A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 8 of 35
*PAGE📄41__42*
Sa'adatune ta dakko waya ta kira aminiyarta Yalwa akan Tazo yanzu yanzu gida fa ba lafiya,
_Yalwa jikinta na rawa ta Taso ta fito bata dadeba se gata a cikin Gidan, Sallama Tayi Taji shuru dan haka ta karaso har pallow.. Bude labulan da zatai kenan taga hajiya sa'adatu warwas a kasa, da sauri ta karaso Tace Hajiya meke faruwane, Xeey na daki ta kaso kunnanta wajen window lolx.....
_Sa'adatu tace dan masu gida ne yai mun wannan abun nan ta bata labarin Komai salati yalwa ta saka tace abban? Har ya kai haka lallema. Yalwa waje ta fito dan kiran abba aiko tai Sa'a yananan ta kirashi har cikin pallow tana mai nasiha Kan be daceba.
"abba ne ya mike yace kingama? Ai wannan ne _ya nuna Sa'adatu da dan yatsa_ yace ita zaki farawa nasiha ba muba, dan na lura duk wani makirci da take hadawa KECE Sila dan haka kar wacce ta karamun magana yai ficewarsa.. "yalwa ware idanu tayi tace wai tab ai wannan yafi karfinmu,
"Sa'adatu tace kingani ba haka nake fada dashi Allah ya kyauta, yalwa tace ameen, sa'asatu tace ki tayani na gyara gidan dan nasan xeey bazatayiba, nan suka tashi suka gyara ko ina yalwa tace suje daki tanada magana da ita dan haka suka shige,
_Yalwa tace ga last shawara dazan baki, inkin dauka to in kuma baki daukaba shikkenan nayi iya kokarina kar nima wata rana a zaneni a nan gidan nan naga yaran sun kawo karfi balle abba da xuciya kinsan bazaiyi tolerating nonsense ba, "sa'adatu ta nunfasa har da taba wajen da abba ya mareta lolx, tace wani shawara kenan,
"yalwa tace hmm ta rannan ce dai Ya kamata muje bayan layi musan abun da mukayi dan kawar da abba a duniya,
"da kamar sa'adatu zatace aa se kuma ta amince, dan haka suka tashi suka tafi wajen Bokansu sukaimai bayanin Wani yaro sukeso su kashe kaza kaza dai ya basu abu me sauki ba tare da an zarge taba,
"Boka se dariya yake kusan minti 15 se ga wani magani ya fito a bakinshi yace maza ku dauka mu ajiyemun kudina, Jiki na rawa sukai abun da yace sannan suka fito a bakin titi suka Tsaya yalwa ta kara jaddada mata akan tayi kokari ta aiwatar dan su sama sauki duka.. Sa'adatu tace angama hajiyata nan sukai sallama Kowa ya kama gabansa....
"Bangaren ismail kuwa still kusan 3weeks bashi ba labarin xeey har ya fara tinanin ko tayi aurene Oho, duk yayi baki ya rame yafa fita daga hayyacinsa dan ba karamin Missing dinta yakeyiba, Dakyar dai ya dauka phone ya kira mummyn shi suka gaisa
"tace MyLove what's wrong with you naji muryanka wani iri kusan 2weeks back fa haka voice dinka yake, kodai baka da lafiyane my sweet love
"ismail ne yai wani ajiyar xuciya yace mum lafiyata kalau wlhi; mum dan Allah Ina xeey take tana zuwa kuwa,
"Mum ce taji wani tausayin yaronta taso ta boyemai tace tananan but seta tina karshenta yace duk randa tazo ta kirashi sui magana but setai na maza Tace my love dan Allah ka kwantar da hankalinka, Maganar gaskiya Su xeey sun bar unguwan kuma ba wanda Yasan ina suka koma Kasan su manyane,
"ismail ne ya fashe da kuka dakyar mummy ta shawo kanshi akan yai shuru, tadan mai nasiha akan ya kwantar da hankalinsa, insha Allah wata rana zasu hadu, yanzu abun da Takeso dashi shine yace gaba da mata addua kuma ya kwantar da hankalinshi yai concentrating akan karatunshi Wata rana se labari,
"ismal yai smiling Yace Hakane Mum insha Allah mummy na miki alkwarin duk abun da kika cemun Tace nagode my Love, Allah ya bada sa'a yasa ka gama da duniya Lafiya Yace ameen, tun daga ranar Ya kwantar da hankalinsa.. But kullun se yai mata addua safe da yamma......
