: 11~October ~2016
🔷🔹NI DA K'AWATA 🔹🔷
NA BILKISA IBRAHIM 💕
🔶🔸1⃣1⃣🔸🔶
...............fareeda tai saurin cewa kinga sopy zoki b'uya naje wajansa Dan naji ina zaije ne???
" sopy tace" gsky ne K'AWATA shawararnan tayi jekiji mizai ce.
Fareeda ta nufi Abdul itakuma sopy ta b'uya.
Tunda ya hangota yake murmushi,, tak'arasa wajensa da sassarfa tamkar zata kifa,, yay saurin cewa my love! Daga ina??? Tace" A'a kaizan tanbaya daga ina Abdul?? Yace" ni wajenki nazomana.
Tad'an zaro ido waje Abdul miyasa bazaka kirani muhad'u a wani wajenba,, ko ka manta muna tareda sopy anan,, yanzu haka tare muke kuma itace tafara ganinka ma,, sai wayo naimata nace" bari na tanbayeka inazaka??
" yad'anja tsaki nikam gsky fareeda lamarin nan yafara isata yaza muyita b'oye b'oye akan abinda bashida muhimmanci bayan kuma miji da mata zamu zama,, way ko kina tsoron safiyyane??
Fareeda ta girgiza kai bawani tsoro Abdul inadai son kozata sani tofa sai bayan an d'aura aurenmu jibi,, yanzu kazo muje kace" mata wajenta kazo dan ALLAH karkayi abinda zaisa sopy ta fahimci wani abu plz kataima keni mijina abin sona!!!!;!! Tafad'a tana matse kwalla,, yay saurin cewa karkiyi kuka amaryata zanyi duk abinda kikeso plz karkiyi kuka.
"Fareeda tayi murmushi toshike nan muje.
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.