A Dalilin Matar Uba Part 1 Complete Hausa Novel
Reading file: A_Dalilin_Matar_Uba_Part_1_Complete_Hausa_Novel.txt
Chapter 35 of 35
*PAGE 107...108*
Suna Zaune har aka kira magrib, ya tashi yaje yasa jallabiya ya tafi masjid, be dawoba ya tsaya tare da musaddiq suka danyi magana da su kadai kukasan me suka cewa, suna tare har aka kira issha'i sannn suka je sukai sallah, ana idarwa kowa ya tafi gidanshi
Musaddiq na shiga fatimanshi tace" INA ka tsaya tun dazu inata jiranka? Musaddiq yace my love na tsaya tare da mijin Yar uwarkice fa! Tace" aww hope suna Lafiya yace" Alhamdulillah nan nidai na barsu nayo gidan su Isma'il
Isma'il na shiga shiga yai knocking yaga
Bata budewa dan haka yasa hannu ya murna kofar ya shiga, yana shiga ya hangota ta tashi daga kan sallaya tai sauri ta jifa sallayar daki a tinaninta be gantaba, Ya share yace" Sweetlove ina kike? Tace" uhm sanyi nakeji nasha hijab, yai Smiling yace" Okay! Nan ya zauna a pallow, ta dakko mai abincinshi, yace" sedai tai feeding dinshi tace" A a bazata iyaba! Ya kalleta yace" Sweetlove you Can't fa kikace? Ina soyayyar da kikace kinamun Ashe a baki ne ko? Da sauri tace" uhm nop dear, ta dauka spoon ta fara bashi kamar wani baby, seda ta gama bashi, yaci ya koshi sannan ta kwashe kanukan, takai kitchen ta dawo ta zau na, Sundau minti biyu kowa shuru, yace" Sweetlove har yanzu bamu gama period din bane? Gaban tane ya tadi dan a tininta ya ganta _haha batasan ma ya gantaba_ Tace" uhm Nagama dazu nai wanka dama inaso na fada maka, tana magana kamar zatai kuka! Dariya yayi" ya lakaci hancinta yace" ai dazu kamar naga kinyi sallah inasha yanzu zaki mun karyane! Alhamdulillah tace" a zuciyarta da be sameta da karya ba! Tace Uhm Nan sukaci gaba da hira Around 10 yace" su je sui sallah, gabantane y fadi dan tasan me afkuwa yau ze afku! Shiru tamai yace" babyyyyyyy Why the silent? Tace" uhm bakomai let's go, kashe kayan wutan fallo din yayi sannan suka shiga daki, alwala sukai, sannan sukazo sukai sallah,
Bayan sun idar da Sallah ne suka roka Allah, daga bisani ya kama gashin gaban kanta yai addua, then suka tashi, Gaban Xeey ne ke dukan uku uku! Ta kafe Bakin gado yace" meye? Tace bakomai, yace" relax baby kiyi baccinki ba abun Da zan maki, kingani ma na tafi dakina! Yna fita wani numfashi ta sauke tace" Alhamdulillah nan ta sa kayan bacci tai baccinta hankalinta kwance!
Cikin darene Isma'il ya shugo dakinta yaga tana bacci nan ya sama damar.....! Tun tana kuka har ta hakura but gaskiya taji jiki sosai, tun Asuba yasa ruwan zafi ya temaka mata sukai wanka tare sannan ta dawo ta kwanta kanta na mata ciwo, bacci tasha, se misalin karfe 2 na rana ta tashi, tana tashi taji yunwa, duba gefen gadon Da zatai kenan taga madara peak milk da Kaza nan ta bude taci sannan ta tashi tai alwala tai sallah, yanajin motsinta ya shugo dakin yace" madam dina ya jikin naki? Hararanshi tayi tace" dole kace ya jikina, yace" yesss!
_•••••••••••• Agurguje_
Tun daga ranar wani soyayya me karfi ta kullu tsakanin Isma'il DQ Xeey, fita kam idan zaiyi dakyar take barinshi, ko ina tana makale dashi!
*BAYAN WATA DAYA*
Afrah ce ta kawo ma Xeey ziyara, Xeey na daki taji anyi knocking, da gudu tazo tace" oyoyo Sweetheart, Ta bude kofar! Afrah tagani tace" iyyye Isma'il ya sa kin manta damu ko? Xeey ta wayince tace" banyi expecting Zuwanki ba, nan suka rungume Junansu suka Shiga cikin dakin Xeey, Kan kace meye hira suke sosai dama yaushe Rabon da su hadu, seda sukai hira ma'ishi sannan Afrah tace y amarci? Xeey rufe ido tayi tace" uhm, Afrah tai dariya sannan tace tashi muje gidan Su Fatima matar Ya Musaddiq, nan suka tashi suka tafi chan ma hira sukai sosai yamma nayi Abdulrasheed yazo ya tafi da matarshi
Ko wani bangare Kowa najij dadin zama da mijinshi,
*After 7 Months*
Isma'il suna office, Abdulrasheed ya kirasu ya sanar da su matarshi Afrah ta haihu, sunyi mamaki sosai but ba abun mamaki bane tunda 7months ana haihuwq nan sukai mai Allah sanya alheri sukace sai sunzo yaji dadi Sosai, misalin 4na yammane suka tashi daga wajen Aiki suka dawo gida!