*Bangeren* Su Xeey kuwa Hajiya sa'adatu tananan tanada niyyar aiwatar da abun da zatai, Bayan kwana biyu alhaji Abdullahi ya dawo yaga yanda sa'adatu takeji da yaran duk beson munafurci bane, haka xe fita dasu dukkansu har da hajiya aje asha ice cream a dawo Idan dad dinsu nanan hankalinsu a akwance...
__Idan benen kUma Ransu inyau dubu seya bashi dan ba karamin Fuskantar Matsaloli sukeyi ba A cikin Gidan Nan....
"Life Goes One...Haka kome ke wakana yanda ya kamata Akwai Wata Rana Sa'adatu ta Tashi taga lokaci na kurewa; idan batai abun da Kawarta ta bata sha'wara ba yaushe zatayi? Dan haka Ta tashi Tacewa Xeey ina abba me sukeso suci? Abba yai smiling yace Ai mana _rice and stew with meat amma Miyar jajjage yafi sweet_,
"Sa'adatu tace Alright angama xeey kije ki daura kinjiko, Dukkansu sunyi mamakin Sauya musu da Tayi yan kwana biyun nan amma Suna tinanin ko *MATAR UBANNASU* ta chanza Haline, dan haka Xeey ta tashi taje Ta dauka komai tayi tagama sannan Ta sanar wa mummy dinsu Ta Gama, Tace Ok ki sama kowa a plate naga Abba benAn Kuma yana dawowa zaice zaici kinga kar kina Zaune Ya tadake,
"Xeey tace aww hakane Mum bari naje na saka Mai nima nasaka nawa..........
~Hmmmm Kuci gaba da kasancewa Dani...~
*Yours Ummiey Xeeeeeey*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson💋*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*LIKES AND DROP YOUR COMMENTs*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM😍*
_WANNAN SHAFIN NAKUNE_ *♻YAN EXCLUSIVE*_INAJI DAKU HAR CIKIN RAINA..SONKU A JININA YAKE, HADIN KANMU NA BURGENI DOMIN DUK WANDA YAKE TARE DAKU HAKIKA YAYI DACE DA MUTANAN KIRKI_ *KEEP ON ROLLING THE BALL OF SOYAYYA*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
*📄PAGE 45__46*
"Daren Xeey batai Bacci Ba, Kanta yana ta ciwo ga wani yunwa da takeji ga kayanta duk sunyi datti, Dakin har wari yakeyi _Allah Sarki_
_Safiya nayi Alhaji dakanshi Ya fincikota, Dama Ta gama harhada Kayanta, a ciki harda *MEMO* din da Ismail ya bata ita shikkenan Ta rabu da ismail se wani Ikon Allah,
"Alhaji kam fito da ita waje ya yayi ya kulle gate din tana Kuka tana Tino da dan uwanta Lalle Wata *MATAR UBA* tama sharri se kabar Garin yau gashi ita cikin gatan ta zatabar gidan Ubanta Allah Sarki...
"Haka take tafiya kafarta ma ba takalmi gashi abun takaici sa'adatu duk ta kwashe mata Kayanta Masu Kyau, Tana tafiya tana kuka, yara Suka fara tsokanar ta ga *MAHAUKACIYA* suna binta suna Tafi wasu mazan masu hankali su kora yara Wasu Kam Sedai su bita da ido... Tana tafiya har tabar ung batama san inda zata Ba, ga shi yunwa Takeji, Wani gefen Bola Taje na masu kudi ta zauna, Chan ta hango wani kankana, da lemo basui komai ba, a cikin leda, taje ta dakko ta fara sha, chan ko ga yara suka Kara mata chaa akai suna *mahaukaciya, mahaukaciya,* dan sanmun seta bige musu hannu....
"Bangeren Sa'adatu Kuwa suna zauna DQ Alhaji a pallor Tace bari nagwada Alhaji ko maganin zaiyi aiki sosai, Ta fasa kuka Tace alhaji Ka kora xeey ko, "Wani murtake fuska yayi yace me kike cewa waye kuma Xeey? bansantaba ai ni,
"seta tinsire da dariya Tace Aww, Wasane fa, Yace better shima ya wangale baki, Haka dai take tamai wayau tai ta amshe kudi wajensa, da kudin shi ake zuwa a karo Mai maganin da zai manta dasu kwata kwata.
