Romantic Hausa Novels

A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel

Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt

Chapter 15 of 35

*PAGE 65_66*
Yayan Afrah ne yaji tausayinta sosai yace" duk da bansan meke damunkiba amma ki kwantar da hankalinki, muna tare dake, komai yayi farko zaiyi k'arshe, Xeey CE tace" uhm Hakane tnx for your advice, yace" Never mind dear, ciro hankacif yayi ya bata yace" ta share hawayenta, ta amso ta share, sannan shima ya zauna sukai kallon tare amma yana lura da ita ba wani sakewa tayiba, kallo daya zakai mata kasan tana cikin tinani matuka

Suna cikin zaune ne mummy ta shugo ta samesu tace" haa meya farune naga kamar Xeey tayi kuka, bro yace" lol wlhi kuwa, mummy CE ta rungumeta tana dai ta bata hakuri, nan sukai hira sosai, mummy har tana kiran Afrah suka gaisa, itama Afrah ta k'ara ba xeey hakuri Dan gane da halin da take ciki....!

Haka dai rayuwa ta ci gaba da kasance wa ko wani bangare, Hajiya Sa'adatu kullun cikin zullumin kar Alhaji ya dawo hankalinsa, tana zaune ne taji duk DUNIYAR ya mata wani iri, kaman ta FASA kuka, Dan kwana biyun nan bata gane kan alhaji, Dan haka ta daga waya ta kira abokiyarta yalwa ta shaida mata su hadu a bakin titi wajen boka zata rakata

Yalwa na hanya cikin napep ta tino da mahaifiyar xeey, ta dafa kirji tace na shiga uku, wannan zunubin har INA, anya namakaina adalci kuwa, Gashi ba samun komai nakeyiba, Allah ka yafe mun, sannan ta k'ara da cewa insha Allah badani za za'aci gaba da cutar da bayin Allah dinnan ba, intasan wata batasan wataba, wannan duk maganganun da yalwa yakeyi a cikin Zuciyarta tane,

Tafiya kadan me adaidaita ya sauketa ta sallameshi, suka nufa daji, Tafiya sukeyi amma kwata kwata Zuciyar Yalwa Sam batason abun da kawarta yakeyi yanzu...haka suka je har suka gama sannan suka dawo

*After 9months*
```Agurguje....```
akwana a tashi ba wuya har Isma'il ya gama karatunshi a kasar Egypt ya dawo gida yayi kyau kana ganinshi kasan beda damuwa, amma matsala daya yake fuskanta kullun ciwon kai kuma ba komai yasa mai ba illa tinanin xeey Dan su mummy sunyi mai magana har sun gaji.. _Meelat tace Allah sarki soyayyar gaskiya kenan!_

Bangaren su Hajiya Sa'adatu kuma tun randa Mariam tazo, hankalinta a tashe yake, tun rakiyar da hajiya yalwa tai mata duk sati sai sunje amma a banza bata ganin ci gaban komai saboda yalwa yanzu ta tuba, duk zuwar da zasui se yalwa ta koma wajen bokan an warware komai...!

Bangaren Mariam kuwa seta wa yarta addua, Allah ya bayyanata, kuma setayi wa Hajiya Sa'adatu itama Allah ya wargaza duk kulle kullen da Sukeyi akan Xeey da babanta,

Rannan ne, Isma'il na kwance around 10am na Safe, duk tinanin duniya yabi ya isheshi, Gashi beda number abokinshi musaddik, tinanin Mariam Tijjani yayi yace Ya salam!, firgigit ya Mike ya shiga wanka, ya fito ya shirya tsab, sannan yaje ya sama mummy, yake sanar da ita, akwai wata antyn Xeey, bari yaje ko tanada labarin inda xeey take

Mummy ce ta kalle Beloved son dinta, ya bata tausayi tace" OK my love sekadawo, ka kula da kanka, Allah yasa a dace, Isma'il yai wani murmushin da ake kira da yak'e Dan wani zafi yakeji a zuciyarshi, Yace" *Ameen my mum* be jira amsar da zata bashiba yai waje da sauri, ya sama car dinshi ya shiga, gate man ya bude mai gate, be zarce ko inada se kofar gidan su *Mariam Tijjani Adam*

Ya tsaya yai parking a waje, ya rasa Taya zai shiga gidan, Gashi G R A ne ba yan yara a waje balle ya aika wani, hakanan yai ta maza ya shiga ya sama gate man suka gaisa, yace" Dan Allah baba Mariam nanan kuwa? Baba ya amsa gaisuwar yace eh tananan dannan bari naje na kirama ita, Isma'il wani dadi yaji a ranshi yace OK baba na gode

Baba me gadi be ya shugo yace hajiya Mariam kinyi Bako, Mariam ta zare ido tace Bako kuwa baba? Yace" eh tace OK ganinan zuwa, baba ya yafi ya sanar da Isma'il,
__Mariam kam tinanin waye take, Dan ji tai gabanta na ta faduwa, hajib ta danko ta saka sannan ta fito taje waje Dan ganin waye!!!

Ummiey Xeey CE
[1/3, 8:30 AM] Uβ“‚miey XeeyπŸ‘„: *_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’›
*A DALILIN MATAR​​​​*
*UBA​​​​*
*_ βˆ†Β°Β°β€’β€’~~❣_πŸ’žβ€’β€’πŸ’™πŸ’“β€πŸ’›

```​​​​​​​​​​​​STORY & WRITTEN BY​​​​​​​​​​​​```
*​​​​Ummiey_Xeey Abaksonβ€‹πŸ’‹β€‹β€‹β€‹*

*​​​​♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM​​​​*
_[ɦօʍɛ Φ…Κ„ Φ„Ι›aΔ‹Ι›, Ι¦Φ…ΥΌΦ…ΚŠΚ€ aΥΌΙ– sΚŠΦ„Ι›Κ€ Υ‘Κ€Ι¨tΙ›Κ€'s]_

*​​LIKES AND DROP YOUR COMMENTs​​*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/

```​​​​​​​​​SADAUKARWA GA____​​​​​​​​​```
*​​​​MARIAM TIJJANI ADAMβ€‹πŸ˜β€‹β€‹β€‹*

*Dedicates To.....*
```My Meelat Ahk
Jameela k Mashi
Maman safwan
Mum Khaleel &
Jidda Tijjani Adam```
*Babies MASU tashe a heart din ummie xeey, I love you allπŸ’•πŸ’•*

Chapter Navigation

Use this section to move to any chapter without going back to the top.