Motar musaddiq suka hau suna zuwa daidai gidan Isma'il, Isma'il ya sauka yace sai sun sake haduwa! Nan Isma'il ya shiga gidanshi ya tarar da matarshi na girki a kitchen, rungumota yayi ta baya Yana ce mata weldone, wai tana ciyar dashi abinci masu kyau da dadi, uhm tace" sannan ta ce please ka kyaleni ni gama, Wani kallon you're forever mine yai mata seda taji wani abu ajikinta! Isma'il na fitowa daga kitchen dakinshi ya wuce yai wanka sannan ya fito fallow, itama ta shiga wanka tasa kayanta Riga da siket, suna Zaune suna hirar su ta masoya yace" ohh Afrah ta haihu fa" tace" plz ka dena wasa mana, yace" wallahi I'm serious ta haihu namiji, tace Masha Allah ko muje yanzune? Yace" your wish is my command nan suka tashi suka tafi, Suna Isa Afrah tayi murna sosai basu Dade ba sega Fatima da Ya Musaddiq nan dai aka hadu ana ta hira basu sukabar gidan ba se 9pm,
Tun daga ranar kullun Fatima da Xeey gidan Suke wuni! Har ranar suna yaro yaci *Abdulmajeed* sunan mahaifin Babanshi kenan! Anyi shagali anyi komai Alhamdulillah abun se Wanda yagani dan an kashe kudi! Wannan kenan
Bangeren Su gajiya ma suma sun kashe kudi sun so Afrahy tazo wanka gida, Abdulrasheed yace" abarta. Gidanshi zai kawo tsuwa tana mata komai sukace to Alhamdulillah
*After One Year*
Isma'il da Musaddiq dukansu har yanzu matansu ko Bari basu taba ba...
[1/21, 10:35 PM] ©REAL UMMIEY XEEY: *_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
*A DALILIN MATAR*
*UBA*
*_ ∆°°••~❣_💞••💙💓❤💛
```STORY & WRITTEN BY```
*Ummiey_Xeey Abakson💋*
*♻EXCLUSIVE WRITER'S FORUM*
_[ɦօʍɛ օʄ քɛaċɛ, ɦօռօʊʀ aռɖ sʊքɛʀ աʀɨtɛʀ's]_
*LIKES AND DROP YOUR COMMENTs*
FB..#https://www.facebook.com/Exclusive-Writers-Fans-E-W-F-1922297541423276/
```SADAUKARWA GA____```
*MARIAM TIJJANI ADAM*
```Dedicated to.............``` *♻Exclusive W Forum*
*🌐Real pure moment of Life*
*💦Talented W Forum*
*Musan Kanmu Marubuta*
*Online Hauwa Writers*
💡 *Haske Writers Asso*
*UⓂmiey Xeey kitchen and novels group*
*ZAmani writer's forum*
*Beeibee dee novel group*
*faty azland novel group*
*Aishan Umma novel group*
*And All da writers Group*😍
*LAST PAGE 109...110*🔚🔚🔚🔚🔚🔚
_bayan shekara daya_
Isma'il da Musaddiq dukansu har yanzu matayansu ko bari basu taba ba, Hankalin Isma'il ya tashi sosai se Musaddiq yake kwantar mai da hankali yace" baka yarda da Komai na Allah bane? Isma'il yace" na yarda kasan inason yara matuka sosai! Musaddiq yace" to ai duk sonka da Abu se randa Allah yasa zaka samu so ka kwantar da hankalinka, insha Allah very soon zamu samu kuma muyi Alfahari dasu, Isma'il yace" yap!