__Haka dai kome ke tafiya kusan 1monts alhaji ya manta da komai Nashi, Yanzu sa'adatu ta All abun da takeso, se yanda tayi dashi
Shima, Alhaji baya ganin komai se matarsa a gabanshi, Dan yanzu ko office zaije dakyar ya zuwa dan wani sabon Makirce da dabara na soyayya da take nuna Mai....
Xeey Kam yanzu ta zama mahaukaciya na gaske, saboda tinani, Tashin hankali, Rashin bacci ga Zazzabi kullun cikinshi take ga matsanancin ciwon kai yasa Har *BRAIN* Dinta ya fara samun problem... Inta fara kallon abu harse ya bace, Haka yara zasu taro ko an mata magana batayi dan bata gane me Suka cewa Tadai zama mahaukaciya abun tausayi _Allah Sarki xeey_
"akwai Wata Rana da wata Budurwa yar matashiya da bata wuce age mate dinta ba 21 Haka tazo wucewa ta dawo daga School Na gaba da secondary, Kawai tai tuntube, dubawa da zatai taga ashe mutun ne a kudundune a wajen ga sanyi, Jikin fatima (Afrah) na rawa Ta kalleta tace mata sorry, Xeey kam kura mata ido tayi, Afrah ta tafi but se waige waige takeyi har ta isa gida hankalinta a tashe daki ta shiga taci Kuka sannan ta fito pallow, Har dare yayi but yanda afrah taga Xeey hankalinta har yanzu be kwantaba,
"Safiya nayi before Afrah ta taho school bayan ansa mata break fast dinta ta amsa ta shiga daki taci rabi tasa Rabi a leda da niyyar in zata school In har taga Xeey ta Bata, aiko haka akayi tana tafiya tazo daidai gun taganta a gefen bola afrah ta bude jakanta Ta dakko Mata Abincin da ta Rage Kwai ne da irish se bread, ta miko mata.. "xeey kam jikinta na rawa ta amsa batace tagode ba dan brain dinta nada problem, ido dai ta kura mata itama Afrah ta kura mata Ido tana mai tsananin tausayin yarinyar, Dan Allah Yayi Afrah da tausayi, Tana wajen xeey ta duba agogo taga zatai latti da sauri ta tashi Ta tafi school, Lectures akeyi amma hankalinta Gaba daya yana wajen Xeey...
__Xeey kam bayan tafiyar afrah ne Ta bude ledan taga abin dake ciki, Ci tafarayi kamar zata cinye yatsunta dan yunwa seda tagama ci tas sannan Ta sama wajen cikin bola ta mike tai kwanciyarta, Tana Cikin baccine taji kamar ana janye yar jakar Bako din kayanta ta bude ido ashe yarane ke so su dauke, Da gudu ta bisu tana zare musu ido gashi badamar magana,
*"Afrah* ko yanzu kusan 3months kullun tazo wucewa seta kawo Ma xeey abinci, Data lura yara ke kwacewa se afrah take zama har se ta gama ci komin dare sannan Ta tafi gida, Dan abincin da Afrah ke kawo Mata tanajin dadin ba karamin shakuwa sukai ba dukda bata magana, Idan taga Afrah har wani tsalle takeyi tana Murna.. Tasan cikinta xe cika,
__Akwai wata rana Afrah suna zaune da swt momma Sunan da suke kiran mahaifiyasu kenan, "Tace momma Please can i Ask a favour?
"Eh momma Tace you can,
"Afrah ta fara magana Tace wlhi Mum akwai wata yarinya Abun tausayi bata Magana ko ke kika ganta sekin tausaya mata shine please nake neman Alfarma Tazo gidan nan ta zauna, Afrah ta fashe da kuka,
"mum tace ki dena kuka afrah nasanki da tausayi kuma na aminci ki kira driver yazo yakaimu nasan ko Dad din kune ya dawo bazaiyi fada ba amma bari na sanar dashi... Nan Momma Tai dialing number babansu Ta sanar dashi Yace well it's Ok ba komai Allah Ya dafa mana, Kuma Allah yai mana jagora Tace ameen,
Nan suka Tashi suka nufa inda xeey Take dan dakkota Gidansu...
*UMMIEY XEEY*
[11/7, 6:55 AM] Ummiey Xeey Abakson💋: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson💋*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]
*LIKES AND DROP YOUR COMMENTs*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM😍* hak'ika ke yar halak ce domin kina daya daga cikin masu son ci gabana....kema ya Allah ya albarki rayuwarki da sister *Jeddah Adam Tijjani* MARUBUCIYAR *AL_MAJIRAH*...I LOVE YOU PLENTY❤❤
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.