Wata ranane Xeey na Zaune a daki tayi tagumi se tinani barkatai take, kwasam Sega _matar ubanta_ Hajiya Aisha, taji dad'in ganinta sosai, Hajiya Aisha tace" meye naga duk kin rame? Xeey tace" har yanzu shuru banda ciki! Hajiya Aisha wani kallo tai mata tace" kinci gidanku, ni shekaruna nawa! Aurene da babanki na Uku kenan kuma bntaba haihuwa ba danme zaki dama kanki? Wato baki yarda da Allah bako? Xeey bakinta na rawa tace" a a Mummy, nan Hajiya Aishay ta rungumeta tace" yauwa 'yata karki wani damu komai na Allah ne kinjiko? Tace" OK! Nan Hajiya Aisha ta fito mata da wasu kayan mata na musulunci ta bata tace" wanan kuma ki kaiwa Afrah kinjiko duk randa kika fita! Yanzu zanje gidan Yar uwanki ne Fatima, ta mik'e, tana mikewa Xeey tace" bari na rakaki muje tare" Hajiya Aisha tace" kul kar ki sake kina fita ba tare Da izinin mijinkiba, hakan yana kawo zargi ga kuma tsinuwa wajen Allah, Xeey ta rufe fuska tace" okay na gode sosai, Hajiya Aisha tace" yauwa Allah yai miki Albarka, na tafi, har bakin gate Xeey ta rakata, tana dawowa Taji ranta yai sanyi _A dalilin matar uba_ da tazo tai mata nasiha...!
_Bayan kwana biyu, Mum din Afrah itama tazo ta kawo musu ziyara sunji dadi sosai_
_Bayan wata Uku_ Fatima ne ta zo gidan Xeey ta sameta kwance a kujera, nan Xeey ta mike suka gaisa, Fatima se kallonta take, taga is like akwai changes a tare da ita, Fatima tace" wow Congrats, Ashe an kusan samun baby, Xeey tana mata kallon tuhuma irin bata gane me take cewaba! Fatima ta kara da cewa ki baki gane komai tare da keba? To ciki gareki, Xeey ne ta mik'e tsaye tace" What tana duban jikinta, Fatima tace" se kiyi, itadai abun mmaki yabata wai ita keda ciki? Anya kuwa? Fatima tace" uhm Mu wace wajen nan suka dakko wani hirar sunayi har suka gaji sukai shuru fatima ta koma gidanta!
Yamma nayi Isma'il ya dawo gida Xeey ta tareshi da wannan zancen, dariya yayi yace" to nidai bansaniba muje asibiti, Isma'il yace" before that ai nima doctor ne nan yaje motorshi ya dakko PT strip, ya gwada Ikon Allah Sega positive, wani dadi yaji ya rungume matarshi se cikin bed room
Bayan wani lokaci suka fito, Nan yaketa kirar abokanshi matarshi tana da ciki, Har musaddiq yamai congrats,
Tun daga ranar Isma'il ya fara dawow gida da wuri, be cika bari Xeey tana aiki ita kadai ba, zo kuga tarairaya wajen Isma'il
Yamaida ita kamar wata bby harta wanka shi ke mata!
Cikin na wata 7 har angama siyayya dan Isma'il da tsoro wai itama karta haihu ciki na wata bakwai yazo ba kayan baby, ya gama siyayyar komai Alhamdulillah
Bayan Wata daya idan Isma'il na office kullun wani suke suna waya da Xeey wai idan taji labour tai maza ta kirashi, aiko wata rana Lokacin ckinta ya cika wata 9, Isma'il Yana office aiki yamai yawa, Ita kuma Xeey cikin ikon Allah sega labour, dakyar ta kira Fatima tace tazo ta temaka mata zata haihu, ikon Allah batai labour me tsaho ba ta Haifa yarinyarta Mace a gida! Alhamdulillah, seda ta haihu sannan fatima ta kira Afrah, nan Afrah tazo sukai duk abun da ya kamata aka gyara gidan ko ina kamshi se tashi yakeyi, nan Afrah ta dauka waya ta fara kiran Isma'il ta sanar dashi, kin yarda yayi wai tanamai wasa, Afrah ko se kiran yan Uwa take Kan kace meye Gida ya ciki Alhamdulillah
Isma'il na dawowa ya gaga sweet baby, Toilet ya shiga yai alwala ya godewa Allah, nan fa Wani dadi yaji aranshi, se wangale baki yake, Su Afrah kam dariya suke tmai wai sabon shiga!
Musaddiq ya kira Isma'il gefe yace" kagani, komai lokacine, ka tayamu Addua muma Allah yasa mu sama baby, Isma'il yace insha Allah...
Ranar Suna Yarinya taci Suna Zainab itama! Amma ana CE mata little Xeey, ko Ummi, Alhamdulillah, kowa yayi murna da farin ciki Sosai! A gidanta itama tai wanka har tai, 40 days, su Maman Afrah da matar ubanta, Alho sun kawo mata kayan gyaren jiki ta tsuke Sam, ranar da zata fara kwana dakin Isma'il se tsoro takeji wai kar ta sama ciki again!
Musaddiq ma matanshi tana kan hanya zata haihu later......
Haka rayuwarsu taci gaba da kasancewa cikin dadi da farin ciki
*Alhamdulillah* Anan na kawo karshen wannan littafin, kuskuran damukai Allah ya yafe mana!, Se mun hadu a book dina na gaba tku me kaunarku
Ummiey Xeey😍
Chapter Navigation
Use this section to move to any chapter without going back to the top.